NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 5 of 26

n wannan daga bakin Fa iza ba don haka sai fargaba ya cika shi ya rika samun sili arudani wajen bata amsa, ya cé, "Akwai dan abinda nult mahaifinmu ya bar mana, to shi ne mu ke dan juyawa ni da so newani aminin Babana, to ta nan na ke samunywa annan sbad nkudadensd sel st e eosy uma Fa'iza ta yi masa kuri da idanu nuna alamun bata stebni gamsu ba, sai taca, "Ina son na tabbas maka Yusuf akwai ensney yan mata da yawa a duniya wa'anda abun duniya ke sawа met vsyso namiji sai dai ni ka yi rashin sa'a ba na cikin irin an iswwa annan, illa kadai idan zan so ka zan so ka domin Allah idan zan ki ka zan ki ka domin Allah. Wallahi a kodayaushe Sodaidan ka yi min hidima na kan sami kaj na da tausaya maka, saboda haka don Allah ka dai na irin wannan wahalar". Nan da nan Yusuf ya gyara tsayiwa yace,Yauwa lem Fa'za ai mutun mai tauşayi alamun imani kenan, haka nan eb ob duk abinda ka ke tausaya mawa akwai kauna a zuci illa wasu matsaloli da suka sha gabanki, Wallahi Fa'iza ki ban ahadin kai na fito neman aurenki da yaddar Allah zaki zama mai alfahari da aurena. Haka nan wa'annan'yan hidimomi ebbav da kika ga ina yi maki ba wai don na nuna gwaninta ta ba, eb sva ko bajinta, a'a wa ne ni? Ina dai yi ne don na nuna maki banah Ceya zan iya kamanta maki abinda ake maku a nan gidanku, ayvidan na aurekie s swos nalew sd exi's sy en sinsw Fa'iza ta yi tsit tamkar maganar Yusuf na shigarta zuwa can tace, "To ka je na ji sai ka ban lokaci zan yi ay tuanazarin al'amurana, domin Baba yace ya ba mu wata shidda y sbayan mun kammala makeranta mu ba shi zabinmu, shi ma an zaj yi na shi nazaring enues en snue ebg nabnsisd Loid Da karma-karma da kutsa kutsa Yusuf ya kammala jami'a, Sa'a daya yayi saboda tsananin basirar da Ubangiji Allah ya bashi da ya sha kunye, 5 to ya cinye jarabawar sa tas yadda ake son dalibin kwarai ya ci. Yana ta samun shiga wajen Fa'iza, don haka ko da ta kammala makaranta bai damu ba sosai domin a koda yaushe ba su zama Nigeria suna tare da mahaifinsu ana zagaya duniya har wata shiddan da Babansu ya dibar masu ya cika. Yusuf ya fella hidimar kasa Kwara State sun zaunar da shi a babban birnin wato llorin. Takardu akai akai ya ke ma Fa'iza, wani lokaci ya kan hana cikinsa abinci ya kulle kudin abincinsa ya je Nitel ya yi ma Fa'iza waya, a kullun dai yana yi mata korafin ko ta sami wasikar/shi? Ta kan се `e ta samu' yace "Shi ne ki ka kasa ba ni amsa don kada na ji sanyi?" To a haka Yusuf ya kammaia hidimar kasa a dadafe. Duk abinda ya ke ganin zai farants ran Fa iza 'yan kanana kanana ya sai mata, da zumudin sa da murnarsa ya fara sauka Zariya. Gidansu Awal ya yi tsinki, yana isa Awal na rufe dakinsa zai fita. Awal yace, "Kai muanen Kwara saukar yaushe?" Yace, "Isowar kenan". Awal ya shiga cikin gidansu ya samo wa Yusuf abinci, sai da ya ci ya koshi ya yi wanka ya bayas da faralin da ya hau kan shi. Sannan ya fiddo wani yadi mai shara-shara dinkin doguwar riga da wando sun fiddo da zatin Yusuf sosai ya bare turare sabo gadagal ya fesa. Yana rike da tsarabar Fa'iza yayin da yake sakа takalmansa, yace, "Amma dai Awal ha ka da kirki yanzu ko rakiya ba za ka yi min ba?" Awal ya juya baya ya ki yadda su hada ido da Yusuf yace, "Har yanzu dai ba ka gajiya da son na yi maka bayani ko? Na sha ce maka irin gidansu Fa'iza ba wajen zuwa na ba ne amma ka ki ka dains gayyata ta. Ni ka ga tafiya ta ina da anguwar da zani zuwanka ne ya tsayar da ni, sai in ce, sai mun dawo kenan". Karfe biyar du minti tarə daidai na yamma,Yusuf yа isa kofar gidansu Fa'iza, kamar kullum masu gadi da 'yen barandan gida suna nan zaune a kofargidn kowanne na ta hidimar gabansa. A yau Malan Inusa ne ke kishinge bisa dogon benci da kur'ani dan izihi ashirin a hannunsa yana tulawa, Yusuf ya nufi wajensa domin dama ya fi saukin kai 10 Malán Inusa ya mike zaune ya matsawa Yusuf waje ya zauna, suka dade suna gaisawa tare da tambayarsa labarin Kwara. Yusuf yə uan kaskanta da murya yace, "Allah dai yasa mutuniyar tawa na nan?" Malan Inusa ya dubi Yusuf yace, "Wai Fa'iza?" Ya amsa "E ita" Yace "Tana nan amma a yau gaskiya babu halin ganinta" Yusuf ya zaro ido yace, "Malan Inusa me kuma ke faruwa in ce ko lafiyarta lau?" Malan Inusa ya kara kallon Yusuf da kyau yace, "Wai kai in ce ko redio baka da shi ne? In ba haka ba duk rugundumin nan da aka sha cikin redio da talabijin ka ce wai baka da labarı?" Yusut ya yi galala yace, "Ina da labari na tambayeka?" Malan Inusa yace, "To an daura auren Fa'iza da dan gwamnan iiharmu! Yau kimanin kwana shidda kenan, daurin aure da ya amsa sunansa a kasar nan, don haka kai ma ka san vabu hali ka yi magana da matar mutane". Yusuf ya yi kokari ya yi ma Malan Inusa wasu 'yan tambayoyi amma ya san ba su da anfani, tun daga bakinsa zuwa makogoronsa a bushe ya ke kar kat, duk iya dabararsa ya yi amma ya kasa tashi, ya na jin Malan Inusa na wasu maganganu masu kama da ban magana amma a gaskiya yace bai iya tunawa ua ko daya. Wann
🏠