NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 11 of 28

u amma ta dinga sharesu. Haka ta ci gaba da tsayuwa duk ta gaji ga zafin rana ya dameta, can dai wata tsadaddiyar mota ta taho da gudu ta wuce har ta gotata sai ta yi ribos ta dawo, bayan ta tsaya daidai inda take tsaye mai motar ya dan rage glass ya leKo da kansa. "Malama Asma'u barka da rana. Ba ta yi niyyar kallon motar ba, ta so ta share shi, to amma sai tad inga tunanin kamar ta san mai muryar dan haka ta daga kai da niyyar ta dubeshi nan take Zuciyarta ta bada dam ba wani bane illa yaron nan Salim, sai da ta dan yi masa kallon mamaki sannan ta kawar da kanta gefe. "Ranki ya dade gaisuwata nake miKowa." Ya fada yana murmushi. Haka nan ta tsinci kanta da maida masa murmushi. Ya dada fadada murmushin nasa "In ba za ki damu ba in dan rage miki hanya mana." dan saki fuska "Mhm Malam na gode, amma ka yi haKuri ba wai gaggawa nake yi ba." "Haba Malama kar mu tsaya jayayya mana kawai ki daure ki shigo na kaiki gida, da ganin wannan kyakkyawar fuskar taki ban yi zaton ta saba shan rana ba." kyakkyawan agogon dake daure jikin hannun nata jefiAsma'u ta so ta tsaya gardama to amma da ta tuna an ce ba ya soyayya sai ta yarda ta shiga motar. Tana shiga daddadan turarensa ya hadu da sanyin a.c. wani Kayataccen Kamshi ya bugi hancinta, sai da ta lumshe ido sabods dadin ni'imtaccen Kamshi sai da suka dan yi shiru na wani lokaci, can dai ya kawar da shirun da jeho mata tambaya "Malama wacce unguwa zan kai ki ne?" Sai da ta dan ja aji sannan ta amsa yangance "Gwrwa Lowcost." Ya ce "Dama can gidanku yake?" "E." Ta ce dashi. "Ok amma in ban yi kuskure ba na sha jin ana kiranki Asma'u Masa'ud Abdallah Kano. "Eh haka ne, sunana kenan." Yace"A'aha ba wai sunan naki ne ban sani ba ina son sanin garin da ki ke né? Ai ni na dade da sanin sunanki, kusan tun kina (100 evel) na sanki. Ta dan fadada fara'arta "To Kano dai ita ce mahaifata can na girma, amma kuma Sokcio nan ne tushenmu." Ya gyada kai cike da gamsuwa sannan ya dan dubeta "To Malama Asma'u idan ba za ki damu ba, ni kam zan zo mu daura abota, domin lokuta da dama kina burgeni saboda kamun kanki dan in ba wanda ya san ki ba babu mai cewa ba ki da aure wani abin sha'awa gashi sam ba kya kula samari barkatai, gaskiya na yaba da halayenki kuma abin burgewa za iya kiranki gifted dalibai da dama suna Karuwa dake ke kam ai sai ki godewa Afiah Malama Asma'u gaki da kyau ga ilimi ga gaye, ga ki 'yar hutu, kin san ba duka dan Adam ya ke samun irin wannan baiwar ba." Ta (an yi murmushi saboda yaba mata da ya yi. Ya dan zuba mata idanu ganin ta Ki tamka masa sai ya ci gaba "To Malama Asma'u na nemi mu ulla aminci amma ba ki ce komai ba? gaskiya ni bana soyayya dan haka ba zan yi miki Karyar cewa ina sonki ba, amma dai na dade ina Kaunarki har cikin raina." Anan ta daga kai ta dubeshi suka hada ido gami da yiwa juna murmushi "Na gode." Ta ce dashi. Ya fadada murmushinsa "Kar ki yi zaton soyayyar ce ban iya ba, a'a kawai dai ban taba son wata diya mace ba sai yarinya daya rayuwata, har gobe kuma ita nake so gashi har ta yi aure amma kullum tana nan zuciyata ban daina sonta ba, za ki yi mamaki Kwarai in har na ce zan baki labarin soyayyar da na yi haka kawai Allah ya jarrabeni da son wata Bafillatanar yarinya diyar wani Baffana, can garin Yola, Baban yarinya dan uwan -mahaifiyata ne, irin filanin nan ne na ruga can Kauye suke da zama kuma yarinyace Karama kyakkyawar gaske, amma bata iya komai ba, sai fillanci, koda yake tana dan jin Hausa kadan-kadan. Na gaya miki fa bakauyiya ce sosai, don ko karatun boko bata ta6a yi ba, suna dai yin na allo rugarsu. "Ina nan ina ta son yarinyar nantun ba ta san so ba har ta yi wayo ta gane ina sonta, kullum ni kenan cikin zirga-zirga Kauyensu. Lokacin da na fara bin dangin Babata ina gaya musu Mina nake so sai suka dinga daukar abin da wasa, kowa sai dariya yake yi min babu wanda ya dauki abin da muhimmanci wai su zatonsu tsokanar yarinyar nake yi, musamman ma Kakanninmu, sun dauka shegantaka nake yi musu. Ita kuwa yarinya ky tuhi na riga na tsuma mata zuciya da soyayya, Kaunata ta darsu cikin ranta, na riga na koyar da ita yanda Za ta soni, Kuma sannan na hana kowa shiga zuciyarta, "dalitina ta koyi magana Hausa da yake ina yawan zvawa fauyensu da kaina, na dinga koya mata karatu. Soyayya mai farfi ta kullu tsakanina da Mina, na so ta "kamar raina'ita ma koma tanaa sona sai dai yarinta da takedamunta. Ahaka Ynukai ta soyayyarmu, ya zamana Cdk> Sati1diyu sai Na ziyarci Kauyen su Mina idan na je "biyu 'make -yi lokacin ina karatu 'Higher "Madina, "na 'yi Karatun Diploma can, 'da tiagattiaKaratuzan dawo'gida Najeriya na YyiWaMilaSiyayya'Sosai, 'duk kusan tsarabar da na yo "tata te, Wanabinbafin ciki ina isowa gida dana baro "Van'inata"yan boko'a bimi na zo Kauye irin wannanTogatasu'incé'7an hemi aure. ya sa Sam Bai dattki'abin da gaske ba, kuma #4, "Mina bisa* ta Filani. To ni dai tun daga wWahnari lokacin ban sake kwanciyar hankali rayuwata Na et et bisa iasami nasarar cin jarrabawa
🏠