o bakin hanya na san Aminu zai kar61 soyayyata kuma zai ci gaba da sena ba zai tya yasar dani ba, soyayyata tana nan: cikin ransa, wuya ko dadi ruwa da iska mutum ko aljan babu mai ive kankareta har duniya ta nade." wanna tsattsauran ra'ayin naki, ki tuna fa ke Musulma.ce-duk
kuwa Musulmi na Kwarai ya yarda da Kaddara mai kyauda mare kyau, ki wma ba ke loka halicci kanki ba, bare ki tsarawa
kanki mm rayuwar da kike so ni da ace ni ce ke totabbas zan
iya Genpana sa bannu biyu in rungumi Kaddararda ta-afka min za twa kar6ar wannan aure matsayin Kaddara, wacce bata wuce kan kowa ba, kuma na kwantar da hankalina:na jidadin
gaskiya ya dace ki yi sassauci al'amuranki ki janye
zaman aurena... Asma'u ta 'katse ta "Amma ai kin san. daiina son Aminu, 50 Kuma mai tsanani?
"Eh, &warai ni kuwa na san kina son Aminu funda:komai
faru, amma ina so ki an shi so ba samu.bane,.sau
tan' ka kan so abu rayuwarka, Ubangiji ya hanaka, ya
Allah baiwa ba ne. Dan haka 'yar uwa ina shawartarki -ki yi hakuri ki daure ki saki ranki ki sawa kanki dangana ki watsar
hankalinki ki zauna da mijinki lafiya hankali za ku fahimei
juna idan shakuwa ta shiga tsakaninku-duk Kiyayar da kike
musanya ma da wani mafi alherinsa 6aki ji an ce wani-hani ga
da duk wata damuwa da tunane-tunane ki kwantar da
mana.za ki ji
ta ragu."
abin har ya zame min jiki, kuma tunanin nasa ne yake dagan hankali ki tuna halin Kuncin da Aminu ya shiga akaina ki ga Wahalhalun da ya sha hannun 'yan sanda, saboda 6batana ki kuma dubi halin dana baroshi ranar daurin aurena, liman
yana shafa fatiha Aminu ya sulale Kasa, ya fadt sumamme
tsakiyar bainar jama'a ni kuma na fito da gudu na keto cikin mutane 'yan daurin aure zan je gareshi amma jama'a suka Turi Keni shi kuma aka kwasheshi zuwa asibiti tun daga lokacin
shi Kenan rabuwar mu har yanzu ban san halin da yake ba."
-Shirye-shiryen komawa karatu, koda yake shima fa kwanciyar da-ya. yi asibiti-an ce ya dan samu matsala.. Likitoci sun
tabbatar masa yakamu-da ciwon zuciya...." Asma'u ta yl wala wawtyar ajiyar Zuciya gami da dafe kai. Zaliha ta ci gaba da magana "Ni fa soyayyar nan taku har
haka? Abu-ya Ki-ci ya Ki cinyewa, kullum kamartura ku ake in dai ba so -kuke.soyayyar nan taku ta ci rai ba, abin ya isa haka ki duba:ki ga a.dalilin soyayyar nan taku aka saki mahaifiyar Aminu, ke kuma saboda soyayyar mahaifinki ya kamu da
.ยข1won hawan jini amma wai dan bala'i har yanzu_kune son juna
.kun jigata kanku kun jigata kowa, ku ba ku kwantar da hankalinku ba, kuma ba ku bar wani nalw cikin kwanciyar
-hankali ba, haka kawai mu damuke masoyanku duk kun bi kun
jefa mu cikin damuwa, ni tunda na koma makaranta bayan bikinki ba wani karatun kirki da na yi, saboda tunanin irin damuwar da kike ciki an yi miki aure ma ba huta ba, wannan
shegiyar soyayyar
taku sai dai du'a'i." Asma'u ta yi dan murmushi tana duban Zaliha "Allah
Aminu
Asma'u la y) Jugum tana sauraron aminiyarta Ai ba ki Sa nN) ba yar wa babu yadda za yi daina tunanin
Zaliha ta dan yi murmushi Kwantar ahankalink) shi dai Aminu tuni ya warke ya samu sauki, har ma yana nan ana
tsoro take -bani, Wannan wacce trin masifaffiyar soyayya ce
Sarki
'yar uwa ke har yanzu baki san konjai game da so ba, kuma ba ki san sharrin soyayya ba, shi yasa kike ganin
aibinmu, amma da zarar kin fada tarkon yayin da ke ma Allah ya jarrabeki da soyayya za ki ganc Kurenki na ganin
laifinmu ni da Aminu." "Ke rufa min asiri ki rabani da wahala kin dai riga kin
san hali na bana soyayya da kowa, shi yasa nake zaune lafiya
karatuna Kawai na sa gaba tsakanina da samari sai dai gaisuwar mutumci. Don ko aure na tashi yi rufin asiri kawai zan nema ba zan tsaya duba soyayya ba dan bata da muhimmanci gurina, kuma da kuka yi soyayyar bata amfane
ku da Komai ba face bakin ciki da wahala." Ranar dai yini guda Zaliha ta gidan Asma'u tana yi mata nasiha gami da jan hankali har Yusuf ya dawo gida ya iske ta ya yi matuKar farin
ciki da Ziyarar da ta kawo musu domin dai ya san ita ce Kawar da Asma'u ta ke ji da ita ko banza dai ranar ya ga farin cikin
amaryar tasa kowa. ya dubeta ya san tana cikin nishadi, ya
taddasu suna hira shafta, ta yi dadi har KyalKyala dariya take, wanda tun da ta zo gidan ko murmushinta bai taba gani ba, sai ranar ne ya san tana da wata kyakkyawar wushirya tsakiyar
jerin fararen hakoranta ganin walwalar matar tashi yasa ya kidime ji yake
kamar ya roki Zaliha akan ta haKura da tafiya ta
zauna ta kwana. domin ganin walwalar Gimbiyar
tasa yana
{ara masa nishadi cikin ransa. Karfe biyar na yamma Zaliha ta yi sallama da su tare da alKawarin duk weekend in dai ta zo gida zata dinga ziyartarsu. Yusuf da kansa ya kaita har gida. Tun bikin Asma''u Sunusi
ya nuna yana
son Zaliha saboda nutsuwarta da kamewa, amma bai Karfafa zancen ba jin an ce 'yar masu kudi ce, ubanta
attajirine, yaran gidansu 'ya'yan hutu ne, tunda ya yi biris bai
sake komawa ta kan zancen ba rashin sanine kam ya sa mutane
suke zargin
haka amma dabi'un 'yayan gidansu Zaliha da
48
hal