NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 15 of 23

ayensu sun sha bamban da sauran 'ya'yan masu hah domin yaran sun sami kyakkyawar tarbiyya daga wurin iyayensu ko kadan basu sami saken da zasu sangarce ba, kullum cikin kwa6ba sukc, mata daga cikin 'ya'yan gidan basu da wam 'yancin da zasu kula samari ko saurayine ya gansu yana so Sai dai ya jc ga mahaifinsu ya gabatar da kansa, in ya so idan an bashi izini sai ya dinga zuwa zance, kuma dokar gidan sai yarinya ta gama makarantar sakandire sannan take fara zance da samari, saboda dukkan ahalin gidansu 'yan boko ne, sun bawa ilimi muhimmanci rayuwarsu. Washegari da safe Asma'u ta gama 'yan soye-soyenta ta jera bisa dinning table ta shiga wanka ta gama ta yi kwalliyarta, ta fito cikin wani polish less kalar ruwan ganye dinkin bubane ruwan tea mara madara ta fara breakfast daidai lokacin da shima ya shigo falon sanye yake da baKar kot riga da wando tare da farar shirt daga ciki ya tsuke wuyansa da (necktail) ya dora bakin glass idonsa takalmin Kafarsa ma baki ne ya shigo yana taku cikin Kasaita da burga ya isa ga dinning table din shima ya ja kujera ya zauna yana fuskantar amaryar tasa, ya dan fadada murmushinsa da niyyar tsokana "Ina nawa breakfast din? Ko kina nufin zan fita office ban karya ba?" Kanzil bata ce masa ba ga mamakinsa sai ya ga ta dau kofi ta janyo flas ta hada masa tea ta tura masa plate din soyayyen Kwan dake gabanta. Ita kuma ta ci gaba da shan shayinta, ruwan bunu ya zauna tsab ya kammala breakfast dinsa, sannan ya mike ya dau mukullin motarsa, ya dubeta "To ya ya ni zan fita ofis ko da wani abu da kike so?" Ta dan tabe baki yayin da ta dubeshi suka hada ido sannan ta ce "Ba na buKatar komai." Tayi maganar ne hankali cikin sassanyar murya da ba dan ya tattara hankalinsa ga ya yi bala''in amsar jikinta ta fesa wannan mayataccen turaren nata ta fito falo ta ja kujera ta zauna ta bude flas ta tsiyayi 49 sauraren abin da zata fadi ba babu yanda za yi ya ji abin da tg ec, nan take ya yi ajiyar zuciya, ya sakar mata murmushin jin dadin maganar tata, dan yau shi ne karo na farko da magana ta taba shiga tsakaninsa da matar tasa. duk aba wata doguwar ama ta bashi ba, ya ji dadi zucivarsa ta yi sanyi, baya ga wannan yau din ma ya yi magana ta kai goma amma ba ta dubj inda vake ba, bare ta tanka masa, tun daga amsar da ta bashi ta tarko haka dai ya gaji ya fice. Tun da ya isa ofis ya kasa tabuka komai duk kuwa da ayyukan da suke gabansa, ga tulin takardu da tayil-fayi] da zai sa hannu amma tunanin amaryarsa Asma'y va hana mish) sakat, sai tuna abin da ya faru safiyar ranar na yin breakfast tare da matar tasa yake sansanyar muryarta mai tashi dawo mai take cikin Kwakwalwa, ji yake kamar ya zama tsunisu ya je ya iskota gida ko zai yi dace ta sake tamka masa, shima wani zubin har mamakin kansa yake wai yarinyar da ya tsana yake jin haushin auren da babansa ya yi mishi shine yau Allah ya jarraba ya kamu da son yarinyar,gashi har tana daga masa kai tana yanga. Amma sai faman bibbin kanta yake yana neman ya sami shiga, sam ta Ki kula bare ta ji tausayinsa, mapanar ma ta Zame masa mai tsada muddin yana cikin gidan ba za ta yi magana ba, bare ya ji muryarta..Nan ya tuna gayen mai yake yiwa yarinyar nan nc har take sonsa, haka? Gashi ni duk da wayewar tawa da haduwa ta bana burge yarinyar gani hadadden gaye na Karshe dan kwalisa, wanda mata da yawa suke son harka dani amma Asma'u ban isheta kallo ba, kash ina ma na san abinda gayen nan yake wa wannan yarinya ai kuma in ninka mata. haka dai daddafe ya zauna ofis har lokacin atshi ya fupanin komawa gida ba, sai ya zarcegidansu abokinsa Sunusi soyayya da sakin jikin da ta yi da wani saurayi kafin ya-aureta nan da nan kishi ya bijiro masa wai shin wannan dan -iskan yi ya fito ya shiga motarsa (Leaus Jeep) ya tuka sam bai yi domin shi kadai ne abokin da yake dan saurararsa su yi hirar Asma'u. Saboda tun farko ya riga ya kusheta gaban abokansa dan haka yanzu duk inda ya je yana sambatun amaryarsa dariya 7a5u yl masa. Ya sami Sunusi suka fara shafta. "Ya mutumina wai shin me ke faruwa ne kuma?" "Mhim kai dai bari soyayyar yarinyar nan fa nema take ta haukatani, domin abin ya ta'azzara sonta ya ratsa cikin kwanyata, abu sai ka ce shiri duk yanzu ji nake na tsani 'yan matana, saboda Asma'u. Ni fana rasa Sittin yarinyar nan ka ga eiwon zuciya ya kamu dashi saboda ya rasata to gashi ni din da na sameta ban tsira ba, nima ciwon yana yi min barazana, yanzu mene ne abin yi? Don kai kadai ne mai ban shawara akan Asma'u." Sunusi ya dan doki kafadarsa "Haba mutumina ba komai Zai hana ka yanke hulda da matan banza? Kuma giyar da kake warin taba da giya." dan yi jim sannan ya girgiza kai "Sam ba zai yiwu ba, Va ya zan daina mu'amala da mata alhali ina hutawa, -kuwa idan na-sha ta,.ta kan sani nishadi da Jina garau, tabar ma tana taimakona yayin.da Asma'u ta hada min zafi ko ta Ki yarda dani. na kan -zuge kwali guda dare daya sannan na sami Sassauci da rayuwar Gacin rai don haka ban ga dalilin da zan ba." wancan gaye
🏠