NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 13 of 28

ba.' ta fada ranta shima dubanta ya yi tare da jifanta da wani lellausan murmushi, sai da gabanta ya fadi domin womcsaushin_nashi ya tuna mata da yanayin murmushin ma irin Aminn ne ta "Malam Salim. barka da zuwa. Ta ce dashi. Har yanzu dai fuskarta cike take da fara'a. "Ina fata dai ba ki yi mamakin ganina gidan nan. ba?" Fa dan girgiza kai "Sam ban yi mamaki ba. Ta ya. ya van yi mamaki don mutum ya kaiwa abokiyarsa zyara?" Ya fadada murmushinsa "Da kyau malama Asma'u na ji dad da ki ka nuna farin ciki da zuwana, dama na dan Gullo mu gaisa ne, saboda na ga alama ganinki yana wuya school." Ta ce "Ba haka bane, yawanci ina fitowa daga lakca na kan iske direbana ya zo dan haka bana tsayawa Gaga jiram komai kawai sai Ya yi dariya "Haba Asma'u yar gaisuwar dai ta ai ya kamata dinga tsayawa, saboda irinmuTa dan yi shiru gami da zuba mishi ido sannan ta ce "Af na manta ko dan ruwa ban kawo maka ba." Ta mike da sauri ta shiga ciki gida. Jim kadan ta dawo hannunta dauke da Karamin tire, 'yan abubuwan motsa baki ne ciki. Dambun nama, cake, cincin, kana ta dire lemonfivealive da kofi gabansa, ta zauna suka ci gaba da hira, wacce duk yawancin hirar akan abin da ya shafi karatunsu ne. Ya Jima sosai suna tattaunawa. Asma'u dai hirar ta yi mata dadi, musamman da yake bai sako wata maganar soyayya ba, hakan ya sa ta saki jikinta suka sha hirarsu. Gaskiya kam Salim ya burgeta da yawa, nan da nan ta fahimci irin mutanen nan ne 'yan don't care, ita kanta rabon da ta yi doguwar hira da namiji haka tun zamanin soyayyarta da Aminu. Bayan dogon lokacin da suka dauka suna hira sai daga bisani ya yi sallama da ita, zai tafi ta ce "Ya kamata ka dan shiga cikin gida ku gaisa da Kakata. ya dan watsa mata idanuwa "Kari dai ace masu gidan ba sa nan?" Ta girgiza kai "A'a ai daman mu biyu ne gidan, daga ni sai Kakata, sai kuma mai aikinmu. Ya dan dauke ido daga kallonta yana mamakin yanda babban gida irin wannan amma su biyu ne kacal. Asma'u ta yi masa bayani taKaice "Ai hannun Kakata nake, mahaifina ya riga ya mutu, mahaifiyata kuma tana aure Kaduna." Ya gyada kai alamar ya gamsu da bayanin da ta yi, "Allah ya ji Kanshi." ya ce da ita. Ta jashi ciki, har gurin goggo suka gaisa. Cikin fara'a Goggo ta ce "Ma'una yau wanne irin baKo muka 45 yi ne wanda zuwanshi ya haddasa miki nishadi?" Asma'a ta dan fada da dariyarta "Goggo kenan, to wannan dai sunanshi Salim, dan makarantarmu ne amma yam gaba da mua karatu, kuma shi nc wanda na baki labani ya rage min hanya kwanaki." Cikin sakin fuska da fara'a Goggo ta ce "Allah sarki, Sannu yaro, mun fa gode, Allah ya bar zumunci." Salim ya sa hannu aljihu ya debo kudi ya yiwa Goggo kyauta mai tsoka. "To Goggo gashi kya say! goro kam saa mu 'yan boko ba mu fiye cin goro ba, shi ya sa Goggo ta ce "Kai Salim kuma haka zamu yi da kai wannan irin hidima." Ya dan sosa kai yana murmushi "Kai Goggo don Allah kar6i ina ma abin yake har da za ki ambaci hidima." Ta sa hannu biyu ta kar6a tana ta godiya, daga nan suka yi sallama Asma'u ta kai masa har gindin motarsa ya dan dubcta "Ni zan tafi sai yaushe kenan?" Ya tsira raata idanu yana jiran amsa. Ta dan nisa sannan ta kalleshi "To ai ina ganin zamu ke haduwa makaranta ko?" Ya dan gyada kai "In har kin yarda ko?" "Shi kenan na ji sai mun hadu school." Ya shiga motarsa ya tada yana murmushi, itama ta maida masa murmushin yayin da ta daga masa hannu, tana tsaye har motarsa ta fita daga harabar gidan. Sai da ta ga ya Kule sannan fa juya ta shige, haka nan yau daya. ji ta yi tana Kaunar Salim, zuwan nashi ya tuna mata wasu abubuwa da dama game da masoyinta Aminu, ta bam yi miki tsarabar sa ba." 46 °F dade tana nazarin wasu al'amura tsakaninta da Salim. Nan take ta amince da zuciya daya za ta iya Kulla abota da Salim matsawar dai dangantakar tasu za ta tsaya fya Kawancen da ya nema. Tun daga lokacin duk sanda suka hadu makaranta suna mutunci sosai, lokuta da dama ma idan direbanta ya kaita makaranta ta kan ce ba sai ya dawo daukarta ba, za ta biyo Salim. Mutuncinsu da Salim ya sa mutane da yawa suna zaton soyayya ce, daliban jami'arsu suna yawan tsegumin zancen musamman yanda ake yawan ganin yana daukarta motarsa, kuma yawancin 'weekend' ya kan kai mata ziyara gidansu. Cikin Kankanin lokaci dai sabo da shakuwa mai Karfi ta shiga tsakaninsu yanzu dai Salim ya saba sosai da Goggo ko gidan ya je bai sami Asma'u ba ya kan yi zamansa su yi hira da Goggo, itama dai Asma'un kusan duk gidansu Salim babu wanda bai santa ba, ya sha janta gidansu ta gaida Momi da Daddy, tun zuwan farko da ya gabatar da ita matsayin abokiyarshi, kowa gidan sai ya dauketa da daraja, Kannensa gaba daya Anti suke ce mata.Ganin farko da Momi ta yi mata duk ta yi zaton budurwarsa ce yake son Boye musu, to amma da tafiya ta yi nisa ita da kanta ta yarda lallai aminci ne tsakaninsu, sai dai kuma yanda yarinyar ta shigar mata rai ta so ace dan nata ya jirkita Kawancenshi da Asma'u sun juye soyayya amma sai ta lura sam yaran babu ra'ayin h
🏠