a da jama a.Babu.siem
wani mai wasa da suka gayyata baya ga D.J ya saka masu
wannan wakar zamani ya canza waccan.r sail lee .wsytide
A kalla Yusuf sai da ya kutsa yayi hoto da Fa'izalub
kamar kala hudu, suma da kyar.delles nat k syillewx isSA
Ana ta 'yan kananan ciye-ciye har sai misalin biyar. ollel
da minti-arba'in da shidda sannan wanda ake jiranaya iso, nolle
tun daga bakin get ya danno arniyar motarsai wadda taab iy
razana kowa a wajen.зy вwoк nob en wied iv sM post avheb
Fa'iza da kanta ta je ta taryo Isma'il suka jeru zuwain nax
inda shiryayyen kek din bikin yake Isma'il ya fará da jawabidsg ic
inda yace, "jama'a ina fatan a gafarce ni domin rashin zuwasni
na da wuri, ya kamata ace na baro London tun darenrjiya neda
saboda amaryata Fa'iza amma hakan bata yiwu ba, saboda a
aikin da na bayas na kirar sarkarmu bai kammalu ba sai a
yau". Ya fiddo wata batta mai dauke da sharbebiyar sarkanwerla
zinari an rubuta Fa'iza Abba da zobe da 'yan kunne da abins et
hannu. A kalla kudinsu sun yi kimanin dubu tamanin da hade!
biyar bayan hatta ruwan da za'a sha a wajen bikin Isma'il saam
ya bada kudin sayen shis wua unide ly uterde
Isma'il ya fara yanka kek ya dorawa Fa'iza a bakisein
yace "Allah ya rayasmin ke har tsufanki". Akasbushe da
dariya itama ta yanka ta sakama Isma'il a baki tace "Gaurede
mijina uban ya'yana insha Allah kakan jikokinálam estedder
Ko wanne na ci gaba da dibar abinda ransa ke solltowl
yana ci, ya yin da wasu samarin da "yan mata ke ta raye-antig
rayen su, masu zuciya ko irin su Bello tuni suka ja motarsu !
suka bar filin, amma Yusuf uban an kunata sai ya nemi abtis
4
kujera ya zauna yana ta kallon Fa'iza da Isma'il, can Fa'iza
ta lura ta zare daga Isma'il ta nemo Shatu dan ta lura da
Yusuf kwarin gwiwa cewa lalle Fa'iza na son sa don đai
sun yi karfi da Isma'il ne kawai.
Ya saki jikinsa har da zuwa yankar kek yana ci, sannan
ya cika filet da abinci, ya kuma cikawa mai hotonsa.
Da aka gama liyafa Shatu ta kai shi gida a motar
gidansu. Yusuf ya kara sakin jiki lalle idan ya mike zai mállaki
Fa'iza. Bt ot ub ene
SbU oliol
Bayan hutunsu ya kare sun koma makaranta, wannan
hutun dai Gwoggo Halima bata gane kan Yusuf da gindinsa
ba saboda bai yi kwana bakwai tsantsa ba a Bakori dunguri
gum ya tare a Zariya, ba shi Kano ba shi Kaduna gidan
abokai kamar wani sakaraisonnslw imse ont amstisM
Hotunan da suka dauka a bikin cika shekarar Fa'iza
album biyu mai hoto ya kawo shi, ya zari wasu ya aikawa
Amiru. Amiru ya dubi Fa'iza da kyau yayi dariya yace, "ina
ma a ce kanwarsa ce", ya zuga ayi aure ko babu komi
mutun ya ci dariya, domin da gani kasan Fa'iza ba irin matansk i
da Yusuf zai murza ba neiie sm amms oe isd ab песеш
sd
sb
A Zariya Yusuf bai iya yini da kwana, bai duba album baw din hotunansu da Fa'iza ba, a wani karshen mako ya yanke sp shawarar kai ma gwoggo Halima hotunan Faiza ta ganius
Kamar yadda ya saba sai ya natsa ya kan shiga don ds
su tattauna al'amura da gwoggo wannan lokacin ma haka, at sni Ya rausayar da kai ya mikawa gwoggo album biyu ya
ce "Gwoggo ga Fa'izar da na ke son na aura sgw S7 61
low
SUO
imen
Gwoggo Halima ta amshi album shafin farko gimbiyar
ce ita kadai ba wai ta batun zannuwan da ke jikinta ba, ya firgita Gwoggo a'a zinarin da ta ranbatsa, a hoton kan shi sai walkiya ta ke yi, iyakar ganin mata 'yan gayu a duniya Gwoggo bata taba katarin ganin irin su Fa'iza ba ido da ido sai dai a talabijin su hangesu ana rike baki tare da mamaki
amma yau ga ta a dakinta an ce za`a auro mata, to itaeA kanta zai sayar ko sannan a mallaka masa wannan sarauniyar, wannan itace tambayar da Gwoggo Halima ta
5
лimА
TENLU
yi ma Yusuf amma sai yayi dariya ya ce, "Haba Gwoggo
wane irin na sayar da ke?" Ta cigaba ta bude shafin gaba,
Yusuf ne tsaye ta bayan Fa`iza tana zaune cikin kujera shi
kuma ya dafa gefen kujerar ya rankwafa mata, cike da
dariya; sai na kusa, shi da dai Fa`izar ne suna tsaye, sannan
sai inda ya ke bata tashi kyautar tana amsa, anan ma sai
da ya dan rankwafawa Fa'izar tamkar yana gaban
shugabansa.
Gwoggo ta aje album din ba tare da ta iya ci gaba da
kallo ba, tace, "Maitama menene ka ke bata sinki guda?"
Ya dan shafa kai yace "Gwoggo wasu litattafai ne na nade
irin wa'anda na rinka kawo ma Dije". A karo na farko
Halima gaban ta ya fadi domin jikinta ya bata Yusuf ya fara
iya karya abinda ba halinsa ba. Ta kara tambayansa,
Maitama ina ka sami wa'annan fararan kayan masu tsada?"
Cikin sauri ya amsa mata `Amiru ya dinka mana su
har kala biyu ne ma'. Halima ta yi jagwale komi ya jagule
mata ita kam Fa'iza bata kwanta mata ba.
Tace "Maitama gaskiya dai daya ce, ni ba na ce dole
sai ka auri Dije ba, ba shi yiwa a matsawa namiji ya zauna
da macen da bai so, amma me zai hana ka zo nan, ka duba
wadda ka ke so, inda aka san martabanmu? Wallahi ba
baki na ke maka ba amma ban ga haske ba a game da
auren wannan yarinyar, sauki sauki ma idan ita ta ganka ta
manne maka, to kila ta iya zama d