bar maganar Rakiya Haruna koma maganar Mina, shin
ki bari sai rabon 'ya'yana ya
kashe mijinta
idan ta gama
Ta saki baki tana yi masa dariya
"Wai kat dan Allah da gaske kake har yanzu jiran mutuwar mijin Mina kake yi." Ya yi banza da ita har ta yi tsokane-tsokanenta
ta
gama, zuciyarsa ya ce "Lallai sabo da shakuwa ma wani abu ne, yarinyar da aka taba ba ni labarin miskila
ce ba ta da son magana ba ta murmushi bare dartya
amma saboda tsabar shakuwa da haduwarjini, yau gashi muna hira har da barkwanci da ita.' Ta katse maza zancen zuci tare da watsa masa
idanu tana kallonshi "Wai shin tunanin me kake haka? Ko dai Minar ce har yanzu. Sai da ya dan kanne mata idanu sannan ya saki 'yar dariya "Ke ni ki rabu dani tunanin wani gaye ne ya
dameni yana can ya gudu Turai ni ko ina nan Najeriya
amma sonsa ya kusan nakasa mini zuciya,
in baa yisa'a
ba ma Kaunarshi nema take ta zautani dan bana iya~
soyayya da kowane irin saurayi in ba shi ba." Yana gama fadin haka Asma'u da saurinta taryi Kwafa "Ka dau bashi kuma zan rama."
"Haba da Allah wa ya gaya miki da ke nake?" daidai lokacin Asma'u ta dan dafe Kirjinta da
yaushe
za ta fito mu je zawarci. Sai da ya dan ciji yatsa, sannan ya girgiza
kal "Sai
takaba sai mu je mu aurota.
55
o*
hannu gami da yatsina fuska "Ba ni fa da lafiya Salim."
"Me ke damunki?" Ya Kura mata idanu razane.
Ya saki dariya dan ya zolayeta
"Oh sannu kin ji ai ba wani ciwo ne ba kawai Kaupar gayen nan ce take pema ta yi miki Karfi, shi ne take shirin fasowa ta fito
kowa ya ganta fili, kin san dama gayen shi kadai ne ya mamaye lungu da sako na zuciyarki. Ta dan yi tsaki tana hararashi "Kai fa dadina da
kai kenan komai ba ka daukarshi da muhimmanci, shin me gayen nan ya tsare maka ne? kullum sai ka
ambaceshi?"
"Why? Ba dole na ambaceshi ba, tun daya rikita
rom 'yar Kanwa ya hana zuciyarta
samun sukuni. Ta basar da zancen "Da Allah Salim serious da gaske nake bani da lafiya. "To shi kenan ki shirya gobe
zan kai ki ki ga likita,
Ta ce "Wallahi ture cen wasa Kirjina ne yake dan yi min ciwo kadan-kad
mi ma ganin ciwon naki ba wani magani yake so ba, shawarar likita kawai yake buXata.' me ka ce haka?" nima na yi makamancin irinsa, akwai
lokacind nake jin Kirjina yana yi min ciwo daidai
fangaren zuciyata da na je asibiti likita shawarwari ya
bani (may be) kema hakan ce take faruwa dake tunda matsalarmu da damuwar tamu kusan iri daya ce, musamman ma yanda na lura kina yawan sa damuwar
yaron nan zuciyarki, gashi ma Goggo ta yi min Korafin
ba kya rabo da yawan tunani, kuma ba kya samun wadataccen barci. Sabo da me?"
Ta dan lumshe ido sannan ta bude tana murmushi "Ka da ka ga laifina Salim ba wai ni nake jefawa
zuciyata damuwa ba. kawai nima tsintar kaina nake
irin wannan vanayin kai ma ka san fa irin wannan matsalar." "To Allah ya kyauta abin sai du'a'i ki dinga
yawaita addu'o'i." Ta yi dan murmushi "Addu'a kam kullum cikinta muke."Lokuta da dama Salim ya kan ji tausayin Asma'u
fiye da kansa in ban da so masifa ne ta ya ya
kyakkyawar yarinya kamar wannan za ta Ki auruwa, ta yi ta zama saboda saurayi daya, shin anya ko gayen nan
im ta aureshi zai iya rike amanarta? Gaskiya
kam
yarinyar ta yi halacci tun da ta kasa zaman aure, saboda
shi Allah dai ya sa Aminun nan mutumin kirki ne. Ya
fada ransa daidai lokacin suka zo daidai wani shagon
sai da katunan waya ya faka motar shi sannan ya dan
dubeta "Bari in shiga in sayi credit dan nawa ya kusan
Karewa.
"Gaskiya Salim kana saurin zuke credit ka fiye
Kona kudi da yawa.".. Ya yi dan murmushi "To ya ya za yl? Ai duk mutum mai jama'a haka abin yake." Ta ce "To nima bari in shiga akwai wanda nake
son bugawa waya amma ta commercial." Ya watsa mata idanu "Ke kin fiye rigima in dai
lambar ki ce ba ki so gani, un go wayata ki yi kira da
ita dan ni bana so ki shiga wannan business center din." Ta kawar da kanta daga kallonsa "Na Kiya ba zan
buga da lambar ka ba dan bana so akc damunka da
tambaya ni dai ka bar ni na yi
ta kudi." "Shi kenan na ji amma ki zauna zan sa su kawo
rok." .. Ya bar ta cikin mota ya fito yaron kantin na biye dashi har suka iso gindin motar Salim ya kar6i kan
phone din daga hannun yaron ya miKawa Asma'u ta
kar6a, ta fara danna lambobin Ahmed cikin sa'a kuwa bugu biyu ya sadata dashi. Ahmed ya dauka "Hello!!" Da da farko bai fahimci ko wace ce ba sai da ta ce
"Hello! Ahmed ni ce Asma'u da saurinsa ya aki wata wawlyar ajiyar Zuciya. "Asma'u ashe kina nan kwana biyu kin 6uya, gashi yanzu ko kirana ba kya yi waya. Ta ce "Ka yi hakuri al'amurane wallahi suka. yi po yawa."To na ji amma dan Allah ki daure ki gaya min. adireshin inda kike. Ta saki
'yar dariya "Ahmed kenan, kai yanzu kana
zaton ina nake?"
"E, to ni dai da can na ji an ce kina Sokoto kina
karatu amma yanzu ban san inda ki ke ba amma ina so ki taimaka ki sanar dani inda ki ke?" "Kar ka damu Ahmed duk inda nake ma ina nan
cikin Koshin lafiya, amma garin da nake yana da nisa
sosai danni yanzu ba Sokoto nake ba."
"Amma Asma'u inda a