NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 21 of 26

an sakon domin ita dai ba yarinya ba ce irin kallon da Amiru ya rinka satan yi mata ta san kallon so ne, ire-iren kallon da maza kan yi mata ne, amma yau na Amiru ya sha bamban da na kowa. Asabe tu dauike jakar Hadiza ta balle ta zari naira dari cif ta ce "wannan shi ne lada na, domin samun miji kamar Amiru sai yar gata wajen Allah. Gaskiya kina da daurin gindi ga wanda ya yi ki Allah!" Hadiza ta yi dan murmushi tace, "kai Asabe wai ke ki ka daura mana auren ne da shi sai cewa kike mijina". Asabe tace, "Amiru dai ya amshi kwatancen gidanku da lamban wayarki ta nan ofis don Allah Hadiza kada ki watsa mana kasa a ido in dai kina so ki ji dadin rayiwar aure to ki mika wuyanki ga Amiru." Mahaifin Asabe ya zo Kano fatauci, to a gidan kakansu Amiru ya zauna a karshe suka rinka hulda da mahaifinsu Amiru to wannan itace dangantakar da ta kulla zumunci mai karfi a tsakanin zuri`a biyu, duk su Asabe a Kano aka haifesu, gidansu Amiru tamkar gidan mahaifinsu ne, yanzu tana zaune ne gidan babban yayanta da ke aiki a wani kanfanin kusa na Alhaji, Baban Amiru anan Kaduna itama. Asabe ta kammla jami` arta. A daren jiya ne Amiru ya je gidansu wajen yay..ta akan huldansu ta kanfanin Alhaji to anan ne ya ke cewa, "Asabe gobe zan zo bankinku don wasu kudi da na ke so a tura su zuwa Japan." Amiru na shiga matarsa wajen cin abinci ya nufa, yana tafe a motarsa yana tunani me ya hana wannan kyakyawar yarinya aure? Kuma da alama babu alamar sakarci a fuskarta domin mace mazinaciya kallo daya namiji zai yi mata ya gane, ya fada a fili, "kodayake komi fa mukaddari ne, kila lokacin auren na ta ne bai zo ba." Yana isa Arewa Chinese Restaurant bai shiga ba sai ya kashe motar ya fito ya tsaya ya jingina jikin motarsa ya 50 jawo wayarsa ceilular y narsa lambobin Hadiza na ofis, ta dauka yana jin muryara sai ya ji kamar ya saki wayar duk ya bi ya rude, hai dauka haka zai tsinci kan sa ba, amma kuma vana tsoron kada ya zama ragon maza. Sai ya daure yace, "Hello Hadiza, Amirun ki ne, kin ga ne ni?" Nan da nan itama Hadiza ta ji wata irin kasala da gajiya sun dirar mata kai wannan wane irin mutun ne ko halinsa bata sani ba, amma har taji ta bada ran ta gare shi, ta jure ta yi murmushi tace, "har ka zama nawa, ashe abin ba bu wuya?" Ya kyalkyale da dariya yace, "To me ya yi saura idan ka ga abinda zuciyarka ta amince mawa ai sai ka mika ma abin nan sauran gangar jikin ka, ita kurna ta shiga kasaftawa amma don Allah Hadiza idan an tashi kasafta ni a bi ni a hankali domin na dade ina neman wadda zan mallakawa kai na na rasa sai yau ke Allah ya baiwa." Hadiza ta lumshe ido ta yi ajiyar zuciya tace, "Don Allah ka bar ni na yi aiki, ka ko ga tulin aikin da ke bisa tebiri na?" Ya ce, "zan iya barinki amma saii kin ba ni wayarki ta gida". Ta sanar da shi, yace, "sai kin ji waya ta anjima". Tana isa gida aka sanar da ita wayar Amiru uku, а ranta tace, lalle mijina dai ya zo; kafin ta yi komi wanka ta fara yi wai ko taji karfin jikinta, akwai aiki kam a ofis amma tunanin Amiru ya fi saukar mata da gajiya. Ta gama cin abin ci ta hau gado don ta dan huta ta san kila yanzu Amiru zai sake yo waya amma sai maigadi ya sanar da matar gidan wai ana magana da Hadiza in ji Amiru. Yana zaune cikin motarsa amma kofar motar a bude take don haka ya dan zararo kafafunsa waje, ya saka kaset na wakar Sirajo mai Asharalle a cikin wata waka da ya yi masu a birnin Kano a lokacin bikin wani abokinsu. Hadizan ta iso vana rangwada kai da gani ka san saurayi ne ya yi kiran, ta yi mai sallama, ya juyo ya amsa salamarta sannan ya fito sun gama gaisawa ya leka cikin mota yana kashe kaset din Sirajo taca, "Haba don mi za ka kashe? Ai ko wakan da dadi." Yayi dariya yace, "Idan kina so bari na ba 51 S S 1823 ki aron kaset din, tunda kina son wakan Sirajo ashe ran bikin mu zai cashe kenan" ta yi murmushi tace, "kai ne dai yau Allah ya hada ni da mutun mai yanke komi da kan shi". Yace, "Haba Hadiza duban ni fa na zama tuzuru saboda zaman jiranki? Ya dace ace yanzu ina da 'ya'ya biyu amma rashin samunki kinga ko daya ba ni da shi". A zuciya Hadiza ta rinka raya mata kai lalle Amiru ya yi gaskiya babu wanda rya dace da ita face shi, ita kam ko wane irin hali gare shi ya yi mata ta na son shi yanzu ta ga mijin aure. Ta daga kai ssuka hada ido sai kowanne ya yi ajiyar zuciya.e Yace, "Hadiza abinda zai tabbatas min da cewa kina SASO na shi neina son ki ban tarhinki kaf amma don Allah har sida labarin samarinki domin na san dai kamar ki ba kya rasa ewexsmai so. bbaw nemen eni abeb sn nimob iletnsd zid Ta murde hannayenta bisa kirjinta tana kallon kasa ta warware ma Aminu labarunta kaf illa dai kawai wajen labarin wahalas su Ankudi bata fadi mashi ba haka han wajen sdaurenta da Yusuf sai tace za a yi mata auren zumúnci da yrdan uwanta a zamanin tana firamare sal shi dan üwan ya ki yace ta yi masa kankanta. amiins a Amiru ya yi shiru yace, "lo yanzu fa da ki ka girma ai 6anya dace ya dawo me ya h
🏠