matarka ba.'
Snunusi ya ce "In ban da Batan basira 'ma har muturnkemarka wanda ya ajiye mace gida-kamar amaryarka has ya tafi bariki, yana barkar banza kamata yayi.tunda-ka yi aure sai ka hakura ka.tattara ka yi watsi da matan banzan.da
kake mu'amaja dasu wanda aka aikata baya kuma.a'tuba.a
"Habamutumin-so-kake na yi saki reshe kama.
'ganye, ita wannan yarinyar hata bani hadin kai ba kuma dan guraren da nake zuwa ima hutawa kana nufin in:daina?" "Kash! Ane baka-kana -.1n-karba ai-sauke girman-kai.za
ka-yi ka lallami amaryar
taka. +i-su.mata sai da lallami, kai.ta
40
rarrashinta da wayo da dabara da koma) da sanmu in Kadi haku":
7a ka shawo kanta ai ita Kiyayyar macc ba inda take /uwa Yusuf ya ce "Kai manta wannan yarinyar
far faayin rikau
garcta don kuwa ta vi nisa da son wannan gayen
babu kaur.ar
kowa cikin ranta sai shi na sami labarin har gudu ya nem y@
yi da ita kafin daura mana aure." Bashir ya ce "Ko? Ka ce duk ya riga ya gama tstyar suara
kurum aka dauko aka kawo maka." Sunusi ya katseshi "Kai fa mutumin banza ne mene ne wani saura aka kawo masa, kana so ka zugashi zargi ya darsu quciyarsa ba ka ji an ce duk Kazantar da ido bai gani ba tsafta
ce. "To shi kenan na ji shawararka za bi ta sannu amma ina mai tabbatar maka idan har yarinyar-nan ta ki bani hadin kat
nima ba zan rangwanta mata ba za ta ci na jaki dan kilarta zan
yisosai."
"Haba-haba kana hauka ka doki
'yar mutane? Yanzu wa
yake. yayin auren duka? Da ne;'aka yi wannan jahilcin
dat dukanta za-ka dinga yi gara tun wun ka sawwakewa yarinyar mutane dan kar ka dinga cutar da ita." "Amma ai in ni ban cutar da ita ba ita ta cutar dani, tunda
zan kai mata abinci ta girka ta ci ta Koshi, ta sha nau'in lemon
da ranta ke so ta haye gadonta ta kwanta ni ko oho. Akwai
cutarwar da ta fi wannan mace ta hana miji hakkinsa? Da kake
cewa kuma wai gara na sawwake mata baka tunaninDaddy zat
iya tsine min akan wannan banzar yarinyar." "Zan, ma kashedi ka daina kiran tyalinka banza, matar Ybariki ita ce banza saboda ta banzatar da kanta amma mata Weida
sunanta iyali." Bashir ya cewa Yusuf "Ka fa kwabeshi da kira ma iyalin nan in ba haka ba sunan zai-zauna bakinshi, 7a) hanaka sakat da zancen iyali iyali." Suka kwashe da dariya. Asma''u tana zaune makaken falonta yayin da ta ci kuka
la gayi idon nan nata va kunkumbura wanda har sun riga sun
saba da ywan huka dare da rana tun tsawon makonni ukun da aka kawow aidan, kuda yake yawan kukan nata bai hanata ยข{ gaba da harkokinta na yau da kullum ba, ta kan vi wankanta ta yi Kwalliya ta da yake mace ce ma'abociyar ado bata iya zama ba tare da kwalliya ba, ta kan shiga kicin ta girka abincin dq
vata C8 Cikinta, batun maigida kuwa kusan ma acc bata san da
sa ba, tunda babu wani abin da zai kaita sashen da yake duk tya Kwanakin da ta yi babu wani abin arzifi da ya taba hadasu kowa harkar gabansa yake, shi nc ma da da farko ya so ya Shiga harkarta, to amma saboda tsare gida da hade rai irinna Asma'u sam bai ga fuskar ma da zai shisshige mata ba, bare har ya sami damar da zai iya nuna mata.soyayyarsa ko kuma Kiyayyarsa don duk irin maganar da zai yi mata bata tanka masa, koda zancen arziki ne konatsiya ba za ta tsinka masa ba,
ahadin kan.da yake nema bare ta. yarda ya biya buKatarsa to. yaushe ma zai risketa shi da yake'raba dare a-gurin yawo itata. kuwa magaribar fari take shigewa daki ta-garkame Kofa, ya
yanda zai yi yarinyarta Saurareshi, ya yi kame-kamen ya
doa haka sam ya ma rasa ta. inda zai Bullo mata har ya sami
yi takale-takalen ya so ta-kulashi koda fada-ne su yi-alabashi
in ya so daga baya sa shirva su daidaita kansu-amma ta Ki. Wani dokaci idan haushi ya isheshi sai. ya Kudiri-aniyar ci mata mufunci amma da zarar ya shigo gidan kwarjinin yarinyar
take yi masa duk sai ya dabarbarce ya kasa katabus, ga wata
shegiyar kwalliya da take mara adadi, wanka da sauya kaya ba wuya bane gurinta, kullum tsab tsab take sai ta ci kwalliya
ta kashe daun im ka dauke yawan kukan da take babu mai cewa
auren ki aka yi mata. Asma'u kyakkyawa ce ta fitar hankali, doguwace
fara maj dan jiki, fuskar nan tatakan dauke hankalin duk wani mai kajlonta idan ta yi dariyad matunta kan lotsa tana da dimple
gashin nan nata ma'abocin tsawo ya kan zubo har gadon baya, manyan fararcn idanunta sun fi Kayatar da duk wani wanda ta
kallata, koda yaushe idanuwanta kashe suke takan lumshesu
tamkar mai jin barci, fatar jikinta luwai-luwai ga
sul6i dashi,
gaskiya
abu ne mawuyaci lafiyayyan namiji ya dora ido
akanta bai kwadaitu da sha'awarta ba, shi kansa Yusuf din tun
yana banzatata yana kusheta cikin abokansa, gashi yanzu shi
kansa
sonta yake duk wani Kiyayya
ta gaushe
komai nata
purgeshi yake yi, har ta kai bashi da magana
sai ta ta, soyayyar Asma'u ta dimautashi, zama tamkar wani zautacce abokai har
shegantaka
suke yi masa, saboda sambatun da yake yi, sai
yan7u yake gasgata maganar abokinsa Sunusi da ya
ce masa
'uk cikar 'yan matansa babu wacce ta kama Kafar Asma', hakika gaskiya ne dan ko S