ta kaya sha tara ta arziki, amma ta Ki
fadin garin da take da zama da mahaifiyar Aminu ta matsa mata da tambaya sai cewa ta yi Sudan take aure. Asma'u dai tana cikin kacaniyar bikin Zaliha, Salim ya yi mata waya ya shaida mata sun dawo shima
yana nan zai biyota Kanon don haka ana sauran kwana daya gama bikin Zaliha, Salim ya iso sai da ya kama daki Tropicana Hotel ya biya sannan ya yiwa Asma'u
waya suka yo suka daukeshi. Zaliha ta yi farin ciki da Salim, ya halacci gurin bikinta koda yake party daya
kawai ya samu da yake duk shagulgulan da za yi an yi an gama. Tua da Yusuf ya Kyalla
ido ya ga Salim kishi ya masa tsakaninta da Salim dan haka Yusuf sai ya yi zaton
saurayinta ne, kishinsa Kin boyuwa ya yi, hankalinsa bai kwanta ba sai loakcin da Salim ya gabatar da kansa ga Yusuf, ya ce shi abokin karatun Asma'u ne kuma shi ne amininta na hannun dama, tun daga nan Yusuf ya saki
jiki da Salim duk shi ya kaishi yawace-yawace cikin
gari, ya nuna masa gurare da dama cikin Kano. hirarrakin da suka yi da Salim sai da Yusuf ya bashi labarin irin zaman da suka yi da Asma'u lokacin. da ya aureta, da yanda har suka rabu ba tare da ta bashi
kamashi duk iya bincikar da yayiwa Asma'u ta Ki gaya
hadm kai ba. Sam Salim bai yi mamaki ba, domin ya Za
rina wai an saci 7anin mahaukaciya dan yanda Asma'u
take son Aminu baya jin akwai wani da namiji da za ta
amincewa har ta bashi hadin kai su yi zaman aure. Sai da aka gaba bikin Zaliha da kwana biyu sannan
suka tafi, amma abin mamaki tunda Asma'u ta je Kano
ta tafi sai Yusuf ya kasa samun sukuni domin ji ya yi duk duniya babu wata 'ya mace da yake so illa Asma'u matarsa ta da. Bayan sun koma Sokoto Salim ya
ce "Ya ya ki ka
Asma'u ta ce "Gaskiya na ji dadin ganin Mina, domin yarinyar
tana da kyau, tana da hankali, kuma tana
ga Mina?"
If
da nutsuwa."
yaba da halayenta?" "Kwarai ni ka ta burgeni." "To ko akwai-Wani alamu da kika fahimta wanda
za ki yi min albis gashi?"" Ta gyada kai tana murmushi cike da
zolaya, sannan ta ce "Na fahimci Mina tana cikin Koshin lafiya
kuma tana jin dadin zaman aurenta domin mijinta yana masifar sonta. albishir kuma Mina dai tana da Karamin
ciki..."
"What?!" Ya fada da sauri gami da Kura mata ido. Ta dan dake gami da tsagaita dariya
"To me ye
aibi? Ai Raruwa ce, ko kuma kana nufin kun yi yarjejeniya ba za ta haihu ba?" "No, ba mu yi haka da ita ba." "To tun da ka san ba ku yi haka da ita ba sai ka yi
Ya yi dan murthushin jin dadi "Kenan kema kin S14addu'a Allah ya sauketa lafiya." Ya sake dubanta razane "Please tell me the true
am not
joking" (Don Allah ki gaya min gaskiya, ba wasa
Ganin rudewar da ya yi ya sa ta dan kanne ido
gami da sakin 'yar dariya, "Kai yarinyar nan kin
ke ba)
shammace ni, amma zan rama bashi kika dauka kin
gane?"
Yusuf ya rinfa zaryatsakanin Kano da Sokoto shi ala dole so yake Asma'u ta koma amma duk lya Dacinsa
kallo ma bai isheta ba, da ya matsawa Goggo cewa ta yi "Ba ruwana ka je can ku Karata ka manta lokacin da ake
ik
bin ka ana ro€onka kana iya shege?" \.
Ya ce "Haba Goggo ki yi hakuri ki manta da wancan maganar ba wai hankalina na yi ta ba na furta
furucin ne cikin 6acin rai amma yanzu na fahimci Asmna'u ce kadai matar da nake so dan haka tunda muka
rabu kasa yin aure, ita kadai zuciyata ke Kauna." Goggo ta ce "To ni mene ne nawa ciki? Ai ko
yaa Asma'u ta amince da kai sai in yi rakiya....." Sai da hutu ya zo Karshe sannan Salim ya kai Asma'u Kaduna wurin Mamanta bayan ya dawo ya fara
sturye-shiryen tafiya bautar Kasa, inda zai yi service
jibsr Delta. Koda hutu ya Kare Asma'u ta koma makaranta ba
karamin kewar Salim ta yi ba, kwata-kwata ji
ta yi karatun ma ya gundireta, saboda babu Salim, da yake
bata frye shiga cikin Kawaye ba, dama shi ne abokin
brrarta, koda yaushe suna tare haduwarjini kenan, Allah
ne ya hadasu matsayin aminan juna.
Shekarun Aminu hudu da barin Nijeriya.zuwa
karatu Kasar Rasha ko sau daya bai taba zuwa ganin
gida ba, tun farkon tafiyar shi ya yi alkawarin ya yiwa Niyaeriya adabo dan tunaninsa zai iya zama na dindindin Kasar Turai, to amma ga mamakinsa tun da
ya dira aKasar sai ya kasa samun sukuni,saboda kawai
fimanin yarinya daya, dan gaskiya rayuwarsa ta gigita
saboda soyayyar yarinya daya da ta dinga wahalar dashi ya yi kuka da idonsa ya shiga damuwa iri-iri, ya yi jinya
sosai, duk dalilin Kaunar Asma'u bayan ya kammala
karatunsa laftya tare da dimbin nasarori sai da ya dan
dakata ya fara aiki da wani kamfani na zitga-zirgar
jiragen sama. Kwatsam lokaci daya
sai ya
tsinci kansa
da rikicewar dukkan al'amura domin abokinsa Ahmed
ya warware masa abubuwan da ya boye masa tsawon
shekaru hudu game da masoyiyarsa Asma'u dan shi Aminu duk tunaninsa Asma'u na gidan aure, Kila ma ta hayayyafa dan duk san da ya tamkbayi Ahmed labarin Asma'u cewa ya ke yi tana can gidan mijinta. Amma abin mamaki lokaci daya
sai Ahmed ya
bashi labarin abubuwan da suka faru da Asma'u bayan
tafiyarsa duk dai da Ahmed din ya
tabbatar masa amma
yanzu bai san g