NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 11 of 23

-bazaka.aureta'ba, sai:dai idan na mutu, kao ko :bayan:rainama-ba-zaka.aureta-ba,sai dai irin irinmu sun Kare, donba ta auri dan gidan makiyina ba, idan.muka-hdka.aurenta-ai-nbanka-dadi zai ji, kai bari ka ji in ban «da -kana son 'yata, da tuni na salwantar da Tayuwarka,.dan:bat zan iya-batar da kai agairn nan." Ahmed dake tsugune ya-yi fushi sosai domin Alhaji 'Masa'ud:ya-kaishi iya woya, miKewa ya yi cikin Karfin hali ya dafa kafadar Aminu "Abokina ka yi hakuri, haka nan ya 'Kamata ka dangana, lokaci -ya yi da ya dace ka hakura da Asma'u." Ya -juya.ga Alhaji Masa'ud "To baba ka yi haKuri i@afarce mu,.ga 'yar-ka nan daga yau mun hakura, mun bar ta, hakura da Asma'u ba, ko babanta kasheni zai yi, sia dai ya 'ka jiKata ka sha." Aminuu cikin kuka ya rife abokinsa "Ahmed ba zan iya tanadi bindiga." Asma'u da ke zauna tana kuka sai ta dada fashewa "Wayyo Baba kai min rai, in ban auri Aminu ba mutuwa zan yi, wallahi shi kadai nake so. duniya in baka bani shi ba za kashe kaina." Nan take takaici ya debeshi ya sa Kafa ya doketa "Gobe- gobe zan daura miki aure da Yufu, kuma muddin kika ki zama ban yafe mik ba, idan kika gudu sai na tsine miki albarka." Ahmed ya dubeshi fusace "Kana nan kana shirme ka mutu banza. kuma yi auren. "E na ji ku fice ku bar min gida, kuma Allah ya isa Boye min 'ya da kuka yi, kuke lalata da ita." Ahmed ya finciko Aminu yayin da Aminu yake hawaye'yana. tafe yana rangaji, har suka isa ga motarsu, suka shiga suka tafi, tunda suka isa gida babu abin da Ahmed yake ban da rarrashin Amunu da bashi baki. Bayan kwana biyu da daurin auren Asma'u ana cikin fugumtsumin biki ta faki idon jama'a ta sace jiki,ta tafitashiga tasi sai gidan Ahmed, abokin Aminu, ta yi sa'a kuwa yana gida sam bai yi mamakin ganinta ba, domin kuwa ya san al'amarin nasu duk ya zarce hankalin mai hankali, tausayinta ne ya. kamashi, ganin yadda take nema ta zautu, saboda son abokinsa, bayan sun gaisa, ya shiga tsokanarta, "Amarya kin sha Kamshi ina kika baro angon naki?" "Haba Ahmed ni ba wannan ne gabana ba, zuwa na yi. rakani asihitin da aka kwatar da Aminu, in-kuma ba zaka CICIII va, to ka yi min kwatancen asibitin." Ya dan yi dariyar yake "Haba da Allah ke waye ya gaya iki kwantar da shi aka yi?" "Ka ga Ahmed na san komai, kar ka tsaya Boye min wani ranar daurin aurena tunda ya fadi cewa aka yi asibiti kuka dashi." ywapware." Ya daka masa harara "To ba sai ajania na vauna ba." Bashir ya doki kafadarsa "Manta da shi mutunina shi wannan yawa yake wato har wani ma iyali yake kirawo ma kenan, fatama yake amaryar ta haihu da wuri." "To mene ne idan ta haihu da wuri? Ai Karuwa ce haihuwa ita ce tukwicin aure." In ji Sunusi. Yusuf ya dakatar dakatar dashi "To ka ga malam ya isheka haka ka daina janyo min iyalin da baki dan ni ba zan yarda yarinyar nan ta haihu ba sai nan da shekaru goma masu mwa ban da ma an yi min auren dole ai da sai in ce ni ko uwar matar da zan aura ma har yanzu ba haifeta ba." mana, haka kawai babana ya tashi ya hadani aure da wata Karamar yarinya du du du da karatunta ma sakandire ya tsaya, har wani 6aBatu yake ka fa kyautatawa yarinyar nan ka ga kanwarka ce kuma ban yarda ka sake kwana waje ba sai gidanka, in kuma har ka Ketare maganata to ban yafe maka ba. Ku ji fa wannan aiki ban da rigima irin ta Daddy me ye na tilasta min sai na kwana gida, tunda dai ya yi min auren nan na haKura na karba ba shi kenan ba, sai ya sakar min mara ya bar ni in wataya." Bashir ya ce "Ai wallahi ka yi ma KoKari da ka yarda aka yi auren nan in da ni ne ai rgima za yi dan ba zan yarda 4aura min yarinya 'yar sakandire ba dan ilimin sakandiren ai bai wayewar iya daurin zani da sa jan baki ba, in ba haka ba har eacce tutiya mutum zai yi akan ya ajiye wayayylyar mace giansa,"Yusuf ya ce "Ai nima na so na yi tawaye na Ki yarda shegen nan ne duk ya bi ya dameni da wa'azi da nasihohi har Suka sheKe da dariya gaba daya Yusuf ya sake cewa "Wallahi wadannan tsoffin iyayen namu yawa kawai suke 39 da zuga ni war vannya kyakkyawacc. Ya nuna Sunusi yana dariya.Bashir vace "Kyan me? Kyan dinta na banza tunda bata sonka har vanzu wani gaye nea zuciyarta gashi 'nan wajen sati uku da bk har vanzu ta €i baka hadin kai sai garaka take in nj ne kai ba zan ma saurareta ba, dan ko kalo bata isheni ba." Yusuf ya ce "Ai nima da farko na niyyar'yin hakan.to vannvarce ta iya kwalliya wallahi, ado ya zauna mata.a Eki, karuwarjikine da ita duk kayan da ta sa kyau yake yi-mata.dan baka ba gan iya danne kwadayina ba, dole:ne-na auna-mata taza fii." Sunusi -ya sa baki "Ba ka da laifi dan ka .kasa danne Sha awarka dan ko banza dai Daddy ya yi ma za6in-mace kyekkyawe dan ko yarinyar ta hadu, haduwa-mata'Karshe-gata wavayya dam ko ya'yan banza da kake mu'amala dasu ban ga "Ka ga Malam ci fuskar ya isa hake mRna harwani icransu kake 'yayan banza, to ita da take yar isryar take-bani bana jin tunda aka kawota gidan;kallon.arziki ya tafe hadamu,yayanbanzan da kake. fada sune masu:hicen wWacce ta kam Kafar
🏠