NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 18 of 23

tar taka kake nema ka hana kanka jin dadi hala idan ka watsar dasu zata baka abin da suke baka?" "Haka nake zato don na ga yarinyar nutsattsiya ce, abubuwan nan da muke aikatawa waje bata so." "Oh kai kuma biye mata zaka yi sai abinda take so za yi? Kai banza ne, nema kake ka maida kanka wawa saboda mace, ai baka sani ba su mata dangin zuma ne sai an cisu da wuta, idan har Kana son ka biya bukatarka tare da yarinyar nan kawai ka sha giya ka yi tatul ka koma gida ka bude mata dai na Cin abincin ba, ita kuma bata hanashi ya ci ga, haka har abinci, wai shi dole nata Zai ci. Ta yi banza dashi ita dai bata suka gama. Gani ya sami dama nan fa ya sata gaba ya dinga wuta ka zuba rashin mutunci, ka yi mata ruwan bala'i sai ta gama tsorata sannan ka nemi hadin kanta, nan da nan 7a ku daidaitaYusuf ya dan yi murmushin jin dadi "Ka ga kuwa haka nc fa tunda ne auri yarinyar nan ban taba gwada mata rashin Bashir ya dan yi dariyar Reta, "Ato abin da ya dace kenan. da kawai ka zauna kamar wani soko yarinya Karama tana garaka Son ran@ tana azabtar da kai har wani kallon rskancoi take wa mutune ran nan na so na-mareta, Tan.da na je gadanka tana ji ina tamabayar inda ka fita ta yi banza da ni, ka sanm bani da kyau ni ba irin Sunusi bane, da zan-zauna in bata lokaci ina tayaka lallaminta, yanzu-yanzu sai in gyara mata» matune: ba. gara yanzun nuna mata zafin kai ko za yi nsar. v7ama Ya mutumin banza ka doki matar tawa?" "Mc zai hana tunda kai ka kasa maganinta, kana jin dani aka aurawa yarinyar ai kilarta zan yi da kullum sai ta ci na jaki tundz yardama ne da ita ba zan saurara mata ba, kuma ko ta Karfin isya sai na biya buKatata, don ni ba zan iya haKurin ka ba kai kenan kullum ka kas: mata lafiyayyen abinci ta dafa ta ci ta Koshi, ta ji dadin yi ma wulaKanci kuma kana zaune-kana <ai ka ce wan! wawa, kama zama bawanta kenan." "Ba haka bane yarinyar shegen kwarjinine da ita ko na yi niyyar ci mata mutunci da zarar na shiga-gida ta sakar min wannan kyawawan idanuwan nata duk sai na rude ka manta ni ne akan mace?" daidai nan suka iso gidan su Jamila yariyar Bashir, daga nan ma basu koma gida ba suka dada nausawa sune har gidan Sera yarinyar Yusuf, bayan Bashir ya shawo kansa sun babbata haku suka gama holewarsu suka nufi mashaya sai da kowannensu ya yi tatul da giya sannan suka kama hanyar gida. 58 Misalin sha biyu da rabi na dare kai tsaye Yusuf ya zarce sashen Asma'u ya iske ko ina kukkule nan fa ya fara bugu ba ji ba gani, Asma'u ta farka daga barci firgice saboda bugun Kofar bana hankali ba ne, da da farko tsoro ya kamata ta y! kamar ba za ta bude ba, amma ganin ana shirin jijjige kofar sai ta yi Karfin hall ta tafi ta bude. Ganin Yusuf buge cikin mayen gida ya sa ta fusata. "Lafiya, bashi kake bina ko tara? Ko kuma nav: 91va ba?" Nan da nan cikin mayen gida ya fara sambatu "Ke dakata 'yar marasa mutunci zuwa na yi ki bani hakkina na aurc Bata yi mamaki ba tunda ta san kadan.ga aikin dan giya ta doka masa wata uwar harara "A lallai Yusuf wuyanka ya Isa yanka, har ni kake cewa 'yar marasa mutunci? Koda yake baka da laifi babana ne ya hadani aure da dan giya dan ka bashi tukwici. Ai babu laifi.... "Ke marar cunyar banza kar ki bata min lokaci ki bam ~hakKina kawai." Cikin gatse. ta ce "An hanaka hakKin naka Karfinka ya -Kwatar maka." "Ayya yarinya yau za ki dandana Kudarki sai na murtsuke bakin nan naki na rashin kunya. Ta yi tsaki "Tafi daga can shashasha kai kunyar gareka? Na san iyayenka suna da mutunci amma kai sam baka dashi, san da ake rabon kunya baka gurin bare ka samu...." Ya nufota da sauri ya cakumeta suka fara kici-kict yana KoKarin fisge mata rigar barci cikin zafin nama ta tureshi ta kufce, ta yi falo da.gudu, shima ya bita suka zuba tsere suka fara zagayen falon, ganin zai cimmata ya Sa ta fara jefe-jefe da duk abin da ke kusa da ita, amma shi ina idonsa ya rufe buKatarsa kurum ya damKeta hannu nan take ta wawuri kwalbar lemo ta kai masa jifa, cikin sa'a ta sauka goshinsa 59 nan da nan jini va wanke masa fuska. "Lalala mi kika jefa, yau kuwa za ki ga karyar iskanci." Ta ce "An jefeka in ka ji haushi ka sakeni." "Au ke din banza idan an sakcki sai mc? Ai dama zamanki gidan nan bashi da amfani, tunda ni har yanzu ban san dadin aure ba." Cilan tsiwa ta ce "In dai tare da ni ne ai wallahi har abada ba zaka sani ba, sai dai ka mutu neman karuwai." "To shi kenan an sake ki din tafi gidanku, amma ki sani duk abin da muka kashe sai an biya don ni kamar ma sayenki na yi ko kin manta dukiyar da babana ya kashe gidanku." "Af kai ne matsiyaci ka san mu muna da kudin da zamu biya amma Karya kake ka ce siyena kuka yi." "Ke Karamar yar iska maza-maza ki bar min gidana," fa yi shewa "Ai tafi nono fari, gurina, amma ba inda zani da wannan tsohon daren sai gari ya waye." ki fim tanma mutuwa za ki sai dai ki mutu hanya. Mai padi yea Kwankwasa Kofa, Ahmed dake kwance. ya tashi cikin magagin barci da hanzari ya bude -Kofar ganin === maipatiin pasa tsaye ya sashi tambaya, "Ya ya baba lafiya m
🏠