Β  Β  NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 25

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»Ώ[17/01, 10:35β€―am] Ashantyluv: 【HAMZAH】 π“‚π“Ž π“…β„΄π“ˆπ“ˆβ„―π“ˆπ“ˆπ’Ύβ„΄π“ƒπ“ˆ! βœ†-08140754777 π‘©π’‚π’“π’Œπ’‚ 𝒅𝒂 π’”π’‰π’Šπ’ˆπ’‚ π’”π’‚π’ƒπ’–π’˜π’‚π’“ π’”π’‰π’†π’Œπ’‚π’“π’‚ 2026! 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’šπ’‚ π’”π’‚π’…π’‚π’Žπ’– 𝒅𝒂 π‘¨π’π’Œπ’‰π’‚π’Šπ’“π’‚π’ π’…π’‚π’Œπ’† π’„π’Šπ’Œπ’Šπ’ π’˜π’‚π’π’π’‚π’ π’”π’‰π’†π’Œπ’‚π’“π’‚, π’šπ’‚ π’ƒπ’‚π’Žπ’– π’›π’‚π’Žπ’‚π’ π’π’‚π’‡π’Šπ’šπ’‚ π’„π’Šπ’Œπ’Šπ’ 𝒂𝒍'π’–π’Žπ’Žπ’‚! 𝑯𝑨𝑷𝑷𝒀 𝑡𝑬𝑾 𝒀𝑬𝑨𝑹!! WhatsApp group! https://chat.whatsapp.com/DaatWeTyf3M59ZwHORMsIi ο·½ ❢ A cikin dukkan shekarun da na shafe ina zaune cikin wannan katafaran gida, na san cewa na sami wuri mafi dacewa da zan zauna har Ζ™arshen rayuwata. Shin wa zai Ζ™i son zama wannan wuri, saboda irin kyakkyawar alak'a da kuma zamantakewa mai tsafta. Shi wannan katon gidan da nake Ζ™auna tsawon waΙ—annan shekarun mallakin uwar rik'ona ce, Mommy Jannat, wadda ta Ι—auke ni ta raina, ta d'auke ni bayan da na rasa iyayena a hatsarin mota tun ina da shekara takwas cur a duniya. Ita d'in ta kasance yayar mahaifina ,haka kuma su biyu cur wajen iyayen su. Me ya sa nake Ζ™aunan zamana wajenta ? Bayan kyakkyawar soyayyarta a gareni, a nan na sami komai… na sami shiru, na sami sabuwar rayuwa, na sami mafarkai na, na sami SOYAYYA. Na sami Mommy Jannat, wadda ta zama mahaifiyata ta biyu. Daga gare ta, na samu cikakkiyar kulawa da Ζ™auna irin ta uwa ta gaskiya. Ta ba ni komai. Ɗaki na musamman kamar na princess, kyawawan tufafi, kayan ado masu tsada, makaranta ta kashin kai, alawus mai yawa. Ku faΙ—a, kusan komai na samuβ€”duk wani abu da mutum zai taΙ“a buri a kansa. Kuma abin da ya fi komai, Mommy Jannat zata cika min buri da mafarkine, zata ba ni abin da zuciyata ke tsananin muradi β€”Ι—anta. Ranan dana tsinci kaina a wannan gida ,a ranan na fara ganinsa, nan take na san cewa yana da wani abu na musamman. Duk da Ζ™arancin shekaruna a wancan lokaci, haka na tsinci kaina ina Desiring na shi. A zahiri, ya girmeni da shekaru biyar. A wancan lokacin, saurayi ne kyakwawan gaske dake da tarin masoya da yawa a makarantar s
πŸ