NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 26 of 26

aci mai tsawo sannan ya ce," Amma Yusuf ka ba ni kunya, me za ka nema wanda ba za kà iya tambaya ta ba? Tabbas na san dai bai shige al'amuran Hadizan ka ke neme ba, kana zaton zan rubuta wayar matata ne a takardu ko adireshin gidansu? Niko wane irin dakiki ne da ba zan iya harda cewa ba a ka? idan su ka ke nema ba ni biro na rubuta maka.Kana tsammamin Hadiza wawa ce kamar kai da har zata iya saurarenka! Ka tuna fa kai ne ka ce baka aurenta don rashin fasali har dakin innarta? amma ka ba ni kunya kai ba amini ba ne maci amana ne." Yusuf ya daga mai hannu ya ce, "Dakata dan Allah Malam, maganar fa ta isa, sai ka ga ya min waye baya kuskure? Na yi kuskure kuma na gane kure na, duk abinda za ka yi sai ka yi dan zan koma neman Dije kuma Insha Allah ni ne mijin Dije ba dai kai ba, komi ka ke takama wallahi akan Dije na shirya..." 63 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels
🏠