NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 12 of 28

na tabarin min an yi mata moguntashiko hutawa ban tsaya girke'a gida Baffana na yimasa uke; babu abinda ya iya yi "mm ban''da-ban aktr datatarrashi, wai shi bai yi séyayyar tr tagaske ce ba, duk ya dauka ina yi ®ne Aa inban da shirme ta ya ya zaa ba sani ranardawdwata ba, 'ya'yansu na tafi-can uwa duniya karatu dawuri akan Sirtafda su donhaka ya yi gageawar aurar 40 ba, Kaunar Mina kuwa sai ma abin da ya dadu, kullum da ita nake kwana da ita nake tashi zuciyata, har yau babu wataya da nake so tamkar Mina, gashi kuma abin bakin ciki tunda aka yi mata aure ba ta sami 13 ba, tana can garin da aka kaita tana jinya, iyayenta sun rasa kan ciwon sai faman jajibe-jajibe suke yi mata, sun ce mayu suka kamata, sun dawo sun ce iskoki tana nan, har yau babu wanda ya fahimci yanayin cutar tata. "Ni-kadai na san abin da ya ke damun Mina, kuma in sha Allah za ta warke, ina nan ina jira, in rabon 'ya'yana ya kashe mijinta za ta dawo gareni. amana ma sai da abin ya dawo yana damunta saboda sakacin da suka yi na rashin nemar min auren yarinyar, har tyayenta suka riga suka yi mata miji. Wannan shi ne labarin soyayyar da na yi baya." Ya dan juya ya dubi Asma'u yayin da ya Kura mata ido ko za ta ce wani abu, amma kawai sai ta gyada kai gami da dan murmushi sam bai karanto wani mamaki Kwayar idonta ba, ya ce "Ni kam ban yarda da ke ba, dan duk yadda aka yi ina zaton kin taba ym soyayya kuma kin san Kuncinta..." "Me ya sa ka ce haka?" "Saboda ban ga kin nuna wani alamar mamaki baa labarin da na baki." Ya fada yana 'yar dariya. Ta zuba mishi ido, har ta rasa amsar da za ta bashi. 'So dai masifa ne' ta fada ranta, jikinta ya yi lakwas domin yanzu tausayin Salim ya dan darsu zuciyarta koda yake ai duk jirgi daya ne ya dauko su. daidai lokacin suka shigo cikin unguwarsu, ta kwatanta masa gidan suna isa bakin gate ya yi hon mai df. gadinsu guje ya taso yabude Kofa, yayin da ya rusuna yana yi musu sannu da zuwa, Salim ya nemi wajc ya yj fakin, Asma'u ta bude-th fita, ta dan IcKa da kanta tana dubansa. "Na gode fa. sauka lafiya." Ta ce dashi. Daga nan ta juya, ta shiga cikin gida. Salim yana daga cikin motarshi ya zuba mata idanu, sai da ya ga shigarta gida sannan ya tada motarsa ya tafi, yana sake-safen zuci. 'A gaskiya yarinyar nan tana da kyau sosai, kuma gashi ta mugun burgeshi, sam yanda ake bashi labarinta bai yi zaton tana da sauKin kai haka ba, in dai ta yarda da abotar da ya nema Zai ja ta jiki yanda tafiyarsu za ta yi nisa, sai dai tambayar da yake yiwa kansa shin mene ne musabbabin Kinta da samari? An ya ba wani yaudara aka taba yi mata ba, wanda ya haddasa mata tsanar namiji ranta, koma dai mene ne in tafiyarsu ta yi nisa zai ji. Asma'u tana shiga gida falo ta iske Goggo ta dan zube kujera gajiye, tamkar wacce ta yi aiki "Wash! duk na gaji." Ta fada tana kallon Gogge. Goggo ta dan fadada fara'arta "Ji ki da Allah sai ka ce ke ki ka tuko motar. "Mhm Goggo ba fa Idi ne ya dauko ni ba, kin san ana wahalar mai yana can ya sa motar layi." Goggo ta ce "Gaskiya ki ka gaji, ashe motar haya ki ka taho." "Oh,oh motar hayar ma wuya take yi kawai dai wani dan makarantarmu na samu ya ragen hanya, amma fa na dade rana ina jiran mota." Goggo cikin mamaki ta ce "Ke da ki ke da gudun te. mutane ina ke ina shiga motar wani?" Asma'u ta yi murmushi "Ni kaina na yi mamakin yenda ak ayi na yarda yaron ya daukoni. jikina ko na ji dan sanyi." Te dan mike "Bari dai bayi in dan Goggo dai ta bi ta dg kallo be tare da ta sake cewa Washe gari da dan duddubse bai ga Asma'u be ya so tambayar Kawayenta to amma saboda jan aji irin nasa kawai sai ya share. Kwana da kwanaki yana zuwa makaranta amma ba sa haduwa, ya damu Kwarai da ya ganta koda gaisuwar mutunci su dinga yi. Ran nan dai ya yanke shawarar zai Ziyarceta gidansu, ya ji ko lafiya don haka sai da ya bari weekend ya zagayo ya tafi gidansu domin su dan gaida, yana isa gidan da maj gadinsu ya fara ganawa da yake mai gadin ya taba ganinsu tare da Asma'u shi ya sa ya daukeshi da daraja, ya gayar dashi cikin girmamawa sannan ya yi masa jagora har ciki, ya bude masa sitting room ya shiga, ya zauna sannan ya je ya shaidawa Asma'u tana da bako. Bai tsaya ya jira abin da za ta ce ba ya juya, ya tafi. Asma'u ta tsaya cike da mamaki, domin ita dai ba ta taba bawa wani namiji damar ya zo gurinta ba, ta san dai 'yan uwanta maza na cikin gari in sun zo kai tsaye suke shigowa har falon Goggo dan haka ba ta jin bakon nata yana da nasaba da 'yan uwansu, Allah dai ya sa ba irin samarin nan bane masu biyota har gida, dan inda abin da ta tsana bai wuce namiji ya ganta, ya ce yana sonta ba. Da yake daman shirye take cikin kwalliya riga ce doguwa jikinta irin 'yar Saudiyyar nan mai Kananan duwatsu dan haka kawai gyalen rigar ta dauko ta rufe kanta dashi ta nufi falon shaKatawar domin ganawa da bakon nata. Ta yaye labulen gami da sallama, murmushinta ya fadada yayin da ta gane baKon nata 'Adiah dai ya sa yaron nan ba sonta yake
🏠