da gani duk mijin da ya aureta zai huta sosai.
nan ba yana nema ya mayar da kansa soko, wai shi dole mutunci yake da ita da an yi magana
sai ya co shi ba zai yi soyayya ba." Ya dan doki kafadar Salim "Ban
da kai banza ne in da ni ne ta ya ya ina tare da zukekiyar yarinya kamar wannan zan wani tsaya muna abota at kawai soyayya zamu Kulla kuma in yi gaggawar aurenta ma ke zuwa makaranta tare." Salim ya saki
'yar dariya gami da kaiwa Mannir duka "Sannu uban tsarki ga ka nan har ka gama tsarawa
to ai kune ba ku fahimce ni ba, amma ina Kaunar Asma'u sosai ba ku ga yanda ta shiga zuciyata ba, ina ji da yarinyar nan, dan ba yadda za yi har na kwana, na
ka can ta taho."
Dauda ya dan dubi hanyar da ta ke tahowa Kai
"A to kai ma ka fada." In ji Mannir "Ba ga Salim
yini ban dora idanuna kyakkyawar
fusakrta ba, kuma
sannan bana iya barci kullum dare har sai na kirata waya ha ji sassanyar muryarta, to amma duk wannan
Kaunace ta kawo, haka Allah ne ya hada jininmu shi ya
sa Kaunarta ta shiga jikina dan ni daukarta nake tamkar wata 'yar uwata, in ka lura ai yarinyar
tana mutuntani
sosai kuma itama tana Kaunata, amma hakan ba wai vana nufin lallai sai mun yi soyayya ba, tun da ni ina da wacce nake so dan haka babu yanda
za yai
in tsaya Gata lokaci ina son yarinyar da wani gaye ya dade da dasuwa zuciyarta wanda bana jin za ta iya budewa wani ya sami dan filin da zai shiga ya zauna. Shi fa so masifa ne, don haka ya kamata ku sani shi so daya ne
tak kun ga ita Asma'u wani gaye take masifar so, ni kuma Allah ya jarrabe ni da son wata yarinyar, kowa dai da mda ya sa gaba." Dauda ya ce "Kai manta duk wannan shirme ne kawai kamata ya yi duk kuturesu waje guda
ku hade tun
da akwai Kaunarjuna, soyayya ba za ta rasa muhalli ba,
in kuma har ba ka yi kawai ya da ce ka bawa irinmuirinmu waje mu fito mu dan gwada tamu fasahar, ai abin
sa'ane." Salim ya doka masa harara "Wai me kake nufi ne?" Ya yi 'yar dariyar shegantaka
"Ina nufin tunda kai
ka kasa to mu ka bamu fage mu sakar mata dafin tamu
soyayya ka gani
in bamu kawar da wancan gayen da kake tsoro ba daga zuciyar yarinyar. Mannir ma ya dubi Salim yana-dariya
"Ka ga
kuwa mutumin naka ba dama ne, wuyarta yarinya
ta yi
tsayuwar minti biyar dashi yanzu ya badda tunaninta, domin ya Kwarai sosai, wannan Gangare dan duk zafin
kan yarinya in ya sameta ya watsa mata dadadan
kalamai, tuni zai maida ta ruawan sanyi dan laffuzansa
tamkar dafi ne zuciyar 'yan mata." Salim ya ce "Kai tafi can kar ka cika ni da Karyar banza wa ye shi, ku dubi yarinyar dai da kyau ba ta yi kama da irin 'yan matan da kuka saba tsarawa ba..." daidai lokacin Asma'u Karaso inda suke. Salim da saurinsa ya diro daga kan mota ya kar6i jakar dake hannunta, shi kuma Mannir ya washe baki yana
gayar da ita yayin da Dauda cikin hanzari ya bude mata murfin motar, ta shiga ta zauna ya maida ya rufe "Ya yi Gimbiya, Allah ya kiyaye mana ke." Ya fada yana dariya. Mannir ma ya dan matso kusa da ita "Ho
sarauniyar mata Allah ya bar mana ke." Ya fada yana murmushi, Ita kuma ta dan dago musu hannu alamar ta
gode ba tare da ta ko dubi inda suke ba. Dauda ya dan bugi kafadar Salim "Yi sauri ka
tuKa Gimbiyar tamu ka san ba ta jira sai dai jirata." Mannir ya ce "Ka kunna mata a.c. ka san 'yar hutu
ce, jikinta bai saba da jin zafi ba." Salim ya dubi Asma'u ya yi 'yar dariya yayin da ya
tada motar suka fara tafiya "Lallai kina jin dadi wato har wani kirari ake yi miki." Ta sakar masa shegen murmushin nan nata "Ni me
za ka ce min bayan kana ji abokanka suna damuna da
ihu amma ba ka yi musu magana ba." Salim ya tabe baki yana dariya "Lallai ma, amma
kuwa kin gama dasu Manniru,
ihu fa ki ka ce? Wato
kirarnn da suka yi miki ne ya zama ihu?" "Yo thu ne mana dan me ya sa zasu cika min
kunne da kaudi sai ka ce wasu maroKa."
"Kya dai ji dashi imma wani ne ya burgeki cikinsu dan na ga har wani daga musu hannu ki ke." Ta saki dariya "To sai me?" "Shi kenan sai na jonaku daman Dauda ya mato
"Wa ye Dauda cikinsu?"
"Dan farin ko kuma dogon?" Ya dan harareta "Wato duk zamanmu tare ba ki ma san Dauda abokina ba? Gaskiya ba ki da kirki. "Oh kai kirkin gareka, shi ya sa na ga kana kula
Kawayena. "Amma dai ko bana kula su ai ina gaisawa da wasuu
cikinsu, ke kuwa Korafin da abokaina suke yi min
kullum ba kya magana da kowa tsakaninki da su sai dakiya kin ga ni ina gaisawa da Kawayenla, irin su Rakiya Haruna. Ta ce "Him ai ni na fara dagoka duk yanda aka yi son yarinyar kake shi ya sa kake dama-dama da ita, to
bari ka ji Rakiya Haruna dai tana da wanda take so da ta
kammala karatunta aure Za ta yi." Ya saki murmushi dan ya san zolayarsa take son yi ya ce "Ayya yarinya kin min Karya ni mutunci ne kawai
tsakanina da yarinyar dan tana da hankali sosai ga nutsuwa kuma kin sani wanta abokina ne dangantakar kenan da ke tsakaninmu ba wani abu ba." Ta dan kanne ido tana dariya. Ya watsa mata idanu
yana kallonta, shima dariyar yake
"Shi kenan kin zolaye
ni kin ji dadi ko?" Ta dan tsagaita da darfyar "To yanzu
dai