a talaucinmu, yanzu kai
ina ka ga gidan da za ka aje wannan yarinya?'
Yusuf dai bai ce uffan ba Gwoggo takaici ya lullube
ta ta wurga mai hotunansa ba tare da ta gama kallon ba.
Ya mike ya nufi dakinsa ya bude sabon babin tunani,
wai yaya zai shawo kan gwoggo ne dan ta kaunaci Fa'iza?
Koda yake ya fara hangen gaskiyar Gwaggo, a ina zai aje
Fa'iza idan ance an bashi ita? Wannan yana bukatar ya
nemi Amiru su yi shawara, idan ma ta kama yaga mahaifin
Amiru ne dole ya gani a ba shi aron gida kafin ya kammala
ya sami aiki.
An yi sallama a hankali Yusuf kafin ya farfado daga
tsarin tunaninsa ya amsa Malan Tukur ne, ya dage labule
6
ya kwabe takalmansa ya shiga dakin Yusuf.
Nan da nan Yusuf ya sauka daga kan gado ya zauna
bisa tabarma yayin da Malam ya zauna kan kujera. Sun
gama gaisawa Malam yace "Yusuf ban taba zaton diya
mace zata canza maka tsarin rayiwa ba". Ya dan yi shiru
Yusuf ya dago kai a murtuke yace, Malan me kuma na
yi?' Yace, `An zo an bani labarin wai ka sayar da gonarku
wanda ko mahaifiyarka bata sani ba balle ni'. Yusuf yayi
jigum, ta faru ta kare, yau ko an gaya ma Gwoggo?
Malan inda duk ya san ya dace ya yi masa nasiha iya
kokarinsa, sannan ya fiddo takardar gonar ya mikawa Yusuf,
yace bana son ko mahaifiyar ka ka yadda taji ka aikata
wannan danya danya.
Su Malan Yahaya suka kawo ma Malan tsegumin sayar
da gonar. Hankalin Malan ya tashi shine ya je ya iske Alhaji
Murtala ya nuna bacin ransa yaya za'ai su yi ciniki daga shi
sai Yusuf ai bai yiwuwa. To Alhaji na jin nauyin Malan yace
a maido masa kudinsa ga takardun gona sayar da wasu
shanunsa ya kawo ma Alhaji kudi.
A kaila gonar an tabbatas zata yi dubu casa`in da bakwai.
Wannan bata sa jikin Yusuf yayi sanyi ba, sai ma ya ji ya sami amsar tunanin matsalolinsa wato tunda Malan
ya tabbatas masa cewa zata yi kusan dubu dari, shikenan
da an ce an bashi Fa'iza zai zo ya sayar da gonar da fegunan
su ya sayi lafiyayyen gida ya zauna da Fa'iza ai dai ba
kashewa yayi ba, ran da ya yi na kan shi ya bar wa kannen shi wannan.
Haka dai duniya take, a kwana a tashi yau sun sami kimanin wata tara Yusuf da Fa'iza don tsananin naci da
kunata kusan kowa ya san Yusufa gidansu Fa'iza.
Yanzu dai ga azumi ya karato a matsayin Yusuf ya ga ya dace ace ya kai kayan azumi gidansu Fa'iza don haka ya je dakin Gwoggo Halima ya kanannade ta da maganganun jan ra'ayin hankalin uwa yace, kudi ya ka so dubu shidda za
su biya kudin wata jarabawa idan kuma bai biya ba shikenan
sai ya maimaita shekarar; hankalin Halima ya tashi adashin
7
da t shiga ta na son ta kula ta yi ma yara dinkin sallalh
dole ta je ta amso ta zo ta mikawa Yusuf.
пue srejp Ya shiga super market a Zariya yayi ma Fa'iza saye
h saye na kayan kwalan zalla wanda yawanci duk 'yan aikin
gida mahaifiyar Fa'iza ta rabar mawa. stS EF
en emb s Wannan kenan, sauran kwana biyu sallah ya je ya
tsare Halima yace, Gwoggo za rmu fara rubuta firojet din
ivsy mura kalla idan ba a kashe kudi ba ki ban dubu goma'.
Halima ta yi kwal kwal ta ce, "Kai Maitama ban san karya,
erina ce kai ne ka taba gaya min wani yaro dan gidan mai
awo sun taba yi da za su fita amma dubu daya da dari
ditakwas uwar ta nemo rance. Yusuf ya sha mur yace, "To ai
sai a bar karatun tunda na zama dan danfara, ko kuma na
Te kira maki Awal abokina daga Zari ya ki ji gaskiyar abun, ku
/baiku san kullun abubuwa canzavva suke yi ba, yanzu abin
ido srda na biya farko shiga ta jami'a wanda zai shigą wannan
Boe shekarar sai an linka ma a sadukuriy ind is tuauy isa
uaew abHalima tace,Davsean clan wannan, ni dai yanzu
ba ni da hanyar kodubu biyu in ba kudin neman auren
s5Hassi ba da suka kawo, su na nan dubu goma cif. Ta mike
ta je ta kawo ma Yusuf, ya yi sallama da ita, rannan Kano
Evsryaskwana, bai cimma Amiru ba domin da shi cikin 'yan
elearakiyar baban shi zuwa ummara, don haka da safe ya nufi
nene kasuwa ya sai ma Fa'iza wani boyel les mai kyau da takalma.
nanuget e Ya isa kofar gidan su Fa'iza ya aika cewa yana son
d inganin ta ta aiko ita gaskiya wahalar azumi bazata iya fitowa
nennbasya salke aikawa ta yi hakari ta fito ba zai dauki lokacin
ta ba sako kawai zai ba ta ya wuce.
inisa nutuZata sake korar 'yan aiken mahaifiyarta ta hana, tace
ta tashi ta jeob sf67 uh Y S
i Ta fito a yamuse shi kuma sai rawar jiki yake kamar
zata ba shi rai da latiya, yaca, "Gimbiyar ya wuni, ya azumi?"
Ta dan yo murmushi tace, De godiya. Ya tsokano wancan
uezance ya koma kan wancan, bai dei sami fuskar Fe izar ba,
aa bisa dukkan aiamu azumin na dukanta, ye kare ye mika
enemata jakar leda mai walkiya, ta amsa galala taca "me
irdaskenan?" Ya dan yi murmushi ya ce, "Wani zanine na yi
8
maki sha'awarsa, shi ne na ce kin kara a kayan sallah" sai
sebtatsuke fuska tace, "A gaskiya Yusuf bana son irin haka ka
utausyna zaton ban san usilinka ba ne haka nan kuma ban san
evan cewa karatu ka ke ba? To wai ina ka ke samun wa'annan
sy uakudaden? wenadel h nabhida tw Lan SAq
Yusuf bai taba zaton magana iri