NOVEL SHARES -
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[4/2, 3:33 PM] Mummyn Seeyama: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*ABINDA AKA GASA...!*
_Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
_HAYFA_
[Instagram-Hayfa869
_MY NOVLE'S_
*_Kuncin rayuwa_*
*_Zaman takewa_*
*_Gidan mijina_*
*_Doctor hishmah_*
*_Sauyin hali_*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*_AM BACK AGAIN_*
_In the Name of Allah the most Beneficient the most mercifull praise be to Allah lord of the words._
*_Wannam labari ya faru da gaske sai dai garuruwa da zan chanja ban yarda a chanja min labari ta ko wacce sigaba ba tare da an tambaye ni BA_*
*Dedicated:*
*_Hussaini 80k_*
*_Page 1&2_*
_SOKOTO_
_"Arkillah Lowcos Wani anguwa ne dake Neja Delta a cikin garin Sokoto da misalin karfe 2:35pm na ranar Asabar wata matashiyar yarinya cikin shiga ta Uniform din islamiya ta shiga wani dan madai-dai cin gida da gudun ta da Alama wani abun take guduwa.da Sallama ta shiga gidan Assalamu Alaikum".Wa,alaikis salam" *Sultanah* yanaga harkin dawo nasan dai ko isa Makarantar bakiyi ba. Wanda aka kira da. *Sultanah* tasa wani kuka, tana durkushewa a parlour. Matar cikin tashin hankali ta isa gareta, tana cewa *Sultanah* lafiya kuwa kike wannan kukan? Mai ya faru? Mai aka miki?. Nam ita ma ta fara kuka dan tasan tatsoniyar gizo baya wuce ba koki,Sai da suka ci kuka sosai sannam Matar tace, Haba *Sultanah* mai yasa baza ki yarda da kaddarar data zo miki bane?, *Sultanah* na fiki jin zafin wannam lamari da banyi imani da kaddara ba, da yanzu bana duniyar nam, Amma dana danne zuciyata ta kuma yi hakuri gashi nam ina rayuwata kamar kowa, Dan Haka kema ki dauki Hakuri kamar yadda na dauka Insha Allah komai zai zama tarihi.._