Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 53 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tunda shi aure yayi ba zina ba.

Na haukace wajen daukar fansa akan jasmine na rasa shi kenan har abada?

A ranta Tace in har ma na taba jasmine nasan bazan tsira ba wajen wannan azzalumin mugun dake gaba na yanzu.

Karshen ta zai kashe ni ne sannan nayi asaran rayuwa ta da na dade ena gina mana da ash.

Kai bazai yuwa ba ,dole na yarda nabi akalar sa ni na san yadda zan tada fitina dole en raba auren nan haduwa gobe.


Jin tayi shiruuuu ya sa ashraf yace ke bani da lokaci
Sai ta tari numfashin sa da cewa ok deal, na yadda zanyi.
Gobe zan koma nigeria nima sai kabani details inda suke.

Ashraf yayi wani hazikin murmushi yace thats my bbyhot

A haka suka rabu ashraf yayi mata gargadin tana yin wani kuskure sai ya tura ma ash videon ta komai ya lalace mata shi baruwan sa.

Haka zahida tayi dakon kunci daga ranar ta soma koya ma kanta shan cocaine don giya kamar ruwa ya dawo mata

inta zauna ba abunda take ji akunnen ta in banda moarning da groaning dinsu sannan ba abunda take gano a idon ta in banda yadda suke sarrafa junan su a videon sa.

Ashraf yaji haushin tarwatsa masa wayar da tayi amma da shike abunda yake so ya samu sai bai damu ba.

Washe gari tun safe mamy ta ke wajen jasmine ta gama sake sanyaya mata jiki da nasihohi masu ratsa zuciya da shawarwari

Ita ma mamyn ranar zasuyi tafiya da abban ashraf dan haka da wuri ta shiga shirya komai da komai na tafiyar jasmine din a ranar.

Ashween ba abunda yake sai godiya ma Allah gashi jabir yace yana tahowa gobe shida matar sa jummai don ya zo yaga jasmine su gaisa tun kafin su koma gidan su chan yola.


Ashraf anan paris ya zauna hankalin sa kwance tunda zahida ta fada masa ta tafi nigeria tun safiyar farko.

Shi dai jira yake yaji mamy ta kira sa ance masa wani tarzoma ya sake tashi sai ya dawo ya daura daga inda ya tsaya.


Da karfe 11 na safe mamy ta kawo jasmine da kanta ita da abban ashraf
Duk dama tana cikin farin cikin dawowa hannun mijin ta amma saida tayi kukan rabuwar ta da su mamy

Musamman abban da ya nuna mata kauna irin wacce ko wata ya zata nema wajen mahaifin ta su mamy suna komawa suka harba suma kasan waje a lokacin

ashraf na chan ya ma manta da sun fadi hakan agaban sa ranar.


A gefen su ashween kuwa Cikin farin ciki suka rungume juna da jasmine
Wani sabon salon soyayya mai tsafta suka bude sabon shafin sa ranar kamar zasu hadiye juna.


Zahida na gida bayan dawowar ta dan har yanzu tana ganin abun a idonta,kishi sosai take ji barin ma inta tuna wasa da hankalin ta da yayi tayi a yola da jasmine
.
Sai tace wannan wani irin rayuwa ne
Anya ashween duk don yana sona yake min haka?
He fooled me alots mena masa da zai min irin wannan karyan?
Abun na cin ta a rai sosai

Gashi ba halin masa wani abu bare uwa uba jasmine don ashraf ya riga ya mata tabaibayi ta rasa meke mata dadi
Gashi bata da wanda zai rarrashe ta bare ya bata shawara ita kadai ce

Duk sai taji bazata iya yin komai ba anan ma tasha cocaine dinta cikin dacin rai tana kukan bakin ciki har tayi bacci.

jasmine su biyun su ne a gidan ranar baki daya ba wanda ya leko su cewan su washe gari idan suka kammala karban bakin su zasu koma yola.

Washe gari sai 10 kamal ya zo tare da salma anan ma tare sukayi sabon abun kari su kaci Abinci ana hira gwanin sha'awa

Kirar jabir ya daga ashween daga wajen sai yace musu zaije ya same shi kawai daga inda yake sai su taho gida tare tunda baisan inda gidan ammy yake ba



Jasmine tace to ai ya kamata na shirya musu wani abu special shap shap kafin tazo
don haka sai tace yaya kamal kataimaka ka kaini market nayi siyayya kafin ya dawo pls.

Ash Bayason fitina ne amma da bazai kyale ta ta fita ba
yayi niyyar dama duk abunda ake bukata oda kawai zaiyi direct akawo musu

Sai salma tace nikam ba inda zan je suje su dawo ena jiran su

Nan ta karbe juniorr wanda dama a hannun Ashween yake tun zuwan su har ya sauya masa zobben gold dinsa da wani tsaddaden azurfa sakamakon Babu kyau ma da namiji ya sa gold a matsayin sutura a duniya.

Nan aka watse aka bar salma tana kimtsa inda suka ci abincin

Kamal da jasmine ne su suka fara fita a anguwar kafin ash ya biyo su a baya kowa yayi hanyar sa.

Dai dai nan zahida na dosowa anguwar itama da bindigan ta a mota don dama ta shirya ne tayi ma ashween barazanar kashe kanta in tazo har sai ya amince ya aure ta a ranan.

Anan bakin gate tayi parking mai gadi ya fito
Sai ya sanar da ita ai yanzu ash ya fita ko 10mint baiyi ba

Tace ta ena yabi sai ya mata nuni da hanya don shi harga Allah bai sani ba.
Ba shiri ta shiga motan ta ta juya a guje ta shari kwana ta bi kan hanya

Sharp shap jasmine ta kammala siyan abunda zata siya tana sauri kar suyo latti,

Lokacin kamal wayar sa tayi ringing da wani irin farin ciki akan fuskan sa ya dauka,
gaisuwa cike da abun dariya da barkwanci su kayi da Matar dake wayar sannan tace masa yazo kawai su gaisa

Jasmine kallo ta bishi da shi aranta tace ohhm dama ashe akanyi waya da yan mata ,i hope dai yaya na baya yi.

Kamal yana katse wayar kuwa ya juya da smiles a fuskan sa yace muje ki gaida kishiyar ki shap shap sai muje gida.

Ta dan turo baki kalar kishi tace kuma ai sai nafada mata.

Yayi dariya ya ja motar suna tafiya yana dada tsokanan ta kamar zata yi kuka don kishi
Jasmine tunda tasan dadin soyayya ta dawo ita sam bata son kishiya ko kadan a rayuwa.

Daf zasuyi kwana sai zahida ta hango su taga eh lallai fa jasmine ne gaban mota ga kuma kamal sai musu suke yi yanata dariya abunsa.

Ita ko zahida mamakin ganin hakan ya sa ta dada shan kwana ta cigaba da binsu a hankali

Suna isa suka sauka a wani haddaden estate bai shiga ba ya tsaya

itama zahida anan gefe wani lungu ta tsaya tana kallon su da kyau

A waje sai ya kira number matar yasa a handsfree muryan ta mai dadi ya bayyana yace ki fito mana sauri fa mukeyi gashi na taho miki da princess din mu maman baby ..

Jasmine ta dan harare shi tana sunkuyar da kai
Nan bada bata lokaci ba TANIA ta fito sanye da dogowar riga wanda ya mata kyau sosai ta baza brazillain hair dinta so cute

Smiles ta sa akan fuskan ta lokacin kamal yace ma jasmine Fito muje

Ba musu ta sauko don har yanzun bata mance fuskan tania ba
Suna kaiwa tania ta rungumi jasmine tace hey swthrt ,gaskiya kin kara kyau im so happy to see you ena ashween din?
Jasmine ta danyi smiles don harga Allah bata son tania har yanzu gani take zata sake shiga mata harkan mijin ta

Kamal na lura da ita sai dariyan taa yake
Tania ta cigaba da hirar ta da kamal tana fada masa tayi missing dinsu tun bayar auren ta a england basu sake haduwa ba

Kan jasmine sai ya daure tace ashe tania tayi aure ?
Cikin haka sai ga wani chokolaty very handsome guy ya fito nan suka gaisa tace masa hubby meet jasmine itace matar Ashween di na.
Ya mata smiles ita kam sam ta kasa fahimta shin wai da ba tania bane budurwan yaya? Yanzun har tayi aure hmmm ta dan tabe baki

Nan akayi hira sama sama wasa da dariya da kamal har tayi musu alkwarin zata zo ta duba su dukan su sai sukayi sallama da jasmine aka watse suka dawo cikin motar su

Lokacin zahida tayi wani wawan shan kwana tayi saurin bacewa daga wajen
Wani hanya daban tabi don gaba daya jinin dake gudana ajikin ta na neman daukewa
brain dinta na neman yayi busting sai tace makanta wai shin waye Ashween?

Me ya kawo shi rayuwa na?
Ta tsala wani ihu ita kadai tace tania tana raye??? kamal , kamal kamal...su biyun nan
duk munafukai na ne ashe?
Who are they? Tafada cikin wani hatsallaen kara

Nan ta birkice ta na hana zuciyan ta yarda da maganan mrs rod
Anya kuwa ashween ba wani abun ya sa shi shiga rayuwan ta ba.?

Im ba hakan bane meyasa komi take ganin daban yanzu.
Farko tania ne gaashi yau taga tania da ranta suna muamalan su da kamal normal.

Na biyu jasmine ne gashi ta gani da idon ta jiya cewa matar sa ce na gaskiya,tace hmmmm
Na uku ya yaudare ni akan shi bana miji bane saiga matar sa harda cikin wata biyu
Ashe karya yake min?

Everything is fake about ashween meyasa?
Anya ma soyyayyar mu ba fake bace?
Dole ne nasan matsayi na wajen sa dole ne nasan suwaye Ashween

Don haka da gudu tabi bayan su jasmine da kamal

Sukam suna tafiyan su normal nan yake gaya ma jasmine ai tania best friend din ash ne a makaranta bayan shi,yace bata da gata amma saboda ita tana da ilimi sosai aka bata schorlaship a makarantar mu, ashe bata da iyaye yar tsintuwa ce a hannun wani mai gadi take

amma data zo sanadiyar ashween ta samu duk wani rayuwar da take bukata daga ci sha sutura har kudin kashewa yana bata har muka girma muka tsaya da kan mu.

Kamal yace ba karya tania taso ashween ko dan ta biya shi alkhairin daya mata a rayuwa amma tunda ta lura yana da ke a zuciyan sa tunda chan sai ta cire sa a ranta ta bar miki shi .duk don kar ya saki a hidiman zahida shiyasa yace tania gf din sa ne.

Sosai jasmine ta jinjina labarin sai tace lallai kam no wonder bana ganin ta kwana biyu ashe dama karya ne ba gf dinsa bane duk ya sa min ciwon zuciya,Allah sarki shine har tayi aure abunta naji mata dadi

Kamal yace ehmm mrs kishi wallhy ku rage wani lokacin dan dole ake fada muku wani abun ta turo baki
Yana kokarin shan kwannan gidan ammy sukaji wani wawan taka mota a gaban su

Da sauri zahida ta yi juyi ta sha kwana ta taresu shikan sa kamal da kyar yayi control

Bata cikin hankalin ta don haka yana ganin ta yace zauna nan jasmine kar ki fito waje tsaban tsoro sai ta nitsu tana jiran taga me zai faru

Kamal na fitowa zahida ma ta sa kafa ta fito kan yace zai budi baki yayi magana ta dauke sa da bindiga tau tau har sau biyu a gefen hannu
Ta juyo tayi nuni ma jasmine tace maza fito ko na harbe cikin kin nan..

A tsorace jasmine ta fito tana karkarwa zahida ta kamo ta ,ta tura ta a mota suka bar kamal wajen kwance cikin jini.







*Tohm😑😑😑*







*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.





*Pageâ–¶89*





Jasmine kuka take yi ta rasa yadda zata yi musamman data ga hankalin zahida a tashe yake itama ba ta hayyacin ta ko kadan

Tsoron ta ma kar itama ta harbe ta ne yarda ta harbe kamal mercilessly.
Don haka ta cigaba da jero adduoi kala kala a bakin ta zahida batace uffan ba sai kuka take tana tuki da uban speed.

A lokacin zuciyan ta ya riga ya bushe yanzun zancen ya dawo sabowa bata ta kan ashraf


don ganin tania yau ya sa ta soma tunanin lallai akwai wani boyayyen al'amari game da su
Shiyasa ta ga dole me ma ta rike jasmine
Don dan tasan zai biyo ta kuma dole tasan gaskiyan lamarin sa.


Yau jamal ya diro nigeria bazata amma bai sanar da kowa ba sakamakon yana so yayi ma yan uwan sa surprise musamman ma ashween da ya sanar da shi matar sa yai zata tare.


Tun daga bakin kwana da ash ya dosu yake ganin taron mutane ga motar kamal a bude anyi cirko cirko ga ambulance.

gaban sa ne yayi wani irin faduwa ya kara sauri suka iso dai dai wajen, salma ne aka sa sai kuka take yi duk ta rude ana kokarin sa kamal a mota da gagggawa zasu tafi
asibiti

Wani sarawa kansa yayi a haukace ya yo kan kamal din ya soma kiran sunan sa cikin zafin nama'
Nan bada bata lokaci ba ya bisu asibiti shida jabieer aka yi da kamal emergency

Da kyar Ashween ya ke iya tsayuwa don tsaban tashin hankali gaba daya ya kasa zama sai leke yake a operation room din ya ma kasa bin takan labarin meya faru.

An shafi kusan minti 40 a haka Can salma tace yaya har yanxu banga jasmine ba fa?sai ya juyo a hargitse ya kalle ta
Ya lumshe ido yana cewa innalilhhi wa enna ilahi rajiun,..

Jabir da tun tuni ya manne ma police report yana bin diidddigin labarin ai yana ji ance ba aga jasmine ba kuma eye witness yace mace ce tayi harbin yace
Tabbas mrs hidayat ce ta ci nasara akan zahida ta gurbata mata tunani

Don haka ya sulale ya kama hanya bai sanar da kowa ba ya nufi neman mrs hidayat a gidan ta don ya ci uban su ya karbo jasmine.

Zahida dake kukan fitan rai ta rasa ma me zatayi ma da jasmine din
Haka kawai ta ajiye ta kan kujera ta daure hannun ta da kafan ta tace zauna nan in kika motsa sai na harbe ki...

Nan ta rufe ta a dakin tayi waje abun ta

Daga nan bata tsaya ko ena ba sai ta kama hanya gidan mrs hidayat anan ma ta gama buguwa da cocaine kanta ya dau chagi sosai...tayi rigingine akan seat din motar ta
Tace daga farko zan fara da wacce ta fara kawo matsala a rayuwa duniyan nan ya ishe ni haka.

Don haka Tana yin parking ta shiga gidan zaune ta samo mrs hidayat wacce daga ganin yadda zahida ta shigo take rawa da kanta tana jajjan iska tasan tana cikin radadin kunci da tashin hankali matuka

Mrs hidayat tace zahida lpya kuwa,
Ko amsa ta bata yi ba sai ta fito da bindiga tayi nuni ma kan mrs hidayat din anan ta fashe da wani kuka mai tsuma zuciya..
Tace...ki sake fada min waye Ashween kuma meya kawo shi rayuwa ta?

A tsorace Mrs hidayat tace pls zahida ki kwantar da hankalin mana put d gun down sai muyi magana.

Zahida kam tayi nisa bata jin komai sai ma ta dada rikewa da kyau cikin kuka tace wallhy bana jin bazan iya kashe ki ba ,, ki fada min me kika sani akan sa yanzun nan.

Cikin dauriya mrs hidayat tace zahida meyasa kike so kiji maganan yanzu bayan da har inda kike na kai miki amma kika ki?

Zahida ta sake daka mata tsawa tace ni bana son surutu
I just want to know, nasan tunda kika tafi baki sake dawowa da gaske ne kin barni ne nagani da ido na.
So Tell me now ta fada cikin kuka da rudani.

Nan Mrs hidayat hawaye ya chiko mata ido don yau kam tasan zahida na matukar bukatar taimako a rayuwan ta

Sai tace mata da gaske ne Asheen shine lateef zahida wallhy shi ne.

Bayan labarin dana fada miki na malam na koma nabi diddigi na gane cewa wata hamshakiyar mace ce ta raine shi aka masa surgery aka sauya masa kama ,har ta masa aure da ita yarinyar da yakawo mana a matsayin cousin dinsa

Yana tare da mu ne yana gwara kan mu duk abunda kikaga ya faru dake dani da jabir da jamal duk shirin sa ne.

Nasan da da chan zan gaya miki wannan ma bazaki yarda ba shiyasa kawai naja baki na nayi shiru

Gashi Bani da shaida akan sa sannan ashween yana da kudi ninkin banin kin wanda kike da shi bare ni, tayaya zan tunkare shi da wani hayaniya?

Zahida sai ta tsaya durus jikin ta na karkarwa ta najin mrs rod kamar mafarki take yi ba a duniyan ma take ba.

A hankali taji gabbobin Jikiin ta suna mutuwa sai tayi kamar wancce babu jini a jikin ta hawayen ma bata san suna saukowa ba
A hakan har ta rusuna kasa kan gwiwarta tana sobbing cikin radadin kunci da zafin rai,

Ganin hakan yasa mrs rod ta ji wani shaukin tausayin ta ya kamata .
Tana kaiwa hannu zata dan taba ta zAhida ta haukace ta wani irin tsala ihu da wani murya na daban mai figitarwa ta dago tana dukan mrs rod tana ture ta kusa da ita ..

Cikin kuka da tashin hankali Tace duk ke ce duk ke ce ke ce kika lalata min rayuwa ta hidayat
Allah zai tsine miki bazaki taba shiga inuwar yafiyar ubangiji ba ta cigaba da kuka

Abun ya ma mrs hidayat zafi kam amma sai ta danne tace zahida pls stop blaming me,ki tuna kinada Lokaci har yanzu zaki iya daukar fansan ki akan saTunda baisan kin san shi waye bane yanzu

Zahida sai ta mike tsaye a zafafe tace kikace mene?
Na dauki wani fansa akan sa?ke asuwa? Wai a matsayin shawara ko me kike fada min?kin cuce ni hidayat, kin koya min munannan hali ,kin shayar dani mugunta Da da kyamAr mutane, mutane nawa na kashe a rayuwa ta mawa kik sa na tozarta?
And yet ke ce kika kashe min uwa da uba ,ke kika sa na kashe lailah ..and now
Ki duba iirin rayuwar da kika jefa ni aciki,
Kinsa nayi soyyaya da wanda nafi tsana a duniya, monster da kika haifa ,kanin kanin baya na,kinsa na so shi na mutu masa,nayi masa biyayya, ya tayyara rayuwata akansa,kinsa ya wulakantamin zuciya..
Ya zalunce ni kinsa na dandana zafin soyyayr da bata da riba kin jefa ni A kazama kuma kaskantacciyar rayuwa.
Kin sa Tun tuni yana kallo na a matsayin wawiya,mahaukaciya. duk ke kika jawo min"
Ke ce kece kika fara komai kece tayi nuni da ita da bindigan tana kuka tana karkarwa



Mrs hidayat sa ta eiga ta karaya da yanayim zahodan sai tace just shut up and mind ur wordS ki dena gaya min haka don duk abunda nayi nayi ne don na kare ki,
Har Kin manta lokacin da kike kuka baki so kije prizon na tura dana lateef nayi saving din ki?kafin nan ma sau awa ena ceti rayuwar ki daga fada wa kasa ? Wani irin hali ne ban shiha don na daga rayuwar ki a duniya ba
Naji nayi miki rashin adalci akan mahaifiyar ki
Amma ni sadaukrwa nawa namiki arauywa zahida?
Yayan ciki na ne fa ance miki ban ji zafin kashe min yata da kikayi bane? Ko sadaukar da rayuwar lateef danayi akan ki ba komai bane.

Zahida ta cigaba da kuka
Duk jabeer na labe najin su,
Mrs hidayat tace i know we hurt each otther toh ki sani don nace ki dauki fansa akan ashween ena nema miki sauki ne don nasan nikam bazaii taba yafe min ba im har kema kina so ki zauna lpya a rayuwar ki ki kashe sa ki huta in munje lahira sai ayi mana sharia,.
Cikim kukan zahida da ta faashe da wani mahaukacin dariya mai dauke da kunci da bakin dacin rai tace duk inda yake yanzu nasan yana neman matar sa don kuwa tana hannu na na daure ta a gidan gonan sa gadon sa daya sa na tono asirin ki da shi..ta sakw fashewa da dariya tace ma mrs hidayat
Na gode da shawarar ki dead wicked mom.

Amma ki sani lateef dimko yai ne zai yi asalin tafiya lahira ya sami lailan sa achan son kuqa in yazo sai na kashe shi.

Ke kuma ki saurare abunda zan miki don bazan barki ba .
Bama kaunar ki bama kaunar kisake numfashi mai dadi a dumiya prizon anan zaki wulaknta sannan ki mutu

Nan jabeer ya sullube ya bar gidam a hujajan ya nufo hanya a guje yana danna kira ma ashweenn

Lokacim wayar sa na mota yama tare da jamal da aka sanar da shi halim da suke ciki da kamal
Sai shi ash yayi zaman jira kamal ya farafado tare da salma shi kuma jamal ya bi police aka shiga neman jasmine..

Ita kanta salma tasan hankalin sa a taahe yake amma sam ya kasa nuna mata ya nace sai ya jira yaga abokin sa ya tashi kafin ya ce neman matar sa dakan sa.

Jamal kuma ana chan ana zaga gari ana bincike da shi
Da shike lokacin rana yayi an fara hada hadan dauko uara daga makaranta sai MummumaTraffic ya rike jabirr
Gashi baisan da zuwam jamal na bare ya kira shi ga wayar asjqewm na ringimg a mota amma sam ba ayi picking ba sam sai basira ta dauke masa ya kira jummai.
Don Yagama shiga qani yanayi hankaljn sa yayi mummanan tashi.

Zahida ta daga bindiga kan mra rod ta nuna ta dashi tace kar kiji komai zan tura details din kisan saminu da kikayi. Confessing da bakin ki a office dina yanzu ma yan sanda zasu zo sukaiko gidan ki na gaskiya.


Mra hidayat ta rusuna kasa ta sake wani irn Kara
Ko ajikin zahida cikin sairi sauri ta shiga mota ta bar arean
A cikin motaf ma kamar mahaikaciya sai ta shiga tura sakon voice note emrgency direct ofiishin ss..daga nan ta kashw wayarta gaba daya ta nifi inda jasmine take.

Shiri tsaf tayi cikin bakaken kaya ta daure kanga da bakin dankwali yau kam babu kwalliya dom revenge ne zallah a zuciyan ta,
Jasmine ta wahala ga yunwa ga tsamin da hannun ta yake mata ga duhu
Tayi kukan har ta gaji tayi shiri,
Cikin haka ne zahida ta zo ta bude ta ta kwance mata baki ta jasmine ta sake wani numfashin wahala tare da hawaye

Wani murmushin takaici zahida tayi tana binta da kallo,
Tace yau zaki ji abunda nake ji jasmine.

Yau zaki ji zafin dafin soyayyar da Mijin ki kuma kani na ya dan dana ma zuciya ta na ya dauki SO MAKAMIN CUTA ba? Ya cuna ma zuciyat wutar soyayyan da har na mutu bazan mallaka ba

Don haka Yau sai na sake kashe masa soyayyya a rayuwar sa kamar yadda na masa tun da chan akan wata banzar yar uwan sa dayake ikirarin ita ta fara son shi a duniya?

Cikin kuka jasmine tace kiyi hakuri dan Allah,
Wallhy yaya ba hakan yake nufo dake ba dan Allah ki nemi gafarar sa ku sasanta junan ku nasan zai yafe miki
Pls dont hurt him kiyi hakuri.

Zahida ta mayar mata da dan karamin murmushi tace jasmine kenan.
Im har zaki iya zama dani a matsayin gf dinsa a gidan sa kina gani yana ce miki ke cousin din sa a gaba na kuma kika zauna dashi haka
Wani irin sace zuciya kike ganin ashween bai iya ba?
He fooled me ba a wasa da feelings,so bazai taba zamowa makamin cuta ba jasmine, can you believe dat har yanzu enajin ena son shi araina?wannan wani irin wulaknci yayi ma zuviya ta duk akan na kashe masa soyayyar sa na farko a duniya?

Jasmine ta dago ta kalle ta kalar tausayi tace,kinyi gaskiya yayi kuskure aunty ,amma ki sani ke fa babba ce ke ce agaba da shi dan Allah ku sasam ta kanku, you can still make it..pls pls dont hurt him na roke ki dan Allah kiyiii min rai kar ki kashei min shi

Zahida tayi shiru tana saka wano abum aranta
Tayi tayi ta dena jim diigon zafin abum aranta amma takasa ji take kamar komai karya me ,har yanzu asheewn nata ne

Kawai sai ta tashi ta cigana da zuqan cocaine dinta saboda ta cire sauran imanin dake damun zuciyar ta akan maganar da sukayi da jasmine .
Anan ta bugu ta bugu ta cire makanta hankali sosai sai ta shiga ta fito da hot acid da tayi niyyar watsa ma jasmine din
Sannam kafin ta kira ash tace ya zo ya gani da idon sa daganan sai ta kashe sa ta huta.






*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071

Please Login or Register in order to submit comment