Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 37 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duk sai ta kasa dauke hoton fuskan sa a ranta, da kyar bacci ya sace ta a hakan.

Da safe sai wajen 10 su kamal suka fito lokacin ya ajiye salma a makaranta zatayi lectures.
Ya sami ashween lokacin yana famar aikin waya ,ganin kamal din ne ma yasa ya lallaba ta yace zasu fita aiki sannan sukayi sallama ya taho ya same sa.

Simple Break fast sukayi ma kansu kowa ya taho da cup din coffe a hannun sa suka kuma zaunawa akan balcony sanyin iskan anguwar na busawa.

Ash yace ' ena jinka kamal what happend over there.
Sai ya ajiye cup yace labari ne mai tsayi amma bari na fara daga farko kawai.
Ash ya dada gyara zama ya kure sa da kallo in full attention.:

Kamal ya soma da cewa, naje wajen mrs jamila ita ta fada min tarihin ki a takaice

ta fara da cewa l kakan ka wato rodriquez wani attajiri ne cikakken dan yankin xalapa a kasar mexico.

Mahaifiyar baban ka kuma yar nigeria ce ana kiran ta da suna alhaja kafayat balogun.

Ita yoruba ce amma harkan kasuwanci ya kaita mexico cikin wannan babban birnin garin wato xalapa,a nan suka hadu har ta auri kakan ku rodriguez

Sunyi zama sosai da Dan su kwalli daya a duniya shine kuma Mahaifin ka wato Abdul fatah rodriguez.

Abdl fatah Yana da shekaru 20 a duniya duka iyayen nasa suka rasu.

Baban ka Shi ya gaji Arzikin rodriguez baki daya har ya dawo jan wuya a harkan gona a wani hamshakin state cikin garin mexico mai suna vera cruz

still bai tsaya nan ba ya hada tattalin arxikin sa da business na siya da siyarwa a kasashe daban daban ..

sai dai kuma rayuwar kadaici yayi baya kula kowa

duk da ma daga baya akwai yan uwan mahifiyar sa daga nigeria wanda suke bashi kulawa ,itace step younger sis din kakan ka alhaja kafayat mai suna aunty madinah da yarta kwalli daya hidayat wato mum dinka kenan


A lokacin Su suka fi kowa zumunci da baban ka ,duk da ma baida lokaci a rayuwar sa

sosai sai auty madinah take kokarin cusa masa ra'ayin auren yarta hidayat a ganin ta duk abun na gida ne.

Ashween ya danyi shiru sannan yace " wait kamal,tsaya tukun wai kana nufin auren dangi ma kenan sukayo ?
To ena aka samo zahida ?
U dint tell me abt it ai maman namu ba daya bane kuma ance maman zahida ya soma aura ,who is she?

Kamal yayi ajiyan numfashi yace " yh, haka ne, dad dinka a lokacin gaskiya bai bada muhimmaci akan auren dangi ba shiyasa ma yaki maganan auran hidayat

Sai ya auro wata model mai suna hanan hernandez.
Itace Mai tamabrin Hrod.

Hanan Hamshakiya ce, kyakkwar mace maiji da kudi da mulki a duk enda take business dinta,

Shima wani business ya hada su sai kuma akayi dace ya aure ta batare da ya sanar da uban kowa ba

Ash ya dan jinjina kai yace ,hmm lallai fa, ok to ita kuma daga ena aka samo ta? Whats her history like

Kamal ya dube sa yayi ajiyan numfashi yace nan ne fa matsalan yake Ash, saboda akwai babban maganan da nake ganin zai iya kawo tarzoma nan gaba tsakanin zahida da mum din ku in har yayi bursting ya fito.

Ash yayi dan karamin dariya yace ,da kyau,..fada muji ta.

Anan wayar kamal yayi ringing sai hirar ta dan tsaya.





*Follow me my peopl love u loadz😍💯*





*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*Page▶62*





Kamal Wajen minti 20 yayi sannan ya gama wayar ya dawo ya kalli ash dake chat kadan kadan yace shall we.

Cikin zaquwa aash ya dago kai yace ehm inajin ka.kamal yace
Ita hanan din na nan wato maman zahida yaa ce wajen wata mummuniyar mata a cikin garin vera cruz .

Allah cikin ikon sa sai ta haifiya mace ita kuma tafito da bala'in kyau,kyau nagani na fada.

sai dai kash tun yar tana karama ta tsani mahaifiyar ta don munin ta,
kullum cikin rikici take tana denying dinta tana cewa ba ita ta haife ta ba ,gashi ba kudi suke da shi ba don matar widow ce ance late mijin ta mai gadi ne a gidan wani attajiri a garin vera cruz din
..kyamar da hanan takeyi wa mahaifiyar ta sosai abun yake kona ta
Amma a haka cikin bakin ciki da kuncin rayuwa ta raineta
Kuma ta yi mata dik wani dawainiya har ta girma Allah ya daga ta ta zama hamshakiyar model a kasashen turawa da larabawa tayi kudi sosai.

Tun da hakan ya faru sai bata sake neman mummumam mahaifiyar nata ba har Allah ya dauki ranta a wulaknce..


Anan xalapa Bayan haduwar su da baban ka sai su kayi auren kudi da kudi suna juya dukiya kan dukiya
rayuwar su na tafiya dai dai yadda suke buri.

Sai dai kash hanan kullum tayi ciki sai Ta haifi yara munanan gaske

sun kai sau uku tana haihuwa suna kashewa yayan.
Daga karshe bayan har tarzoma ya tashi tsakanin yan uwar mahifin ka sai aka yanke hukuncin turo madam hidayat yar step sis din kakan ku bayerbiya aunty madinah chan mexico da niyyar baban ka ya aure ta ta haifo masa kyayawan yara masu zama.


Duk da abdl fatah ya rike amanan hanan amma ena, nan ne madam hidayat tayi ta binsu da makarci har tayi poisoning din hanan hernadaz da wani magani lokacin Da cikin zahida.

Ranar da hanan ta haifi kyakkwiyar yarta zahida ranar hanan hernandaz ta rasu.

Abdl fatah rod yayi bakin cikin abun sosai amma bai san hidayat ita ce sila ba ,yayi jimami tsawon lokaci

in takaice maka madam hidayat ita ta dauke dawainiyar zahida tun tana jaririya don kawai abdl fatah ya rusuna ya maye gurbin hanan da ita.

Hakan kuwa ya faru don da zahida ta soma kaiwa 4yr ta riga ta saba da hidyat sosai, sai ta nuna a duniya bata son kowa sai hidayat

hakan ya sa ya baban ka ya auro ta suka cigaba da zama a vera Cruz..

Kafin 2yrs mai zuwa sai will din hanan ya fito da duk wani kaddarorin ta enda ta ba ma zahida 70% na dukiyar ta ta bar ma rod sauran 30.

Baban ka Ya rike amanan hakan don Har yanzu akwai wannan dukiyar a ajiye.
amma kasan matsalar?

Ash ya ce sai ka fada,

Har yau madam hidayat taki ta sanar da zahida tana da wannan dumbin arziki ta fannin mahaifiyar ta hanan hernadaz rodriguez.i dnt know why.

Ash ya tabe baki yana sauke karamin ajiyan zuciya,take Idon sa suka ciko hankalin sa sai ya soma tashi

yayi karamin sauke numfashi yace hmm,duniya kenan..muje ena jin ka ya akayi kuma suka dawo nijeria

Kamal yace yes, ai bayan hakan ne ya siyar da arzikin sa dake xalapa wanda mahaifin sa ya bar masa sai yayi ta gine ginen companies a nigeria nan abuja da range a yola enda zahida ke aiki inta zo da wasu state din ma naji akwai companies din ku a kaduna da kano.

Ash yace,hmm i hope so don naji ance yanzu komai na rodriquez ya zube kasa a nan kasar da kyar in companies din suna raye.

Kamal yace eh to ..nima i daubt it gaskiya don madam hidayat yanzu so take ta gina kanta da kudin yaran nata na gado.

Ash yayi tsaki ,yace sai muga ni ai, ehm cigaba enajin ka.

Kamal yace "ya tara kudi sosai Samun gina wannan katon plantation din dake Abuja,sai ya sa shi suka dawo nigeria da sauran kudin su suka raising wannan familyn .

mrs hidayat itace silar tabewar mahaifin ku wajen danne hakkin ma'aikata sam ba halin sa bane, asali ma ya riga ya rantse bazai sa kudin zahida akan nashi ba ne da har da shi aciki ,

a ranshi ya bari akan zai bari sai zahidan tazo aure sai ya bata kaga gashi Allah baiyi ya kai lokacin ba,..ciwo ya ci karfin sa har ma a karshe madam hidayat ta dawo tana rike da harkan arzikin gidan sa

komai da komai ya dawo gurbin ta tabi ta zama boss din kowa
Daga nan har aka samu ciki
Aka haifi jamal, jabir sannan kuka biyo baya kaida lailah.


Ash yayi shiruuu cofeen hannun sa har yayi sanyi bai iya cewa komai ba kuma don yana kan lailaya abubuwa sosai aran sa

Chan Yace" hidayat itace silar gurbacewar komai a rayuwar mu na lura.
She's a monster ,so wicked and heartless.

Yanzu shi dad ya mutu bai san ita ta kashe matar sa ba, sannan zahida na raye bata san ita take boye da arzikin ta ba?
Hmmmm shine kake cewa nakira wannan mahaifiya ta?
Bayan ma Allah ya sawwaka min,?ai sai yau nake ganin asalin kaunar da ubangiji yamin da ya fitar dani daban acikin halittar yayan ta har ta rabu dani na samu wani rayuwa ba irin nata ba.

A rayuwa shiyasa komin halin da zaka shiga tsinci kanka a ciki ko ka ka shiga ciki

kasani zai iya zamewa shiya fi maka alkhairi duniya da lahira fiye da wanda kake hange Allah ya na kaunar bawan sa bazai taba zaluntar sa ba.

Kamal yace haka ne Ash, nima dai na jin jina labarin nan,Amma duk da haka ena baka shawara kar kace fansa ne kawai game din ,ka taimake ta ta dawo hayyacin ta ko zata samu rabo.

Ash ya juyo ya kalle sa yace " hmmm kamal kenan
I tot of that tun ranar da ammy tamin fada tace kar na biye ma past dina nayi abunda yake gaba na kawai.
na so na kyale su
Amma sai na yi tunani si din family na ne fa?hannun ka bazai rube ka yanke ka jefar ba,

Sai ma qudiri in har bazan iya cire mum dina a kazamar rayuwa Ba ,ai zan iya cire yayu na saboda ita take daura su ,

Which is why you know muka cigaba da plan din koya musu hankali ta hanyar nuna musu wacece uwar su.
im sure yanzu sun gani,fata na kafin su fito a prison su san meye rayuwa, Meye kuma darajar dan adam.


Kamal ya jinjina kai, yace haka ne bro wannan yayi,ai ena jin update din Su achan prisoon din komai na tafiyaa dai dai,

Don jamal yace ko ya fito bazai koma wa familyn rodriquez ba rayuwa sa kawao zai seta ya cigaba.

Im sure jabir ma zai sauko dama baida taurin kai shi sosai.

Ash yace yeah, hakan dai nake so musu, su sami rayuwa mai kyau in yaso kaga nata da zahidar in yayi tsami zasu fahimci duniya budurwan wawa ce.

Dama tafi cutar da zahida don ita mace ce.ita ma sai yanzu na fahimta ashe halin uwar ta ne ajikin nata..

KamaL yace tabbas kuwa don ance mijin zahida na farko ya rabu da ita ne saboda ta haifo wani mummunar hallita,
Yanzu haka babyn tana motherless home.

Tabe baki ash yayi yace ,hmmm Kwana ln nan zasu tsani juna kuwa,
Don daga ita har uwar na ta sai sun Gane kuran su.



Muje muyi wanka muyi sallah.
Nan suka tashi suka dun guma suka shige ciki.





*Good mrning beauties*






*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Page▶63*





Yau Kwanan ashween biyu a lagos tare da su salma
Jasmine dake gidan inba wai waya take yi dashi ba toh karatun ta take yi
duk ta kammala shirye shiryen ta
Gani take kamar gobe ba zaiyi ya dawo ba.


Shima achan yana taba aikin sa kadan kadan dake lagos din don mafi akasari arzikin ammy anan yake..amma da shike ya samu aminin dattijo mai tallafa masa yana lura da komai sai bai cika damuwa ba.

Sunan mutumin mr faudhul ,haka kawai jinin su ya hadu tsaban yadda yake nuna kauna da so na uba mai cike da girmamwa ma ashween.

Duk da Ash baisan daliln sa ba amma yana jin dadin mu'amala da mutumin sosai har in bai gansa ba yakan tambaya har sai an nemo shi,

ranar da zai tafi yol salma sai shirye shirye take yi
Wanda za A kawo ma kawar ta jasmine,
Sukam suna chan daki suna kan karasa magana su,
Kamal yace kar ka damu zahida tana daf ta tsamo historyn mahifiyar ta da kanta ,
Don Akwai lawyr madam hidayat wanda zan bashi wasu abubuwan ya dada tarawa ,shima wawa ya dauka aiki nake ma mrs rod din

Ashween yayi dariya yace duniya ena xaki da mu" 'thy life is all about fame of cous,
Allah dai ya kyauta

Kaga tashi so nake na tashi princess dina a bacci yau
Kamal ya danyi dariya yace abi oo, baccin gobe kenan ?matar da aka gama waya da ita yafi sau uku da safen nan wani bacci kenan?

Ash yyi dariya ya dau phones dinsa yace what eva , nidai ka kula min da momyn jetli, bana son jin wani case dan harbe ka zanyi
Kamal yayi murmushi yace Naji dadyn jet Allah Allah nake jasmine tayi nauyi ash zaka shiga uku dani wallhy

Suna tafiya suna hirar su salma har ta fito tare da musu sallama
Nan ta bada gifts bag din a kaiwa jasmine tare da masa godiya sosai.

A kunne ya rada mata duk abunda take bukata ta gaya masa zai kawo mata anytime.
Tayi murmushi tace yaya ko goruba ne?

Dukan su suka kwashe da dariya kamal ya ce na gode miki mine ,
Ko yau ma kibari yana isa kice zakici goruban naga ko zata barshi ya dawo nonsense.

Shi dai ash dariya yake yi baice komai ba yayi musu godiya sannan suka fice a gidan.


Jirgin 8 ya tashi da shi sai zuwa yola ,
Ko da ya isa bai je gidan ba sai ya tsaya office ya duba abubuwan sa sosai da shike ya sa ya dan dauki hutun honeymoon tun ranar da zahida ta tafi abuja bai sake komawa ba.

Sai Wajen 5.30 na yamma ya kammala komai ya nufi gida zuciyan sa cike da farin cikin zaiga muradin ransa.

Itama anan ta gama shiryawa ta sa haddadiyar fitted gown na material smooth gold mai tsantsi wanda ya kamata ya bi curve din jikin ta sosai

sai ta bi tayi kwalliya light mai kyau da tsari.
Tuni har ta shirya masa haddadun dishes har kala biyu Da fresh pineaple and cocunut drink komai neat,

Lokacin Ta gama tambadidin ta kenan ajikin mirror taji alaman bude gate
da sauri tayi bakin window tana kallon shigowar motar
Wani farin ciki ne ya mamaye ta , ta rugo a guje ta shigo cikin dakin
Murmushi ne kan fuskan ta amma sai tayi kokarin calming tsantsar farin cikin dake ranta ta nitsu

nan ta sake feshe kanta da turare da kimtsa da kyau, ta nufo waje ,taso tayi masa rigima da jan aji amma sam
Zuciyan ta ya kasa bari tayi ma tafiyar a hankali da sauri sauri tun kafin yayi parking ta bude kofar main hause ta fito

Karime ne ke binta da kallo dan kuwa gaba daya ta ruda gidan da kamshi

Gashi yau din sai taga dressing din madam din na daban ne.

Tana tahowa daf yana bude motar sa a dan gajiye
Suna hada ido ya sake mata murmushi da gudu ta karaso tafada jikin sa.

Tsam ya rungumo ta yana dan dariya ,har ya daga ta sama ya yi juyi da ita sannan ya sauke ta

Duk karime na kallo ,sai ta shiga dimuwa ta soma muhawara da zuciyan ta.

U look so beautifl ya fada tare da kissing forehed dinta,
Itama ta riko hannun sa takai kan hips dinta sannan ta sauke masa kiss zazzafa akan lips dinsa ""tace welcome back home husband
Muje ciki ko,i know u must be tired ya bita da smiles ya gyda kai
Ta kamo hannun sa yana biye da ita sai kallon jikin nata yake musamman yadda take juya back things dinta cikin material din.

Gaba daya saida yaji shi a sama ya gama sakalta fuska ya kai hankalin sa gaba daya kai,

Aciki ma Da kyar akayi wanka lpya da shi don tun kan agama wankan yake ta neman yadda zai samu relieve ajikin ta
ganin dressing din nata daxu ya birkita masa lissafi sai yana jin bazai iya hakura ba ,

Bayan nan Simple riga kawai yasa armless suka fito cin abincin ,nan ta zauna ta bashi abincin shima yana bata
tare da bata labarin lagos.
Suna ci cikin nishadi da annashuwa ana hira gwanin sha'awa

Karime na labe don tayi juyi tayi juyi ta rasa waye zai gaya mata gaskiyan lamarin
Shin wannan matar oga ce ko kanwar oga?


Haka ma Tun bayan ishai.i Yake manne a jikin ta sai nishin karya yake yana shafo jikin ta,
Tayi lagwas tana jiran komai ya daidaita ajikin ta don sunci abinci sosai cikin su duk aciki yake

WAyar hannun nata ya karbe ya ajiye gefe sannan ya juyo da ita zai ce ma..d.m yaji ta cafko lips dinsa cikin Sanyi da nitsuwa ta fara sha enda shima yake biye ma zazzakar tune din salon nata suka cigaba.
Hannu ya kai kan boobs dinta yana cakwuda su tana sake wani nishi tana maida nunfashi kadan kadan,
A hujajan yayi juyi da ita ta dawo kasa yana sama suna fuskantar juna...hannu ya zare ya cire jallabiyar dake jikin Sa aka barsa daga shi sai boxers,
Itama takai Hannu t tana shafi kan kirjin sa ayayin da yake sulleba nitien dake jikin ta ya cilla gefe
yayi lamo ya shiga bin serie by serie na jikin ta yana sa harshen sa yana bi yana kissing..
Nishi take sakar masa tana kakkame shi, a hankali jikin ta na rawa don har wani yarr take jin saukar wet lips din nasa a ilahirin jikin ta.

Yakai minti 15 yana lugwiuta ta, musamman kasan marar ta don ya san mutumiyar nasa kullum a tsuke take wasa da wajen ne kawai zaisa ta dan sake ya samu ya shiga lpya.

Sai da ya tattala ta sannan ya bata dama itama ta gwada nata bajin ta wajen sarrafa shi,da shike cikin kwana biyu ta lura idan tana sucking din sa yakan kusan shidewa sai ta fi bada muhimmanci a wajen.
Tsaban hargowan nishin da yake saukarwa da dadin dayake ji ya sa ya juyo ta a haukace ya soma sauke falillah..

Ta so ta daure kar tayi kuka amma ena duk da ba wani zafin take ji ba sai da tayi,
Tsaban yadda ya manne bayajin kira ya sata take kwokuntun anya tsantsar dadin jikin ta ne ke tafiyar da shi ko kuma dama shi din rough rider ne ?

Domin A Ko wani rana sukayi sai ta kwashi kashin ta a hannu, sosai yake gamsar da su sai sinyi laushi sun jijjiga jikin juna sannan su hakura.


Gefen zahida kuwa ta gama shirin ta tsaf tana jira jibi zata faso gidan ta soma aikin ta ,wannan karon tace ba gudu ba ja da baya sai ta malleke Ashween mallaka na har abada.






🙆🏽‍♀🙈😅
*Ance na rage pages da gaske ne🤔🤔*







*sureim*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.






*Page▶64*





Washe gari da safe Ashween ya koma tafiya office din sa normally karfe 8 ko 9 ya bar gida
Sai dai in yaje baya dadewa kamar da chan sai ya dawo gida ma matar sa. ..

Cikin tarairaya da soyayya suke zaman su a kwana biyun har Allah ya sa zahida ta kira shi a waya.

Yana kwance kan cinyar princess din nasa data sha pink top marar hannu da dan karamin bomb shot din ta kanta ba kwali tana karatu.

Ya dauki wayar ba yabo ba fallasa yace helo,
Sai da ta danyi karamin ajiyan zuciya sannan tace"ai sai kazo ka dauko ni ena airpot ena jiran ka yanzu.
Yace haba zahida ni kuma to wai ba driver ki ne ko yaya ?
Tayi masa shiru alaman ranta dama a bace yake da shi sosai
Jin haka yasa shi cewa hhmmmm ok to jira ni ena zuwa.bai jira ta kara magana ba ya katse wayar
Jasmine tana kallon sa sai juyi yake kan kafar nata amma sam ya kasa tashi bare yace wani abu
Cikin ranta tace ai wallhy ba enda zaka je..in taga dama tayi ta zama acha har mahdi ya bayyana.
Can da ya ishe ta da juyi tace"husband tashi mun to ni zan je waje.
A hujajan ya mike yace nima zan biki ta daura hannu kan kogo tace no.zauna anan ure under arrest 'tayi masa alaman bindiga da dan yatsun ta biyu
Abun ya bashi dariya sosai musamman yadda ta riko hannun bibbiyu tayi fuskanra kamr da gaske harbin shi zatayi

Ganin yana mata dariya ta dauke wayar sa ta sai flash ya haska alaman ta dauka masa pic..har yanzu dariyar na cin sa sai
Ya dan daure fuska yace bani nagani wayace ki dauka min 'daga soja kun dawo photographer ko,oya bani ya kawo hannu zai kwace tayi saurin ja dabaya ta sauka a gadon tayi nasa gwalo ta ruga a guje. .
Jin yana biyo ta ya sa suka ruda gidan da dariya
Don sam taki tin shiru da bakin ta sai magana take yi na shagwaba da sakalci,
Har baya tayi da shi tana cewa in yana da karfi yazo ya kwace ta gani,haka suka zageye swimming pool jusan sau biyu yana daf kamo ta ta daka tsalle ta fada cikin ruwa.

Chak dariyar nasa ya tsaya tunanin sa ko bata hankara bane ta fada ,
Ko ajikin ta sai tayi saurin iyo dai dai yana shirin fadawa ciki ta fito dakanta ta zare wayar daga cikin boobs dinta ta ajiye a bakin.
Cikin mamaki ya sqke baki na kallin ta kafin yace wani abu ta jawo sa ciki
Kanshi a daurw yake da mamakin a ranshi yace dama jasmine ta iya swimming ne?
Nan yaji ta chakule shi yayi saurin binta cikin ruwan sun kai minti 30 suna wasan su..

Da kyar ta bari ya kamo ta jikin sa suka iso baki baki, enda ya manne ta jikin sa sosai yana binta da mahaukatan kisssess..
Ko ena yake shafawa itama sai bin jikin nasa take suna watso ma juna hot romance..

Karar budewar gate ya fargan da su sai yanzu ma ya tuna ashe zahida tace ya zo ya dauko ta,
Ya dan dafe kai yace ohhh God , jasmine tayi kamar bata san meya ke nufi ba tace meye ne, yayi shiru ya na kallon wet and sexy bodyn ta sai yaji ya sake lumewa duniyan kissing din ta,
Zahida da ke shakure da haushi a bayan motar Tun daga saukar ta idon ta ke harsashen ganin su suna kissing,amma
Da shike bend ne wajen bata gani sosai Allah Allah take ta fito ta leka ta gane wa idon ta

Lokacin jasmine ta dan ture sa a jikin ta don har wani zugi bakin ta keyi
Nan tayi wuf tayi gefe tace masa toh ya fito su tafi daki,
A lokacin Zahida na kan tahowa kamar zata tashi sama don taga ni sarai eh shine fa a ruwan
Gashi babban abun da ke damun ta dressing din jasmine din,

Bai ko lura ba ya shashantar da fuska ya ce kizo nan na tambaye ki wani abu kafin mutafi dakin, ta make kafada tace kai dai kazo nan..
Ta calla masa harara a shagwabe.
Ba musu yayi yunkuri ya taho da gudu ta fice a ruwan tana dariya bata kula ba sukayi kicibis da zahida enda tayi nasaran ture ta har kasa ..
A dan taoracw ta juya tace oh my god im sorry fuskan ta dauke da murmushin keta don tuni ta hango zuwan nata
Lokacin ne yaga event din don zahida ta riko kugun ta akasa tana wayyo wayyo ,jasmine na tsaye kanta tayi tsuru tsuru kamar da gaske

Kafin ya fito zahida tayi wuf ta tashi tsaye cikin fushi tace wallhy baki isa ba ke karamar yar iska ce,
Jasmune ta dan ja da baya tace sorry pls kiyi hakuri

Zahida dake bude

Please Login or Register in order to submit comment