NOVEL SHARES -
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
FURUCIINAB LAWAN BRIGADE Uwargidan Lawan Muazu Kazaurc)
FURUCI1
Copyright © ZAINAB LAWAN BRIGADE
HAKKIN MALLAКА
(M) ZAINAB LAWAN BRIGADE
FADAKARWA
Na rubuta wannan littafi ba da nufin tozarci ko
cin zarafin wasu ba, idan an ga wani abu da ya yi daidai
da abin da ya faru a zahiri to arashi ne.
GARGADI
Daukar wani abu don yin amfani dashi a cikin
wannan littafi, babban kuskure ne. Duk wani abu da ake
son dauka yana da kyau a dauka da sanin marubuciyar.
2005
BABI NA DAYA
e yanzu haka za mu yi dake ko Asama'u? "KBabu dama mu ba ki shawara a matsayinmu
na iyayen ki ki yarda ko? To shi kenan mu zuba mu gani mu da ke ma ga kwararre." Hadiza ta yi
cikin
shiru ta dauke kallonta daga kan diyar tata zuwa gefe, takaicin kin bin umarnin su da Asama'u ta yi. Ita kuwa Asama'u sai ta dukar da kai hawaye na ta fita daga idanunta.
Suna zaune a haka sai suka ji sallama a bakin kofar falon.
"Wa'alaikin salam!" Hadiza ta amsa.
Wata dattijuwar mata wadda zata iya kaiwa shekara sittin, ta daga labulen falon ta shigo. Hadiza ta yi dan murmushi. "A'a sannu da zuwa Goggo."
Cс.
Tsohuwar ta mayar mata da murmushi, ita ma ta
5
"Yawwa sannu Ta-Maigari." Ta karasa kan daya
daga cikin kujerun taushin da suka yiwa falon kawanya,
ta zauna. A lokacin ne ta lura da Asama'u dake zaune
dirshan akan kilishin dake malale da falon.
"A'a....kin ci gidanku...'yar nema ba kya ganin
mutane nc?"
Asama'u ta dago kai idanunta cike da hawaye ta
ce a sanyayc.
"Sannu da zuwa Gog..."
"A'a lafiya, me ya sameki?" Goggo ta katse ta
ganin hawaye na zuba a idanunta.
Asama'u ta dukar da kai ba tare da amsa ba.
Goggo ta dubi Hadiza. "Ta-Maigari wa ya tabа
min 'yar uwa?"
Hadiza ta yi murmushin yake ta cе.
"Wai akan Babanta ya ce bai amince da soyayyar
ta da wannan yaro Aminu dan gidan Alhaji Gambo ba,
shi ne ta zauna anan take yiwa mutane kuka."
Goggo ta dubi Asama'u sannan ta kuma duban
Hadiza.
"To shí menene zai sa ya hanata wanda take so?"
Hadiza ta dukar da kai "Kin san akwai.
dadaddiyar gaba tsakaninsu da Baban wannan yaro.
Kuma ni banda abinta ma, tun tasowartà a gidan nan ta
۲
taba ganin an aurar da wata 'ya ga bare."
"Kin ga ya isa." Goggo ta katse ta. "Me yàsa
kuke abu kamar kananan yara, dama shi addinin
Musulunci ya yarda da wannan tsari na sai dan gida
kawai za a