NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 7 of 23

take, nan da nan ta yanke shawarar bugawa Zaliha Kawarta, cikin sa'a kuwa bugu daya ya sadata da ita, suka"dade suna zantawa, Asmauu ta girgiza ainun daa jin irin alin zulumin da gida yake ciki, musamman kulle Aminu da babanta ya sa aka yi, ba da hakKinsa ba, tunda suka dawe kauyen Asma'u take kuka bacin rai, ya taru ya cunkushe'mata zuciya, dare na yi bakin ciki da fargaba da ZU gida su suka hanata barci, ta kwana tana wannan uban nata wanne irin mutum ai shi bashi da tausayi ne? Haka kawai ka kulle ka ce ya sace 'yar ka." Maigadi ya yi sallama falon, ya shiga. Ahmed dake zaune bisa kafet ya baje jarida yana karatu, ya nutsu sosai akan shafin da jaridar ta buga labarin batan Asma'u, sai da maigadin ya yi magana kusan sau uku, Ahmed ya san an shigo falon, da sauri ya daga kai, "Af Baba maigadi kai ne? Sam ban ji shigowarka ba." "Yo kana ta karatu maigida yaushe za ka ji maganata." "Ai wato wannan labarin da nake karantawa ya shafe mune sosai, shi yasa ka ga duk na tattara hankalina, ai ka san Aminu abokina wanda ya dawo gidan nan da zama ko?" "E na sanshi." "To wannan hoton da kakc gani jarida hoton yarinyarsa ce wacce yake so va aura, yanzu ta gudu ta bar gidansu, an nementa an rasa, to shi ne iyayenta suke ta bada cigiyar kafofin vada labarai yadda akai ta Bata nake karantawa, labarin Karya suka buga ba gaya musu ainihin abin da ya faru ba." Baba maigadi ya ce "Oh, daman ita ce yarinyar da kuke fita nema kKullum?" "Kwarai ita ce, ai-ni na dauka Kanwace gurin abokin naka da na ga mutane suna zuwa yi masa jajc." "Ko daya ba Kanwarsa ba ce budurwarsa ce, shi take so iyayenta kuma auren dole zasu yi mata, shi ne dalilin gudunta." Baba matgadi ya girgiza kai "Assha! Amma abin bai yi dadi ba, Aliah ya kyquta, Allah ya bayyana inda take. "Amin, amin Baba." Sannan mai gadi ya ce "Au maigida kun yi bakuwa fa bakin gate. Cikin mmaki ya ce"Bakuwa kuma wacce ri?' wata yarmya ce bud nemanku, ta dai:raba krnin bryu wai ko kai ko kuma abokinka. "To, to shi kenan shigo da ita." Jim kadan suka shigo falon tare da maigadi, Ahmed yawashe baki yayin da ya gane ko wacece baKuwar tasu. A'a su 7aliha manyan duniya, ashe irinmu irinmunaganinku."" Ta dan fadada murmushinta "Mhm Ahmed kenan, wato. ni han ce ka yi wuyar gani ba, Sai kaine kake da bakin yi.min ba'a?""To ai garni na yi ke ko gidanku aka je ba kya ganuwa. "Haka aj ka ce." "To shi kenan mu barta hakan, in ce dai duk kuna nan lafiya?""Ya ya madam din taka ko har yanzu bata tare ba?" -Ya yi dan murmushi "Gaskiya kam Madam bata tare ba 22 14 Buya.". ai da sauran lokaci, itama karatu take, kamar ke." "Ai ni tun da na jl an ce ka tare sabon gidanka. duk na dauka aure ka yi." Ya dan Birgiza kai yana dariya "Sam ban yi aure ba, har yanzu dai ina nan gwaurona da kika snani.' Ta yi dariya "Ashe bana yara zasu more da kidan gwauro, ka san yaran wannan unguwar duk shekara sai sun yi kidan gwauro," "Haba-haba su sa fara kada min." Sai da suka gama barkwancinsu sannan ta ce. "Ahmed ina abokin naka dan gudun hijira? Wurinsa fa na zo." "Oh kina nufin Aminu? Har wani suna kenan kika saka masa. To-yana bedroom barci yake yi, bari taso miki shi." Ya tashi ya shiga dakin da Aminun yake kwance, ya dan bubbuga Kafafuwansa, ya farka razane. "Haba Malam da allah ka Kyaleni, kai fa tsiyarka kenan kawaiiina cikin barcina mai dadi ka kama ka tasheni, ka san ma wal ko. da-wa nake tare'a cikin mafarki?" Ahmed ya yi dariya "Ko ma da wa kake ka cikata ka taso _ka-yi bakuwa." -Aminu ya tshi da hanzari, ya yi miXa gami da salati, yana duban .abokin .nasa, "Wai shin wacece baKuwar tawa?" Ahmed yafito ya baroshi yana maida maballin riga, "Koma wacece in ka fito zaka ganta." Ya ce dashi. Jim kadan shima ya biyoshi, ya isketa falo tana shan lemo, ya hangame baki "Lalalah su Zaliha ne yau gidan namu?" Itama ta yi murmushi "Kana mamakin ganina ne?" "Gaskiya'kam dole na yi mamaki, ya ya ma akai kika san ina nan?" "A gurin mutane na ji asan ai zancen duniya baya 23 Ya zagaya ya zauna kujerar da take fuskantarta, "To lallat maraba sannunki da zuwa." Ta yi dariya "Duk dai ni kadai." Sannan suka paisa sosai, Zaliha ta ce "Oh Aminu ashe kuma wannan abu haka ya faru?" Ya ce "Eh, wallahi." Ta ce "To Allah ya kyauta, Allah ya kiyaye gaba." "Amin amin." "Wai shin ya ya aka yi ka fito tun ba ga Asma'un ba." 'yan sandan nan, don da da farko ma hana bada belina suka Yl, to da yake Nasir dan gidan kwamishinan 'yan sanda abokina Ai Zaliha Allah ne kurum ya kubutar dani, daga hannun ne, kin san tare muka yi karatu shi yasa ya yi ta fadi tashi, har Sai da ya ga babanshi ya sa baki." Ta ce "Wallahi ba ka ga yanda na ji haushin guduwar nan na Asma'u ba." Ya ce "Kin san halin Asma'u har yau Kuruciya ke damumta, in ban da haka har yaushe mutum zai gudu ya bar gidien iyayenshi, ai kin ga gashi yanzu ta jefamu cikin tashin hankali, kullum sai mun fita nemanta, duk mun zagaye gidajen 'yan uwanta, duk wani guri da muke zaton ko can ta tafi, mun je ba mu sameta ba, jiya iwar haka m
🏠