NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 28

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels FURUC ZAINAB LAWAN BRIGADE (Uwarildan lawan Muiazu Kazaure) FURUCI un da Asma'u ta shige daki ta kulle kanta bata sake fitowa ba shiru-shiru har dare bayan mutane sun gama watscwa, wadanda suka zo sadakar arba'in Hajiya Hadiza da kanta ta hau bene ta tura Kofa ta shiga dakin Asma''u ta isketa kwance gado tana ta kuka ta matsa dab da ita ta dafata "Asma'u" Ta kira sunan 'yar ta. "Na'am Mama." Ta amsa. "Shin mc yake damunki ne tun safe ki ka Kauracewa jama'a kin kulle kanki daki ba ci ba sha, sai kuka ki ke." Cikin shisshikar kuka ta ce "Babu komai." "Haba Asma'u babu komai ba kya zauna 'Kinaa kuka?" "Mama na ce ba komai." "To shi kenan bar shi ba komai din Kila kina da wacce ta fi, shi ya za ba za ki tya gaya mion damuwar ki ba." daidai lokacin Goggo ta dawo daga gidan mutuwa ta -cimmasu dakin Asma'u. "Goggo kin dawo?" Hajiya Hadiza ta ce da ita. "Eh ta mai gari na dawo." "In cc har an yi jana'izar magarn -'?" "Eh tuni aka iso da gawar sai aka kai shi aka dawo sannan na taho gida." Hajiya Hadiza ta ce "Oh shi kenan duk sun ta fi sun bar mu Allah ya ji kan Alhaji Gambo." na na da na rana daya tare suka fito KYAUTARWA Asiya Garba A.D. (Talba) Khadija Garba A.D. (Talba) GAREKU Masoyana masu faunar littattafaina, sallama garcku har bani da wata kalmar da zan furta sai dai na biku da godiya bisa addu'a Allah ya bar zumunci, Kaunata gareku ba za ta gushe ba, har abada dan bani mantawa da masoyana duk inda suke Allah ne ya hadamu muke, faunar juna ina yiwa makaranta littattafaina faten alkhairi na pode da calling dina da sakonnin da suke tur min ta cikin waya, Allah ya bar Kuma na neman afuwar makaranta saboda tsawaita littafin furuci da na yi har ya kai zuwa kashi na hudu amma ina fatan masu karatu ba zasu damu ba, tun Kauna. kasuwa, kuma duk mai neman littattafan dana rubuta yanzu zat iya samun su kasuwa, amma ban da guda biyu da yake dadaddu ne sosail, wato Maza Basu Da Tabbas da kuma Sai Iri Ya Kare Suma din ina nan ina KoKarin maimatasu. Gyarawa da bugawa na'ura mai Kwakwalwa: ANKA GRAPHICS FAGGE. 0802818266 FURUCI3 un da Asma'u ta shige daki ta kulle kanta bata sake fitowa ba shiru-shiru har dare bayan mutane sun gama watscwa, wadanda suka'zo sadakar arba'in Hajiya Hadiza da kanta ta hau bene ta tura Kofa ta shiga dakin Asma'u ta isketa kwance gado
🏠