Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 47 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata so ta yarda cewa she lost all the important people in her life.

Amma kuma sai yana mata kaman hakan ne, babu mijin ta ash, babu ammy babu salman ta.

Tana zaune tayi zugum ta so ta danne kukan amma sai ta kasa sosai tayi ta kuma rarrashi kanta,
Sai ta yi sanyi kamar wacce bata jin dadi


Wani zuciyan yace mata ta tashi taje gidan ammy
In har tana so ta cire damuwar iyayen ta da mummanan background dinta aranta ,atleast koma yaya ne tasan ammyn ta bata taba rabuwa da ita ba


Da haka ta soma shiri kamar wanda aka ce mata in taje gidan ammyn zata ganta

Bayan asr Tayi wanka, tayi kwalliya mai kyau mai tsafta..sai ta ta feshe kanta da turare


Yadda taga ta fito tayi kyau cikin pink ankaran ta ya sa taji dama hakan ta keyi kullum..atleast ko damuwa ya dena nunawa akan fuskan ta a duk lokacin da ta tuno wani abun.



shi kuma sai kusan yamma ana neman 4 pm ya dawo gidan da shike baida niyyan sake fita sai bai bar motan sa a fili ba.


Da ya shiga dakin bayan yayi refreshing kansa sai ya nemi waje ya kwanta kawai a dakin ammyn nasa yayi shiru shi kadai.


Jasmine ta shigo dakiin mamy ta ce mata zata je super market ta duba text book din anatomy and phisiology vol 3,

Mamy ta dube ta da kyau tace A,ah ki bari ashraf inya zo zaije ya duba miki

Amma sam jasmine ta ki ta turje sai da mamyn dai ta hakura ta barta.


Mota ta dauka sai wajen 4 :55pm ta isa kofar gidan ammy ,
Nan Ta buga horn a hankali mai gadi ya bude ta shigo
Sai da tayi parking kafin suka gaisa ta shige ciki kai tsaye.

Ko ena shiru ne sai ta haura site din ta,
tayi zaman kusan 30 minut tana murmushin karfin hali tana kallon dakin nata,
cikin ranta tace i missed the old jasmine ,don yanzun kwata kwata ba ita bace, duk damuwa ya cinye wannan..
Sai Ta sa hannu ta bude drawer ta ta dauki diaryn ta tana karantawa
anan hawaye da murmushi ya soma sauko mata lokaci guda

don kuwa tsantsar soyayyan da take ma yaya ash din ta ne aciki tun ma lokacin baisan da hakan ba.

Har Ta ajiye diaryn tana dan dariyar farin ciki tare da goge tears din ta "wani sabon miiikin son shi ne ya dada tsatsafowa a zuciyan ta lokaci guda taji ena ma ace zata gansa.

sai ta tashi ta yi kofar dakin sa ta dan murda taji gam gam a kulle ,cikin dan karamin numfashi ta maida bayan ta jikin kofar ta jingina tare da lumshe ido,a hankali
Tace ,yaya na ya kyale ni.

Bayan kamar 5 min da haka sai ta kama hanya domin ta je itama tayi feeling ammyn ta
A ganin ta ammy ne kawai bata taba barin rayuwar ta ba har sai da ta mutu,

Nan ta haura a sanyaye ta sa hannu a handle din kofar da niyyan ji ko a kulle ne shima.

Da mamakin ta tana tabawa ya budu a hankali
Ba tare da yayi wani kara ba alaman ba wani kullewa akayi ba dama

Sanye yake da light and cool orange riga armless
Da wando baki wanda shi ba three gtr ba shi ba boxers ba.

Duk da idon sa ba abude bane
sai ta kure sa da nata idon tana murmushi mai dauke da hawaye.

Yana jin komai sarai amma jira yake yaji kamal yayi magana don shi kadai ne yake zuwa masa hakan

Jin shiru ya sa shi ma juya mata baya,

Nan Ta sake kofar ta soma tahowa a hankali daf da shi ta zo ta zauna tana bin bayan sa da ido.

Qamshin turare na daban da karin bugu a zuciyan sa ya sashi cikin rudani da mamaki, bai hankara ba yaji soft hand din ta cikin suman kanshi tana shafawa kadan kamar bazata yi ba

Sai ya lumshe ido sosai yace ya Allah, kar kabari wannan ya zame min wani mafarkin ,

Jin hakan yasa Ta dada yin murmushi mai sauti sai ya juyo da sauri a dan firgice

Suna hada ido da shi sai ta fada kan kirjin sa ta fashe da wani fitinnanen kuka..

ya kankame ta dam kamar ance mai za'a kwace masa ita ,

Sun kai 15 mint ,hankalin sa na dada tashi don jin sautin kukan nata

da kyar ya dago ta cikin kulawa da kallon so yace" jasmine ?
What happen, waya taba min ke ne?
wani abun aka miki gaya min mana koma waye ne ni zan rama miiki.
.
Ta dan ja fuskan ta daga rikon da yayi masa ta kai masa duka cikin fushi a kirjin sa,
Cikin kukan da yafi kama da shagwaba tayi nuni da shi fuskan a kwabe da hawayen masifa tace ba kai bane ka shareni,

sai ta cigaba tana yi tana jan zuciya tace, wai ko ka gaji da so na ne?
u left me all alone kwana nawa baka zo ba wannan adalci ne,? ta sake kai hannu zata maka masa sai ya riko hannun bata fasa ba ta cigaba tana cewa' ena ka shiga ka barni , u better explain to me don ni nagaji.

Ya dada kure ta da ido hannun ta damke a cikin nashi baice komai ba yana dai kallon ta tana bare baki,,

sai ta sukuyar da kai murya a sanyaye cikin kukan tace
kayi hakuri mana yaya
Ko don nayi maka laifi ne ..nasan nayi kuskuren taba babyn mu but i dont mean to hurt u,..i love u.


Lokacin idon sa sun gama kawo ruwa Sai ya jawo ta jikin sa baki daya ,ya shiga rarrashin ta ahankali yana bin tears din ta da kiss har ta sassauta kukan nata

Duk idon sa sun ciko sosai amma sai ya cigaba da dauriya yayi yunkuri ya jawo ta kan gadon ya ajiye ta gefen hannun haggun sa suna fuskantar juna,

Yana kallon ta tana kallon sa suna maida numfashi ,ya kai hanu yana shafa fuskan ta in a cooling and soothing way,duk ta sakalce masa fuska

Sai ya riko hannun ta a hankali yayi whispering lightly yace, ure so beautiful wify.
Sai kamo hannun nasa dake yawo a fuskan ta dan yi kissing

Yace ,jasmine meyasa kika zo nan?akwai matsala ne

Tayi shiru sai da ta dawo daf kan kirjin sa ta shige ciki da kyau tukunna nan ta soma fada masa duk abubuwan da suke mata ciwo.

Tun Daga ranar da tayi abortion,fadar su da salma da dai duk abunda ya faru harta maganan iyayen ta da taji wajen mamy sai da ta gaya masa cikin kuka..

Shikan sa bai hana hawayen sa sauka ba sabida ya san she is too young to bear All dis pain..
"
Ya dada rungemeta yace kiyi shiru abun ki, duk ba laifin ki bane princess,
C'mon dont cry anymore baga ni nan ba?

Yace its tru,naji zafin rasa babyn mu kam amma bana fushi da ke,everything u did is justified dukkan mu bamu miki adalci ba..

Ya dago ta a hankali tana fuskan tar sa yace,jasmine wont you ask me?ko baki so kiji me zan fada mikin ne har yanzu,

ta sunkuyar da kai kasa ,ta dan murguda masa baki tace ba nayi ta neman ka ko ena kaki zuwa ba ai bazan jin ba,,ta karashe da kukkuni mai ban dariya

Sai yanzun ya tabbatar lallai tayi fushi rashin zuwan nasa kwana biyu, anan sai ya saukake muryan za yace kiyi hakuri ,u know that zubar hawayen ki na mugun min ciwo ,kinga kuma duk ranar da naje gidan mamy sai mun saki kuka gaskiya bana son haka,

Sannan bawai bana son nazo bane nafiso ne mamy ta dan sauko sai na zo sake rokon ta, nasan fushi kawai tayi dani kuma duk laifi na ne.


Nan tayi shiru ba tace komai ba daga baya ta dago kai tace , yaya, meyasa kace kana so na amma babyn mu ya dawo biggest mistake din ka, ?nifa bazan hanaka auren ka ba, but pls tell me why, abun yamin zafi sosai...sai Ta dada sauke masa hawaye masu zafi


Ganin haka Duk sai ya birkice ya rasa ta ena zai fara, karshe sai ya zaunar da ita kan gadon shima ya zauna a gaban ta sai ya shiga bata labarin rayuwar sa tun daga ranar da lailan sa ta mutu,sannan ya gaya wacece zahida a wajen sa'
Da duk abubuwan da ya fuskan ta har ya hadu da ammy,

Duk da ma ba komai da komai ya fada mata ba ,musamman shirin su da kamal don baya so ya sake sa rayuwan ta a wani hidima.

Amma sai yayi kokari wajen wayar mata da akai akan rodriquez sune asalin familyn sa, yace jasmine zahida is just fake a rayuwar mu babu ita a zuciya na ke kadai ce.
ko soyayan gaskiya babu a tsakani na da ita bare aure,
Muguwa ce, kuma gaskiya Tsoro kawai nake ji karta taba min ke da babyn mu kamar yadda tayi ma twin sis dina lailah.
I just can't lose u...na gwammaci na fada miki koma miye ne in har zata rabu dake fatan kin fahimce ni?

Tana shiru ta kafe sa da ido

Sai Ya gyara position dinsa ya sa gwiwan sa akan gadon a gaban ta ya rike kunne hannu bibbiyu,tare da marairacewa yace jasmine kiyi hakuri dan Allah walhy ena kaunar ki ,ke kadai nataba so a rayuwa ta,..

i know im the bad guy now, kuma nasan kinyi hakuri sosai wify, im sooo sory dana saki a matsala kala kala saboda matsala na da sister na ..ki yafe min kinji?

Ya dan matso guntun tears gaban ta yayi zugum kamar wanda yaci kudin aika

Har yanzu ta tsaya tana binsa da kallo cikin wani yanayin shock, she just cant believe her ears,

Cikin ranta tace yanzu dama zahida is all fake a rayuwan sa,?

Sai Ta kalle sa da kyau ta da kallon sa dan karamin hawayen ta ne suka dada sauka.
sai ta daure fuska ta juya masa baya ta ja jikin ta kadan daga enda yake.

Nan kirjin sa ta buga A hargitse ya kai hannu yana binta zai juyo ta yace na shiga uku jasmine kar kiyi fushi mana im sorry,baki da lpya ne amma naso na gaya miki tun tuni "kiyi hakuri

Cikin borin da gangan ta ma koma chan gefen gado ta sauke kafafun ta a kasa ta barshi a tsakiya bata ko tanka amsa ba.

Lokacin duk ya gama rudewa ya damu sai ya gama sawa aran sa zata ce bata yarda ba

sai Ya sauko shima a hujajan ta site din fa,, tana ji har ya iso ta gaban ta ya sake sa gwiwan sa a kasa
suna hada ido ta wani sa masa fuskan bori mai dauke da shagwaba,

Shiko ya kawo hannun sa again yana cewa wify ..sai ta kama hannun ta dan mutsine shi cikin yanayin masifa tace ka sake kawo wa i will pinch u again

Looking very seriuos kalar tausayi yace,no, kar kiyi pinchinh dina nasan bazai min zafi sosai ba,u can punch mebif u want'ya dada sakankance wa yace punch me baby, kimin mai zafi ma in kina so duk na yarda ...


Har cikin ranta yadda ya marairace ya sukurkuce mata akan tayi masa komai indai zata hucen Sai abun ya bata dariya ,


dama tun yana gama bata labarin taji kamar an yaye mata wani gundumemen dutse a kirjin ta,
she just still cant believe dat ita kadai ce a rayuwar sa har yanzu don taji dadi sosai marar misaltuwa

Yau Rana ne wanda bata taba tsammanin ko a mafarki zai zo mata ba.amma don son taga drama shine take bashi attitude shina ya taba yaji

Yana kan gwiwar sa duk hankalin sa ya gama tashi ,sai rawan jiki yake

Sai ta dawo Ta daure fuska sosai, yanayi yana satan kallon ta yan dukar da kai kamar muminin almajiri ya cigaba da cewa,say sumthing pls zanyi kuka fa.

Kan ya sake fadan wani ta dauko pilow ta maka masa "ganin ta danyi murmushi ya sa ya biye mata shima nan suka balle da wasa da pillows din kan gadon kaf sai da suka hargitsa dakin da dariya tana biyo sa tana jefa masa in ya kare sai ya soma mayar mata..

Har suka gaji Chan ya kamo ta sai ya rungemeta ta baya sosai cikin yanayin shauki mai dauke da tsantsar kaunar ta cikin sanyin murya mai kashe jiki yace i misssed alot my jasmine,kinje kinyi kyau kin barni na mutu da tunanin ki ko?

Sai Ta dan lumshe ido kadan tana shakar numfashim sa a kunnen ta,tare da jin hanun sa yadda ya nannade ta sosai alaman yayi nisa cikin wani duniyar

Sai tayi juyi a jikin san tana fuskantar sa cikin wani irin kallo mai wuyan fassara ,ba tare da tace uffan ba ta shiga kissing dinsa a hankali
shikam dama kamar jira yake
Tunda ya kama lips din bai sake ba sai da akayi kusan cin 20 mints

Dukan su suna maida numfashi ,ya dada jawo ta cikin sexy voice yace hey, i love u..
pls kar ki tafi kibar ni jasmine i cant take it any more.


jin ya ambaci tafiyar ya fargar da ita
Ta soma kwace kanta a jikin sa ta kwalo ido tace husband ashe dare ya soma yi mamy zata neme ni i have to go now..

Sai ya dan sauke ajiyan zuciya cikin rashin jin dadi yace haba jasminash yaushe kika zo din da zaki tafii?

,tayi dariya tace shhhhh ta nayi tana dada kimtsa kanta cikin saurii don har an fara kiran magrib tace yaya pls bana so a sake hana ni fita ne zan zo ai.

Yana kallon ta Ba don son ransa ba amma hakan ya hakura yace toh yanzu yaushe zaki zo din?

Tace i dont know yet.
Ta kamo hannun sa tace muje mana

Sai Suka fito tare duk ransa bai masa dadi har ya kai ta bakin mota

Yace bari muje nakai ki to,

Tace a.ah yaya,ni ba naso wani ya gan mu ne,im ba haka ba
Mamy in taji na zo nan bazata sake bari na fita ba..


Yace toh shikenan,sai ya mika mata dayan wayar sa wanda bakomai acikin
Yace tanan zan na kiran ki ok? Ta gyada kai ,yace
Kar kiyi amfani da wayar ki kina kira na a gidan kar wani ya gani ya dawo miki matsala.
Tace toh, ya kuma cewa baby come bak soon pls
Dama akwai maganan da nake so muyi dake sai ki fada min yaushe zaki zo din a waya kinji?

nan ma ta gyada kai sai suka rungume juna ya mata ligth kiss a fore head din ta,
sannan ta ja motar ta
koma gida...


A sabule ta shiga dakin ta don mamyn tayi ta aikawa a dubo mata ko ta dawo don bata saba dadewa a waje hakan ba..


Ita kuwa jasmine sai ta matse kawai ta ki ma fita ta sanar da mamyn yanzu ta dawo ,tana sauri sauri tan kammala isha'i ta haura gado ta nitse cikin bargo suka cigaba da kwasar wayar su..

ko da taji bude kofar sai tayi tsit kamar ba mutum a dakin


mamy tace ayyo Allah sarki, ashe ma har tayi bacci ne,yanzu hala ma ta gaji ne
Sai ta ja kofar ta kawai ta tafi..






*Toh fa🙆🏽‍♀, the luv birds are back, kar a soma zaga mamy fa*
😸😸😸😸😸






*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*hey Fans, ku saurare taskar brilliant Writers domin jin wani sabon salon fadakarwa da zata bullo da shi mai taken GUGUWAR ZAMANI/*
*if i where u i wont miss it. together we shall make a change, remember u have the power to change the world,bcos change begins from witthin ur hrt,take control . BWAloves u*





*Page▶80*






Washe gari jasmine da kuzarin ta ta tashi taje ta gaishe da mamy tare da mata bayanin bata samu littafin bane shiyasa ta tsaya bin kasuwa kasuwa har tayi dare.

Mamy tace babu komai jasmine,nasan ai haka kawai bazaki zauna ba
Tashi kije ki huta.

Jasmine ta mike tare da cewa mamy nima ena so ena taya mai girki wasu abubuwan,pls may i?

Cikin jin dadi Mamy ta dago ta kalle ta tace why not,kiyi abun ki, ure free d
Dama Naga wai kar na takura ki ne ga karatu shiyasa bana ce miki ki dinga fitowa ai ko hira kyayi ..

Tayi murmushi tace, haka ne,
mamy tace to Allah ya miki albarka
Jasmine tayi murmushi ta fita.


Mamy a ranta tana murnan jasmine ta fara mancewa da damuwar ta tana so ta sake jikin ta cikin jama'a

A gefe kuma jasmine na kan kokarin share ma kanta hanya ne in da zata samu sakin layi tana fita wajen mijin ta cikin sauki.

Cikin satin gaba daya ta sauya ta zama very active hankalin mamy ya dada kwantawa sosai

Bangaren ash kuwa ya ta kura ta zo cikin satin amma sai ta shaida masa mamy zata je hidiman programe din USAID da aka shirya don bada taimakon gidan sauro ma mata masu ciki.
Don haka itama ranar zata samu daman fitowa ta jima.


Duk bayan dogon phone call din da sukayi bayan Sallahr asubhi sai ya bata hakuri yana cewa shine silar jefa su cikin wannan halin
Tun tana rarashin sa har ta zo ta daina ta kyale sa.

Ranar alhamis eta ta karbe girkin gidan baki daya , cikin fara'a da sakin fuska,

Gashi kwana biyun da take malangarin a tsakar gidan ya sa ashraf shiga wani mummunan hali game da abunda yake ji a ransa akanta

Bayan ta kammala tsaf sai ta ce mamy, dama ena so ne naje na sake duba littafin ne ko zan ci saa'

Mamy ba tayi wani dogon musu ba tace, ba komai kije,nima goben ba na kusa in dai akwai wani matsala sai ki kira ni..

Tace tohm zuciyan ta cike da farin ciki ta tashi ta tafi

Sosai abun ke burge mamy, sai ta soma tunanin ya kamata kwanan nan ta kawo karshen matasalan su.


Da safe ba suyi waya ba amma tun 11am ta kammala shirin ta cikin riga da skirt dark blue wanda yaji kwalliya ya mata kyau sosai,

Ita kanta saida tayi admiring kwalliyar nata ,ga qamshi dake tashi jikin ta sai murmushi take tana karanta sakon sa wanda ya shigo instantly yace yana gida yana jiran ta".


Daga windown ta hango Ashraf ne ke gaban mota da Su mamy,

Ai suna fita
Ita ma ta fito yau ko mota bata dauka ba don tsaban sauri ta kama hanya abunta.

Sanye da red longsleeve shirt yake ya dan jin gina kai shiru fuskan sa sai haskawa take lips dinsa har na wani pinkish and oily, ya zuba kasallen ruwan idon sa ma flower vase dake gefe.

Tana shigowa wajen ya soma cin karo da sassanyar qamshin turaren ta sai ya lumshe ido har ta iso daf ta rungume shi ta baya ta dafa kafadan sa ta na smiling cikin sanyin murya tace salam alaikum..

A hankali yake Ajiyan zuciya jin yadda muryan yayi masa wani shocking a sassan jikin sa ..
Tace good mrning again my man.
Sai Ya sakalce murya tare da jawo ta ta gaban sa Yace,ni ba wannan gaisuwan nake so ba.kan tace wani abu sai ya dauke ta chak suka soma haurawa sama.

Kallon kallo suke yi kamar baza su tafi ba, a ranta tace,wow he'too handsome.

Shikuma anan kishi ne ya soma damun sa gani yake duk an kalla masa ita a waje kafin ta shigo


Ya tura kofar sai ya dire ta a hankali ,suna kan kallon juna yayi yunkurin zai tashi sai yaji ta rike sa dam dam tana binsa da wani irin fitanannen kallo, tuni ya marairace fuska sai ya dawo daf daf suna shakar numfashin juna yayi bending yay kissing dinta saida ya goge dukan lips stick din ta sannan yace,babycrush u got me jealous. I hope ba wanda ya ganki a haka.?

Tayi murmushi tace im only yours wa zai ganni in ba kai ba,ure mine and im your har karshen rayuwan mu ta kai hannun sa kan lips dinta itama tayo kissing..

Sai ya tsinci kansa da jin dadi da sauki da tafadi haka.
Cikin wani irin salo ya shiga zare mayafin nata yana cewa to a bari mana na karasa ganin abu na..
Tayi murmushi ta dan ja har ya zare mayafin nata, sai ya shiga kissing wuyan ta like crazy,
yana dan shafo ta a hankali har ya zare dankwalin nata yayi gefe da shi yana kan shafa kwantaccen suman kanta daya sha gyara ,still bakin sa bai bar yaba kyaun surar ta..

Tayi saurin juyi ta basa baya don kunya yarda yake dada bin jikin nata da salon sa bai hana ta ba ,sai ma ya hauro da kyau ya zuge zip din rigan nata duka ya cire.

Ta sauke numfashi ,ya kuma shafa gadon bayan nata kamar mai shirin mata danna..sai ta nitsu tana ji kamar kar ya daina.

Ganin tayi lumui tana jin yawon hannun nasa ya sa shi zare handle din bra din anan wani tsoron ban mamaki ya balbale zuciyan ta.

Haka kawai take jin kanta kamar sabuwar mace ,gani take in yace zai taba ta zata ji zafi kamar na first time din su.

Sai ta soma cewa,y.ayya pls ,ai bai bari ta karasa ba
Sai Ya shagwabe ya kai bakin sa yana bin sexy back din nata da hot kisses duk saida ta dauke wuta tana neman firgicewa,ya yunkuro ya juyo da ita tana kallon sa,

Shima kallon nata yake yarda take bipping tana numfashi har succulent soft boobs dinta ke sama da kasa a hankali ya dago ta ya soma aika mata kisses A rikice har itama taci nasaran zame masa kayan jikin sa duka.
Romancing dinta yake yi kamar ance masa kar ya daina har karshen rayuwan sa. ..sai da ya gama jagula ko ena a jikin ta ya duba ya ga ta haura sosai, sannan ya sake mata nashi itama ta shiga sarrafa shi cikin mahauktan salo

'shikam bakin sa bai iya shiru tun tuni sai surutai yake mata babu irin sunan da bai bata ba,my sugar..,my..my ba wanda bata ji ba.sai ta karashe da sucking dinsa in such away that sai da ya soma jin not din kansa na warwarewa don tsaban dadi a hujajan yayi wani irin juyowa da ita a birkice yana neman hanyar shiga sai tayi saurin cewa ,pls stop yaya dan Allah ka tsaya muryan ta na karkarwa ,ya nayin da yake ciki yakasa barin sa ya fahimci tsoro take ji sai ya dada sukurkuce mata yana cewa, i need u jas,pls dont deny me, kiyi ceto pls i really missed you,ya dada kissing din ta roughly,

Ta soma hawaye tana kakkame shi a dan rude murya kasa kasa Tace im scared hubby pls to kayi a hankali, baice komai ba ya cigaba da shafa ta in a Calming and soothing way har ya cimma burin sa,.
Bayan an kammala Da kyar ya rarrashe ta,don kuwa kuka take yi
Tana yarfe hannu cikin shagwaba tana cewa ya karya mata kafa da bayan ta, haka ya tashi Yana danna cinya tana Kai dayan hannun sa kan cikin ta, duk ya rikice da kyar har ya samu tayi shiru,

Nan Ya dan kishin gide zai huta ko mint 5 baiyi ba ,ta yi saurin zamewa ta barsa Ta shige bathrum, don dama da gan gan tayi masa hakan don yau din taga alamar bazai taba kyale ta a sauki ba kuma bata so ta dade a gidan sosai..

,du da ma jikin ta yayi tsami sosai bata damu ba ruwan wanka tayi yunkurin hadawa, sannan ta juya zata dauki towel sai da ta tsorata jin mutum a bayan ta,

Ta dan ja da baya ko don ya sassauta tabaibayin da hannun sa yayi ma naked bodyn ta amma ena sai ma dada langwame wa da yayi, ya shashantar da murya cikin sauti mai dauke da wani nishi nishi yace , wankan me zakiyi bayan bamu gama ba, tace noo,ni gida zanje Tun dazu ai na keji maka zafi yake min..

Ta dan turo baki, yace,mmm zafi zAfi mai dadi ko ,toh a barni naga zafin mana
Ta girgiza kai alaman taki,amma bai kula ta ba ya

Please Login or Register in order to submit comment