NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 151

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [12/25/2025, 1:00 PM] narrnarhh Bukar (Amazing pen): *_The Amazing Pen_ ✍️.......* *_BAHAGON TUNANI_* *_Narrnarhh Bukar_* _(Lady with the Amazing pen ✍️)_ https://chat.whatsapp.com/LrLN4jPxk3oD38jQSugHlV?mode=wwt *بسم الله الر حمن الر حيم* *_Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah mabuwayin Sarki gagara misali da ya ba ni lafiya tare da ikon ɗaukar alƙalamina domin isar da saƙo ga al'ummar Musulmi. Allah ka sa mutane da dama su amfana tare da ɗaukan darussan da ke cikin labarin. Kamar yadda na fara a sa'a ,Allah ka ba ni ikon kammala shi cikin nasara_* *GARGAƊI❌* _Ban yarda ba kuma ban amince wani/wata su sauya mini labari ta kowace siga ba ko kuma su mayar da shi audio ba tare da izinina ba. Hakƙin mallaka na NARRNARHH BUKAR ne!!!_ ______________________ *_TALLA! TALLA! TALLA!_* 'Yar'uwa wai shin kina da labarin UWARGIDAN RAN GIDA daga TASKAR UMMU BANAT!💃. Karkaɗe kunnuwanki domin ta zo da sahihan kayan mata masu inganci sosai,suna matse mace ta koma tamkar budurwa sabuwa fil a leda ga uwa-uba ƙara ni'ima,'yar'uwa za ki ji ki tamkar kankana uwar ruwa💯. Kayan mata ne da mallakarsu sai mace mai capacity,domin an yi su ne daga itatuwa masu matukar muhimmanci ga jikin ɗan'adam musamman ɗiya mace. Kaɗan daga cikin kayan UMMU BANAT 👇: _Gumbar matsi _Gumbar madara _Gumbar dabino _Sabulun warware sihiri 'Yar'uwa idan kin shirya gigita oga da saka shi zuwa wata duniyar da tunaninsa bai je ba,to ga dama ta samu. Maza ki hanzarta tuntubar UMMU BANAT ta lambar wayarta👇 09130346510 ____________________________ *_001_* *Garkar Bala fari mai fata. Ƙofar kaɗe. Jihar Sakkwato Nijeriya* *Shekara ta 1995* _________________Ɗaki ne babba wanda ya sha farin fenti irin na mutan da. Sai gado mai rumfa da ɗan ƙarami a gefan hagu . Samiru saiti uku ne a ɗayan gefan. Dattijuwar mata zaune a kujera tana wa wani matashi wanda ba zai haura shekaru ashirin da takwas a duniya ba magana. Da alamu maganar mai mahimmanci ce don yadda ya duƙar da kansa kamar mai ɗaukan darasi. "Dauda ni ba naƙi amincewa da auranka da Sahura ba ne,sai dai Uwar ce abin gudu domin ta mallake Kawunka da sauran matan gidan. Sai abin da ta ce ake yi a gidan. Yaran Tsahara da Ta
🏠