ya wasa ba gaba daya hankalinta yana kan karatu tana (100 level) anan ta
ke yin sciences din ta. yanzu ba ta da buri im ta ganta
ta zama cikakkiyar likita (doctor)
lokacin da ta shiga
(200 level) jami'ar sannan suka fara karatun likita
kashi na farko wato (pre-clinicals) ka fara koyar da su
irin su (physiology)
ilimin yanda jiki yake aiki
(antromy) yanda 6angare-6bangare na jiki yake da kuma
(histology) yanda wayoyin halitta suke cell
33
(biochemistry) yanda sinadaran jiki yake. Nan fa Asma'u ta maida hankalinta gaba daya ta dukuta ka'in da na'in. Suna dab da fara jarrabawa wata
rana, Suna zaune tare da 'yan group-discussion
suna bitar karatu da yake bata hada shirgi da dalibai maza, group
dim nasu gaba daya mata zalla ne su su hudu, Asma'u ce
take yi musu Karin bayani. Sun yi tsit suna saurarenta, daidai lokacin wani matashin dalibi ya iso garesu, ya yi musu sallama suka amsa gaba daya, ban da Sadiya. Tattausar muryar saurayin tana dokar kunnen Asma'u ta
ji wani irin dam, zuciyarta
ta yi hanzarin kawar da
idonta ba tare da ta sake kallonsa ba, Kamshin turarensa
yana bugar hancinta sai ta tuna da Aminu lokacin da
suke tare turarensa kenan, kullum ba ya rabo da rin
wannan daddadan Kamshin. Saurayin nan ya tambayi Maryam Shin dan Allah Malama ko Rakiya Haruna ta zo school yau?" Maryam ta ce "Wacce daga ciki ka san su biyu
ne?" Ya ce "Ina oufin Rakiya Haruna Sokoto, domin na
sha ganinku tare.
"Ok, ashe Rakiya Kawata kake nufi, tana da lakca
bar yanzu basu fito ba tukunna. Ya ce "Shi kenan na gode ko?" Sannan ya juya, ya
tafi. Asma'u ta dan bishi da kallo sannan ta kawar da
kai gefe. Sadiya ta dan ja tsaki Asma'u ta dubeta Amma Sadiya bai kamata kina 'yar Musulma ba yi sallama ki Ki amsawa ba." Sadiya ta dan tabe baki "Da Allah rabu dashi kin
34
Bilis mae)
sani nc? Ni bana son na ga namiji mai yanga da daga
kai." Aisha ta ce "Lallai dole ya yi yanga dan ko gayen
ya hadu da yawa, da ganinsa ka ga dan Kwalisa, haduwa
kun ga wani irin taku da yake na Kasaita." Sadiya ta yi dan murmushi "Wannan fa shi ne Salim Muhammad Usman, yaron da bai da budurwa dan
da baya soyayya kirarinsa kenan school din nan. Ya
fiye jan aji da yawa, gashi mugun dan wulakanci kar ku
so ku ga yanda mata suke rububinsa amma ya yi ta
yankwanasu, dalibai mata da yawa suna sonsa amma ba wacce yake saurare. Har gida mata ke bin sa yana
korarsu. Aisha ta ce "Kash! Amma wannan abin haushi da
yawa yake ko me ya sa wasu matan suke da kafirin naci haka kawai su yi ta zubda mana dajara, saboda sun ga
saurayi kyakkyawa, ni kam abin nan yana bani haushi.
'Shi kuwa wannan saurayi da me yake takama?' Sadiya ta ce "Ina ganin dai saboda ya ga Babanshi kwamishina ne ko? Na ji an ce ubansa ne kwamishiran
lafiya na jihar nan. Ina zaton yangar
tasa kenan Aisha ta
sake jefa.wata tambayar "To mene ne alaKarsa da Rakiya Haruna?" Maryam ta ce "Ok ina zaton abokin wanta ne dan
na taba gani ya tafi bata sako ta kaiwa yayanta." Sadiya ta ce "Saurayi kyakkyawa dashi amma ya
bata kansa da zafin kai." Maryam ta ce "Shin wannan (courses) yake
karanta ne?" Sadiya ta ce "Courses dinmu da ya shima doctor
0435
dul
yake karanta amma (300 level) ya kc Asma'u dai shiru ta yi tana sauraren bayan su, amma ba ta sa musu baki ba. Haka nan bata san dalili ba, sai ta ji matashin saurayin
ya burgeta "Ba wai sonsa take ba domin ba ya ga Aminu
har yanzu ba haifi namijin da ta ji
tana so ba, amma dai yau ganin da ta yiwa Salim da labarin da Sadiya ta basu keawai sai ta tsinci kanta tana Kaunarsa, saboda
yana dibar kamanni da Aminunta gashi muryarsa tana da dadin sauraro kuma ko ba komai turaren da ya yi amfani dashi ya ja hankalinta, gashi kuma kusan
ra'ayinsu daya yanda bata soyayya shima an ce ba ya
Sovavva, gaskiya kam wannan yaro ya burgeta sosai, amma da yake ba za ta iya tsayawa bata lokacin
tunaninsa ba, kawai sai ta yi sauri ta kawar da abin daga
ranta. Hirarsa ma gaba daya sai ta katsewa su Sadiya ta ci gaba da bayanin da take musu akan wata lakca da malaminsu ya yi sai da ta gama nata bayanin sannan Maryam ta fara ita ma gwargwadon tata fahimtar. Bayan kamar mako biyu ran nan an tashi daga
lakca Asma'u ta yi jiran direbanta amma shiru bai zo ya dauketa ba sai ta yi zaton Kila yana can yana neman mai ganin 7ai bata mata lokaci sai ta yanke shawarar ta tafi.
ta shiga motar haya, don haka ta kama hanya ta tafi bakin tsi, tun kafin ta fita daga harabar jamu'ar
ta ji ana
ta yi mata hon da mota daga bayanta amma ko juyawa
bata yi ba, bare ta ga mai son magana da ita, da yake dai akasari ta saba da irin wannan nacin na maza don haka
ko ta kula har ta isa bakin titi tana tsaye tana jiran mota har ya fara gajiya kowacce ta taho sai ta ga cike take da alama mota wuya take da yake ana fama da matsalar
36
man fetur. Asma'u dai ta fara tsaki saboda kaguwa da ta yl ta tafi gida lokaci-lokaci ta kan daga hannunta ta duba
jefi dalibai masu mota in sun zo wucewa sukap fan
tsaya su nemi su dauketa wasu kuma sukan2ierdago mata hann