NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 13 of 23

era karuwarsa da ake zuzuta kyanta 'yanzu da ya kamu da sonta komai 6aro-6aro yake ganinsa, don 'fosasshen irjinta har gizo yake yi masa, da zarar ya rufe ido 'sai ya dinga ganin siffar Kirjinta tashi daya Kautnar matar tasht \ya mamaye mishi zuciya wanda bai taba jin haka ba, game da duk wata mace, don ko matan da yake harka dasu domin dan abin da suke bashi yasa yake sonsu ita kuwa gashi babu abin da lakebashi amma. ya tsananta da sonta ya kwadaitu da son kasancewa tare da ita ya matsu iya matsuwa da son kusantarta. Duk wata hikima da wayo da iya yaudara da dabara da kalami mai dadi ya gwada amma duk sun tashi banza tunda ar yanzu ya kasa shawo kan amaryar tasa suna nan dai zama fnasu har yau bai canja ba, fasalin doya da manja suke. Gimbiya 4uwa koa jikinta bata san yana yi ba, dan 6ata lokacinsa ita Pnanin Kuncin da take ciki ma da gibin da ta rasa rayuwarta kawai ya isheta, suna nan haka har makonni suka shude Watanni suka biyo baya wata ranar Asabar Asma'u ta yi Asma'u ta yaga mata, shima wotar Kiyayyace ta rufe masa ido un farko, har ya kasa gan diri da kyan sigar amaryar tasa, 43 baKkuwa ta yi matuKar mura da zuwan baKuwar tata, domin ba wata bace baKuwar ila Zaliha, shakikiyar Kawarta, aminiyarta wacce bata da tamkarta. Zaliha ba ta yi aure ba har yau karaty take tana jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria tun bayan biki bata samu ta teKo Kawar tata ba, sai fa yau da Allah ya jehota ta. samcta tsab tsab cikin kwalliya gidanta gwanin sha'awa ko ina, gyara cin muma da tarbi Kawar tata suka rungume_juna; suka zube kujera suna murnar ganin juna. Fara ya kama Zaliha duk zatonta ko Kawartata'ta kwantar da hankali ta haKura ne, shi yasa har ta kai yanzu,: gidan Yusuf. "Amarya-amarya kin sha Kamshi, ina angonnaki: ina fata kuna nan kuna shan amarci." Suka kwashe da dariya gaba daya "Oh, su Zaliha,yanzu- an manta dani tun bayan biki siru ba zuwa ba sako. ab! "Yar uwa ba haka bane, dama ce ban samn:ba, kin san yanzu karatun aamu, ya fara daukar zafi; kwanan:nan.ma mnka gama jarrabawa kuma wallahi; duk.abin da: nake. hankalma aa kanki. Ya ya. dai zaman.naku?.Ina'fata komai-.:: lafiya? In ce kun daidaita kanku. Asma'u ta dan cije baki yayin da idonta:ya.yi raurautalara matse kwalla, "A gaskiya Zaliha.a dalilin wannan.aure na. shiga Kang baXin ciki, na shiga Kuncin rayu ciki.mun nga mun yi adabo, sanin kanki Aminu wanibangare nena rayuwata, tun da ko na rasa Aminu tamkar na rasa-rabin Gangare ne na rayuwata, zaman gidan nan da nake-yi stamkara- akan Kaya nake, bani da abin gani in ji dadi bani.-da: ya gaya min baki da baki muddin na bar gidan nan bai.yafe min ba, duniya da lahira, ni kuma dan biyayya da cika umarninsa,' na yiwa kaina alKawarin zama gidan Yusuf duk rintsi duk wahala, koda zai yanki naman jikina koma da zai sakani tunawa in yi mora bani da abin ji in yi farin ciki, na-hak and: 7auna kurum saboda bin umarni iyaye dan mahaifina ya nga 44 turm1 ya kirba, ina nan zan ci gaba da zarna ba inda zani ko Kofar gida ba zan Icka ba, har sai ya gaji dan kansa ya sawwake min." Zaliha ta nisa "Bana jin akwai ranar da Yusuf zai sawwake miki." Asma'u ta ce "Kada fa ki manta shima dole aka yi masa ba wai sona yake yi ba, farkon tarewata ya nuna min baya sona dan ba irin wulaKancin da bai yi min ba, amma duk na hakura, na jure dan har gaban mahaifiyarsa ina zaune ya dinga tsaki yana fadar maganganu wai shi kawai Daddy din nan ya kama ya cuceshi ya hadashi da Karamar yarinya wacce ko gama wayewa bata yi ba, bare ta san mene ne duniya, samnana an takurashi an ce sai ya dinga kwana agida shi gaskiya ya kamata barshi ya wataya, kin ga sam bana kula da abin da yake yi tunda iyayensa suna da mutunci albasa ce bata yi halin ruwa ba, yanzu haka duk sati mahaifinsa zai yi fakin da motarsa Kofar gidan nan ya shigo har ciki ya gaisheni ya ga lafiyata haka mahaifiyarsa kullum tana hanya Kaunata ita duniya ba wacce basu nunan ba tunda dama su suke sona koda yake shima yanzu na ga hankalina ya dawo kaina, har wani rawar kai yake yi min amma ba zan iya saurararsa ba, tunda mayaudari ne." Zaliha ta dan numfasa "A gaskiya Asma'u an ce gaskiya daya ce daga Kinta sai bata, matakin da kika dauka akan Yusuf bai dace ba, ya kamata ki yi sassauci dan ko banza dai kin ga mijin ki ne, kuma yana da hakki kanki, ya dace ku kaua duk Wwata tsana da Kiyayya waje daya ku hadu ku daidaita ku yi Sulhu tsakaninku." "Sam ba zai yiwu ba, babu batun wani sulhu tsakanina da Yusuf dan ban ga dalilin da zan yi sulhu da mutumin da bana Kauna ba, bana jin zan bashi hadin kai har mu yi wata rayuwar jin dadi ba zan iya amincewa dashi ba, bare har na 45 hada jiki da dan giva ina nan zaunc zan ci gaba da kare darajata da mutancina har lokacin da zan koma ga Aminu." Zaliha ta hangame baki cike da mamakin Kawar tata Yanzu ke hay vau Aminu ne zuciyarki baki dangana ba? Kina nufin nan gaba za ki iya auren Aminu?" "Tabbas komai daren dadewa ban fidda ran zama matar Aminu ba, koda kuwa na yi tsufan da zan fara kasa gyada da gor
🏠