NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 22 of 23

kuka Zo yi gidana? Ni: fa-ban gane-abin da kuke nufi ba? Ya ya za yi hakaKawai ki zo ki cikani da surutun da ba zai amfaneni ba, hin:dan nawa-da kike magana kansa, ma kika ganshi ne? -B afa-ya Kasar nan, na turashi karatu waje, to dan me ya sa za voadameni, tunda ya barmuku yar taku ba shi kenan ba. Ni fa 'bana son harka daku, shi yasa ma da danki ya mutu ko gaisuwa ban je ba, tunda dai ya riga ya tafi, ko na je ba dawewa zai yi ba, da za ki zo ki daméni da zancen mutuwar danki, ina ruwana- da mutuwarsa, ai bani na kasheshi ba; kwanansa ne ya Rare."Goggo mamaki duk ya isheta, saboda jin sambatun 'Alhaji.Gambo, ita da kanta ta fara tunanin anya kuwa kansa @aya?: Ta ce "Alhaji na so ace ka yi nadama ka tattara ka zubar 'da'kornai, tunda abokin adawar taka ya riga ya mutu, mu ba zamu yi gaba da kai ba, ka yi hakuri ka yiwa kanka fada, ka 'ainince- da auren yaran nan, mu mun yarda zamu baku auren -Astna'u-komai dadewa; idan ya dawo sai daura musu aure." Nan da nan ya dubeta galala "Da wa? Da bazawara? 69 Allah va sawwake ba dar dang Aminu ba, ku tafi can ku nemi wani haka kawa: varon da ko auren fari bai yi ba, kawai sia na tashi na aura masa bazawara, da kudina da komai yanzu Aminu va ci gaba, ya fi Karfin auren wannan 'yar taku, dan kuwa ruwa ba sa'an kwando bane, in baku manta ba, da can ma tana budurwa ban bari ya aureta ba, sai yanzu da ta zama bazawara, sam abinda ba zai yiwu bane, idan Aminu ya gama kKaratu va dawoyan mata biyu zan aura masa, sabbi fil, dan baka gara ma ku hakura, ku bawa wani, in ban da ma kafirin nacin da Kwakwa irin naku tunda mun ce ba ma sonta, ba ma Sonta, a} sai ku haKura, ku saurara mana." Asma'u da take tsugunne gabansa tana kuka, ta mike zambur cikin 6aein rai, ta riko hannun kakarta, "Goggo tashi mu tafi gashi nan kin ga kin kawo mu 'gun da Zaa wulakantamu. {ta ma Goggon hawayen baKin ciki take sharewa, ta rungume jikartata, "Haba Ma'una, kar ki damu, nima dole'ce ta kawoni gidan nan, saboda gudun kar soyayyar dansa ta illata min ke." ce, kuma na cika 'ya." Ta share hawayenta, cikin dakiyar Zuciya da taurin rai, yayin da ta nuna sbi da yatsa"Ji nan Alhaji Gampo daga yau ni Asma'u ban son danka Aminu, bana kaunar sa, ba zan sake kulashi ba, bani ba danka har abada, na bar shi kenan, koda kuwa hakan zai iya zama ajalina, na zabi mutuwata akan na sake soyayya da danka.". "Mhm da dai ya fi, in kika yi haka kin kyauta, nima na huta da wannan azababben nacin naku, in ba ki manta ba, tun kina budurwa, kika nacewa dana, yanzu ma kin kaso aure kina bazawara Za ki zo ki sake liKewa sai ka ce mayya..," Asma'y bata jira Alhaji Gambo ya gama bakaken Maganganunsa ba, tajanye kakarta.Goggo suka fice masa daga "Shi kenan Goggo ni kuma zan nuna masa ni 'yar halak qf g1da. Gidan da ta yi alKawari ta Kudurce ranta ba ita ba sake shigarsa, ba kuma hulda da duk wani ahali na gidan, har abada har duniya ta nade. Kwanci tashi ba wuya wurin Allah yau ne Alhaji Masa'ud ya kke cika kwanaki arba'in cif kabari yayin da gidansa ya cika da jama'a, 'yan uwa da masoya, duk sun taru domin yi masa addu'a da sadake-sadaken arba'in, daidai lokacin ne kuma ihu da kuwwa da koke-koke ya taso daga gidan maKwabcinsu, sakamakon mummunan labarin da ya zo Tim!musuda dumi-duminsa. Firkashi mai karatu biyoni bashi zuwa littafi na Karshe Taku kullum Zainabu Abu Lawann Birget. 08029460293 LITTATTAFAN MARUBICIYAR -MAZABASUDATABBAS SAIRIYAKARE MUDDININARAYE KISHIN ADON MATA. FURUCI ook KARIMATU ao o- e. Kadan daga cikin littafin TA CUCENT! Shekaru biyu muka cur muka kwashe muna soyayya amma cikin waya (cellular) Bayan mun gama aminta da juna sai ta nemi na kai mata ziyara karo na farko, karon (KURKUKU) ake kuma shirin harbeni jibi. Daga Muhammad Lawan Barista daga cikin Iittafin SALO arin dai namiji ne to ba ku da bambanct, duk daya ku maimaita Zuci, Wannan yana nuna masa ne Zahra ta shiga taskun nariji kenan ko ma tana Ga mamakinsa sai ya ji ya Kara shiga matsananciyar damuwa ga halin da take ciki,. ya ji ina ma ya san halin da take ciki, shi kam zai taimaka mataDamuwar sai ta Kara hargitsa lamuran, lafiyarsa, numfashinsa ya Kara sarsarKewa, gumi ya keto masa ta ko ina. daidai wannan lokacin da Zahra ta dan yi nisa da tafiyarta ta juyo, tadubeshi. Daga Kabiru Yusuf Anka Fagge ly da shi ne ya yi Sanadiyar zuwana wannan mugun gidan An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lu
🏠