a Tambai ta yi masu har ya dubi Hadiza yace, "kin sani
ko Hadiza?" Tace, "Me kuma na sani?" Yace, "Randa duk
Kika haifu a gida na, da kaina zan zo na dauki Inna Tambai
ta zauna mana har sai jaririnmu ya yi girma". Ta dan harare
shi tace, "Ba ka ce wa sai mun yi ma jaririn aure sannan ta
dawo Bakori?" Ya yi murmushi yace, "yauwa kinga har kin
fara yi min kallon da na ke so, duk yau sau biyu na samu".
Tace, "A yi hakuri na daina". Yace "abin ma `yar yanga cе
ko, bari na kai kara wajen Inna". Ta harare shi ta ce, "ka
san maganar da ka ke kuwa?" Yace, "Don na kai karar
iyalina suna ---" a dai dai nan suka ji tafiyar Inna Tambai
nan da nan Amiru yana ba'a ya dan gyara zama domin ada
yayi rasherashe an shiga fagen soyayya tamkar wanda ya
ke gidansa. Ya sunkwui da kai ya kwantar da murya yace,
"sannunku dai Inna". Inna Tambai tace, "Haba dan nan ai
ku ke da sannu wa'anda suka sha tafiya tun daga Kaduna?"
Ta shiga aje masu abinda ta shirayo masu.
A nan dai Amiru ya ga Inna Tambai irin tasu ce sai
kawai ya dai na dari-dari ya saki jikin sa sosai, har wata
shagwaba ya rinka yi ma Inna, yace, mata ba zai jira yangan Hadiza ba sati mai zuwa zai turo iyayensa.
Haka din ko aka yi sati mai zuwa iyayen Amiru maza
suka zo Bakori da kudinsu dubu hamsin na gaisuwar iyaye.
Amiru ya je Abuja da niyyar kwana daya saboda tafiyarsa Japan, a daren nan ya isa gidan Yusuf kamar kullun gida cike da yanmata ana ta sheke aya, Amiru ya janye Yusuf zuwa shagon Falanke yace, "kai ni fa kamar yadda na gaya maka ta waya aure fa zan yi". Yusuf yayi dariya ya ce, "Wace ce wannan mai rabon shan dukan?"
Amiru yace, "shan duka kamar yaya?" Yusuf ya ce, "kana nufin yanzu su Jummai da Hajiya Ramma wadda ka kashe
ma aure shi kenan?" Amiru ya ce, "kai idan na auri wannan yarinyar ba abinda zai hada ni da su Ramma, wannan ba
irin matan da ka taba sani bace ko ni na taba sani, wata
55
sAllah ce wannan."
Ya bude walet dinsa ya fiddo wani dan karamin hoton
Hadiza ya mikawa Yusuf yace, "tana aiki a C.B.N Kaduna
tana nan zaune a Anguwar Sarki har Malunfashi da Bakori
naje wajen zuri'aisu". Yusuf yace, "me ya zaunan da mace
kamar wannan ba aure, ko dai irin mutanenmu ne shigar da
kai ta yi?" Amiru ya yi murmushi yace, "Bari sai ka ga
Hadiza ido da ido ka tabbatas wa kan ka, da laile cewa
Hadiza irin ajiyar Allah din nan ce, ka san Allah yanzu ni ko
sha'awar zama kusa da wadancan gungun cutar ba ni yi
yanzu ni da ku sai anan shagon Falanke, ko idan mun hadu
a Masallaci". Yusuf ya yi dariya ya ce, "Muna nan idan an
shanye man amarcin ka neme mud оNBy
Amiru ya mike ya duba agogo yace, "To mu kwana
lafiya nina yi Japan sai ka ji waya ta warnus dY .sensbig
A kullun da daddare Amiru ke ma Hadiza waya daga
Japan minti biyar din nan sai ya kashe ma Hadiza su. sh sl uk
A ranar da ya sami kwana tara da tafiya a wannan
daren da ya yi mata waya ta ce, 'Amiru yace, "yes my
dear? Tace, "wai sai yaushe za ka dawo ne?" Ya dan runtse leWE
ido murna ta cika shi domin ya tabbata Hadiza bata lyavgaa
fadin abinda ya ke ba da-gaske ba, lalle tana cikin damuwar slbeH
rashinsa, ya dan yi gyaran murya yace, "kin san ko ina nan
ina hado maki lehenki, da zaran na kammala zuwa jibi zan guE
taho."
Zuciyar Hadiza ta yi fari tas, ko shakka babu aure dai
ya zo. sbodsa eysb snew eyyin sb ejudA si ey unimA
Bayan ya dawo da sati daya iyayen Amiru mata suka
zo Bakori don asa masu ranar biki. Alhaji Kado yayi masu
alkawari zai aiko har Kano idan an yi shawara da uwar
yarinya.ey wauy."ly nar st aws syew af skem evad ev
mulluk
Svnei
sbbay
ayheb Ya aiko Inna Tambai har Malunfashi zancen sa rana,
Amina tace duk yadda aka sa duk daya ne a wajenta, InnaA
Tambai tace, "yaran dai sun bar mani sallahu ya kasanceun
lokacin da ita Dijen zata dauki hutu". Yaya Amina tace,
"Wai zata ci gaba da aikin ne? Tambai tace, "kwarai kuma,BA
zata zauna Kano ko Abuja yace inda duk take so nan zai
56 22
S
nemar mata taran sufa."
Lokacin biki ya kama 10/Nov a bisa lissafi sauna
kwana talatin da uku. Wai da aka ga ya wa Amiru kamar ya
kamo kwanakin duık da shi ma dai zai yi na shi shiryeshiryen. Saboda haka da aka je kai kayan sa rana har da
akwati shidda na lehe. Nan da nan Bakori ta diba diyar
Baka Kado lehenta. rabin dozin,yan kari kuma suce dozin.
Wannan zance ko ina ne a garin Rakori da Malunfashi む
anobal STAA DA Dnuol lla at d stes eb saaoda
TSyniKASHI NA GOMA SHA BIYU
anntum anag met ey венс аg ay ab lsa sad syitaS
Hadiza na zaure suna kallon wasan Samanja a talabijin
sai ga kaininta mai bi mata dan wajen Yayaı Amina ya isko
ta Keduna, nan talke Hadiza ta san babu lafiya ko kumas
akan zancen suren ta ne, ta zare ido tace, "Saminualafiya,lullec
me yasfanu, to Yayasceabaalafiya?" Ya sadda kai yace, yaw
"lafiyarta lau, Alhaji Kado ne dai/babu lafiya yana asibitin
Funtua kwance Bney em iria lusY anitods an emuk sd sindA
Hadiza ta yi luu bisa kujera sai hawaye rau rau, "me studA
ya same shi Saminu?5Yace, "An ce wai keway