e ya faru?" o.
ce da sassafe haka." Sabodashi dai iya saninsa ba wata
-mu'amala yake yi da mata ba, bare dinga biyoshi har gida, yannyar da zai aura ce kawai ya sap tana zuwa, ita kuwa ba bakuwa ba ce. Baba maigadi ya santa, 'yan uwanshi mata ba kasafai suke ziyastarshi ba,dAidansuna.son ganinsa sukan aiko
je. Can dai maigadin ya fabimci mai gidan nasa yana mamakin pace yaosmiamakio bakuwar da z2 ta zo nemansa, daidgi wannan Ipkacs ys katee maga funani.-
"Qh, yarinya Karyarki ta sha Karya, komai dare yanzu Za
daman wata bakuwace ta zo take son ganinka. Mamaki ya kama Abmed "Bakuwa? Wacce irin bakuwa
Mai gida yarinyar fa ta dai San
sunanta ba." "0.k Je ka shigo da ita."
Jim kadan ya dawo tana biye dashi, murmushinsa ya
fadada, yayin da ya fahimci ko wacece bakuwar tashi.mamaki "Na'am Ahmed
"Ke ce da sassafe haka,
in ce dai lafiya?" "Mhm Kalau, abokinka na zo nema." Ya hangame baki cike da tsoro "Asma'u kina ko da hankali? Me ke damunki ne? Ya ya za yi kina da aure, dinga ganinki gidan gwauro?" Ta yi dan murmushi "Ahmed kenan, to ka kwantar da hankalinka, bani da aure, aurena ya mutu. Mijina ya niga ya
sakeni." kidime ya zazzaro idanu. "Da gaske kike ko da wasa? Wallahi abin da na gaya maka gaskiya ne, ban san inda zan
sami Aminu ba shi yasa na zo wurinka, ka san tunda na yi aure ban sake ganinsa ba, ban kuma san halin da yake ciki ba,
'Abin da na sani ina yawaita yi masa addu'a domin shima ya Sam sassauci, yanzu abin da ya sa ka ganni gidanka dan dat aurena ya mutu ne in ba haka ba ba yanda za yi na nemeku. Ahmed ya girgiza kai "Assha!! Amma abu bai yi dadi ba, watanni shida kacal da-yin aure, sannan ace har auren ya mutu?"
"Mhm to ya ya za yi, haka Allah ya nufa, to amma kema baki kyauta ba, dan me ya sa kika yi abin da za
sakoki?" "Kai dai ka ke ganin haka, amma ba ni da laifi, na ma daure tunda na zauna da mutumin, da ban so har tsawon watanni shida ai ina ga ay) Kokam..."
"Oh ku fa mata tsiyarku kenan, in dai kuka Ki abu da
wuya abin ya yi Karko." "Eh haka zaka ce mana, na lura nc ma kake ka dora min
laifi, ni fa ba zuwa na yi ka tavani jajen mutuwar aure ba. Ka Ki
gaya min inda Aminu yake, ni shi-nazo nema." Abmed ya dan sunkuyar da kai yana fargabar abin da za
ta yi.
in bar ta san Aminu baya nan, can dai ya daure ya daga
kai ya dubeta cike da damuwa "Gaskiya Asma'u sai dai ki yi hafun. halin yanzu dai Aminu baya garin
nan kwaa-kwata ma ya riga va bar Kasar, ya tafi karatu Kasar Rasha, kuma bana
jin zai ive dawowa gida Najeriya
da wuri dan ya shaida min ko
ya gama karatu zai yi zamansa acan daman in ba ki manta ba ai
tip fom ya sha gaya miki muddin ya rasaki karatu zai.koma, ya.
yi masters degree dinsa. Rufe bakinsa ke da wuya Asma'u ta
"Wayye ni Allah shi kenan na rasa Aminu rayuwata ta
Ahmed ya girgiza kai "Kar ki yi tunanin haka, in -dai.
san nem inda kike kar ki fidda Tan nan gaba
.za ki Anion dap Allahkadai ya-san matsanancin rabon da yake
bibiyarku, shi yasa haka take faruwa daku. Yau ma. kamar
kullum sei da Abmed ya Gata lokaci yana-rarrashinta, meta nactha, har sai da ta yi shirv, ta share hawayenta, ta yi
sallama dashi, tatafi jiki.a sanyaye, ta kama hanyar gidansu. Gabe dayansu.a falo ta samesu, suna breakfast, ta yi. sallama rude sukaamsa saboda jin muryar 'yar tasu, bazata, domin tunda aka yi mata aure, bata taba ziyartar su ba, sai fa
ko suka yi ta sassafe, tare suka juyo, hannunta rike da
jakar kayanta, oan da nan gabansa ya fadi. "Ke lafiya na ganki haka?" Ya ajiye kofin shayin dake
"Me ya faru?" Alhaji Masa'ud ya buKata, shtru ta yi s=sssetana durkushe gabansu, babu abin da take banda hawaye.
rushe da koka.
rupuie. sai yanzu na tabbatar ba zan auri Aminu ba'
yarns raye dadewa 791 dawo-garin nan, kuma-na.
yl
62
shin me ya faru? Ko ba da ke ake ba?"
Suka dubi juna cikin mamaki, sannan suka mayar da duban ga 'yar tasu "Karya kike Asma'u, na san Yusuf ba zai ce
ya sakeki ba." In ji Alhaji Masa'ud. "Wallahi Baba ba Karya nake yi ba, shi ne da kansa ya
koroni, sannan ya ce ya sakeni." Mahaifiyar ta ce "In dai haka ne, gaskiya bai kyauta ba." Alhaji Masa'ud ya harareta "Ki ka sa mugun abin da ta yi masa da za ki ce haka?" Hadiza ta fusata, "Ai koma me ta yi masa sam bai kamata ya dauki wannan matakin ba, kana fa ji dan tsabar rashin.mutunci tsakar dare ya ce ta fice masa daga gida. Ka ga
ya nuna mana shi ba sonta yake yi ba, dole aka yi masa. Koda
yake ai ba mamaki tunda dan giya ne."
glya ne?"
ban da ma ta Ki tafiya, da ba san abin da zai sameta hanya
Ke dakata ki ji." Ya katseta cikin tsawa "Na ga alama ke kika daurewa yarinyar nan gindi, sai neman zugata kike yi, to wallahi ba ki ki ji
in gaya miki kin yi kadan da ga ke har ita, ba ku isa ba." Ya juya ga 'yar tasa, "Ke kama Asma'u bari ki ji kar ma ki yi murna don in dai ina raye aurenki da Yusuf ba zai taba mutuwa ba, dan wannan auren naku sai ya zama tamkar auren danKo, yanda na dage aka yi shi yanzu ma haka zan dage sai
bari ki tozarta ni garin nanu ba, makiyana su ji kin fito su
Sam