NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 5 of 23

ke ya Karfafa zumunci tsakaninsa da dan -uwansa, 'sauran yaran da ya rike duk haka ya yi musu, auren Zumunci. bare ke da ya haifa cikinsa." Goggo ta sa baki "Ai shi gardama ne dasht, in ban da haka: tunda yarinya ta ce bataso, to ya haKura mana, ya bata wanda take so; wannan shegiyar gabar da yake yi da «makwabcinsaai Sai ya tureta waje daya, tunda yara sun hada -kansu:"Nan. Asma'u.ta.fara kuka, "Ni dai Goggo dake na dogara, shi. yasana gudo na biyoki. "s .ni-Ma'u:me zan yi.miki? Ubanki fa so yake ya nuna ~-min-iyakatai; 'shi-yasa zai aurar dake bai.shawarceni ba, dan spaka-tunda yanunamana iko Kanki, ni yanzu ba abin da zan a-yi;.sa mu.hafura mu zuba masa ido, ya yi duk yadda "yake-so. Asma'u ta fada cinyar Goggo, ta ci gaba da kuka "Wayyo Goggo ki:taimakeni, ki yi min rai Aminu nake so, idan ban -aureshi ba, mutuwa zan yi." Goggo.ta ce""To Ma'u ko kina son Aminu tunda ubanki 'aya son shi, ya ya za Ki yi ba sai dai hKuri ba, shi so in cutane yhakuri ma aismaganine," Gaskiya ni Goggo ba zan iya hakura ba." 15 "To tunda ba 7a ki hakura ba sia ki yi yanda za ki yi." Dudu ta sa bak: "To in ban da ma zamani Allah na tuba har yaushe vannya zata zauna tana zancen aurenta, har ta fitittike tana tadin ita ba ta son wane, ita wane take so. Goggo ta yi dariya "Ai mu ''ya'yanmu na maraya duk haka suk, ba kunyane da su ba, ko gaban iyaye sai ki ji yarinya tana maganar saurayi Asma'u ta katsesu "Ni dan Allah ba surutu zaku Sani gaba kuna yi min ba, ni so nake ku nemar min mafita." Goggo ta ce "Yo wacce mafita garemu, ban daki yj zamank: tare da mu anan Kauye, har sai sun wahala wajen nemanki in ya So in sun matsu sa zo har Kauye su sameki. Ai ni wallahi kin ma yi hankali, da kika biyoni Kauyen nan, yanzu da wani guri kik anufa ai da kin jefamu cikin tashin hankali." Hajiya Sa'ade tana zaune falo ta cika ta yi bam duba daya zaka yi mata ka tabbatar cikin tashin hankali take, makonni biyu da faruwa al'amarin duk ta rame ta yi Kashin wuya, ta sa matsananciyar damuwa ranta tun tana daurewa tana yiwa mai gidan nata kawaici, tura ta kai bango ta fara-hura masa wuta, duk dai akan maganar dan nata, don tun fitowarsa daga hannun yan sanda ya kwashe kayansa dake gidan ya yi musu yaji, yanzu haka Aminu yana gidan Ahmed abokinsa da yake shima Ahmed din gwauro ne ba mata gareshi ba, sai suka yi zamansu. To babban bakin cikin mahaifiyar tashi yanda uban yana ji yana gani dan nasu ya Kauracewa gida, ko gezau bai yi ba, sai ma ya nuna balin ko in kula tun tana yi masa alkunya, tana biye masa suna zagin dan, yanzu har ta dawo ta kwaye masa baya, tana zazzaga masa tsiya akan sai ya je da kansa ya yiyo mata bikon danta. Shi kuma ya ce abi da ba zai yiwu ba kenan, dan bai ga lalacewar da zata sashi ya je bawa dansa hakuri ba. 16. Tun daga wnanan lokaci zaman lafiya ya yi Karanci daban na yamma daban, yanzu ma zaman da ta yi falo jiran fitowar Alhajin nata take ayi ta Kare, ita yanzu duk dana sanin biycwa mijin nata take yl akan abin da ya faru, tsakaninsa da Alhaji Masa'ud. In ban da ma Batan basira ya ya ma za yi taki yarinyar da take son danta, ai duk mutumin da ya nuna yana yi da kai, ya fi wanda baya yi ya kai, wanda ya ce yana son naka ya gama y! ma komai, duniya ko ba komai dai ta san yarinyar nan Asma'u da gaske son danta take, tunda ta bar gidansu ta gujewa widan, Kullum rigima ita da maigida ta Ki Karewa, fadan safe iyayenta domin Aminu, don haka ita kam bata ga dalilin da zata Ki yar da take son danta ba, tunaninta ya katse daidai lokacin da mai gidan nata ya fito daga nashi dakin, hannunshi nike da-agogo yana shirin daurawa. Niyyar ficewa yake daga gidan. "Si mana Alhaji" Ta dakatar dashi. Ya juyo ya dubeta, "Ya ya wani abu ne?" "E maganar Abba nake so mu yi. Ni fa har yanzu ina nan akan bakana in dai kana neman kwanciyar hankali, gidan nan to ka dawo da Abba inba hakaba, wallahi ka daina ganin farin "Wai ke Hajiya me ke damunki ne? Yaron nan fa ba korarshi aka yi ba, shi ya ga dama ya bar gidna nan, ba sai rabu rashi ya je ya Karaba. Ai kowa ya bar gida, gida ya bar shi..." Ta e"Au haka ma zaka ce? To amma dai ka san bakin cikine ya fidda shi daga gida, da tun farko ka hakura ka so abin da yake so ai ba zai bar gida ba tunda shi dai yarinyar nan Asma'u yake so, kai kuma ka kafe akan ba zai aureta ba "Af wai kina nufin saboda in farantawa danki rai sai na je na tsugunna gidan makiyina, ina neman auren 'yarsa?" Cikina gidan nan" Ta ce "To mene ne dan ka tsugunna ai durKusawa wada ba gajiyawa bane, ko kanka aka fara bare Kare." Ya daka mata harara "Ke dai ko wallahi ba ki da hankahi, wato dan ganin dan naki ya fito daga hannun 'yan sanda shi ne har kika sam bakin yi min magana?" "To in kai ka fito dashi ba sai ka sa mayar dashi ba. Na ga ba kai ka fito dashi ba, abokinsa ne dan gidan kwamishinan 'yan sanda, ya matsa sai da ubansa ya sa baki sannan aka sakeshi." "Amma ko ba ni na fito dashi ba, ai na yi kai kawo na kashe kudi." "Mhm ai ko kudin naka bai yi amfani ba, tunda ba su b
🏠