NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 4 of 23

ta rarake mata ciki, har yunwa ta dameta, saboda tunda take duniya bata ta6a irin wannan doguwar tafiyar ba, domin cikin hutu ta taso, ta saba duk wata unguwa in dai mai nisa ce zata to kuwa babanta ya kan hadata da direba kaita mota, kuma dawo da ita, Sam duk wata wahala ta tafiye-tafiye cikin irin wadannan Kauyukan bata sansu ba, amma da yake an ce sa kai ya fi bauta ciwo, gashi yau tsinci kanta tafiyar kilo mitoci ba KakKautawa. Haka dai ta ci gaba da tafiya tana nishi, tana haki, duk sai da ta gama galabaita hanya sannan ta isa garin da Kyar, idanun nan nata duk ya sauya kamanni, saboda tsabar wuya, ya tashi daga fari zuwa ja. Kai gaskiya Asma'u ta ci wahala, bata kadan ba, amma har zuwa wannanlokacin bata yi dana sanin zuwanta Kauyen ba, domin dai sunan da ta sawa tafiyar tata. *. gudun hijira. Gungun jama'ar da ta fara isa garesu, anan fa yl tambaya suna 7anne gindin cediya, ta yi musu sallama, sannan ta tambayi gidan Mato magini, da yake Kauye irin wannan da wuya ambaci sunan mutum kasa ganeshi, musamman dan yana da wata sana'a waccc ta yi.fice, dole ne kowa ya sanshi, ya san kuma gidanshi dan haka bata sha wahala ba, nan da nan aka gane gidan da take nema, wan dattijo ya hadata da dan Karamin yaro, ya ce maza raka bakuwar nan gidan Mato magini. i? Asma'u ta yi godiya ta bi yaron tiryen-tiryen har cikin wadannan Kauyuka? Wanda mutumin maraya idan ya tashi zuwa garesu, sai ya raina kansa.' Can kuma ta wari tunamt, koda yake 'ba' laifi tunda' suna rayuwars cikin kwanciyat hankali, ba kasafai' ake samun fitina da tashe-tashen hankula cikin al'ummar Karkara 'ba, wannan sai. mutanen birm, stne basa samun nutsuwa, duk kuwa da rayuwar birni tana da dadi, idan, tana shiga ta Karewa gidan kalt Babbar gjda ne irin na iya, sashe-sashe wani bangaren da na dari, da garga) bukkoki, wani wajen kuma ba dakunan kago paric Asma ta duk an yabe da bakin taBo, Kasar ga tr gaba daya bakace, sai yanayin da zamanin mutanen da. garin ya yi da zaimanin tsaya tana al'ajabin irin ginin mutanen garin, ta fada ran wato ashe har yanzu akwai wata al'uma masw rayuwa irin mutanen birni. Nan take ta dawo daga dogon tunaninta ta tusa kai gami da saflama, cikin sashen Dudu. _Hajiya Yalwa dake gefen katifar mayinyaciyar ta dago to ainmia fitintinu da kwamacala sun yi yawa, cikin al'ummar kai. da Sauri jirl muryar wacce'ta sani, ta dubi majinyaciyar "Dudu ni nake ji? Kamar muryar jikata Ma'u. "Kai haba me zai kawe Ma'u wannan Kauyen namu, tunda ba taba zuwa tayi ba ?" -"A'aha kin ga Dudu wallahi ita ce, ke 'yar nan lafiya? Daga ina? Ke wa? Waye'ya kawoki?" Asma'u ta sheKe da dariya, "Kai Goggo, ho wannan irin tambaya haka?" kamar an jehoki." To ni dai bani 'tuwa tukunna, sai na sha na huta zan yi bayani:"Goggo ta mike ta dauki kwanon sha ta je ta tsiyayo nwa tulu mai Tuwa sanyin gaske, ta kawowa Asma'u. Nan take ta kama da 'kwankwada bata ajiye ba sai da ta kusan ganin Karshensa, sannan ta ajiye kwanon, ta dubi inda majinyaciyar da ke kwance, "Sannu tya Dudu, ya ya jikin naki?" Marar lafiyar ta amsa mata "Jiki kam Alhamdulillahi. "Duk lafiya na barosu." Goggo ta dubeta "Ke Ma'u ba surutu aka tambayeki ba, Ma'u kullum sauki yana dada samuwa Ya ya mutanen birni? Ya su Alhaji?" me ye dalilin zuwanki?" "Kai Goggo ke kin fiye gajen hakuri, in kika saurara ai za ki ji ne, ni dai ba wani ya rakoni ba ni na kawo kaina." Goggo ta hangame baki "Tun daga Kanon? Ke kadai kika taho. To da kika zo Sakkwato, wa ya kawoki Kauyen nan?" "Waye kuwa ya kawoni? Kafata ce kawai ta kawo ni." "Karya kike ko ni da nake haifaffiyar garin Kauyen bana iya shigowa da Kafa, domin tafiyar da wahala, bare ke yar "A'a Goggo kar ki hada kaina da ke, ni yanzu bani da gata, ke kuwa in kin tashi zuwa 'ya'yanki ne zasu bada mota kawoki, ni kuwa ni ce na aiko kaina, waye zai bada mota kawoni, ni da na yi zuwan kaina me ya shafi wani da ni. Babu gayu. mai sona ke kadai kika rage mini." "Kin ga na fi so ki gayan dalilin zuwanki ko hankalina ya kwanta. "Ni fa Goggo gudun hijira kawai na yi, shi yasa na biyoki, maganar nan kin riga kin santa, ba tun yanzu ba, na gaya wa Babana bana son Yusuf, Aminu nake so aura min, amma fur ya ki, shi ne yanzu ya yanke ranar auren, yau ne 2a daura aure na da Yusuf, ni kuwa na gudo tun asuba na baro musu gidan. Nan da nan Goggo ta hau salati ta dubi 'yar uwar tata dake kwance, "Ji fa Dudu wannan yaro da kafirin taurin kai 14 yakc, yanzu duk fadan da na yi masa bai dauka ba sh) nc har. yake Kokarin aurar da 'yar nan ba tare da sani na ba, na ga ko 'yan uwana in zasu yi abu sukan nemi shawarata bare dana na cikina."Dudu ta dan yunkura da Kyar ta tashi zaune "To Ma'u tunda abin ya yi zafi haka, ki hakura mana ya aurar dake ga dan .uwanki Isuhun,..tunda shima ba bare bane. Tunda da -babanki.da baban Isuhu yan maza zar suke, kin ga kakansa "wane a-gunmu da yake tushenmu daya duk auren zumunci -muka yi, in-kika yi hakuri Ma'u komai na duniya mai wucewa ~ne,-shi Alhaji so ya
🏠