NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 23

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels FURUCI 2 AINAB LAWAN BRIGADE dan lawan ku azn hazqure Copyright Zainab Lawan Birged HakKin Mallaka (m) Zainab Lawan Birged SHEKARAR BUGU: 2005 SADAUKARWA yayyema ania baki. ya an -masoy.ana masu-Kaunata TUKWIC Iyalaina mijina uben 'ye'yana da kuma 'ya'yana dayansu. awLewan KYAUTARWA AbideNyEE Denzaki ~~ Asiye.Lawen Barista. Zahre Yaron"Vielen ii po FURUCI "Yan sandan suka tsaya lokaci guda kuma ai Kai!! Kai!! Mene ne haka?" Alhaji Gambo ya cikin tsawa kuma da mamaki fuskarsa suka juyo da kallonsu ga Alhaji Gambon. Mene ne na tsayawa ofisa!" Alhaji Masa'ud-shima ce da 'yansandan da tawa "Ku tafi da shi mana. Cikin bin umarnin Alhaji Masa'ud sai suka'kuma juyawa da Aminu suka nufi motarsu da shi. Yana turjewa haka suka cusa shi mota. Mahaifinsa na magana amma'basu-sauraréshi ba, sai lokacin-da motarsu ta soma motsawa ne, dayadaga cikin 'yansandan-ya-ce-dashi. "Yanzu babu halin yi ma-wani.jawabi,' Ydan*kuma kana bufater hakan'to ka same mu ofis." Alhaji: Gambo'ya bi motar da kallo har'ta Kule, sannan yajuya cikin shige gida. &ee bakin fofar shiga falo suka yi -karo da--matarsa Sa'adatu kallo-daya ta yi masa ta tabbatar'akwai"abin-dake antsaba'ya Kia faion. vos, taka?" Ta bi shits menene'kefaruwa? fushi kama ye suka ya Ya bata amsa. Ta isa gareshi da sauri ta zauna kusa da shi. "Alhaji, su wa ya sa suka kama shi?" ""Yansanda mana...." "Na shiga uku!" Ta kuma dafe Kirji "To me ya yi masa?" Ya jingina bayansa da jikin kujerar. "Wai 'yarsa ya sace." Ta yi tsaki "Ni na dauka ma wani babban laifi ya yi. Yanzu akan wannan 'yar tasa zai sa kama mana da? Wallahi ya yi kadan....idan ban da ma Kaddara kuma yaron zamani basa jin magana ina Aminu ina wannan yarinyar 'yar marasa mutunci..." "A to, ke ma dai kya fada....Babu yadda ban yi ba da yaron nan ya rabu da ita amma da yake ba mai jin magana bane kin gani." Ya yi shira "Wallahi da ni ba ma zan bi sahunsu ba, -« amma da ya ke da Masa'udu ne zan bi sahunsu don in nuna Masa ya yi kadan ya ja da ni." "Kwarai kuwa, wane Masa'udu ya ja damu sai mun nuna masa ya yi kadan. Tashi maza don Allah bi bayansu kar ma ya 8a cewa mun kasa yin komai." Alhaji Gambo ya mike da sauri "Dauko mm mukiullin motar nan yana kan sif, yi sauri!" gama sauraron jawabansu. Ta mike da sauri ta shige cikin dakin. Jim kadan ta fito
🏠