1a Diye masa s11.yi ta Zance domin bai gajiya.dajin-muryarta
-gapin ta Ki lailashi sai ya-matsa-dab da ita yana.lallamintaita
tashi, ta.ci ko da gasasshen nama ne sannan ta:kwanta
da.
ite-dai-uffan bata Kara cewa ba, cikin hikima,ya.kai hannu.ga. ya fara shafa yana dada. marairacewa. yana nuna
kara shigewa jikinta, ya majseta sosaj ya shiga-kissing dinta
damuwe-darashin cin abincinta ganin bata:hanashi iba, 'sai'ya
54
yana rada mata wasu maganganu kunne, ya yi mata kyakkyawar runguma, ya ratsa hannayenshi sosai cikin
rigarta yayin da ya gama zuge zif din rigar can cikin zafin
nama ta tureshi, ta yi zumbur ta tashi. "Dakata Yusuf kana fa neman ka hada kanka da wahala domin sam ba zaka sami abin da kake nema tare da ni ba." Nan fa ya shiga magiya da marairaicewa idon nan nasa
ya kada ya yi jawur da Kyar yake iya budesu ya matsu iya matsuwa, kwata-kwata ba hayyacinsa yake ba, ta ce "Ka yi hakuri ka fitar min daga daki zai fi kyau, ka koma ga 'yan matanka na titi domin ni ba mazinaciya ba ce, idan kana zaton
zan kwana da Zan giya ka yi babban kuskure. "Kina so in daina shan giyane?" "A'a ka sha abar ka ina ruwana me ya shafeni da giyarka,
in ka sha duniya za ka sha lahira ne?" "To shi kenan na yarda zan daina muddin za ki yarda dani mallaka min kanki,
in dai za ki dinga biya min
buKatata, neman matan banza ma na daina." Tace "Haba me zai sa ka daina harka da mata tunda suna da abin baka kawai-ka ci gaba da jin dadin rayuwarka har sai
lokacin da ka samo tukwicin neman mata hanyar kamuwa da
cutar Kanjamau, sannan yakamata ka daina." "Asma'u kina ko da hankali? Ina matsayin mijinki kike min fatan kamuwa da wannan muguwar cutar?" "Au ka san ta ne? Har kake kiranta mugun ciwo? Ai ni nayi zaton kai da karuwan naka baku yarda akwai cutar doron Kasa ba, don shi Ubangiji ya kan kare bawansa wanda ya nemi kariya kai kuwa baka nemi kariya ba, tunda kake harkar banza...." "Don Allah Asma'u ki ji tausayina ina fa sonki sosai,
idan kika matsa min da nuna Kiyayya Kaunar ki za ta yi min illa
ki daure ki rangwanta min."
55
oYTa dan girgiza kai "Karya ne baka sona idan ka manta in
tuna maka. babanka va cuceka ya aurama Karamar yarinya pata
kidahuma mara wadataccen ilimi, sai dan karatun sakandire da
ta yi Kamar kai din nan da ka yi rayuwa Kasar da ta ci gaba ai kafi Karfin mn wannan auren Bata Karasa maganar ba da
saun va janyota jikinsa ya sa hannu ya rufe mata baki, ta kufce
daga hannunsa da gudu ta shiga bayi ta rufe Kofa, jikinsa na kyarma va bita ya dinga bugun Kofar bandakin. "Ji mana Asma'u dan Allah ki saurareni babu abin da zan
yi auk.
domin ba zan kwana da dan giya ba dana kwanta da mazinaci we dauk cutar gwamma na kwana cikin toilet."
"Haba Asma'u na ce miki na daina ki yi hakuri ki bude wala mapana zan gaya miki." "Af ai fa sai kayi ta yi, wahalace bata isheka ba." Haka
suka kwana suna rigima har garin Allah ya waye.sai-da Yusuf ya fitasannan Asma''uta bude toilet ta fito da yake ranar Lahadi ce Sebu aiki, Yusuf ya kwanta dakinsa ya yi ramakon barci da baa samu ya yi daren jiya ba, sai misalin sha biyun rana ya
Tashi ya yi wanka, maimakon ya tafi yawonsa kawat sal_ya
kama sashen.Asma'u ya yi zamansa falonta duk dai da abin
tstyar da ta yi masa daren jiya hakan bai bashi haushi ba, yan7un ma Kokari yake ya shawo kanta. Koda 'yar hirace ta Zanasu ¥i amma ina ita kailoma bai isheta ba, harkar gabanta
kawai take ta kai ta kawo daga falo zuwa dakinta zuwa kicin
ganin bashi da niyyar
fita dole ta daure ta dora girkin rana dashi harta yi ta kammala ta kai mishi nashi kan dinning table
ta shige wanka ta fito cikin kwalliyarta, atamfa ta saka 'Super English Wax.' wani matsattsen dinki ta kashe dauri ta fito, ya dimauce sai bin ta yake da kallo, kamar kure ya ga nama, dan
tsokana sai ya cite cokalinsa ya sa cikin plate din da take cin
"Yusuf ka daina wahalar da kanka kana bata bakinka
56
lallami ya shiga rantse-rantse akan ya daina duk halayensa, wadanda take Kyamarsa saboda su. ranar babu irin
alKawarurrukan da bai yi mata ba, abin ka da mace nan da nan
sal 7UClyarta ta dan fara rauni, duk dai da bata nuna gabansa ba, amma tausayinsa ya fara kamata don gabanta
ana ta addabarsa da bugo waya idan ya duba ya ga mace ce sai ya y1
ta zage-Zage hatta yarinyarsa Sera ranar ya ci mutuncinta,
tsiya-tsiya ya yi mata waya,
ita kanta Asma'u ta yi mamaki, domin an sha bata labarin irin yanda Yusuf yake ji da wannan
yarinyar tasa tafi sauran karuwansa matsayi. Washe gari Yusuf yana tashi daga aiki bai nufi gida ba, wajen Bashir abokinsa ya zarce, bai yi niyyar dadewa ba, amma Bashir ya tilasta masa sai-ya rakashi wajen yarinyarsa
Jamila, ya ce "Ka ga fa kar mu je mu yo dare dan yanzu na daina harkar banza, so nake in shawo kan Gimbiyata, zafin da
take hada min ya isheni haka. Bashir ya. harareshi "Kai wallahi banza ne saboda wannan gajar yarinyar kake neman ka yanke hulda da 'yan matanka dubi fa kyau irin na Sera ka kuma dubi haduwa da wayewa irin ta Jummai, amma saboda wannan kidahymar ma