ย  ย  NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 7

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Gimbiya Rahama ยท *SANIN GAIBU* Labarin hadaka. Na Gimbiya Rahma A gurguje ya fito daga bandakin da ke manne jikin dakin baccin nasa. Agogonsa da ke ajiye a kan bed-side ya dauka tare da makalawa a hannunsa. Ya dauki makullin mota tare da surar wayarsa da ke ta faman ruri ya fita, tare da daga kiran, "Hello mum wallahi mun fito, muna hanyar zuwa." Daga dayan bangaran ta amsa da cewa, "To don Allah ku hanzarta, mun dade tsaye muna jiran ku." "To," ya amsa tare da sakkowa daga benen. A falon kasa ya tarar da kaninsa Jibril yana jiran fitowarsa. "Jibril, maza ka biyo ni mu tafi airport, su Hajiya tun dazu sun sauka zuwanmu kawai suke jira," ya kai karshen maganar yana kokarin fita daga falon. Da sauri wanda aka kira da Jibril ya bi bayan dan uwan nasa domin aiwatar da abin da ya ce. Tafe suke cikin mota suna hira jifa-jifa. Jibril da ke tukin motar ya dubi dan uwansa Tahir yana cewa: "Yaya wallahi na fuskanci makiya sun fara nuna halin a kan siyasar Dad dinmu. Kalli fa jiya da muka je kanfen yadda suke nuna bakin ciki a fili, saboda yadda Dad dinmu yake samun goyon bayan talakawan gari." Murmushi Tahir ya yi sannan ya ce, "Ai Jibril dole sai mun dage da addu'a, don wallahi za su iya yin komai a kan ganin durkushewarmu." *** Ko da shiga filin jirgin da ke jihar ta Sokoto, kai-tsaye wajen aje mota suka nufa tare da yin fakin su fito. Cikin dauki da son katari da iyayen nasu, suka nufi inda suka ga dandazon mutanen da ke tsattsaye, alamun su ma jiran masu daukarsu suke. Kaf suka gama zagaye wajen amma ba su ga ko mai kama da iyayen nasu ba. Cike da mamaki da kuma irin nice din sa ya ciro wayarsa da ke gaban aljihunsa ya fara latsawa. Har kiran ya katse ba a daga ba. Lambar Hajiyar tasu ya kira amma ga mamaki sai ya ji wayar a katse. Duban Jibril ya yi da fadin, "Bros, ka ji na kira Dad bai dauka ba, ita kuma wayar Mom a kashe. A firgice ya dago daga danna wayar da yake tare da fadin, "Bai daga ba kuma? to ko dai sun gaji da jiranmu ne suka tari tasi ne?" "Haba! Jibril ya za a yi kamar Dad dan takarar gwamna ya hau tasi. Kawai dai ina tunanin ko sun samu wani ya kai su gida; ita kuma wayar Mum ba chaji." Da wannan tunanin suka bar cikin filin jirgin tare da nufar gida. Mai zai faru? Tun a bakin gate suka fara tambayar mai gadi. Amma ya ce tun fitar su ba wanda ya z
๐Ÿ