NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 24 of 28

katansu cike da damuwa, amma dai sun yi alKawarin 'yan umarar sun dawo zasu sake komawa Kaduna su gani.ko za dace, amma abin mamaki Aminu duk sai ya Kosa ya ga ba zai jure tsimayin sai 'yan umara sun dawo ba, daa-haka ya takura Alimed wai ala dole sai sun je. dan uwan Baban Asma' sun tambayi garin da gidan.ba, kar ka fa manta mutunin da kake sfnagana akai: shi ne.fa.mahaifin Yusuf mijin Asma'u na .. farko kuma ta-riga 'ta Ki dansa saboda kai." :Aminu:ya-dubi:Ahmed cike da damuwa "To ya ya zamu yi tun da su.kadai muka sani suna da nasaba da Baban.Asma'u.Ai ko dukanmu zasu yi in dai zasu gaya Asma's take. Shi kuma. Ahmed-ya ce "Gaskiya ba zai-yiwu mu mana garin da:Asma'u take shi kenan." Ahmed-ya dan girgiza kai kawai "Share ka manta da wadannas 'mutancn, in dai haka ne ai gara mu shirya tafiya Zaria, ka manta akwai wani (cousin) dinta da yake zaunc Zariya wanda muka taba zuwa wurinsa neman Asma'u lokacin da ta gudu." "Ok na gane, yawwa to sai mu daga tafiyar zuwa 'weekend' na san dai da wuya ace bamu sami wani labari da ya danganci Asma'u gurinshi ba." Nan take Aminu ya yi murna da wnanan tunani na Ahmed. Weekend yana zagayowa ba su yi Kasa gwiwa ba suka nufi Zaria kuma Allah ya taimakesu suka isa sa'a domin sun sami mutumin da suka je nema. Malam Umar Faruk wani (lecturer) ne jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, kuma dan uwane gurin Asma'u mahaifin kyakkyawar tarba da yake ya ganesu, bayan sun nutsu sun dan huta suka yi masa bayani nutse. Abin da yake tafe dasu kuma suka gaya masa wahalar da suka sha wurin nemanta. Nan take ya tabbatar musu Asma'u tana nan da ranta bata mutu 'ba, kuma tana cikin Koshin lafiya, koda yake ya ce ba gurinsu take ba tana can Sokoto wurin dangin ubanta. Ya Kara da cewa "Kuma rashin sani ne ya sa har ku ka je Sokoto kuka dawo ba tare da kun sami ganinta ba, amma yarinyar tana nan cikin garin Sokoto tana karatu jami'ar Usman Danfodio, ko da yake ta kan zo mana hutu lokaci-lokaci amma nima ban san takKamaiman unguwannin da suke zaune cikin garin Sokoto ba. Amma ku yi haKuri zan yi muku bincike akwai wani yaro abokin karatunta zan yi masa waya na Jt komai, domin lokuta da dama ta kan kirani waya da Yayan Hajiya Hadiza ne. Ca mumarsa ya kar6i su Aminu, ya yi musu 85 wannan lambar." Ahmed yana jin wannan bayani da sauri ya ce "To yallabai ko za ka taimaka mana ka bamu lambar mu yi (try) dinta ko zamu yi sa'a mu sameta waya." Malam Faruk ya ce "To ai matsalar ba wai lambarta ba ce, lambar wayar wani yaro ce da suke tare. Nan da nan zuciyar Aminu ta yi dam, domin ya razana da jin wai Asma'u tana tare da wani 'Why? Wannan wane gaye ne?' ya fada ransa, sannan ya dubeshi Yallabai daure taimaka mana da lambar domin mu sadu da abokin nata." Nan take Malamin ya fiddo wayar shi ya basu lambar suka kwafa, basu baro Zaria ba sai da suka yi sallah suka ci abinci, sannan suka yi sallama da Malam Umar Faruk tare da dimbin godiya suka nufo gida cike da farin ciki. Suna isowa ya zayyanawa mahaifiyarsa labarin da suka samu game da Asma'u ita kanta ta ji {- dadin jin wannan labari dan wannan shi ne karo na farko da ta ga walwala tare da danta tun dawowarsa daga Turai makonni biyu da suka wuce bai taba samun nutsuwa irin ta yau ba, dan ji yake tamkar ma ya yi arba da Asma'u dan duk wani kokwanto da yake na shin dai Asma''u ta mutu? To yanzu ya kau daga zuciyarshi, tunaninsa kawai wannc hanyoyi zai bi domin ya sami ganawa da yarinyar. 12 lokacin ya sami ganawa da sauran 'yan uwansa har ya Itama mahaifiyarsa yanzu hankalinta ya dan kwanta tun da ta ga dan nata ya dawo hayyacinsa sai raraba tsarabar da ya lodo daga can. Bayan hankali ya tt 86 kwanta suka yi shirin tafiya Sokoto, karo na biyu suna isa garin Sokoto Giginya Hotel suka zarce suka kama daki suka biya kudin kwana biyu suka yi masauki hotel din, bayan sun dan huta suka lalubi lambar wayar gayen da aka ce shi ne abokin karatun Asma'u. Cikin Jin an amsa sai Aminu ya ja wata wawiyar ajiyar zuciya, abin ya bawa Salim mamaki amma dai ya yl shiru tukunna ya ci gaba da kasa kunne domin bai fahimci mai maganar ba. Bayan ya yi sallama sun gaisa ya jefa masa saa bugu daya ana biyu ya dauka ya ce \, tambaya "Shin dan Allah dan uwa muna tambayane akan wata yarinya Asma'u wanda muke zaton kana da -glaKa da ita, shi ne muke so ka taimaka mana ka sanar damu inda take ko kuma kai inda kake dan an tabbatar mana in dai muka ganka kamar mun ga Asmau....." Salim ya katseshi Dakata Malam ina ga ya dace ka bani sani kafin aje ga batun Asma'u zai fi kyau ku fara gabatar min da kanku idan na fabimci ko ku su waye Sal mu yi magana." Sai da Aminu ya bashi hakuri sannan ya ce "To gaskiya mu dai baki ne, mun taho daga Kano takanas o4 domin neman yarinyar yanzu dai mun shigo garin i, Sokoto mun yi masauki Giginya Hotel, ama da Allah in ba za ka damu ba muna so ka sanar damu alakarka da Asma'u?" ni an Salim dai tambayar ta fara gundirarsa domin har yanzu basu gabatar da kansu ba, amma koma su waye y
🏠