i damar yi min dariya. Duk jama'a sun zuba ido, akan'
Hajiya Hadiza cikin tsawa ta maimaita tambayar "Wa
"Yusuf ne ya sakeni...." Ta fada bakinta na rawa.
Nan take ya Kufula""Uban waye ya gaya miki Yusuf dan
Yo, gashi kuwa ya nuna, ya-sako min 'yar
tsakar dare,
ba....
kin koma dakinki, duk yanda zan yi sai na maida auren nan naku, zan nemeshi in bashi hakuri ya maidake. Domin ba zan
63
aurenki, shi kenan kuma sai su ji har an sakoki, to wallali ba
zan yarda ba, dole ma sai kin koma, haka kawai kina nema k; yama shaidaniyar yarinya, kina so ki tsinkani, ki watsan Kasa
ido Nan da nan Hadiza ta mike zumbur, "Sam Alhaji ba zai yiwu ba, sai ka ce neman kai muke da 'yar haka kawai an koromana ita sannan ka ce sai ta koma, kai ko haushin sakin na ta ma baka ji ba, ai wannan ya zama rashin zuciya." "An yi rashin zuciyar, kuma dole sai Asma'u ta komagidan Yusuf, in ma ke kika zugata
ta kaso auren, ta zo ku zauanto ni ba zan lamunta ba, domin na san muddin shegen yaronnan ya ji aurenta ya mutu dawowa zai yi garin nan, ya zo su
kuma komawa 'yar gidan jiya, ko so kike mun samu da Kyar mun rabu da alakafai ya kuma dawowa, su dinke." Ta harareshi "To ko yanzu Aminu ya dawo yana sonta, mene ne? Ba sai bashi ba tunda wanda ake so ya Ki ta. Shi Aminun da ka raina ai shi ne masoyin Kwarai, tunda wanda
yake sonka, har abada baya dawowa ya ce ya daina." "To kin ga dakata, ya isa haka kar ki min zancen banza, wannan yaro dai na riga na rufe maganarsa, cikin gidan nan
kar ma ku sake ambatar sunansa. Ta yi dariya Yaron da baya nan ya tafi uwa duniya, kwata-kwatama baya cikin Kasar nan, don mun ambaci sunansa mene ne?" "Yo ai wannan shegen yaron da bai tafi ba ma sai na y! masa tsuntsuwa in ba haka ba annoba zai zame min, don na san
ba zai bar ta ta yi zaman aure ba, nacin tsiya gareshi kin san
ubansa maye ne." Da ta gaji shiru ta yi ta rabu da shi ya gama fadansa, ta dubi
'yar tata, "Maza tashi ki tafi dakinki, na da ki shasshare ki yi zamanki, kin zo kenan, gobe war haka mun kwaso kayanki,
tunda ya riga ya sakeki, aure anyi an gama."
64
Alhaji Masa'ud yana fita bai zame ko ina ba sai gidan
dan uwanshi, baban Yusuf ya kwashe abin da ya faru ya gaya masa. Ran Baban Yusuf ya Baci, ya yi matukar bakin ciki, ya
yl ta Zage-zage, da Allah wadai da halin Yusuf, nan Alhaji Masa'ud ya shaida masa buatarsa ta san maida auren, tun
kafin kowa ya ji. Baban Yusuf kansa bai goyi bayan hakan ba, ya ce "Gaskiya Alhaji ya kamata hakura haka nan, tunda
yaron nan ya sa iya shege gabansa, rabu dashi ya Karata, ba Zal yiwu yi ta tursasa yarinya ana cutar da ita ba, wancan
karon an takurata ba don tana so ba, ta hakura ta zauna, shi kenan yanzu ma sai matsa mata ta koma alhali dan iskan
yaron ba sanin mutumci ya yi ba. Da a'can waje muka nemo masa aure ya sako musu 'ya ai da ya gama kunyatamu, Allah ma ya SO tuwona maina muka yi, daman tun farko na nemar masa auren Asma'u ne dan ya shiryu, ya daina halayensa, amma tunda ba shiriyar yake so ba, iskanci ya sa gaba sai ya
yl ta yi, duniya ce ta ishi kowa." Nan Alhaji Masa'ud ya kafe da rarrashin baban Yusuf akan shi dai buKatarsa Asma'u ta koma dakinta, shi kuma baban Yusuf ya gardame akan ba za yi wanann zaluncin da
shi ba.Kwanan Alhaji Masa'ud bakwai yana farautar Yusuf, amma Sam ganinsa ya yi masa wuya, duk wasu gurare da ya
San yana zama ba inda bai je nemansa ba, amma bai sameshi ba, har cambarsu da mashayar giyarsu, sai da aka kwatantawa Alhaji Masa'ud duk ya je bai ganshi ba, idan ya nemeshi waya, da ya ji sirikinsa ne sai ya kashe wayar, abin duniya fa
ya taru ya ishi Alhaji Masa'ud, ga matarsa ta isheshi da masifa, da ya shigo gida sai ta dira bala'i akan 'yarta ba zata koma ba,
ita kuma Asma'u tunda ta ji batun kome, ta ki ci ta ki sha, kullum kuka, shi amma duk ba matsalarsu ce ta fi damuns aba,
illa gudun kar maKiyinsa.ya ji an sako masa diya, an bar shi da
65
Karamar bazawara. ya yi masa dariya, ya goranta masa dan haka ya Kudurce ransa, duk yanda
zai yi sai ya y! domin
ganin va shawo kan Yusuf, ya maida Asma'u dakinta. Can ya yi tunani dole ne, ya je wurin Goggo mahaifiyarsa ya bata bakuri, va nemi gafararta akan sabanin, da ya shiga tsakaninsu, sannan va g@va mata abin da ya faru, kuma ya janyota cikin maganar, ta 70 ta sa baki maida auren Asma'u. Kuma.:ta Washe gari asubanci ya yi ya kama hanyar Sokoto, bavan ya tsa garinya saGoggo gaba ya marerece yana neman
gafararta, abinka da da da mahaifi,nan take Goggo ce-shi kenan, Komai ya wuce, Allah ya yafe mu duka, suka: zav aghi
daya Sokoto, ya tattago Goggo suka taho-Kano tare, bayan
sun shafe kwanaki na ta neman Yusuf ba-a-sameshi ba, ran wendat Alhaji Masa'ud ya dauki Goggoa mota suka tafi-gidan
Yusuf, cikin sa'a kuwa suka sameshi, sai-dai-ba-su ji dadin
yanda suka tarar da karuwarsa gidan ba, nan Alhaji'Masa'ud
ya fadashi da fada, ya yiwa yarinyar
tashi kaca-kaca, yavyi mata korar kare, sia da ya gama bambamin fadanshi,sannan
daga bisani ya gangaro da rarrashin Yusuf akan-ya haXura-ya
komardaAsm