n haka ya dinga sonta daga Karshe na ji an ce har
matar nan taka ba sonta kake da gaske ba, kana sha'awarta ne,
damu idan ka yi hakuri komai zai daidaita abin da nake
so da kai tunda ka matsu da matarka kana son kusantarta to me
sha ka:daina domin Zaliha ta taba gaya min Asma'u bata son
Ya ma yarinyata Sara, ina jin dadi tare da ita giva musar
daina yin abubuwan da.suke jefani cikin nishadi da walwala
take Sunusi ya ata rai "To ai ka ji
irin tsiyar taka, ana so sakaahanyar kirki kana baudewa, na lura har yanzu
kwadayinta kake amma ba soyayyar gaskiya
kake ba. So kake
ka kashe €ishirwarka da ita dan shi so daya
ne tak, da son
gaske ne zaka iya hakura da komai ka daina komai dan ka mallaki zucivarta, domin wani abu ya
kan sa wani abu. Haka
kuma wani abu ya kan hana wani abu. Ya kamata ka bij
shawarata ko baka daina duk ba to ka dan rage abubuwan da kake ta hakan ne za ka shawo kan matarka." Sunusi ya Zauna
ya Hata lokaci yana yiwa Yusuf nasiha, sabanin. abokinsa Bashirda vake dada ingiza shi harkar banza, bashi ya isa gida ba sai dare. Kafin ya koma tuni Asma'u ta gama
komai ta kukkule
sashenta ta gudu daki ta kwanta. Yana shiga
falonsa ya zarce
vana cizon yatsa, don wannan dare ya
ciwa kansa buri ya so
ritsa Asma'u yi ta ta Kare, dan dole ma sai ya biya buKatarsa,
to amma funda ta riga ta rufe Kofa bashi da abin yi sai dai Washe gari ya gama shirinsa tsaf zai taf ofis, amma bai
ga
alamun Asma'u za ta hada masa breakfast kamar jiya ba, Karewa ma tun safiyar ko kicin bata shiga ba, bare ya sa rai
7ata girka wani abu. Dan haka bai jira ta ba ya zube mata kudi
gabanta ya fice abinsa, da yake ranar Juma'a ne daga ofis ya wuce masallaci, bayan an sauko ya gayyaci wa g:canshi. Sun iske Asma'u cikin kwalliyar Juma'a,
sat
cikin wan koren boyel, lallausa an zubawa gaban rigar wani
ranisatisan dinki Kayataccen falonta suka yada zango, bayan
ta anrsa callamarsu Sunusi ya fara janta da barkwanci.
"Amarya, amarya ba kya laifi koda kin kashe dan masu
ye take
gida."Ta dan saki fara'a "Malam Sunusi kenan manyan dufiya, ashe ininmy irinme suna ganinka," dan saki mi rmushi "Me 2ai haga pani kuwa yau kin
ganni takanas na girkin amarya,
"Ayya gashi ka yi rashin sa'a ban dafa komai gidan ba." "Yo ai ni ba bakon zafi bane sai na zauna na yi jira
shiga kicin dafo mana dan ni da oga ba mu ci komai ba,
yunwa muke ji," Ta dan saki murmushi, yayin
da ta mike ta nufi kicin. Nan da nan ta dora musu macaroni dafa-duka ta zuba wadataccen kifi ciki irin busasshen kifin nan mai tsoka, ta
yayyanka albasa da attaruhu da maggi ta barbada kayan
kamshi (thyme curry onga) girki yana
tafasowa ko ina ya cika
da Kamshi, cikin 'yan mintuna Kalilan ta kammala komai, ta
jera musu dinning table duk kaiwa da kawowar da take yi
tsakanin kicin da falo shi-dai Yusuf idonsa Kyam kanta, ban
da aikin kallo ba abin da yake bin ta dashi, ta kai musu ruwa
gami da lemo da tambulan suka yi mata sannu da aiki. Ta amsa bayan sun gama cin abinci Sunusi ya tsiri janta da hirar Zaliha. Yufu ma jefi-jefi ya kan dan sa baki dama abin da yake so
kenan, ya ga Sunusi ya kawo masa ziyara yana matuKar farin
ciki da hakan, domin ko ba komai dai ya san Asma'u tana girmamashi, saboda ganin mutuncinsa da take, ba kamar abokinsu Bashir da ta tsana ba, duk sanda ya jajibo Bashir gidan sai ta yi ta tsaki tana yi musu kallon banza ranar Sunusi bai bar gidan ba sai yamma likis. Tun daga lokacin Asma'u
bata ske'bawa Yusuf abinci ba, duk iya wayo da dabarar da zai yi sai ta share shi, ran nan dai ya dawo daga yawon banzansa
ya biya ya yowa Asma'u 'yan saye-saye, ya dawo gida sa'a don kuwa ya yi katari bata riga ta kulle sashenta ba, kai tsaye
ya tura kai har cikin dakin barcinta, yanayin yanda ya isketa ya
Sa ya ji Zuciyarsa ta afu da sha'awar matarsa. Kwance take ta yi
lub kamar mai barci, sanye take cikin wata masifaffiyar rigar barci, mai shara-shara kanta babu dankwali gashinta mai tsawo ya kwanto har kafadarta, daddadan Kamshin turaren ta ya hadu da sanyin (a.c.) ya bada
wani nvimiaccen Kamshi ya dade yana kallon surarjikinta, duk
yatona harci take sai da ya Karc mata kallo sannan ya matsa dafda gadon da take kwance ya dan kira sunanta "Asma'u."Ga mamakinsa sai ya ji
ta amsa "Na'am." Ba tare da ta dago-kai.ta
dubeshi ba, jin sassanyar muryarta
cc ya
sa ya-kidime. "Ba ki yi barci-ba?" "E ban ba."
"Ina abincina. Tambayar
ta bata mamaki in -banda
neman magana to.da bashi abinci ta saba yi ko.kum dashi:take
yin girki. Jin bata bashi amsa ba, sai ya maimaita.tambayar'ta
daure ta ce. "Babu. "Kma nufin.ba ki yi da.ni ba? Ko kuma bakti;girka.
'komai ba?" "Ban yi ba." "To ke me kika ci?"
"Babu. komai." YamiXo mata ledar da-ya shigo da ita "To -wannan
tashi ki ci."
"Bana ci na koshi."
"*Haba-Asma'u haka.za ki kwanada yunwa?DonAllah:ki yi hakuri di-dinga cin abinci. "Me ya-shafeka da yunwata cikinka ne.konawa?"
"Ina nufin Kar ki yi tama iyayena su ce na 'bar
yunwa.Jayi banza da shi ta jatsaki shi ba haka yaso-ba, yaiti 6