aka zuciyarsu, tabbas tana so yau ace Salim
ya kawo matar da yake so ya aura, saboda dai ta san
shirme ne ya Ce wai sai ya jira Mina ta fito daga gidan
47
eee map Daddy ya sha yi masa dariya akan wannan shirmen pasa. Deddy ya aiki Salim Lagos bai dawo ba sai ranar Lahedi, don haka yana hutawa gidan su Asma'u ya nufa ma sameta ba, ya dai bawa Goggo tsarabar Lagos ta que maia, wani lesi ya siyo mata dan ubansu da da kayan shafe-shafe da turaruka ita kuma Gaggo turmin atamfa ya kawo mata, ta yi godiya sosai wre de yi masa addu'a. Tace"Gashi yau ba ka yi sa'ar samun mutuniyarka ba, tam jiya te Runjin Sambo Lowcost, gidan Babanta kume bana jin ze ta dawo yau, sai dai ka bi ta cea." Ya oc "A'a ba ma sai na. bi ta ba, abin da gobe
school, amma zan yi mata waya, in sanar de dawowaite. Goggo.tayi dan murmushi ita kam dangatakar-nan
tasu. tana bata. mamaki amma ko yaushe ta binciki Asma'u, sai ta. ce wai ba soyayya ne tsakaninsu ba, ne kawai, ba za ta manta ba, tun farko-farkon
heduwarsu ta fara yi mata fada ta ce da ita "Yanzu Ma'u
baka kawai muna, 7amanmy lafiya anan Sokoto shi ne hoki daddara ba, za.ki kuma kwaso saurayi sai kun fara
soyayya.azo anarikici tin na baya da aka yi."
Gogge ta ce "Ina nufin shi wannan yaron dan
gidam kwamishine na ga yana.dama-dama dake." Asma's ta kece da dariya "Goggo shin waye ya
fada miki soyayya ce tsakanina da Salima? Ai abota
Asma''u ta dubi Goggo razane "Wai me ya faru ac? Shim wane saurayi na taba kwasowa?
muke yi ni bai taba cewa yana sona ba, mutunci ne
kawai da kuma haduwar jini, kuma yana
taimakona
SOsai makaranta." Duk da Goggo ta san Ma'u ba za ta yi mata Karya ba, "To amma yanzu irin hidimomi da dawainiyar da Salima yake yi musu ya sa Goggo ta fara kokwanto akan maganar Asma'u dan haka take so ta ji gaskiyar al'amart, daga bakin Salim din ta ce "Ni kam Salim ina ga an ya
bana ba za kaiwa Aminu Kwacen mata ba? Don kaunar
taku da Ma'u abin ya yi tsamari." Yana jin haka ya fadada fara'arsa yana yIwa Goggo dariya "Kin ji ki Goggo da wani zance wa ya
gaya miki Asma'u sona take yi? Ai ita idan ba wannan
gayen ba babu kowa ranta dan haka ni da Asma'u babu wata alaKa ta soyayya tsakaninmu, Kauna ce kawai da haduwar zuciya amma daga ni har ita kowa da wanda
yake so, ai ni na yi zaton Asma'un ta baki labarin
yarinya ta, tana can gidan aure, ni kuma ina nan ina jira
ko ta tsufa in ta fito sai na aureta. Goggo ta yi dariya "Ai kai da mutuniyar
taka dai Kwaryar sama ce take dukan ta Kasa duk jirgi daya ne ya
debo ku dan na san me yiwa ba ta ta6a ba ka labarin irin
gwagwarmayar da ta sha baya kan soyayya ba." Ya ce "Eh to ta gaya min kadan daga cikin
tarihinta amma da yake ba ta fiye son dogon surutu ba, wasu abubuwan ba lallai ne ta sanar dani ba, don duk
yawancin hirarrakinmu mun fi yin su akan abin da ya
Shafi karatunmu amma ni kam Goggo zan so na ji daga bakinki abubuwa da dama da suka danganci Asma'u." Nan take Goggo ta bashi labarin Asma'u da
49
E"<®
tarihinta gaba daya. Washe gari ranar Litinia dukkaninsu sun je makaranta amma ba su hadu ba sai da aka tashi Salim ya
kirata waya tana dauka ya ce "Ya ya
kun tashi ne? Ni fa har na fito." Asma'u ta ce "Ai ni ina da sauran lakca sai nan da
Ya ce "To yanzu ya ya za yi zamu tafi tare ne ko
kuma direbanki zai zo?"
"Gaskiya bana jin direba zai zo daukata dan kuwa Goggo ta aikeshi amma ka tafi kawai kar na Bata maka
lokaci, sai na tafi motar haya."
awa daya da rabi za mu fito."
"Haba da Allah malama wanne irin motar- haya? Shin ba ke na hana shiga motar kasuwa ba." "To shi kenan yi min afuwa yau dai aya bar ni.
in shiga tasi." "Ke wallahi ba ki isa ba." "To na ji amma ka tafi gida in ka je sai ka cewa Momy ta turo direbanku ya kai ni gida shi kenan ko?" Ya ce "Kin ga kawa: bar shi ma ba zan tafi ba gara na tsaya na jira ki ko da dare za ki kai kina daukar lakca
in kin fitoina nan inajira." Ta saki wata 'yar dariya "Kai dai Salim ka fiye
rigima ina ka taba ganin na kai dare ba mu gama lakca ba?" Ba fa jira amsar da zai ba ta ba ta rufe wayar
tana murmushi. Salim yana
zaunc akan motarsa sighrin sa yake ta
zuka cikin nishadi lokaci-lokaci ya kan duba tsadadden
agogon dake daure hannunsa, gefensa wasu abokanga ne guda biyu, Manniru da Dauda suna tsaye suna tayashi
50
fl
hira koda yake ba wai damuwa ya y¢ da hirar tasu ba. Musamman da yake tsegumi suke ta yi akan 'yan mata masu wucewa, can dai suka hango Asma'u ta taho, Mannir ya bugi Kafadar Salim "Ya kai ga mutuniyar
ta
Salim ya dan dubi hanyar da ta bullo yaym da ya
zuba mata ido. Tafiyarta take cikin nutsuwa tana taku hankali na burgewa kai ka ce tausayin
Kasa take ji. Salim ya yi doguwar zuka da karan sigarin
dake bakinsa
sannan ya fesar da hayaki ya miKawa Mannir guntuwar
tabar da bai gama busawa ba, ya
ciro alewar tom-tom
daga aljihunsa ya Gare ya jefa baki Mannir ya
karbe
tabar ya ci gaba da zuka yana masa dariya
"Hala Gimbiyar ba ta son warin ta ba ko?"
-gaskiya fa:yarinyar nan muguwar kyakkyawa
ce ga
ta
'yar hutu;