NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 3 of 23

n mahaifinsa ya dage ne akan al'amarin, shi kuma yana dan shayin uban, shi ya sa yake dan nuna yana so, ya san ko ba komai dai idan ya bi umarnin Baban nasa zai kara sakar masa naira ya yi ta bushashar barikinsa. Ya nisa "To yanzu Baba yaushe ne za je kotun." Alhaji Masa'ud ya kada kai. Kamar yadda sajen Yakubu ya sanar da mu ina ga ranar Litinin zamu shiga, ka ga jibi kenan." "To Baba an samu lauyan ne?" Ya girgiza kai "Ka ga ni ko wannan tunanin ma ban y=ba. "Ai kuwa dole ne sai an samu lauya, tunda case di==amammmbabba.ne..." Yusif ya ce tausashe. "Gaskiya ne wannan. To yanzu ina...." "Akwai wani yayan abokina da muka yi karatu dashi Yusif ya sosa kai cikin kunya. waje,ana ce masa Dauda babban lauya ne shima Kwararre zan je na sameshi." Yusif ya katse shi. "Da kyau Yusif\ sai ka hanzarta ka ji?" "To Baba." Ya yunkura ya mike "Bari ma na je na binciko shi yanzu." Ya ce yana daga tsayen. "A sauka lativa....Allah ya taimaka." Hadiza ta raka shi da addu'a Saar da yake RoKarin ficewa daga falon. inda zata dosa ba. sai ma da ta isa tasha ne, ta yi tunanin me zai hana ta bi kakarta Hajiya Yalwa can garin Sokoto, in ya so ta kai kukanta, me yiwa ta goya mata baya. Tun watannin baya ne, Hajiya Yalwa wacce aka fi sani da Goggo, ta tafi garin Sokoto zaman jinyar Kanwarta, Kauyen Shaaee. Hajiya Yalwa kakarta ce, wacce ta haifi ubanta, tana da saukin kai Kwarai, sam ita bata dauki duniya da zafi ba, don tun farko ma fada take wa dan nata, akan ya janye gabar dake tsakaninsa da makwabcin nashi tunda 'ya'ya sun hade kansu, su daure-su yi musu aure, amma fur ya sa Kafa ya shure maganar mahaifiyar tasa, don ganin ba garin take ba, to yanzu tunda haka ta faruai dole ta je gareta. Ita kadai ce take ganin za ta yi wani abu akai, tunanin hakan te ya sa ta gaggauta shiga cikin tashar, dan gani take da ta shiga garin Sokoto, matsalartatarigatakau. "Yan kamasho ne suka fara taryenta "Ya 'yanmata ina zuwa ne?* Ta dada sa6a jakarta kafada "Ina neman motar Sokoto ne." Ta ce dasu, yayin da daya daga cikin 'yan kamashon, ya yi mata nuni da inda motoci masu zuwa, Sokoton suke yin layi. Da saurinta ta isa garesu, cikin sa'akuwa ta iske motarta kusan cika mutum biyu ake nema ciko, ita aniyarta zata iya biyan kudin daya kiujerar, domin Allah-allah take motar ta daga, su bar tashar, kai su ma bar garin gaba daya, gani take idan motar ta yi jinkirin tashi kamar za biyo sawunta daga gida cirota daga cikin motar maida ita gida, daura mata aure da Yusuf. Inda Allah ya taimaketa, zamanta ke da wuya sai ga wani Tun fitarta, daga gida bata yanke takamaiman shawarar 10 dattiyon fasinja, ya shiga ya zama cikon karshe. 13a tare da bata lokaci ba, motar ta daga, ta fice daga cikin tashar, nan take ta yi wata wawiyar ajtyar muciya, gami da hamdala da godiya ga Ubangijinta, 'ai dai ko yanzu aka o1yo Mi na riga na sha.' ta ce zuciyarta. Tunda motarsu ta hau babban titi take ta faman sharara gudu, Asma'u kuwa babu abin da take illa tunani da sake-saken zuci, ta saka wannan ta kwance wancan, yini guda ana tafiya motar har suka iso garin Sokoto. Bayan saukar fasinjoji daga motar, sai direban motar ya tsaida Asma'u ya dai nuna da gaske sonta yake, har ya mem kwandastan nashi ya maida mata kudin motarta. Ganin direban ~, zai Bata mata lokaci da surutai gashi ita bakuwa ce, ba sanimn takamaiman inda zata ta yi ba, ta dai san sunan dan kauyen, dan haka ta jawa direban birki, ta yi masa kwatancen karya, _jakan in ya tashi nemanta, ga inda zai sameta, suka rabu haka ta matsa gaba, ta tambayi inda zata sami mota, mai zuwa garin. Wani tsoho ya ce mata "'Yanmata ai mota bata zuwa wannan Kauyen da kika fada, daga sati sai sati, wato ranar kasuwa kenan, amma in kina so bari nuna miki mota mai wucewa ta hanyar garin sai ta saukeki kwanar dauyen." Nam take ta amince; aka nuna mata wata Kwarababbiyar akori-kura wacce aka yi-wa lodi, tana niyyar dagawa dan tsohon nan ya je gurin direban, ya nemi alfarma rage mata hanya, haka Asma'u ta hau bayan akori-kura, ta yi dare-dare ana zazzare ido, suka nausa. gaskiya motar akwalace, ga xuma rashin kyan hanya, kwararab-kwararab, nan da nan 4sma'u duk ta gaji da zaman motar, har ta Kosa kawota <wanar garin, inda za ta sauka. ireban motar godiya, suka nuna mata hanya mai zuwa har '/garin, nan ta bi turba, ta dinga tafiya, ashe babbar tafiya ce bata 'wasa ba, ta nausa cikin jeji, dayake hanyar burtaline na shanu, Bayan doguwar tafiya, sannan aka iso ta sauka ta yiwa jefi-jefi ta kan gamu da fulam) makivaya, da ita zatonta zata iya pamuwa da 'yan acaba hanya, sai ta hau mashin ya Karasa da ita dan Kauyen, amma ga mamakinta ko me keke bata gani ba, haka ta dinga tafiya, tun tana daurewa har dai ta sare, domin ta gani likis, duk gwiwoyinta sun yi sanyi, ga yunwa ga Kishirwa sun addabi cikinta, domin rabonta da abinci tun saflyar jiva ta dan karya sama-sama, don tunda ta shiga cikin tashin hankalin maganar aurenta da Yusuf, sam bata lya cin abinci sosai. Yanzu ma wahalar tafiya ce
🏠