NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 23 of 28

'u, mun tafi, sai wata rana." Tun da suka shiga motar Aminu babu abi da yake 80 sai Zub da hawayc duk yanda Ahmed ya yi kokari ya ga ya shawo kan Aminu ya yarda Asma'u ba ta mutu ba abin ya ci tura, saboda shi kawai ya da abin da tsohon nan ya fada, tunda an ce dan uwansu ne. Ahmed ya ce "Haba mutumina ka daina kka haka nan ni fa na san Asma'u tana nan da ranta bata mutu ba. Garin da take ne kurum ban sani ba, amma tana yawan kirana waya muna paisawa." Aminu ya ce "Mutuwa fa aka ce ai ka san baya ba ta da kadan komai yana iya faruwa ba mamaki Asma'u ta rigamu gidan gaskiya, kuma gashi ma har an ce gurin haihuwa ta mutu." Ahmed ya tausasa murya cikin KoKarin sa na rarrashin abokinsa 'Amma in ba ka manta ba shi wannan tsoho ya nuna mana wai ta mutu da dadewa har ma an y1 shekaru alhali ni kuma na ga Asma'u bikin Zaliha Kawarta, kuma bayan nan kusan duk wata muna gaisawa waya, illar abin dai kawai da yake bata so san lambar da take amfani da ita. Na yi na yi ta bani lambarta ta hana."Aminu ya share hawayen da ya gangaro fuskarsa "Ni fa ina mamakin yanda aka yi yarinyar bata taba nemana waya ko kuma ta nemi labarina ba, shi yasa nake tunanin ko dai da gaske ta mutu." Ahmed ya grigiza kai "Ni na san Asma'u tana nan da ranta in har muka tsananta nema in sha Allahu za mu sameta." Ya juya ya dubi mutumin da ya yi musu rakiya zuwa wannan Kauye "Dan Allah bawan Allah ko za ka iya kwatanta mana wani wanda kake zaton yana da nasaba da wannann tsohon?" wt Mutumin nan ya nisa yayin da ya dan yi tunani "E to akwai wani mutum dana sani dattijon kirki amma ina zaton dan uwan mijin marigayiya Dudu ne kuma in dai ya san yarinyar da kuke nema zai baku labarinta." Aminu ya ce "A ina mutumin yake?" Ya ce "Anan Kauyenmu yake." Ahmed ya yi dariya "To Allah ya sa mu dace." Daga nan suka dau hanya, suna isa aka yi musu iso gurin mutumin suka gaisa mutunce suka warware masa abin da ke tafe dasu. Bayan dattijon ya gama jin bavaninsu, nutse bai tsaya basu wata matsala ba nan da nan ya gano yarinyar da suke nufi, kuma take ya shaida musu abin da ya sani akan Asma'u ya ce shi kam ya dade bai ga yarinyar da idonsa ba, amma dai ya san da dadewa an ce ta Ki zaman aure har ta koma karatu, amma dai yana aton can dangin uwarta take zaunc, don haka can ya dace su je su nemeta. Ahmed ya ji dadin wannan bayani da dattijo ya yi musu amma shi Aminu bai yarda ba, gani yake in ba sa'a ba Asma'u ta kubce masa kenan. Suka yi sallama da wannan mutum har Ahmed ayi masa ihisani, sannan suka sallami dan rakiyarsu, shima suka yi masa alheri da yamma ta yi sai suka koma cikin garin Sokoto suka kama dakin da zasu kwana wani hotel kafin washe gar su wuce Kano. Da daddare bayan sun yi sallah sun ci abinci duk yanda Ahmed ya so ya rinjayi Aminu ya janye hankalinshi da hira abin ya ci tura dan ko damuwa ce cunkushe zuciyarshi in ban da tunanin Asma'u ba komai tare dashi, Ahmed ya dade yana surutu amma 82 shi Aminu bai ma san abin da yake faci be. Daga kan da Ahmed sai yi sei ye ga ashe Amine sam hankalinsa ba gurinshi yake ba, tan tum tsuguane yake yana zub da hawaye. Da sauri ya daga ida yake zaune ya isa gareshi "Haba mutwmina shim ane be damunka ne na gaya maka ka yi kar ka Gums se mu ga Asma'u yarinyar nen tame nom krema nda take kai kadai ne ranta bana im ta taba som wani mehabeki ranta in ba kai ba, ina tabbater make Asme't shign Kunci dalilin sonka daa hake duk weta wahela és zamu sha wurin nemanta ba komai bane." Ahmed ya zauna ya Seta lokacit gufin abokinsa, hakan ya tuna masa éa wani lokect Ga ye shude can baya. Asma'u ce take faman kuka akan ta ase Amine sie kuma Ahmed ya yi ta III yaaa jim tausayinte. Washe gari da sassafe suka kama hanyet Kamo, suna isa gida hankalin mahaifiyarAmine ye tashi, gania yanda dan nata ya shiga damewa tun dp ya dawe acma yake ya zama wani sususu, akan mace, kwate-kwate ye Ki daidaita hankalinsa guri guda tuada ya ion Najeriye bata ga wata walwala tare da fan nata be, sha dai basha da magana ban da shin a-wanne gari Asma'e take guden kar dan nata ya zautu shi ya sa itama tawneka wagon neman Asma'u, domin ta tabbater ia be yertayer aka gani ba da wuya danta ye sami Da kanta ta tashi ta je guria wate mate Hageye Magajiya da yake ta san Kawar wwar Asmalp oc te roKeta akan ta yi musu kwatancea iada emahaifiyer Asma'u take garin Kaduna. Nan dai matar yt mata 83 bayani tiryan-tiryan ta basu sunan mijin Hajiya Hadiza da sunan unguwar suke da zama. Tun da ta koma gida ta sanar da dan nata bai yi wata-wata ba sai ya shirya musu zuwa Kaduna. Sun isa Kaduna shi da abokinsa Ahmed suka sshiga garin cikin farin ciki kuma basu sha wata wahala ba suka bi kwatancen kamar yanda aka gaya musu, kuma sun yi sa'ar gano gidan sai dai kash, abin haushi mutanen gidan basa nan gaba daya gidan babu kowa sai masu gadi, koda suka matsa da tambaya sai aka shaida_. musu gaba daya iyalan giidan sun tafi umara da maigdian da matan gidan daya'yan gidan. Haka nan-su Aminu suka juyo gwiwa sanyaye Zu
🏠