NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 2 of 28

tana ta kuka ta matsa dab da ita ta dafata "Asma'u" Ta kira sunan 'yar ta. "Na'am Mama." Ta amsa. "Shin me yake damunki ne tun safe ki ka Kauracewa jama'a kin kulle kanki daki ba ci ba sha, sai kuka ki ke." Crkin shisshikar kuka ta ce "Babu komai." "Haba Asma'u babu komai ba kya zauna kina Te kuka"™ "Mama na ce ba komai." "To shi kenan bar shia bakomai din Kilakinada 8, wacce ta fini, shi ya za ba za ki iya gaya mion damuwar* ki ba." daidai lokacin Goggo ta dawo daga gidan mutuwa ta cimmasu dakin Asma'u. "Goggo kin dawo?" Hajiya Hadiza ta ce da ita. "Eh ta mai gari na dawo." "In ce har an yi jana'izar magari )" "Eh tun aka iso da gawar sai aka kai shi aka dawo sannan na taho gida." Hajiya Hadiza ta ce "Ob shi kenan duk sun ta fi sun bar mu Allah ya ji Kan Alhaji Gambo." "Amin, amin." ais BY BINS 167 oti. Ma'u ta yaron nan Amifd ab sai da ita kukan mutuwa." Bi In mai kasheni sai kwanana ya Kare." Goggo ta ce "A. to ke mene ne naki imma mutuwar ce mutanen da suka furta furuci su rabon zai bi ya karkashe dan daga ni har ke bamu hana Ma'u ta auri Amu ba ko yanzu Aminu ya dawo muddin yana son Ma'a zamu bashi aurenta, mu bama jayayya da ikon Allah, Ubangiji kadiai ya san irin rabon dake bibiyar yaran nan kuma wall ahi duk-mahalukin da ya dauki abin da tsauri ya mace banza, yi:babu shi." Hajiya Hadiza ta ce "To.mu:dai:sai:mu'ce-Allah ya kyauta. ta share hawayenta idionta ya yi Kur duk ya kunkubura Asma'tdai tana. jin su bata tanka musu ba, ta tashi saboda kuka. Ta toilet ta dauro alwala ta bar su Goggo suna tattaunawa akan mutuwar AlhajiGambota ge ta yi sallah, ta dade akan sallaya tana addu'o'inta. Washe gari da yammaci Asma'u na kwance =. da baKo bakin gate. Mamaki-ya kamata "Bako kuma, dakin ta Uba mai gadi ya shigo ya sanar da ita wai'tana wane iri? Shin waye zai Zo nemanta daidai::wannan Jokacin. Ganin ta tsay''a wasi-wasi sai Uba mai gadi ya tsaya yana siffanta mata kamannin baXon nata ita kam bata fahimci waye ba, ta dai ce masa-ga ta nan zuwa ta dauki mayafinta ta yi lullu6i ta shiga dakin mahaifiyarta domin ta sanar da ita "Mama ana sallama dani waje, amma ban san ko waye bakon ba?" Hajiya Hadiza ta dan dubetacikin sakin fuska "Ina fata dai ba zawarawa ne suka fara zuwa, tun kafin ki gama tdda ba..." "Kai Mama bana jin haka, zan dai je in ga ko wayc.""To dawo lafiya." Ta fice daga dakin, yayin da babarta ta bi ta da kallo. Tana zuwa bakin gate ta hango bakon nata zaune akan motarsa ta fadada fara'arta da ta fahimci ko wanene bakon nata, ta dan Karasa gurinsa, "Ahmed kenan, ashe rai kan ga rai." Shima ya fadada murmushinsa "Malama Asma'u kuma in ce sai mai ido da kwalli." Ta yi murmushi "Bismillah, mu shiga daga ciki ka San unguwar tamu yau cike take da jama'a 'yan zaman makoki." Ya ce "Kwarai kin yi gaskiya, bai kamata mu tsaya nan ba." Ta juya zuwa ciki shi kuma yana biye da ita baya har suka isa ga sitting room ta bude musu suka shiga cikin girmamawa ta risina ta gayar dashi ita kam duk -mutum da yake da alaka da Aminu bin jimami da damuwa bayyane fuskarshi Asma'u ya hakurinmu? Ya ya kuma muka ji da wannan rashi?" Ta dan sunkuyar da kai yayin da idonta ya yi rau- rau kamar za ta yi kuka, amma dai ta daure ta hadiye Suka dan yi shiru na mintuna, can ta kawar da 14 shirun yayin da ta watsa masa idanu "Shin kuwa Aminu ya san mutuwar mahaifinsa?" Ahmed ya girgiza kai "A gaskiya har yanzu bai ji ba, ni ne nan na hana sanar dashi." "Me ya sa?" Ta buKata hanzarce. wallahi kin yi wuyar gani, ganinki sai an cike form, ko girmamawa ne gurinta. Ahmed ya dan dubeta cikin "Hakuri sai ma'aiki, mun gode Allah." "Saboda yanzu suna wata jarrabawa nc idan ya ji wannan mutuwa zai girgiza sosai ya kasa samun nutsuwar zana jarrabawar kin san mutuwar iyaye akwai ciwo sosai, don haka ko za sanar dashi ba yanzu ba." Asma'u ta gyada kai cike da gamsuwa "Wai ina marigayin ya yi hatsari dan na ji an ce marigayin ya mutu ac sakamakon hatsarin mota da ya ritsa dashi?" Ahmed ya ce "Wato Alhaji ya je wani (meeting) ne Abuja akan hanyarsu ta dawowa hatsarin ya faru kuma abin mamaki su uku ne cikin motar ku targade babuw anda ya samu sai shi kadai ya rasa ransa.' Asma'uu ta yi shiru tana jimanta al'amarin. ya katse mata tunani "Koda yake an ce kafin ya cika ya yi wasiyya gurin abokinsa, ya yi umarmin Aminu ya aureki ya ce ya yi mishi iznin ya auri duk yarinyar da yake so, don haka ina fata idan kin yi idda za ki yi zaman iran har lokacin da Allah zai dawo dashi gidan nan. Take ta girgiza kai "Gaskiya bana jin hakan. zai yiwu don ni tuni na rufe babin soyayya rubutacciyar rayuwar da zan yi nan gaba, babu wata soyayya. Kuma Aminu ba shi ne gabana ba.' Ahmed ya dubeta cike da mamaki "Kina nufin ki ce kin daina son Aminu? "Ba zai yiwu in ce wai bana son shi ba, domin. idan na faci haka kai ma ka san Karya nake yi amma ina so ka gane shi so wani abu ae daban dake Kunshe. cikin zuciya, ta kuwa zuciya Boye take ba ganinta ake yi ba, don da fili take tabbas da sai na hukuntata tun da
🏠