NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 22 of 26

ana?" Gaban Hadiza ya fadi bata smnhyi wannan tunanin ba, don haka sai ta yi shiru can kuma ta yi munmushi ta ce, "kila rabonka ne mai karfi shiya hana sushindawonwa" Haba! Ai nan take Hadiza ta warvare wa Cegis Amiru lissafi ya ji kamar ya kamo ta ya rungume doh dadi. ni eBabisan wannan itace Hadizan da abokinsa Yüsuf ya wulakanta ba a shekaran baya da suka wuce r saud a terorYa bata nashi tarihin usili dan Kano uwa da uba yana ssen! yawan zama Abuja, Lagos, Kano, harkokin Babansa yece gastafiya Japan a gabana amma wallahi Hediza ba na jin neibzaniya tafiyar har sai na ga maganarmu ta je Bakori da y Malunfashi, ina son kuma a karshen satin nan muje Bekori nennda Malunfashi wajen Yaya Amina kice mata ge mljinki ya 66sxz0 don haka kada ta kara bate ran akean/Yallabar Mamud." Hediza ta yi dariya yace, *Don Allah shiga ki kao min hoto domin kila gobe idan kin ba ni izini za ni Kano kin ga 52 zan nuna ki a gida, bиk сtel mmcip er Tace, "Amiru, Allah ya yi ka da doki wai haka ka ke ma sauran yanmatanka?" Ya kyalkyale da dariya yace "Wa va gava ma kimuna yi ma`yan mata dariya ai mu yanzu maza isadar tsiya mu ke, sai wajen irin ku yan mutunci mu ke dariya muna nuna zumudinmu. Ta yi mai wani irin kallo ta juya ta nufii gida ta zo mai da wani hoto mai kyan gaske da ta daukaa Jidda, ya duba ya ce, "kin ce yau kada na yi bacci kenan wannan irin hoto?" Ta dan harare shi tace, "To ba ni hottona tunda kasa bacci za ka yi". Ya yi mumushi tare da kanne ido yace, "irin wanınan kallon da ki ke min cikin harara shi zai hana ni fita yawo idan mun yi alow aure." Ta kara dishe ido tace, "Allah da gaske ka ke?" Ya kara jin wani yar a jikinsa kai a cikin mata irin Hadiza nawa ake samu ne? Shi kam godiya kawai zai yi ma Ubangiji da samun mace irin IHadiza kallo ma kawai ta tsinke masa komi na jikinsa bai da sauran wata sha'awa in ba ta Hadiza oba ebni ba. smm one nimutu nsnnay adsd A um en aDa lallashi ta samu ya tafi domin ta san lokacin 90ey kwanciyan Baba Garba ya kusadellA eb niim en ing Kashegari kafin Hadiza ta bar wajen aiki wayar Amiru biyar kamar. daren jiya haka ya zo amma har da kyamare suka yi hotuna, tace "ya batun zuwa Kanon fa?"ce, eWaliahi na je kin hana ni kwana dole na yi abinda zan iya na dawo, gobe ina iya komawa, a to ya na iya?" Haka dai hirar ke gudana kamar zai sace Hadiza don tsananin so da kauna. en isa lbsb lem eonss uded uaney nimob bili eniboH e A ranar asabat ya dauke ta daga shi sai ita zuwa Malunfashi, kamar yadda yace mata, haka ko ta ce ma Yaya, "To Yaya yau Allah ya yi ga mijina ya zo." To Hadiza ta san Yaya na dan jin kunyar ta amma dai yau, sai Yaya taji kamar ta nutse a kasa don kunyа6 foniur Har azuhur suna garin Malunfashi, ko wane ya zo ya ga Amiru ya yaba da kamanninsa da dabi unsa, aka rinka injinawa Hadiza, Habi anguwar zoma ce ta shigo tace, "A gaisheki Dije lalle jinkirinki bai zama na banza ba, kin zo bmana da dan manyan mutaneisdmel nt 53 Sun isa gidan Baba Kado bayan la'asar. Alhaji Kado na kishingide a kofangida bisa tabarma ga `yar rediyan shi aje gefe guda, a lokacin an fara labarun duniya na rediyon tarayya Kaduna don haka Alhaji Kado ya tattara dukkan hankalinsa akan labaran da ake yi, sai da ita Hadiza tace "Sannu da hutawa Baba" kamar sau biyu kafin ya juyo wajensu. Tana gaba ta sha kwalliya Amiru ma na bayanta ya sha manyan kava na alfarma kai da ganinsu ka san dai daga bariki suxe, Alhaji Kado yace, "A`ah Hajiya Dije saukar yaushe? Tace, "Isowar kenan Baba, mu je zaure ko Baba?" A zauren an shinfide shi ruf da tabarmi don haka suna shiga Amiru ya nemi waje ya takure ya dan kwale hularsa baya don girmamawa sannan ya sadda kan shi kasa, ya rinka gaisawa da Alhaji Kado a sunkuye Alhaji Kado yace, "Samari daga ina kenan ko kai ma kaninsu Rilwanu ne?" Hadiza na can labe bakin kofar shiga cikin gida tace, "A'a Baba wannan mutumin Kano ne, amma ba inda kasuwanci bai kai shi a cikin manyan biranen nan na mu, shi ne mijin da Allah ya kawo min." Alhaji Kado ya sunkuyad da kai yana murmushi yace, "ikon Allah, ai ni ban fahinta ba. Masha Allah, kai ina DanBala ya zo maza ya kira min Malan Iliyasu su gaisa." Hadiza ta shiga cikin gida ta turo DanBala suka gaisa da su Gwoggo Ankudi tace, su kintsa zata shigo da Amiru su gaisa. Ai fa nan da nan suka shiga kaye kaye ana rawar jiki domin yanzu babu zance mai dadi sai na Hadiza. Bayan Amiru ya gayas da su Ankudi ya mikawa Hadiza dubu daya ta ba su, ya koma zaure ya cimma Malan liyasu anan aka shiga wata sabuwar gaisuwar Malan lliyasun ne ma ya yi mai`yan tambayoyi har suka gane mahaifinsa. Da suka tashi tafiya Alhaji Kado yace, "To Hajiya ba ku sha ko hura ba?" Tace, "Ai, Baba mun ci abinci a Malunfashi kuma gidan Inna Tambai za mu yanzu." A nan ma ya kawo dubu biyar ya baiwa Alhajin da Malan lliyasu su ka sa masu albarka da fatan alhairi." Inna Tambai ta shiga hidima da baki kamar wa`anda 54 zasu kwana a Bakori, shi kan shi Amiru ya ji dadin yadda Inn
🏠