a'u dakinta. &a mamakinsa, budar bakin Yusuf-sai cewa yayi "Mhm
haha kenan, to wai shin me Asma'u ta mantane: gidanadahar xake eo ta dawo mi in dai aurene na yi;kenan,:dama
can bani ce ina sonta ba, dar kuka matsa mn kuka "hada wannan aure, yan7u bana yi, dunda na saketa'ba sai ku
hakura ba, ke ana yi wa namiji dole ne? Na ce bana sonta! Bana sonta! Ba sai Kyaleni ba, na riga na saketa, ku tafi can
dai bawa wannan gayen da take so,
.don in bashi ta-aura ba, bana jin Asma'u zata iya zaman aure, duk wanda ya aureta ya daukarwa kansa Kajaga, ni.dai ne yarda Kwallon mangoro na
Tarrasar masa Asma'un da mahaifiyarta
damahaifiyarsa suka yanke shawarar yandaza a-yi.Kwanansa
da Kuda, Sai ku saurara huta min." Alhaji Masa'ud cikin fushi ya ce "Kai dakata Yusuf, ashe kai dan iskan yaro ne daman baka da mutumci ban sani ba, ina matasayin ubanka kake gaya min irin wadannan maganganu, saboda na Zo gidan ka shi ne zaka yi min wulaKanci, ka watsa min Kasa ido, har ka dubeni ido da ido ka ce min ba ka son
'yata, don tsabar rashin kunya da rashin mutumci, ko kai mahaukacine?" Yusuf ya mike ya dan yi taku biyu zuwa uku, daga inda
yake, yayin da ya juya musu baya, "Yo ai ni abin da'yar takata
yi min ya fi haka, amma kuma na hakura in dai'a kuma aure Kila nan gaba
sai ka sami mai marinka.
-"Lallai Yusuf na yarda kai rikakKen dan iska ne, ban da ma Kaddara me Asma'u za ta ci fasiKin yaro mashayin giya. "At baba koma Kaddarar ce mashayin gida ya rufa maka asin, tunda ya zauna da 'yarka, har tsawon watanni shida ba
tare da ya santa 'ya mace ba, ai ya yi KoKari, dan haka ina mai baka shawara ka hakura ka aurar da 'yarka ga wanda take so, dan shi kadai zata iya bawa kanta. Nan da nan jikin Alhaji Masa'ud ya yi sanyi, don yanzu
ya gano bakin zaren amma duk da haka maganganun Yusuf sun
tafarfasa masa zuciya, ban da huci babu abin da yake, domin ya yi fushi ya hasala iya hasala, ganin abin zai kwabe ya sa Goggo
ta shiga tsakani, ta ja Alhaji Masa'ud kafin su fita ya waiwayo
ya dubi Yusuf, "Yanda ka ki Asma'u insha Allahu sai ka dawo
kana son 'yata Asma'u, kuma ina so ka sani wannan yaro Aminu da ka ce in koma na aura mata shi, sai dai bakinka ya
sari danyen kashi, domin kuwa ba zata taba aurensa ba, har
abada, in dai da raina sai dai idan mutuwa na yi." "Ka daina furta irin wannan furucin, dan kuwajahilcine. su saurareshi ba suka fice daga gidan, tun akan hanyarsu ta komawa gida Alhaji Masa'ud ya kejin Kirinsa yana
67
SS FS es
zafi, idonsa vana yi masa nauyi, saboda tsananin 6acin rat, da
kyar vake taka mota, Goggo kuwa babu abin da take wa dan
nata ban da rarrash da bashi baki, dan gudun
kada ciwonsa ya
tashi. suna isa gida ya ji kansa yana juyawa,
idonsa yana novufewa, matarshi ta tareshi da sauri. "Lativa Alhaji me ya faru?" Bai tya magana ba, hannu kawai ya daga mata, ya fara
taka matattakalar benen, yana niyyar hawa sama, nan take ya
vanke nk va fadi. firgice suka iso gareshi, suna kururuwa, suka ciccibeshi zuwa dakinshi, suka kewayeshi su duka ukun, Kowacce kuka take. Asma'u faduwa take tana tashi "Wayyo Allah na shiga uku, baba ka yafe min, in dai ni ce na hakura
gen koma gidan Yusuf, ko za kasheni ba zan fito ba, wallahi komsai wehala zan jure, don Allah baba kar ka mutuka bar ni, na tuba. baba ka daure ka tashi." Goggo cikin Bawa ta dakatar da Asma'u "Ba ki da hankaline? Dubi halin da mahaifinki yake ciki ba kururuwa ya dace yi masa ba, addu'a ya kamaci mu-yi masa. Nan da nan cikin Kananin lokaci jiki ya rikice,.aka yiwa
aime-aunensa, ya tabbatar musu jinin Alhaji ya hau -sosai, bavan ya gama dubashi ya yi masa allurai, ya bashi maginguna, haka dai aka kwana iyalai suna cikin firgici, saboda jikin mai gidan, ya sananta, bai ma san wanda.yake
kansa a, amma duk da haka sai da Allah ya budi bakinsa, ya
rike hannun Goggo, cikin sarkewar murya ya ce "Goggo idan
na musty Acma'y ta aun Aminu, na yafe mata ta.auri duk wanda
likitansa waya cikin gaggawa Doctor Hallirv ya iso, ya yi 'ya
take 90."
amsa kiran Jbangijinsa, shi kenan ya tafi kenan tafiyar da babu dawowa. lyalan wannan gida sun wayi gari cikin mummunan
Kaico! Allah sarki asubahin wayewar gari kuwa Alhaji Masa'ud ya ce ga garinku. Rai ya yi halinsa, Alhaji Masa'ud ya
68
tashi hankali, haka suka sha kukansu, suka gaji gida ya cika da
jama'a, 'yan uwa da abokan arziki, da jama'arsu na Sokoto, duk
suka zazzo aka taru, aka tayasu jimami, bayan an share makoki an yi sadakar bakwai, Goggo ta sa Asma'u gaba takanas suka
vali gdian Alhaji Gambo ta ce "To Alhaji zuwa na yi yi sulhu mu dai ba jahilai bane, ba za mu yi jayayya da hukuncin Allah
ba, Wannan abu da ya faru ya isa ya zamar mana ishara, ga duk mai hankali ka ga dai Alhaji nawa ta Altah ta kasance kansa, dan haka ina so mutuwar nan tashi ta. zame mana wa'az1, dukkanmu mu taru mu yi hakuri, mu amince da auren wadannan yara, domin ba mu san abinda ke Boye ba, ko wani
tabone tsakaninsu kar yawaita furta furuci na masifu
su-dinga faruwa. Ya-dubesu a-yatsine "Dakata Ilya wai shin me