NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 10 of 23

a takura min ka rabu dani in ai watar da abinda nake so." fusace ya mike tsaye "Wai shin baki da hankaline? Ko ba ki da tunanine? Ana gaya miki ba kya'ganewa, kada fa ki manta duk mutumin da ya kashe kansa. da: gangan, ya yi mutuw'ar kafirci. Jikinta ya yi sanyi amma sai ta marerece: cikin snagwaba, "Idan ma bani da hankali dadin abin sonka ne ya 'aukatani... "Ke kuma Kaunarki ta zautashi ko?" In ji Ahmed suka yi >)dariya gaba dayansu fadan da Aminu yake shirin yi mata dole ya hakura ya dauki makullin mota ya nko hannayenta "To Maman soyayya mu je in kai ki gidan Anti Maryam, ki kwana in kin je kya yo wani kos din gurinta." Akan hanyarsu ta zuwa gidan Anti Maryam, Aminu ya yi ta rarrashin Asma'u akan ta yi haKuri ta daure ta rungumi duk wata kaddara daza ta afka musu nan gaba, ba komai ne ya sashi rarrashinta ba illa tsoron taurin kanta, domin ya riga ya yarjewa kansa Asma'u na tsananin sonsa, kuma za ta iya komai dominsa, don haka yake gudun kar ta je ta aiwatar da abin da ba shi kenan ba, shima nan take zuciya ta fara raya masa anya kuwa in ya rasa Asma'u Zai 1ya Ci gaba da rayuwa, to ya ya zai yi ya iya hakura ya bar wa wani alhali ita da take mace ta kasa hakura. Kai shashasha in fa ka maidata gidan iyayenta sun Kwaceta kenan har yaushe kana tare da wannan tsaleliyar yarinya dan tsabar wawanci zaka yi sake ta subuce maka, me zai hana ka yi amfani da wannan damar da ta rage gareku ka sayar da motarka ka karbe 'yan kudadenka na banki ka dauketa ku gudu ka ga shi kenan kun sha.. Bayan ya kai Asma'u gidan Anti Maryam, yayar ahmed, inda zata kwana yana komawa gida ya sanar da abokin nashi shawarar da ya yanke da yake Ahmed tsayayyen abokine na Kwarai zumbur ya mike fusace "Haba Aminu, haba Aminu me zai sa ka yankewa zuciyarka wannan danyen hukuncin wai shin ina hankalinka da tunaninka ya tafi ne? So hauka ne? Saboda kawai soyayyar 'ya mace shi ne za ka haukata kanka. Ya dan yi taku biyu zuwa uku daga inda yake ya dafa kafadarsa ya dan sassauta murya "Haba abokina in hankali ya Bata ai hankaline yake nemoshi ka daure ka zama jarumin kanka ina so ka nutsu ka yi tunani ka yi amfani da iliminka d@-_smmnbasirarka da shekarunka ka tuna kai fa namijine kafi yarinya nan hankali kawai dan tana haukan son ka shi ne zaka biy $f mata ku taru ku haukacc, to wai shin ma ka gudu da ita ku tafi ina? Kada ta ka manta idan kuka kasance tare shaidan shi ne cikon na ukunku, soyayya zata iya shagalar da kai har ta kai ka ga nemar wani abu gareta wanda na san da wuya ta lya hanaka shin idan haka ta kasance tsakaninku ba zaku afka ga sabon mahaliccinku ba. Ina son ke ga ne wani abu guda Aminu gudu da varinyar nan bashi da wani alfanu illolin da suke tattare da gudun naku ya fi fa'idar yawa kai fa da kanka kake mata nasiha amma gashi ka dawo kaima sai an yi maka, haba abokina me ke damunka ne? Wai shin wane irin mahaukacin so kake yi wa Asma''u? In ka yi hakuri komai fa na duniya mai wucewa ne, kuma komai ya yi zafi maganinsa Allah." eee Washe gari da safe Karfe tara, bakin gate din gidansu Asma'u ta yi musu uba mai gadi da hanzarinsa ya je ga babanta ya yi msn iso, jikinsa har rawa yake yi saboda rudanin da ya shiga na ganin Asma;u kai tsaye cikin gidan suka shiga gaba- dayansu, har falon shakatawar mahaifin nata, suka zube Kasa suka gayar dashi, ya amsa musu sama-samia, shi dai dubansu kawai yake, cike da mamaki. Aminu ne ya fara magana. "Baba ga Asma'u mun dawo da ita gida, dama ba yawo ta tafi ba, Sokoto ta gudu, wurin kakaninta, mun je mun taho da ita ga ta nan yi mata afuwa, yafe mata Kuruciya Ce ta sa ta gudu, ba wani abu ba. Don Allah yi hakuri." Ahmed ya sa baki "Bayan haka don Allah baba daure duba buXatarmu, bawa Aminu auren Asma''u, tana sonshi, shi _ya fi cancanta bawa aurenta, fusace ya tashi tsaye ya fara magana cikin tsawa "Kail Kail! Mutanen banza, ku dakata ban son zancen wofi, wai kai Aminu wane irin shegen yaro ne? Mai kafirin naci? Wai kai baka da zuciya ne?" Aminu dake sunkuye ya dan girgiza kai cike da rashin 32, 'damuwa da zagin da ake da abin da yi masa "Baba ai mutum baya 7uciya yake 80, bana jin akwai ranar da zan yt fushi da kai dan haka:komai zaka yl-min Zan jure albarkacin Asma'u." na:ji Aishi-Kishin 'kun hada iri da-mayu,-ka san mayen mutum akwai shi.da shegen naci. To ni 'yata kurwarta da daci, mun fi Nan take ya kuma hasala komai ka y! ba mamaki, dan Karfinku, idan .kuma mahaukacin uban naka ne ya turoka ka nem .auren 'yata-dan ku gaje dukiya to ka koma ka gayawa Matsiyacin -uban naka 'yata ta fi Karfinka, dan kuwa mwa ba 'sa'an -kwando bane, so kuke ku aureta, in na mutu ku cinye 'mata dukiya, -kun -ga 'yar 'mai kudi ko? To Karyarku ta sha 'arya, .a:koma.a-savya-shawara." /Aminu «ya dada -marairaicewa "Don, Allah baba ka yi shakuri, ka'bani'auren Asma'u wallahi bani da wata manufa -kanta, 'komai.zaka -yi-min-na yarda,-muddin za ka hakura, ka samince-da-aurena-da-Asma'u:" "Ad bari-kaji in.gaya.maka-ba zan taba baka Asma' ba, -'muddin:ina-raye
🏠