Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 44 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jasmine a rayuwar sa.

Wani Bacci mai nauyi ne bazata ya dauke shi a wajen a tsugune kan gwiwar sa.

Cikin baccin yake jin yadda ake shafo suman kansa ana calming dinsa amma Allah baiyi zai iya juyawa ya ga waye ba ne
Tsaban yadda yake jin dadin yadda ake calming dinsa sa shafowar kan ya sa shi jin dama dama a ransa.
Amma sai ya shiga cikin zulumi to waye yake rarrashin sa haka.

Sai ya budi baki yace ammy na ke ne?shiru baiji an amsa ba.ya dan ja ajiyan zuciya yace pls come back to me mother ki zo ki saurare kice mamy ta bani mata ta wallhy ena son ta ... Bayan nan shiru yayi kamar wanda aka ce masa yayi

Chan kuma sai komai ya dauke masa kamar film firgit ya bude idon sa yaga sarari ashe shika dai ne ba kowa

Wani perfect silence ne ya dada ratsa dakin aka barshi da rarraba ido a tsugune a kan kafar sa,

Nan wani mummunan Jiri ne ya debe sa ya zube kasa a take baya ko
motsi.

Kamal na jirgi amma sam hankalin sa bai kwanta ba
Yayi iya kokarin yaga ya samu wani information akan meke faruwa sa ash amma shiru

Gashi Tun karfe 6 yake jirgi daga chan yankin antactica daura da north america wurim akwai nisa sosai da africa sai ana neman 5.30 pm ya diro nigeria

Layin ash still Ya kira ya kira amma shiru ba a dagawa
Nan ya dada birkicewa jikin sa yayo sanyi yasan ba lpya ba.

Inda salma take ya soma zuwa ya danyi refreshing kansa ,ita ma duk ta sa abun arai daurewa kawai takeyi take masa smiles don karfin hali

Yana cin abinci a gaggauce yace mata ki kwantar da hankalin ki, zan je na dubo sa yanzun
Na san endai har jasmine bata saurare shi yau ba bazai hakura ba and i know where to find him

A sanyaye Salma tace pls do,
Allah kadai ya san ya yake ji yanzu na tausaya ma yaya ash baka yadda yake ba ne dazu.

Koma meye ne i dont think jasmine zata tsawwala wannan hukunci akansa its so unfair.

Kamal yace, hakane mine..ya muka iya?ai ku din ne sumtimes zuciya baya barin ku.
Ya tashi tsaye yace"Let me be going in na same shi zan kira ki ko?
Ta gyada kai ya mata light kiss ya fice.

Ba tantama ya nufi hanyar gidan ammy lokacin daf 6pm na yamma.
Ganin motar sa a parker ko rufewa ba'ayi ba ya sa yayi ajiyan zuciya tace thank God

Shima Yayi saurin parking ya shige cikin gidan.

Ko ena ya duba a kulle sai ya rasa to ena ash ya shiga,chan sai wata basira ta zo masa ya biya ta site din ammyn

Da shike a bude ya bar kofan Tun daga step na haurowa na karshe ya gansa a kasa baya ko numfashi bare motsi

Da gudu ya iso ya tsuguna gaban sa yace Ashween ya girgiza sa..
A hujajan ya tallafo sa da kyar haka ya ringa yi har suka fito waje ya sashi a mota sukayi asibiti


Emergency aka shigar da shi likita ya akai awa 4 akansa yana duba shi
Kafin nan salma har ta zo tana taya kamal zaman jira har ana neman 9pm na dare,
Nan doc ya fito ,ya ma kamal izini suka shigo office:

Kamal yace ya jikin nasa meke damunsa doc?

Doc yace, yanzu dai da sauki sosai amma zai bukaci kulawa na musamman
Tunda sunada home doc i advise ace ta matso kusa da aikin ta kar ciwon yayi nisa.

Kamal yace ban fahimce ka ba ciwon me?
Ash is perfctly fine baida wani ciwo..

Salma tace calm down mine pls doc kamana bayani

Doc yace kanada gaskiya, sir Ashween baida wani ciwo amma yanzu an samo wani abu da yake so ya dago wani tsohon miki dayake fama da shi da chan"

as a child, late hijy shahida ta bamu medical records dinsa kuma mungani ya taba fama da emotional trauma a brain din sa.

It was a succesful treatment gaskiya amma yanzun naga wajen na neman ya sake tabuwa shiyasa nace
U have to be careful pls

Kamal ya dan dafe kai yace la hawla wala kuwwata illa billahi tuni salma ta shiga taro hawayen ta dakw shirin sauka da hanu cikin ranta tace jasmine mahaukaciya ce Allah kadai yasan me aka masa yanzun..dis is so unfair.ta karashe tana dada share hawayen nata

Cikin dauriya kamal ya ma likita godiya suka fita suka taho da ashween zuwa gida
Cikin motar Baice komai ba ya jingina kai a kan seat an nannade masa da bandage wanda ya ji sedative 'anxiolytic" sai cannula dake manne a jijiyan sa alaman Bai gama shan ruwa ba.

Kowa da abun dake ji aransa kamal ya taimaka masa suka ajiye sa agida
Aka kawo nurses biyu maza masu lura da shi kafin doc ta iso.

Da kyar ya kwakwulo murmushi ya musu sabida yaga hankalin su sam baya jikin su..

A haka kamar ba zasu barshi ba amma ya sa su dole suka tafi.

Zahida na chan bata damu ba ,dama burin ta daya ne taga an soma maganan aure kuma tunda ash ya yi proposing bata da case da kowa

Yanzu hidiman ta da saminu take so ta karfafa don ta sa arai kafin tayi aure zata karbi dukiyan ta tas,so that she wont have to give saminu any sex in da auren ash akanta.

Jamine na daki na kwance sai yanzu ta samu tayi shiru fuskan ta har ya haura sai dai jikin nata yayi zafi sosai

Taso ace mamy bata fito ba lokacin da yake ce mata i love you,
A ganin ta ba tantama zuciyan ta zai iya saukowa ta bishi taji me zai fada matan da ya dage ta saurare shi.

Tayi juyi kan pillow nan aka sake yin sallama da abiinci
Mai aiki tace hajiy mamy tace na sake kawo miki wannan ko kina bukata?

Batare da ga meye bane tace na koshi, ki debe sauran ma ki mayar kitchen ni bacci zanyi..

Ba musu mai aiki ta aikata hakan
Inda suka CI karo da mamyn

Sai Ta bude taga abincin rana dana dare duk ba ataba zu ba ga sauran na safe da baifi 2 spoon tayi ta ajiye ba

Tace ma mai aiki me takeyi ne dakin haka
Tace bacci tace zatayi hajya

Cikin damuwa mamy ta karbi cooler daya ta koma da shi amma still haka fir jasmine ta ki tashi sai ta cigaba ma da baccin karyan don kae ace za'a sata dole ta ci



Washe gari da safe kamal ya zo daf asalin doc ta gama duba sa

Tace ma kamal ka taimaka ka taya ni pls is getting worst
I think he need to relax kar ya jawo ma kansa matsala
Kamal yace bakomai doc i got this.

Sai Ya raka ta har waje ta fice ya dawo
Baice ma ashween komai ba tukun duk da ya lura da silent tears dake bin kuncin sa

Sai ya hada masa abin ci ya sa shi dan dole yaci
Cikin masifa da rarrashi yace haba ashween zaka kashe kanka ne?
To bismillah ai sai kayi gaggawa ga fili

Murya a dishe Ash yace wallhy bazan iya bane kamal
Nakasa cire abun da suka ce min araina.

Nan kamal yace pls share it with me zaka samu relieve kar ka bari a ranka c'mon
ba musu ash ya shiga bashi labari komai da komai nan ma yayi kuka sosai gwanin tausayi yace kamal i cant do this anymore,jasmine is my life, bansan ya zanyi na samu ta sauko ba i felt so alone.

Kamal Ya riko hannun sa cikin radadin zuci yace kayi hakuri ash, na lura dukan su da bacin rai a tattare da su but thy dont mean to say this words to u.

Ash yace kana ganin haka ne ko? Niko ena ganin
Na riga na bata rayuwa ta ne.

Kamal yace stop it, ya isa haka kanaji ai ance maka
Baka da lpya sosai ko?
Meyasa kake ba da zuciyan ka waje ta na dada raunana ne ash ,

cmon stop it, be a man nasan zaka iya kuma ena tare da kai
Even if the world are againts ni u nasan zaka iya fighting wannan challenge din
Yanzu Ka nitsu musan yadda zamu shawo kan al'amarin komai ya daidaita

Ash Ya sauke ajiyan zuciya yace but i dont have any idea
Me zanyi yanzun, atleast na raba zahida daga cutar da jasmine har abada shine kadai gain dina.
So whats there to think of?

Kamal yace "many things,
Like dawo da matar ka ku zauna na har abada .
As long as kana kwance anan kana kuka,kana blaming kanka bazaka gama abubuwan dake shiga tsakanin ka da farin cikin ka ba ash

Pls get up and stop all dis.

Ya lumshe ido yace toh naji,ure right
Amma i think i need some space to think

Kamal yayi ajiyan zuciya yace yanzu naji magana.
Insha Allahu komai zai daidaita u will have ur wife bak ok?

Ya gyada kai yace ok boss,
Kamal yayi murmushi juya ya fuce ya barsa



A hankali ya ke kawo komai a ransa tun daga farko yana tacewa.

Wani bin yayi hawaye wani bin yayi murmushi yadda zai ajiye maganan jasmine a gefe yayi dealing da su zahida ya ke masa wuyan yanke wa

Har ga Allah yasan abu ne mai wuya yayi rayuwa babu jasmine kusa da shi
Amma yana ganin dole ya karbi hakan don yanzun shi kadai ne masa mafita

Ya kai minti 40 a haka
Sannan ya tashi yace a taimaka masa yaje waje ya sha iska.

Nan kan steps ya tsaya yayi murmushin karfin hali yace ,bakomai i know what to do

Amma sai na fara komawa ma matata na gani ko zan ci saa ta saurare ni.im not letting her go this soon .





*Ur coments are🔥💪🏻👆🏻*
*Jazakh Allah khairan If ure reading this*





*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Page▶75*





Washe gari Da safe misalin karfe 10 kamal ya zo sai ya tarar har ashween ya mike ya shirya tsaf abunsa kamar ba shi ba

Yaji dadin haka amma sai ya sake tambayar sa ya yake ji ajikin sa
Yace masa normal babu komai yanxu

Haka suka zauna suna hira kadan kadan har doc suka duba sa nan
Suga ya dace a je sake observing dinsa a chan asibiti domin aga yananyin brain din san yanzu.

Mrs rod kuwa ta kammala shirin ta tsaf su zahida basu sani ba sai ji sukayi nan da kwana daya tal babban alkali zai saurare readings akan will din rodriquez sannnan a mallaka mata komai.

Sosai hankalin saminu da zahida ya tashi don basuyi tsammanin da wuri haka zata dago maganan ba

zahida sosai ta shiga damuwa gani take zata iya rasa dumbin dukiyar ta tunda bayan wannan proof din bata da wani mai karfi da zata tona asirin mrs hidayat a washe garin.

Gashi tunda tazo garin suke mosharewan su da saminu kusan kowa ni night na shi ne.duk don son jin sauran secret din da da chan bata sani ba

Yau din ma sai ya ce zai taimaka mata shiyasa ya
Koma ma mrs rod a hankali yana Bugan cikin
Har yasan plans din ta.

Plans din shine:A ganinta yanzu ita ta dace ta mallaka arzikin rod gaba daya ,musamman plantation din su lailah da lateef sannan inta hada dana hanan hernandz tadawo da kafarta kenan kamar da chan

Sai Saura kawai tayi ma zahida aure da ashween sannan a gaba su san yadda zasuyi shima da dukiyar sa.


Su ashween Suna hanyar zuwa asibiti zahidan ta kira kamal
Kwana biyun duk bata jin dadin rashin samun magana da ash din
sai tayi ta nacewa ya fada mata in da suke
Ba laifi ya sanar da ita suna abuja amma bazata samu ganin su.

Itama ta kasa hakuri sai ta sanar da shi tana cikin wani hali cewar tana bukatar sanar da ash wani abu.

Ash yana jin duk abunda akeyi sai yayi murmushi,baice komai ba

Kamal yace ena ga fa akan maganan goben nan ne zahida ta daga hankali sosai shes kind of depressd

Ash ,yace ai yakamata,amma karka damu komai zai tafi mata dai dai.

Cikin mamaki kamal ya dago yace kana nufin zahida zatayi nasara kenan?

Ash yadada yin murmushi yace of cous
Zatayi nasara sosai ma.

Kamal yace hmmm shikenan dai suka cigaba da tafiyar su har suka kai asibiti enda aka daura ash ana observing yanayin kansa a computer
shikuma kamal yana waje don zahidan ta sake kira lallai tana bukatar magana da ash

Wani bangaren cikin asibitin kuma mamy ne da ashraf dA yamman suna tsaye hankalin ta duk ya tashi ganin halin da jasmine ke ciki.


Tun ashraf yana calming dinta har ya yi shiru ya kyale ta.ta gama kawowa aranta cewa stressed ne da depression din rabuwa da miji ya sa jasmine take bijera wa abinci har ya mata illah haka.

yau mamy ji tayi kamar ranta ake cirewa ganin yadda jasmine din tayi ta suma ba adadi a gida.

Daga kan gadon asibiti ta bude ido dishi dishi ta hango likita a kanta,
Docton bature ne, sai sosai ya nuna tausayawan sa akanta Cikin sanyin murya yace mata ya ki keji yanxu?
Ta soma hawaye a sanyaye tace meke damuna doc?ka fada ma mama na?

Yace a'a dama basu sani bane ?
Amma ai ke ya kamata ace kin sani
Sai tayi shiruuu ba tace komai ba

Sai yace toh ki huta ni bari nayi magana da su, a hujajan ta daddafe ta damko sa ta fashe da kuka,
Yace lpya dai ko?

Tace doc dan Allah kar ka fada komai na roke ka
Kar kace na zubda ciki am going trou alot ka taimaka min pls

Abun ya basa mamaki sai ya dakata yana kallon ta tana kuka gwanin tausayi""

Yace ohh, dama da sannin ki kenan kike so ki kashe kanki?kin sha maganin zubda da ciki ya kuma zube
Kinsan muddin jini daga mahaifa na zuba mace na bukatar kulawa na musamman shine kika bar kanki ba ci ba sha? Ko su da suka baki maganin basu fada miki ana bukatar kulawa bane?so kike ki kashe ka kanki ko?

Ta dukar da kai kasa gwanin tausayi tana kan rokon sa ita dai ya rufa mata asiri kar ya fada ma kowa
shi dai baisan meya faru ba
Amma daga gani Ya san tana cikin matsala sosai"

Ya mata fada yace banji dadi ba da ya kasance kinsani sarai kika kwabar da cikin ki
duk da ma bansan dalilin ki ba, amma fa kisani
Abortion Ba abu bane mai kyau sai ya zama dole, u have no idea irin dumbin matan da suke yawo suke neman haihuwa da iya karfin su da imanin su amma Allah bai basu ba..kar ki sake yin haka, shi Allah daya baki shi zai raya miki sannan ya fitar dake da ga duk wani halin da kike ciki

Ta ce hakane doc nayi kuskure amma dan Allah kar kace mata na zubda ciki

Yace gaskiya bazan iya ba ,is againts my oath as a doc nayi miki wannan aikin karyan ,

ko ma ba don komai ba ai bazan so na sake jefa rayuwar ki cikin hatsari ba dole asan kin zubda ciki saboda a baki kulawar da ya ce

Ta daura hannu akai tace na shiga uku,nan ta shiga rusa kuka tana roko har yace calm down to ki saurare ni,zan miki alfarma daya in kin mun alkawari zaki bada hadin kai wajen Tattalin lpyar ki

Da sauri ta gyada kai tace nayi alkwari doc

Yace to shikenan ,zan gaya musu kinada ciki ne kuma ya zube baki sani ba.ke kuma sai ki tabbata kin basu hadin kai sun kula dake.

Tace zan bayar na gode doc,
Yayi mata murmushi sai ya fita,

Nan ya tarar da mamy wanda already bpn ta yana kokarin hawa duk bata jin dadi sosai
Sai ya sanar da ita yadda suka shirya da jasmine

Sosai abun ya mata ba dadi a ranta, sam bataji dadin rasa cikin jasmine ba sai tausayi ya gama balbale mata zuciya .

Amma a fuska sai ta nuna madallah da cikin Ya zube kawai ita a sakar mata yarta.

Ashraf kam har ranshi yake jin dadin abun don dama jira yake kiris ta fashe musu

Mamy tabi bayan doc akan itama a duba ta sanan ta umarce shi da ya fara yin gaba da jasmine kafin ta taho

Ba musu ya amsa mata ya shiga dakin
Tana kwance ta kau da kai tana kuka, yanzun ne take mugun jin nadaman abunda ta aikata ma kanta.

Ya tsaya yana kallon ta ,chan yace
Hmmm, ai dama wanda baiji bari ba ,

Ta juyo a hanakali tare da dakatar da shi
Ta ce ya isa haka yaya ashraf,bana son surutu

Yayi murmushi mai kama da dariya yace toh muje na kaiki gida ,nidin da aka ki dole za'a dawo min
Ta masa shiru ta daddafe
Zata sauko ya soma yunkurin kawo hannun sa
Ta kauce ba bata lokaci ta fice ta barsa a wajen

Bai damu ba yana biyota a baya yana gaya mata magana son ranshi

Gefen su ash kuwa an kammala komai an tabbatar musu he's normal sai dai a kiyaye na gaba

Amma sai yaki sam a cire mai bandage din sedative' din da aka jona masa akai don yana soothing jijiyan brain din nasa .

Kamal yace malam ance fa yanzu ka warke ka cire mana muga sarari

Ash yayi yar dariya yace ka bar min abu na ni ena so a haka.

In fact bari ma na dada gyarawa ya juya jikin wani washroom jikin madubi yana dada gyarawa.

Sauri takeyi tana so ta kauce ma ashraf dake binta da maganan banza
Ga kwarnafin amai yana so ya dago mata gaba daya taji cikin ta na yatsunewa sanadiyar ba komai aciki sai magani da dari darin ruwan allurai..

Ta kasa daurewa tayi saurin shiga washroom ta shiga kwaza amai bata lura da shi a gefen ta ba
Sai Ya dawo daf ya kunna mata ruwa bisa ga dukkan alamu amai mai daci ke fita don da kyar take fitarwa

Hawaye ke sauko mata ganin shi din ne
Sai ta soma tunanin ko dai imagining dinshi kawai take, har suka kammala tare.
ba tace komai ba
Ta mike Zata bar wajen
ya kamo hannun ta ya jawo ta jikin sa sam ya runguen ta ya kwantar da kansa a kafadar ta
Cikin sanyi murya yace,ya jikin ?.

Sai ta lumshe ido tana kan zubda hawayen takaicin komai da ya faru
Ya kara cewa forgive me for not being there for you,ba son raina na barki cikin wannan wahala ba.

Maganan san nabkashe mata karfin gwiwa Ta soma juyowa a hankali da niyyar masa tambayar'ya gaya mata me zaice mata ranar yanzu tana so taji,"
Sai dai suna hada ido
Kasa bude bakin tayi tana kallon sa ko da ba' ace ba tasan ya sha wahala sosai shima.
cikin haka ashraf ya banko kofar wanda ya sa ta dan janye wa ajikin sa tayi gefe

Ya watsa musu harara yace ohh dama abunda kikeyi anan kenan ko mamy tace ki fito maza
In kuma zama zakiyi ki yanzu naje na gaya mata tazo da kanta.

Ba musu ta fice ta barsu a wajen don harga Allah tagaji da ganin wannan fitinan


Tsaki ashraf yayi ya juya yana dariya kasa kasa yace an daiyi asara
Dai dai lokacin kamal ya shigo
riko Ash Yayi don ya hana shi tankawa har ashraf ya bace

Kamal yace relax dan Allah kar ka tada ma kanka hankali mana
Yace kamal magana zata min i see it in her eyes
Kasan ko wani abun ke damun ta ? Ni gaskiya zanje na duba lpyar ta ai matata ce, ya bangaje sa ya fice a gagauce

Kamal ba yadda ya iya haka ya kyale shi ya fita
Gani yayi gata chan gaban motar ashraf yana jan su sunkai kusan bakin gate

Ba jira ya shiga mota shima ba yadda kamal baiyi ya bashi tuki ba amma yaki roughly yake yi har Suka sha kwanan anguwar su mamy

Tunda ashraf ya lura da biyosu yake yi, yake faman tsokanan ta da mugayen maganganu

Yace 'madallah, dama karshen rashin ji kenan
Aure da dan iska kuma ai kadan kika gani,
Hakki na ke bin ki da mani kika bada jikin ki da bazan ci amanan ki ba
Ya sake juyi ya kalle su daf ya dan yi dariya mai ban haushi yace " sunan wata wai anci biredi an yada leda..

Jasmine ta kifa kai ko jinsa batayi ...bare ya dameta wani strange guilty concience ke cinta arai game da ashween amma ta rasa meyasa

Daf da bakin gate din ash ya wani wawan u turn ya sha gaban su
Ashraf ya kwashe da dariya sosai sai ya kashe motar sa shina ya fito a xafafe ya tamke fuska yana masifa

Yace wannan wani irin hauka ne kai mahaukacin ina ne?

Kamal bai iya taro sa ba don ko rufe door din motar baiyi ba ya dosu inda jasmine take abunsa
Dai dai setin kofar ta ya sa hannu zai bude kofar ashraf ya damke hannun
Yace kar ka sake ka taba min mota na wawa matsayaci,kai wai wani irin jarabbabe ne bakayi ya ishe ka ba, ai cikin ma ya zube sai kabarmu mu dana muma,
bai hankara ba yaji naushi a bakin sa
Ash tunda ya juya ya chakumo sai da ya masa jina jina kamal da kyar yayi ceto ya damke shi sosai

Sai ya fizge a hannun kamal din ya zo daf da ita don tsoron tashin hankalin nasu ya sa ta fito da niyyar barin wajen
Ash ya karaso daf ya juyo da ita y rike kafadun ta tana fuskantar sa.

Yace ,im here jasmine dan Allah ki zo mutafi kinji?
I dont want to leave u here bana son ana bata miki rai kina kuka ,i love you...
Ya kamo hannun ta ta dan janye kadan cikin bori
Kan yace zai sake bude baki ya hango mamy dake kusa daf cikin mota tana mika musu mugayen
Kallo
Nan ya dada zafafa maganan
Yana kallon ta yace jasmine dan Allah ki zo muje kar ki barni ni kadai
U know i wont hurt u i want to xplain myself to you kuma nasan kina so ki saurare ni.

Sai ya mika mata hannu ya marairice fuska alaman ta zo su tafi..

Mamy na kokarin parking
Ashraf sai yayi wuf ya iso wajen shima yace ki zonan ki wuce gida

Itako har ta gama karaya, tayi sanyi zata mika ma ashweenn hannu su tafi,

Ashraf ya chakuma hannun ta na hagu daga gefe sai Ash shima yayo saurin rike hannun da take shirin mika masa

Suka sata a tsakiya suna cece kuce sai da suka rikita ta,nan har mamy ta karaso cikin masifa
Tace kun sake ta ne ko sai na ci muku mutun ci?

Dagan gan ashraf yaki sakewa shima dan yasan ashween da taurin kai ne bazai sake ba,

Sai ta sa hannu ta zare na Ash da kyar, ita kuma jasmine ba abunda take kallo alokacin sai hannun sa dake zamewa cikin nata nan ta sake fashewa da kuka.

Ashraf yayi murmushin keta ai tun kafin mamy ta bashi odarbya kaita ciki ya soma janta suka koma cikin gida

Ko da ganan hankalin ash ya soma kwanciya
Don ya kasa dauke kai akanta musamman da take yi tana jiyowa tana masa kallon tana so ta bishin furtawa ne kawai bazata iya ba

Mamy ta watsa masa harara kamal na gefen sa ya dan riko hannun sa..
Tace malam sannu da aiki,nace ena takardan yata?

Kamal yace mamy dan Allah kiyi hakuri
Ta dakatar da shi,tace kayi shiru ena ganin girman ka kamal.
Kar ka kuma sa baki anan na fada maka

Kai kuma in na sake ganin ka zo kusa da jasmine hukuma ne zai raba ni dakai,
ka ga tunda ka raina ni daganan ai dole mutum ya bada takarda
Nonsense,
ta ja tsaki ta wuce ta barsa a wajen

Baiko dago kai ba bare abun ya kai masa zuciya kamal ya ce Ash kayi hakuri mutafi,
Bana son wani fiti na

Hankalin sa kwance yace wallhy bazan rabu da jasmine ba kamal sai dai tayi duk abunda zatayi
Lets go ,nan suka juya suka bar kofar gidan


Tun wannan lokaci mamy ke sa ta agaba tana matsa mata akan wasu abubuwan
Dan ta lura jasmine mijin ta kawai ke ranta.

Amma mamyn sai tayi kamar bata masan tana yi ba, cikin ranta tace bana bashi ke har sai nagama duk abunda zanyi ba zaki koma masa a

Please Login or Register in order to submit comment