Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 6 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dadi tace
Salma yaya nake tunawa'
Wallhy bazan iya jure irin zaman da mukeyi ba
Musamman Ma da naga kamr ya damu sosai kwana biyu da bana sakewa da shi'

Hmm jasmine kenan
Lallai zaki ko sha wahala in baki iya danne so idan yana matakin sa na cutar wa
Ai ganin kin fara ja mai aji ya sa ya damu
Da da kike sake masa abu kadan kin sa a zUciyar ki ya damu dake ne?

Shiru ta danyi...kafin tace haka ne
Kawai enaga zan cigaba da bin shawaran ki
Amma yaushe kike ganin zaki samu min mafitar da kika min alkwari

Dan dariya kadan salma tayi sannan tace
Sai kinci wannan jarabawar ' randa kika iya controlling soyyayr yaya ash a zuciyan ki ranar zamu daura da next plan

Dan tabe baki tayi ..hmm toh naji aunty salma love doc
Pls come bak soon ..

ah will tace sannan suka tsaya da hirar ta su
Kwarin gwuiwr da ta samu ya sata mikewa zuwa cikin Gida
Bata kula ba ji tayi an riko ta gefe
' ido ta zaro waje tace ammy?
Fuska ba yabo ba fAllasa
Ammyn take kallon ta
Princess zo nan ki fada min
Ta zaunar da ita gefe kusa da ita kafin ta maida kallo kanta cikin nitsuwa tace
Meke daMun ki ne .naga kamr jikin ki ba kwari lpy?
" shiru ne ya biyo baya kafin tayi saurin cewa
Ammy ni ba bazaN cigaba da karatu na bane?
Murmushi kawai ammy tayi
Ta dada kure disturbed face enta dacewa
Na isa?
Zaki cigaba mana jasmine
Kwanan nan ma kuwa ..

Wani sanyi taji aran ta take tace Allah ammy na?
I just cant wait

Uhumm u cant wait wato kin gaji da ni ko?
Nan ne ta danyi murmushi
Tace ah a, kin taba jin yadda mutum ya gaji da rayuwar sa ammy
Ke ce fa rayuwata ta karshe a shagwabe tana dan fadawa jikin ammyn

Hmmm toh Allah ya bar min ku baki daya
Haka ma yayaN ki ashweewn ke min wannnan shegen taka.

Dum zuciyar ta yayi jin sunan sa ma da ammyn ta kira
Hakan ya saa bata ce komai ba
' ammy bata fasa ba ta cigaba da cewa
Wai nikam in na mutu ya zakuyi? kuna nufin zaku shashantar da rayuwar ku kenan ko me

' mutuwa fa kika ce ammy?. Ta dago tana kallon ta
Ai in kika mutu hmm" sai tayi shiru bata karasa ba
Dukar da kai ammyn tayi tace
Jasmine , kulli nafsin zaikatul maut ,sannan shi mutum kamr matafiyi ne a duniyan nan
Cikakken mutum shine wanda zai yi imani da qaddarar Allah..ena so ace kin shirya zuciyar ki da tunanin wata rana babu ni ,ko ke din ma.. ko ma yayan ki" fatan mu chan ya fi mana nan ako yaushe ..
Kusan minti biyar ta dauka tana bulbulan hawaye sakamakon wani zafin da ,zuciyar ta ke mata
Haka kawai taji maganan ammyn na yau ya sosa mata zUciya tunanin mutuwar daya daga cikin sun yasata jin komai nata ya tsaya
Ba shiri ta mike zumbut cikin sauri zata fice

Jasmine ..jasmine
Ammy take kiran ta hankali a tashe
'amma ba amsa sai kukan data keyi tana tafiya cikin sauri abunta zata nufa dakin ta
Wanda yayi dai dai da shigowar asheewn cikin falourn
Wucewar bayan ta kawai ya gani
Sai muryan kukan da ya danji sai dai bai tabbatar hakan ba ne

Lpya dai ?Ya naga kin tsaya haka, whts wrong ammy ya karaso wajen ta fuskn sa dauke da alaman tambaya

Da kyr ta kakalo murmushi
Tace
Bansan me na mata ba take kuka
Ko dan nace mata tayi imani da wata rana zn mutu ne?
Lumshe ido yayi shima
Cikin wani yanayin
Ya kamo hannun ta ya zaunar da ita
DN kallon ta yayi fuskan sa a sanyaye yace
To ai duk laifin ki ne ammy

Laifi na kace ashween?

Ehen meyasa ke dai kullum ba dama muzo jikin ki sai kice mana wata rana zaki mutu
Wa zAi so yaji hakan?
Ni ne ko jasmine eh?

Shiru tayi tana kallon yadda ya daure fuska kuma ya shgawban ce lokaci guda

Toh dama bazan mutun bane

Eh zaki mutu mana nayi imani da hakan amma muma ai zamu iya mutuwan nan ko kafin ke ko?
What baka da hankali tace tana dan zungurin kansa
kar ka sake kira ma kanku mutuwa at dis young age ku nemi tsawon rai wajen Allah don ku daukaka alummar annabi (s.a.w) sannan ku mana addua kafin naku tazo
kul, kar na sake jin kana fadan haka kaji na gaya maka..
kallon ta yayi ya ce
Ohhhhh ashe ba Dadi kenan'
Ni dai na fada maka dai tace tana dan daure fuska
Tare da sauke ajiyan zuciya yace toh fine.
Ni yunwa ma nakeji ammy na do something

Ba musu ta mike
Tace' tashi mana ko anan zaka ci
Baice uffaN ba ya bi bayan ta kamar yadda aka saba suka nufi dinning room


After 1 month

Cikin wata dalleliyR mota ta fito tana tafiya tana waya Alaman kwana biyun nan rayuwan ta nakai mata sosai' kwalliyar ta ma na daban ne sai sheki take tana takon ta cikin qasaita
' jamal na fada maka ya kamata ku hadu da shi pls"
Kai kaga yadda yake Pampering dina kuwa
And Kar ka so kaga yadda yake taimaka min wajen juya clients a company na
bakaga am bauncing bak ba?ta karshe maganan da karamin dariyar nishadi

Um gaskiya ne zahida i can see
im impresses sis, ai naga har kin soma sabbin contract cikin lokaci kadan"i must say,surkin namu akwai gari a hannun sa

Of cous bro,ai nafada ma mummy wannan shine asalin match di na
Ga kyw
. ga kudi .ilmi...ga aji..shyasa ma amince kuyi binciken ku nasan karya kuce baiyi ba

Karamar dariya yayi yace" gaskiya an dace kam'
Ni gashi har yau ta kasa amincewa na auri wata
Yau ace wannan baiyi ba gobe ace wancan baiyi ba
Am so tired...

Tare da dan sauke ajiyan zuciya tace
Kasan mummy ai
Muddin mutum bai cika sharuddan ta ba bazata bari ya shiga rodriqeuz Family ba
Kyw,kudi,ilimi ko power
In ba su kai ba komai bane wajen mummy

Yh nasani ..call yhu bak enada case zan shiga sharia
Blowing kiss tayi masa ta wayar sannan tace gudluk bro
Nan suka dakata

Ko da ta shiga beauty spa din
Ma'aikatan wajen Kowa a tsaye yayi yana kwasar gaisuwa kamar yadda Suka saba Wanda ko kula wa batayi
Har ta kammala dube duben ta Da hidimar ta da customers dinta wanda mafi akasari qasaitattun mata ne masu ji da kansu ke zuwa
Ta kai kusan rabi
Ta juya da fara'ar ta tana kallon yadda dayan maikaciyar ke lailaya gashin wata mata wanda fuskan ta bai bayyana mata ba
Gashi baki wuluk ga cika ga tsayi sai taje shi akeyi qwanin sha'awa alaman an kusa kammala gyran

Ummm wow" waye haka so beautifl tace
"amma yau bakowa mu kayi ko ta karkato tana takowa cikin rangwadi saitin wannan matar
Dukar dakai tayi " Hello, cewar ta tana kokarin leka fuskan ta cikin dabara

Wani' Duummmm taji kirjin ta ya buga batare da bata lokaci ba ta daga kai tare da sauke wani zazzAfan tsaki
Itama mikewa Tsaye tayi cikin wani irin juyin bunkasa ta kalle ta
Sama da kasa

Ke ..ta daka ma ma'aikciyar tsawa
Je ki kira min security incharge yanzunan

Ya zaku bar mahaukata suna shiga min shago'
Tattaba machine din ta somayi tana cakuda fuskan ta kamar zatayo amai
Tace A fitar min da wannan abun anan
I cant stand it..wari yake yi'
ai aka sake sa ma wata customer sai aga sun soma hauka

" Kan bala'i? Ga ki babbar mahaukaciya ' ?i curse today for showing me ur ugly looking face "bitch" tania tafada akan fuskan zAhida tare da watsa mata wasu mugayen kallo

Wani dariya ta fashe da shi kafin tace
Kalle ni da kywu ..igiyan rakumi yayi nesa da kasa ... Juyi ta shigayi tana rausaya Jikin ta "nice kyw,sunana ne kywu don shi kuma aka halicce ni
Idan wani abun kike ji da shi a kanki
Mu hadu yau
ta ciro iv ta wurga mata
" im inviting u to my litle kingdom party
In kin cika marar kunya kizo wajen
Im sure tarihin ki daga ranar zai gushe a doron kasa trust me '

Tsaki tania tayi ,ta tsuguna ta dauko ivn
' cikin wani irin kallon banza tace dan halak ka fasa sannan ta ja jakar ta ta fice abun ta

Wajen kowa ya sa ido yana kallon dramar hatta securityn da aka kira su
Fada sosai ta shiga musu cikin cin mutunci da kaskanci wanda har ya sa customer din da
ta ke lailayawar suka soma shan mamakin hali irin nata'doka mai tsanani ta bayar kan cewa duk randa tania ta sake shigowa zata sa ama mutum daurin shekara 10 a gidan yari
a fusace ta ce da Allah ku bace min anan kowa ya koma kan aikin sa bunch of idiots...

Sum sum kowa ya bace nan itama tafice rai a bace tayi hanyar office din ta
Kamar zUciyan ta xai fashe sakamakon kiran data keyi wa ashween bai daga ba
Take ta soma jin wani azabbaben quna aran ta
Ena ya shiga ?tafada tana zirga zirga ita kadai cikin offishin ta
A karo na goma sha biyar ta ajiye wayar a gefe
Ruwa ta tsiyaya mai sanyi a distiller ta kwnkwada tana lumshe ido kamar wacce ke shan madaci
"Gwam ta ajiye cup din kan desk da karfi ta saida glass din ya dan tsage
Chab lallai duniya juyi juyi "Ni ne yau zan ta kiran wani namiji bai daga wa?
Wtf! Ta ja tsuka
Dan lumshe ido tayi ta koma ta zauna kan sliding chair tana juyi kadan kadan
' why me? Meyasa nake jin kamar yanzu ne karo na farko da soma soyyaya a zuciyata why? Girgiza kai ta shigayi tana fadin he's mine'

Ashween is mine ba wanda ya isa ya sha min gaba...ta koma tana maida numfashi wanda yayi dai dai da budewar kofar office din

Take taji ta mance da halin data ke ciki zumbut ta mike zatayi kansa
Tana narkewa "na gode Allah da ka zo why arent yhu picking up kasan zan damu ko?
Riko hannnun ta yayi fuskan sa ba alaman wasa
Yace ' me kika ma wa tania yau?
Wani kasallen kallon takaici ta bisa da shi tana yarfe hannun ta
Me zan mata kuwa ? She bumped into my spa nikuma na kore ta ai ba na uban ta bane tafada ranta a dan bace

" ohh really
Good,,.yace a takaice ya juya da sauri ya fice

"Sarawa kanta yayi lokaci guda ta bi bayan sa tana kwalla masa kira
Ba ita da kamo sa ba sai da suka yi dab cikin jama "a ,
Ganin kowa ya dauke kai ta soma masa mgana a hankali
' haba ash,yanzu akan ta ne zaka zo kana kumbura min fuska
Wani munafurcin ta je ta hada min
huhn? Yarinyar nan so kawai taga baka tare dani

A fusace cikin dagon murya yace "just shut up
Zahida kina ban mamaki
After all im doing for yhu
Na fifita ki akan tania hakan ba yana nuna bana kaunar ta bane

Amma har zansa ta hakura taje wanke kai wajen ki ki tozarta ta ?
Sau nawa zance miki magana ya kare tsakanin ku
Huh tell me? ya fada cikin razanannan tsawar daya so ya firgita ta

Tam idon ta ya kawo ruwa ganin yadda ma'aikatan ta ke bada hankali a dabaran ce wajen kallon abunda ke faruwa
Wani kunya ne da takaici ya lullube ta ace da isar ta da kyuwn ta namiji' namijin ma karamin yaro kamar asheewn yana dakata mata tsawa gaban mutane akan wata mace?

'Ok enough ta fada itama a hatsale
Na wulakanta tan sai kayi abunda zakayi
Nan Hawaye ne mai zafi ya sauko mata a marairaice
Tace,
" i love you
Sau nawa zan fada maka ash
Wallhy ba zan iya hada ka da wata ba not even dat cheap slut

Sai tass taji a fuskan ta wanda ya sa ta sake wani kara ta dafe kuncin ta
Wannan karon kam kowa ya tsaya chak ya tsura musu ido wajen ya dauke akayi shiru

' how dare yhu,slut fa kika ce?...i just wanna Make things clear now
I love tania,in kina so na to kiyi abunda nace miki kawai '
kaiwa nan
Ya dan gyara rigar suit dinsa cikin jan aji da gwarjini ya juya yayi gaba abun sa.

Rike da kuncin ta ta tsaya durus bata iya ce masa komai ba tana hawaye
Kanta ne ke juyi zuciyar ta na mata zafi sosai'

Guards ne suka dosu wajen da sauri
Inda babban su yace mrs mai za'a masa?

Ku bace min anan tafada cikin wani irin hatsallen tsawa 'kamr ta zararriya
Murya na karkarwa ta dube su tace and
Dont yhu dare touch him na gaya muku '
Nan ta juya a fusace ta shige office dinta

Kasa zama tayi ta sulale kasa ta dafe zuciyar ta
Nan ta sake wani irin kuka mai tsuma rai
Tun da take bata san meye zafin so ba
Sannan bata san ya akeji in aka wulaknta mutum akan so ba..ita dai ta saba
Duk namijin daya mata kyau ta aure sa
Kwana biyu in taga wani ya mata ta tarwatsa auren ta sake binsa ..
Don a tunanin ta in kanada kyaw da iko maza ba komai ba ne wajen ka face riga, ka cire kasa duk lokacin da ya ishe ka ka jefar

Amma ashween na daban ne a zUciyar ta
Lokacin kalilan ta soma jin shi kamar jinin jikin ta

' cikin kukan nata tace
In dai ena numfashi
Yau tania zata bar min kai dan dolen ta
Ko taki ko ta so '"

share fuskan ta tayi ta sa wani mugun ido tana Huci
"Yau ko ni ko eta wanda ya rayu shine mai rabo.



😎

*surriem*
[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*ya Allah .yaaa zuljalal wal ekraaam,*
*Allahumma ya muthabbit al qulub thabbit qalbiy ala deenik🤲🏻*





*Page▶9*




Bacci mai kyau zahida batayi ba ranar ta juya nan tayi chan tana ta kulle kullen yadda abubuwa gobe zaSu wakana wajen kingdom party tsakanin ta da tania

Uhh Allah na gode maka da ban fada masa ba
I just hope shegiyar ma bata budi katon bakin ta Tafada masa ba
Cewar ta cikin nazari

Washe gari da safe wajen karfe 6 da minti 45 ya shigo bayan kammala abubuwan da zaiyi a masjid
"tafiya yake amma har yanzu zuciyar sa bata dena rera masa karatun qur'ani da yayai ba
Domin kwana biyu ba yajin nitsuwa ga wani tsohon feelings din dake damun sa
Wani uban nishi yaji wanda ya shashi zaro milky sexy eyes din sa da sauri gefen upstairs "
Chak ta tsaya ta kasa motsawa sai karkarwa da hannun ta keyi
Daga kallon fuskan ta kasan tana cikin yanayin da ko magana ma bazai iya fita a bakin ta ba
"Wyyo Allah ciki na ta ce kamr wacce zata shide
Ba tare da bata lokaci ba
Ya nifo kanta baice uffan ba ya tsaya yana kallon ta
Don daman yarda take basar da shi kwana biyu ya sa ya ke kawo abubuwa sosai a ransa har wani shakkan ta yake ji
" ko dai bata da lpya ne take boye mana
Cewar sa a zuciyan sa yayin Da ya mika hannu zai tallafo ta "

Wht happen yace
Fuska ba yabo ba fallasa
Ita kuwa Ganin shi ya sa taji wani irin haushi da kunya lokaci guda
Take ta murtuke fuska
'tana kicin kicin harta janye daga kusa da shin kadan
Can gefe ta tsaya Murya ciki ciki
Tace
Bakomai'
Sai da ya kare mata kallo isan ransa
Kafin yace
Shine kike cewa wayyo cikin ki ? Nan ma batace komai ba
Surutu ya shiga mata wanda ke dada sosa mata rai gashi dama danne ciwon take da kyar sai nishi takeyi a dabaran ce
Kusan minti 3 a hakan Ai
kafin ya karashe maganan sa ganinta yayi luiiiii zata yo kansa
Hannun ta sai bari yake yayin gorar ruwan ta fada kasa
magani ne ya biyo baya wanda tuni yakai ido kai.. hannu bibbiyu ya riko ta
Sam bata masan enata take ba sai nishi take idon ta a lumshe ta damke cikin ta
' Chak ya daga ta amma yana Allah ya ajiye ta ya dauko maganin nan ya ga na meye ne
Hakan kuwa akayi
Bayan ya shimfidata ya dawo ya dauko

IBrufen ne kwalli biyu
Ta bude su amma bata sha ba
Gefen ta ya dawo ya zauna a nitse ya dan dube ta yace sannu
Allah ya baki lpya"
Uhmm kawai ta fitar da kyar
Dan shiru yayi sannan ya jawo ta jikin sa daya hannun sa dauke da maganin
Da kamar zata fizge amma ba karfi jikin ta sai ta dan jingina kanta kadan a kirjin sa tana maida numfashi
Cikin sigar tausayi ya ce sorry'
Amma ciwon cikin nan na meye ne ba sai muje asibiti ba'
Tayi shiru...
Ko na kira ammy ya sake cewa
Cikin sauri ta girgiza
Kai alaman a' ah
Zaro ido yayi lokacin da ya dukar da kansa saitin fuskan ta
Sai dai idon ta a lumshe suke hannun ta gam rike da rigar sa
Jasmine ki fada min meke damunki toh
Shiru tayi kamar wacce bata wajen
Kinga in baki gaya min ba zan fada ma ammy
Kinsan bana wasa dake ko
Tab 'tace a ranta ai sai kayi badai zan fada maka period ena ba ne bare ka raina min wayo

Jasmine ,kinyi shiru
Kan ya sake budan baki ji yayi ta sake kuka mai karfi
Ta da da yin lumui jikin sa har tana shessheka

' shiru yayi ya rasa abunda ke masa dadi
Don har cikin brain dinsa yake jin muryan kukan nata na tsagawa
Murya ciki ciki tace toh kabani magani naaa

Shima shiru yayi kamr baiji ba
Nan ta cigaba da kukan ta
Da abun ya ishe sa ya dube ta tare da cewa"Ke wai wannan wani iri iskan ci
Zaki tsaya kina min kuka
Tell me whts wrong right now
Idan ba haka ba ba baki maganin nan zanyi ba
Jin hakan ya sa ta sake kara muryan kukan nata
Wanda ya sashi jan""""" ya salammm"
Da karfi ya tallafo ta
Mimmikewa ta shigayi
Tana neman yi masa bori
Nan hankalin sa ya dada tashi
Musamman yanayin da take daga ita sai sleeping shirt fari wanda ya dan matseta kadan halittar boobs dinta gaba daya sun bayyana
fitowar da zatayi yasa ta daura straight skirt mai tsagu a gefe
Yaya dan Allah kabani magani na so kake na mutu
Eh, yace yana kure rinanun idanun ta da ido
' wani murdawa da cikin ta ya sake yi ya sa ta sulalewa daga jikin sa da niyyar kaiwa kasa
Nan ya sa hannu cikin hanzari ya dago ta
Sai wash wash takeyi gwanin tausayi
Gaba daya ya mance da al'ada kan iya jawo hakan tunanin sa ciwon ne yasa take basar da su a gidan bata son kowa ya san me ke damun ta ..

Fincike hannun sa tayi da ga kanta cikin
Azama da niyyar barin masa dakin
Shima kokarin juya ta da zaiyi ya hangi
Dan karamin stain jikin bedsheet din nata

Ohh my!!! Ya fada hade da lumshe ido
Da sauri ya kinkimo ta duk da fixga data keyi tsaban azaban da cikin ta ke mata
" bai sauke ta ya sa hannu ya dialing number
Ba da jimawa ba talatu ta shigo dakin dauke da tray din ruwa da cup
Tayi kiriniyar ta harta gaji can tayi Lumui tana kuka a jikin sa a hankali
' shikadai ya san yadda zuciyar sa ke zuba kalaman rarrashi amma sam ya kasa furta ko sannun ma
Haushin kansa ya keji da ya ki fahimtar halin data ke ciki tun wuri ya barta ta wahala haka
Jeki,, ya gaya ma talatu
Wacce gulma ya sa ta lellekewa taga meye ne jasmine ke kuka kuma kan kirjin ashween....
Ga shhi princess tashi ki sha
Ya fada a sanyaye
Wani kallo ta watsa ma maganin wanda daga gani yasan wannan kallon mashi ne ba ma maganain ba
' bai hakura ba ya tallafo ta ya damka mata a hannnu ruwan na hannun Sa yace
' oya take
Kallo ta bishi da shi sannan ta dawo ta kalki maganin
Sannan ta kai bakin ta ta hadiye shi dakan sa ya bata ruwan ta sha
Tana kammalawa Da sauri ta juya masa baya
Ta kwanta abun ta
shima bai kula ba
Ajiye kofin yayi gefe sannan ya fuce

Bacci ne mai nauyi ya dauke ta
Sai Chan karfe 1pm saura ta samu ta mike
Garau takejin kanta
Sai wani mika ma da tayi
'don asali ciwon period bai cika mata ba sai jefa jefa kuma inyayi sau daya shikenan"

Lumshe ido tayi da sauri ta sake budewa
Na shiga uku'" ta zaro ido waje tana kalle kalle
Musamman inda take kwance ganin ba bed sheet din data sa ba ne akan gadon
Cikin azama ta mike ta tsaya tana kare ma kanta kallo ba abunda ya zanca jikin ta
Ga gadon tsaf an shimfide alaman sauke ta akayi aka cire bedsheet aka sanya wani

' ko ena tsaf a dakin ya sa ta kawo aranta ko talatu ne 'msww to wayace mata ta wani canza min disney world dina oho ta shagwabe fuska tana kananun surutu

Da wannan tunanin ta shige bath nan ma tsaf ta gansa
Tabe baki kawai tayi ta sauya tayo warm bath enda ta dau kusan mintuna 15 sai kawo fuskan ashween take a ranta tana murmushi

don harga Allah dazun wasu abubuwan data yi harda na ganganci aciki....tana kammalawa daure da pepper red towel ta shigo wajen washin machine dan ta tsoma kayan ta ciki
Nan ne ta lura da dan stain din dake jikin skirt din
Cikin sauri ta kame baki
Ohh God! Allah ya sa bai gani ba "
Bayan ta kammala shirin ta simple makeup tayo ta sanya gown din atamfa mai dogon hannu
Lokacin ne takejin sallamr talatu
Shigo tace a takaice
' dauke da tray ta tsaya sakamakon tsare ta da ido da jasmine tayi
Wannan fa?
Ehmm dama oga ashweeen ne yace bayan azahar na kawo miki abinci
Dan karamin tsuka tayi a ranta kafin tace
Ok ajiye
Ba musu ta ajiye zata fice jasmine tace
Ki matse min kaya na a machine pls
Toh, tace sannan ta wuce
Zama tayi kan abincin don kua yunwa dama takeji sosai
' tunani kala kala ke zuwa ranta
Wani bin in ta tuna yadda ashween ke nuna ya damu da ita sai tayi murmushi
Wani bin kuma inta tuna yadda take jin sa azuciyar sa take sai fargaba ta lullubeta
'tare da sauke ajiyan zuciya
Tace 'hmm so maso wani kenan
Allah ya sa zuciyata ta samu sauki ta dena rudin kanta akan ka ruhi..
Nasan kana kula ni ne kawai a matsayin sister ka Kwalli daya a duniya"ba don wani abu ba
Batafi wani cikakken minti 15 a hakan ba talatu ta dawo dauke da gogagen

Please Login or Register in order to submit comment