NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 2 of 23

da mukullin rike hannunta. "Alhaji idan ka je kar ka kuskura ka saurara masa idan ba haka ba zai ga cewa kai sa'ansa ne. Dole sai ka nuna masa ba Sani-ba-sabo." Ta mi€a masa mukullin. Bai ce da ita komai ba ya juya ya fice da sauri. eke Sifeto Yakubu ya cira kai ya dubi Alhazan biyu bayan ya "Ku saurara. Ya ce, ganin suna neman yin zage-zage tsakaninsu "Kai ALhaji Masa'ud." Sifeto Yakubu ya nuna shi da hannu "Ka tabbatar 'yar ka ba ta gida?" "Wanne irin na tabbatar...." Ya fada da fushi "Da bantabbatar ba zan kawo abin gabanku ne. yallabai kawai abin da nake so da ku, ku ba shi umarni ya je ya fito min da ya ta duk inda take... "Kai saurara! Alhaji Gambo ya katse shi, rai Bace "Nafi Karfin ace dana yana sauraron 'yarka idan ban da Kaddara..." "E, dole ka ce Kaddara mana, tunda an sace min 'ya." "Ku saurara.SifetoYakubu ya katse su. "Yanzu kai Alhaji saboda Allah ina wannan yarinyar take?"Alhaji Gambo ya gyara tsayuwa "Na rantse da Allah bansan mda take ba... "Karya kake!" Alhaji Masa'ud ya katseshi. "Dakata Alhaji!" Shima sifeton ya katseshi. Sannan mayar da kallonsa ga Alhaji Gambo. "Alhaji tunda na fuskangi abin naku akwai matsala kuma gaskiya ta ki bayyana ni zan mika ku kotu kawai, idan kun J. can gaskiya ta bayyana. "Ya ya ka gani kai Alhaji?" Sifeto ya juya ga Alhaji Gambo. "Kawai! Haka ya fi." Cewar Alhaji Masa'ud "Don ni gaskiya ba zan laminta ba." Ya nisa "A je kotun yallaBai, don ni ina da yakininAminu ba zai dauki yar wannan matsiyatan ya Boye ba." "Mun fi Karfin tsiya wallahi, tsiya na gindinku!" Alhaji Masa'ud ya mayar da martani. eee Zaune suke jigum kamar masu yin zaman makoki. Akalla sun kai kusan mintina goma sha biyar haka tun sanda Alhaji Gambo ya baro police station din ba wanda ya ce da dan uwansa uffan sai daj sa'i-sa'i sukan nisa bisa abin da ya damesu. Matar Sa'ade ta.cire hanmnu tdaga tagumin-da ta yi ta dubi matgidan nata. "Alhaji, to yanzu mene ne abin yi?" "Dangane da me fa?" Ya bukata bayan ya-dubeta. Danganeda wannan Jamarm mana, ka:ga dai na tabbatar dan nan bai-san inda yarinyarnantakeba, kyumayanzu.an kai shi.an kull vbanzefin.....yanzubabu yadda Za ¥1 ya fito?" Athan:Gembo-ya misa "E ai batun ya fito da zai yiwu da tuni anyi.donnanemi hakan. Matsalar.daaka samu ita ce-sun Tikeshime madadin waccantsimamniyar yarinyar. Tab!" Ta gyada MI "Yanzu suma so kenan su ada "wutstyar mesa da Kasa,wane-su!" kai Haba! -kuButa." "A, to dama ai sama sun 'sani. yanzu Kokari na daya da-zan yi shine, na-samu gogaggen lanyan-da zai kare shi, ya tt"Ka-ga daace lsoyanka yana Kasar nan ya tsaya tratsa tsakaninsu.Can Amina ta nisa. AlhajiGamboya kaiwarekuwa,amma yanzu din ma-ba zacetasa wanda teape-dm bedonna tuno wan dauyadangidanwani-abokina-zanjene-sameshi. "Shi-kenan ma...don Atlan SE ka hanzarta don ko sa bana so mutanen nan.SugegaZawarNW... Ya mike "Bari ma-ki-gani in-jemmnemeshi. Itama tamike Yauwa, hanzarta Alhaji." Ta bi shi baya har Kofar fita wajen.gidan. Ki-kwantardahankalinki Hadigza, Asama'u kamar ma ta fito ne.... king tsammaninzanamince Alhaji Masa'ud ne ke CS Ban rarrashin matarsa cikin taushin murya. Tun da ya dawo shima daga police station ya sanar dy "To yanzu Alhaji ina kake tunanin za sameta tunda hay yanzu ba wani laban, kuma" Haba Hajiya." Ya katseta "Ba dai na sa an kama yaron ba, to a} dole ta fito tunda yana hannu. Ni idan kina kukan nan dada tayar min da hankalikike yi da wanne zan ji?" Ya dafe matarsa cewar har zuwa lokacin ba ga 'yar tasu ba ta rikicg take ta faman kuka kamar ranta zai fita, shi ne shi kuma yake ty bata hakuri kansa.Sun jima haka. Ita tana kuka shi kuma kansa dafe, haka Yusif ya yi sallama ya shigo falon. Da sauri suka wayence kamar ba su ba. "Yusif kaine gidan namu?" Hadiza ta 'ce: tant murmushin Karfin hali. Ya durKusa cikin ladabi. "Ina kwana?" "Tashi-tashi Yusif hau kan kujera. Alhaji Masa''ud ya umarceshi. Yusif ya hau kan kyjera ya zauna. "Ina kwana?" Ya maimaita gaisuwarsa. "Lafiya kalau! Suka amsa tare. "Ya baban naka!qe Cewar Hadiza "Lafiya sumul. Ya kuma amsawa. "Baba na ami labarin wai ba ga Asma'u ba?" Yusif ya To madallah. Suka kuma fada tare. bukata ladafce. Wallahi Yusif." Alhaji ya msa masa "Ashe ka sami} labari?""yanzu ne na shiga gida momitake sanar da ni,...da yake ba gidan na kwana ba." Alhaji ya yi murmushi "Ai yau ne ma da gafen nan abir. ya faru..." "Kaj kuwa ina ka kwana?" Hadiza ta bukata. "Wallahi mun kwana Royal Tropicana ne wajen bikin cikar shekarun wani abokina." Ta yi murmushi "An dai tashi lafiya ko?" "A'a Kalau." Jin sun yi shiru sai Yusif ya ce "To, Baba yanzu ya ya ake ciki?" Ya ce da ladabi kuma cikin damuwa. "Kar ka damu Yusif ai an gama tunda inda muke tunanin tana nan an yi maganin abin. Ka ga yanzu dan iskan yaron da take nacin so yana hannun 'yansanda, kuma suna nan suné tuhumarsa. halin yanzu ma sun ce kotu za su tura mu... Yusif ya yi ajiyar zuciya cikin jin dadi. Koda yake ita ma Asama'un ba wani son zo gani yake mata ba kawai do
🏠