Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 36 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hudu amma kowa da tagwayen suna ajiki

Daya An rubuta HRod"a kowanne
Sannan dayan Arod.

Bata tsaya dogon tunani ba ta ajiye ta koma gefe da sauri ta zauna

da kyar ta saita hankalin ta ta dawo normal akan kujeran don lokacin har madam hidayat ta shigo

Cikin mamaki tace beauty?
What a surprise ,lpya kuwa naganki haka?

Bata ma amsa ba
Mrs rod ta kuma soma daga maga hannu tana cewaa
No no no kar kice min kin Sake tafka wani haukar ya koro ki'

Zahida tace noo, c'mon mumy haba da Allah.

Yanzun fa nazo ko tarba na bakiyi ba kin soma min fada
Mrs rod ta danja tsaki tace
Well in matasala ce ta kawo ki kam ai kinga ba maganan tarban ki
So whats poping?

Zahidan ma ta danyi tsuka tace normal
Nima aiki ne ya kawo ni baby yana gaishe ki.

Ta yi ajiyan zuciya tace yanzu naji magana

To yanzu dai kije ki huta am having a lookin at sumtin important i will get bak to u

Zahida ba tace uffan ba ta dai sa hankali tana lura da motsin ta ,fon
Taga Alaman wasu takardu ta debo zata yi aiki a kansu bata bukatar kowa ya sani

Nan dai ta tashi ta haura sama zuciyanta cike da son ta san ma'anan keys din nan musamman mai dauke da tambarin HrOd

Shin yana nufin akwai secret safe ko wani room a gidan ne da bazu sani ba
Ko akwai masu amsa sunan HRod Da Arod ne na daban

Dama tuni Arod ya zo mata as sunan baban ta ne tunda har key din cars dinsa akwai wannan tambarin kafin ya mutu

Yanzun tambayar ta shine waye H rod.




*Im Kind of busy peeps ayi hakuri👏🏻*






*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.



*Page▶60*



Daga gidan mardiya sallah kawai suka yi,suka kara ficewa gidan kallo wato cinema.

Nan suka kai kusan 10pm kafin lokacin har tayi bacci a kafadar sa,sai da ta ji ta akan sit din motar kafin ta bude ido.
Da murmushin sa taci karo yace har kinyi kallon kin gama ne? Sai ta sunkuyar da kai tayi murmushi a kasale ,shima ya mayar mata tare da rufe kofar nata ya juyo ya shiga ua ja su suka bar wajen.


A gajiye yake don haka suna isa wanka suka fada, enda ya turje yayi lamo a gaban ta sai da ta masa wankan

wani bin kunyar sa take ji sosai musamman in ta gansa hakan nan tsindir gaban ta..amma shikam ko ajikin sa bai damu ba illah ma son kara cire mata kunyar dake ransa.

Baya bari su fito wanka ba tare da ya sata tayi wani foul play da shi ba, haka shima yakeyi da nata jikin, lungu da sako ,tun tana jin zugi a ksan ta har yanxu ta soma daure wa
Gashi inya soma sucking wajen sam bata so ya bari duk dama bata iya fada sai dai reactions dinta dake nunawa.


Lagwas tayi cikin bathtub din tana maida numfashin gajiya don
Da kyar ta iya korin sa cikin dabara har ya zo ya shirya tsaf sai ya dan fita zuwa kasa tsakar gida


,ganin yakai 10mints bai dawo ba ya sa ta nufi dakin ta itama lokacin ne ta tuno da ya kamata ta duba hidiman schl a computar ta taga ya ake ciki maganan lectures

Ai kamar da wasa tana budewa emails suka shigo har biyu na assigment da shike yau kwanan ta biyu batayi attending ba
anan sai ta shiga duba abubuwan da ake turo mata. Ganin tana da dan sauran lokaci a submiting date kawai saita kashe ta yi yo hanyar dakin sa.

Tana tahowa cikin sauri sauri tana jiyo muryn sa a bayan ta alaman shima yana karasowa duk da hakan bai hanata sa kunne taji da wa yake waya ba.

Bata damu ba jin kamal ne sai ta haura chan saman gado ta zame tarr da rungume pillow kamar me tuna wasu abun.

Nan Ya turo kofar tare da sallama sai ya ajiye wayar akan stool ya zago gefen gado daura da ita ya kwanta shiru abun sa,
Wani Shirun ne ya ratsa wajen can sai ta ajiye pilow gefe ta dan shafo kansa cikin nitsuwa tana binshi da kallon kauna.

Idon sa a lumshe yayi juyi Hannun nata ya kamo yayi kissing tare da ce mata come on bazaki kwanta ba ko?

cikin sanyin murya tace zan kwanta, buy meke damun ka, are u ok? Yayi
Murmushi ya dada juyawa ta gefen ta yace,im fine, babu komai im so tired madam, baya na ciwo yake min ya dan shagwabe

Cikin kula ta dada shafa kansa da sweet voice din ta tace bacci kake bukata kenan ? Ya lumshe ido a hankali yace noo" a massage.

da mamakin sa
Ba musu tayi yunkuri ta hauro kansa tace lemme try,can i?

Yace of cous yayi juyi ya taso ,dakan ta ta cire masa rigar dake jikin nasa ya rage daga shi sai guntun nicker
nan ta juyo da shi a hankali ya kwanta ruf da ciki ta soma yi a hankali cikin so da kauna.

Tun tana yi yana dan mata coments har taji shiru alaman yayi bacci,
Nan ta hakura ta dawo gefen fuskan nasa ta jera da shi sukayi baccin su.


Washe gari da safe zahida tun 5.pm ta shirya da niyyar zata fece zuwa yola jirgin safiya

Allah Allah take ta sauko dan kar suci karo da mumyn nata don haushin ta take ji har yanzu na boye musu plan din ta akan plantation din.

Tana daf da pitowa kuwa suka ci karo "mrs rod tace ah'a ena zuwa haka da sasassafe?
Har kin shirya kenan, kai zahida saurin me kikeyi bayan nace zamuyi magana dake?

Tayi shiru dan ita kam ma ta manta da matsalar nata, tunanin ta ai bazai wuci tace tayi seducing dinsa ba kuma tayi hakan ba adadi bata samu karbuwa ba.
Tace mum Dama so nake nabi jirgin farko i want to see Ash,jiya bai kira ni ba fa!

Mrs rod ta dan turo ta ciki tace zauna nan tukunna yanzu na kira shi yace yana masallaci kar ki daga hankalin ki shima yau zai yi tafiya.
He actually wanted to come and see you lokacin baki da lpya wani abin ne ya sha kansa bai samo ya zo ba

Da wannan maganan zahida taji dan relievee aranta don ita kadai tasan yadda Ash ya share tashan ta tun zuwan ta abuja,
Nan tace ashe ya dan damu dani haka?banyi tunanin zaice zaizo ba
Ta dago tace mum to yanzu yaya kenan?

Mrs rod tace ki zauna a gida tukunna sai na gama kammala plan din da nake shirya miki yanzu hakan ena kai ne,am sure u will like it har abada zaki ji dadin abunda zanzo miki da shi.

Cikin mamaki zahida tace Allah ko mumy?
Ta gyada kai tace yes of cous beauty give me just 4 days.ok?

Zahida tace ok ma.
Sannan ta tashi tana yunkurin ficewa tare da ce mata ki kula da kanki da kyau beauty na take ur time ok?

Kallo kawai zahida tabita da shi bata amsa ba har ta lume.


Ashween 6 oclk yana kwance kan cinyar ta tana shafa kansa a hankali suna hira,yace kije ki shirya kizo kar nayi latti
Dan ido ta kwalo tace latti? ena kuma zaka je?
Bai amsa ta ba ya langwame mata fuska yace " tashi mana..
nan ta tashi ta kimtsa ta fita ta nufi dakin ta ba musu

simple dressing tayi mai kyau riga da skirt baki mai manyan zanen rose flower. Bata dawo dakin ba sai da ta hadomasa breakfast,gani tayi har yah kammala shirin sa tsaf cikin bakin wando ,da tshirt red ta cikin suit din,
sosai da sosai ya masa kyau yayi fresh yayi kwafa yana mayar mata da kallon data ke masa,

Dan tabe baki tayi jin wani abu ya gulle ta a kirji sai ta ajiye abincin gefe,
ba jira yazo ya zauna daf da ita yace oya am ready nikam bismillh.ba tace uffan ba don
Surutu takeyi a ranta sosai amma sai ta danne su, ta soma bashi abincin a baki yana karba ,

Ko wani kallo daya ta masa sai taji kamar zatayi kuka saboda tsaban kishin dake cinta a rai na musamman

Tabbas duk wacce tayi tozali da shi a yau din sai ta sake kallon sa don ya hadu, shiko bai damu ba sai deban abincin yake tana bashi yana bata, har suka kai karshe....

Ruwa kawai yace zaisha don haka ta mike tsaye ta dauko ,
yana kallon ta duk ya lura da yanayin ta ya sauya ta danyi sanyi...

Yace thanks ya kurba ya mika mata,dai dai ta kawo hannu zAta amsa bata hankara ba ya kamo hannun nata ya zaunar da ita kan cinyar sa ya kurw ta da ido.

Lumui tayi kalar tausayi Nan ne ta dada bayyana masa damuwar dake kan fuskan ta

cikin kulawa ya dago chin dinta yace madam lpya dai ko,u luk dull ? Tayi shiru can tace yaya,nikam office zaka je ne?
Ya girgiza mata kai yace no ,tafiya zanyi amma bazan dade ba zan dawo.

Nan tayi shiru ta daure fuska tana mutsu mutsu da bakin ta amma bata sake tanka wa ba
Yana lura da ita sai Yace ko akwai matsala ne , baki so na je ne?

Ta gyada kai a hankali gwanin tausayi idon ta sun cicciko da hawaye tace eh bana so'

Dan smiles ne ya kufce masa ya juyo da face dinta suna kallon juna,
Jasmine. ... ya kira ta,sai ta dago ta kalle sa cikin ido itama.
A marairace yace please kar kimin hawayen nan kinji?nima Dan dole ne zanyi tafiyan nan ba don ena so ba,and i promise u bazan dade ba zan dawo ...is dat ok ?

Nan Ta danne hawayen nata ta gyada kai a hankali tace toh, ena za kaje
Lagos, cewar sa yana dada kallon disturbed face dinta
Nan tayi shiru don ta kasa tantance meye guda daya ke sa ta jin zafin da take ji a ranta tafiyan ne ko kishin wata zata gane mata shi?...
Yace tashi ki raka ni toh,
Ta mike ba musu ya tashi ya dauko phone dinsa suka fice tare

Har suka kai bakin mota bata sake ba bare ta sauya fuskan ta.
Duk yana lura da ita amma sai ya danne yayi kamar bai san tanayi ba.

Suna kaiwa bakin motar ta sake hannun sa a sanyaye ta bisa da wani irin kasallen kallo..shima kallon 2 seconds ya mata ya ajiye phones din a mota ya dawo daf da ita
Ba tare da sunce komai ba suka rungume juna su do tight kamar baza su rabu ba na tsawon lokaci nan ne silent tears ya soma sauko mata,

don ita karan kanta ta kasa fahimtar halin da zuciyar ta ya shiga ciki lokacin...
Da kyar yayi calming kansa yace oya shiga cikin gida ena kallon ki, sai na dawo ko ?ya mata takaitaccen smiles da peg a kuncin ta.
Ai Ko kallon sa bata sake yi ba tajuya da sauri tare da fashewa da kuka tana tafiyar ta zuwa cikin gidan..

Duk dama shikadai ya san meya keji aran sa amma hakan data keyi sai ya soma damun sa sosai, ga shi ya tabbata bazai iya tafiyar da ita don ko sunje bazata samu time dinsa sosai ba.

Ko da ya shiga motar zaa jasa sai ya kasa takuba komai dan dolen sa ya sauko ya biyo bayan ta,


Gado ta fada tana kuka kamar zata cire ranta har bata son lokacin daya shigo ba,
Kallon tausayi ya bita dashi sai yayi saurin kauda tausayin nata a fuskan sa ya hauro saman gadon ya dago ta zuwa jikin sa,
Wani kankame sa tayi tana sheshheka mai zafi. yace ya salam jasmine ba nace bana son kukan ba ?
Shhh Am herree, pls stop it ya tallafo face dinta ya jona su waje daya rana shi yana maganan a hankali yana calming dinta,"

hannu ta daura kan nashi idon sunyi jajir lokaci guda "yace haba ki gani fa madam duk kinbi kin bata cute face din ki da wani hawaye c'mon.

princess fa ba su kuka just be strong and pray for ur husband ok?

Murya dishi dishi ta mike kafa cikin salon bori da kiriniya Tace bana son katafi ne ka barni,ni bana so
Ya dan harare ta yace to sace ni za'ayi ne?
Ta ce eh mana ba gashi sai wani kwalliya kake yi ba ta karashe cikin wani sabon kuka kamar karamar baby

Mamaki da dariya sosai abun yake bashi sai ya danne dariyar yace sai dai in kece zaki sace ni, trust me ki kadai zaki iya wannan aikin jasmine na roke ki kwnatar da hankalin ki knji,
Ta gyada kai ya ce good girl
Just stay put cuty,i promise u bazan jima ba zaki ganni kusa dake

Ta gyada kai kalar tausayi tace to shikenan ,im going to miss u husband.

Yayi murmushi ya cafko lips din ya tsosa sannan yace me too wify,ya dada shafo kanta yace
Dont cry ok? Ta gyada kai ta fada jikin sa tana shakar sassanyar turaren sa dake rikita mta lissafi

Jin tana murmukusu a jin nashi shikuma Yanzu ne ya kejin missing din ta na ratsa shi
A hankali ya soma zare ta ajikin sa amma ena taki sam ta sake shi sai da ya mike tsaye tare da ita,cikin dabara ya soma shafo ta a hankali yana kissing wuyan ta a haukace har zuwa lips din ta.

Nan da nan ta soma sauke numfashi tana kamo sa, har tayi nasaran zame mai da suit din

Anan take wasu zafafan
Romance suka shiga aika ma juna ,sunayi suna undressing har suka koma kan bed.
Nan ya tabbatar mata zaiyi missng dinta don kuwa saida ya surfa ta tas har ta kasa tashi sannan ya hakura.

Da kyar ya lallaba suka kimtsa sannan ya sauya kaya zuwa simple white longsleeve da bakin wando. ..suka fito.


Duk da ma bawai ta hakura bane amma sai ta danne zuciyan ta ta masa last kiss cikin motar sa sannan ya ya bar gidan cike da kewar ta a ransa .



Gefen mrs rod kuwa da shike komai ya zo mata cikin sauki dan har gida aka kawo mata kayan aikin data ke bukata.

Ba bata lokaci ta hayo sashen zahida da tayi lumui tana fama da jimamin rashin kulawar Ashween akanta don tunda tazo sau biyu sukayi magana sai dazun da mum tace ya yi yunkurin zuwa duba ta.

Haka kawai ranta yake bata abubuwa basu tafiya dai dai achan yola musamman in ta tuno jasmine na tare da shi

Cikin wannan tunani mrs rod ta bude kofa tare da faffadan murmushi akan fuskan ta
Tace tashi yar albarka na samo maganim matsalar ki

Ba musu zahida ta tashi ta zauna daf da mum
Sai ta fito da wani sachet na magani kwalli biyu ta mika mata,

Tace rike wannan ,shine first step in kika koma yola cikin cofee zaki sa masa ki bari ya dan narke sai ki kai masa daki ya sha
toh da kansa zai nemo ki,

Ta gwalo ido t Sake maganin a kasa tace what? Mum kina nufin nayi sex druging Ash kenan. tabbbbbbb.ashe zai kashe ni washe gari kenan..no.no.no gaskiya bazan iya ba

Duk maganan nan Ko ajikin mrs rod sai ma tayi dan takaitaccen dariya
Ta duveta tace hmm,lallai yaro yaro ne , ki tsaya mana kiji karshen zancen ai ban gama Ba

Zahida ta turo baki tace tohm enaji,amma fa kisani mum nifa gaskiya bazan yi abunda zai raba ni dashi kankat har abada ba fa , wallhy i love him zan mutu idan Ash ya rabu dani.

Mrs rod tace,calm down i know,
Shiyasa ma idan kika sa ya aikata hakan ya koro ki sai ki dawo nan gida after 2 weeks da kafar sa zai zo ya komar da ke yola kuma ya aure ki.trust me.


Zahida da already ta shiga shock din jin maganan Tsaban mamaki sai ta fashe da dariya sosai tayi,har rana rufe bakin ta

Tace mum wannan wani irin almara ne haka...ash din dana sani tabbbbb. pls just dont make a fool out me mum ...

Still mrs rod tayi murmushi sai ta fito da wani takarda tace dubi nan wannan sample ne na riga nayi amfani da DNA naki an faking mun pregancy test result,

idan kika aikata hakan dashi ko ciki ya shiga ko bai shiga ba da shi zamuyi amfani a kansa ya aure ki,

in ma bai yarda ciki ya shiga ba zamu zuba masa ido
Ko ena zaije nasan zaiyi wahalan ya gano gaskiyar zancen..
u see dole ya aure ki kuma ki zauna da shi har abada isnt that wat u want?


Zahida ta mike tsaye tana nazari zuciyan ta har bugu yake yi da sauri" chan ta ce to in bai shiga ba sai nayi faking ciki kenan
Aena zan samo baby to in haihuwr yazo?

Mrs rod ta mike itama ta dafa ta tace look wannan shiyafi komai sauki zahrod

Kin tuna Jummai da jabir yayi raping dintab? She is now pregnant nagani a news paper

But Zanyi making contacts da doctor mai kula da ita babyn zamu karba kinga ai akwai jinin jabir a jikin ki ba wani matsala.

Zahida ta gyada kai in absolute salute ma makirci irin na mum din ta,tace Naji shawarwarin ki mum

Amma yanzu kaina ya dan daure i need to think abt it zuwa gobe


Mrs rod tace ba komai zahida just take ur time beauty na, ki sani mama wil neva deceive u cos she loves you.

Zahida tayi smiles ta rungomo ta tace i know mumy ,bye.mrs rod ta juya ta fice





toh fah🙆🏽‍♀🙆🏽‍♀🤒
Hmmmmm duniya tabaryan sigari.



*Coments for more pages👯🏻‍♀👯🏻‍♀*




*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.





*Page▶61*




'Ashween sai kusan karfe 3 saura ya shigo lagos yana sauka daga aiport kirar princess dinsa ya sake shigowa ,ya sani sarai ta damu rashin samun layin sa
don dagan gan yayi disconnecting kar ta sa shi ya juyo ya dawo yola ba zata.

Da murmushi akan fuskan sa ya manna wayar a kunne a kasale cikin kashe murya yace wify na,"

Sai da tayi shirun goge guntun tears dinta kafin ta amsa murya a sanyaye tace hey hubby, fatan ka isa lpya ko?nayi ta neman ka bai shiga ba.
Yayi murmushi yace,yh im sorry yanzun nan na sauka shiyasa , en na karasa zamuyi magana is that ok?
Ta gyada kai kamar tana gabn sa tace ok?
Sai Yayi blowing mata kiss sannan ya katse wayar,

Wani makeken agro- chemicals company ya nufa nan cikin conference room din su sukayi meeting na kimanin 2hrs.

By then kamal suna asibiti ana duba salma dake cikin wata na hudu da cikin ta.

Yana kammalawa ya kira sa nan ya sanar da shi enda suke ,sallah kawai yayi bai jira ya ci wani abu ma cikin sa ba ya nufi asibitin..
Don sosai yake ji da abun cikin salman har gani yake randa aka ce jasmine nada ciki bazai iya barci ba don murna, Ashween yana son yara sosai a rayuwan sa.

Ko kafin ya isa ya riga ya siya mata tsaraba ,ya je dap an kammala mata komai har zasu fito kenan.

Da fara'ar ta ta tarbe sa tana tambayar sa ya jasmine don
Ko amsawa bai gama yi ba kiran ta ya sake shiga
Yace to kin kira sunan ta ta kira ko?
Kamal yayi dariya yace kaga frndship bonding,

Suna tafiya yana amsa wayar sa duk suna shan mamakin yadda ya saukar da kai yana rarrashi
ko ba ace musu komai ba sun san ana zabga masa uwar shagwaba a call din .


Har suka shiga mota kamal ya soma jansu yana kan wayar da shike ya bar driver sa da nasa motar ya jona su,

Da kyar sai da yace mata ga salma su gaisa sannan ya samu sarari.

Tuni ta ware suka shiga tsokanan juna enda salman ke cewa ai sai ki barshi ya gan mu tunda kin hanashi motsawa,tace ya na iya salma ni dai a kula mim da kaya na..

Salma tace lalaaa kaji marar kunya tohm nikam sai anjima nan sukayi sallama Ash ya mata alaman ta kashe kawai zai kira in suka sauka.


Dariya kawai kamal yake don dama ya gama dagowa mutumin nasa hankalin sa akwance yake.

Ash Yace' dady ya dai baka sauri fa wallhy yunwa nake ji

Kamal ya danyi dariya yace tabbb gwara da ka fada don gidan namu ba'a shiga kitchen 'ya kamo hannum salam yayi kissimg yace
Yau doc yace Babyn naka ya soma chinese a cikin mu.

Dukan su suka fashe da dariya Ash ya dan dubi salma yace " mumy, jet li ne ko chakie chan,ai sai ki fada mana mu san yanda zamu fara .

Ita kam dariya sosai take yi bata iya amsa su ba
Haka suka cigaba da tafka shirmen nasu har suka isa gida..
sosai Ash ke jin dadin abun a ransa
Don haka bayan sun kammala cin abinci yayi ma salman kyautar beautiful gold necklace da ya siyo domin ta.

Abun yayi ma kamal dadi sosai, haka itama salman cikin annushwa da farin ciki har suka kyale ta suka fice don suyi abunda ke gaban su.


Can dare karfe 9 suka dawo nan sukayi zaman su a kan balcony ta baya enda daga su sai Allah...


Nan ne Kamal ya dago ya kalle sa yace ,hmm.. Ash wallhy naso ace tare dakai muka gano abubuwan da ido na ya gani

Amma yanzu kasan me?

Ash ya ce sai ka fada

Ya dafa shi yace ,zamu bar maganan nan sai da safe,
thank god ma ka riga kayi meeting dinka tun yau.
I need to be there for mine nasan bata yi bacci ba.
Ash yace ba matsala nima yanzun nan zamu fara don da rikici na bar gidan dama.
Amma Kasan hankali na kwance ya ke zahida bata dawo ba ko ena iska mai dadi ke busawa a gidan i know my girl is safe.

Kamal ya dan ja kunnen sa suka yi dariya,yace baka da dama Ashween
Nan suka mike ciki kowa yayi hanyar sa.


Cikin daren zahida ta shigo dakin mrs rod ta zauna tayi zugum ta rafka tagumi..
Mrs rod ta dago tace lpya kuwa beauty, i tot munyi sai da safe dake

Tace noo mum, Gaskiya enada matsala and i cant hide it anymore.
Zanso na koma kusa da Ash hankali na bai kwanta ba.


Mrs rod ta danyi tsuka tace ' zahida c'mon stop being silly mana dama waya ce ma bazaki koma ba,

ai dole me ma zaki koma , ki dai ki fahimce ni ena so ne ayi once an for all komai ya kare ki huta nima na huta

Ko Kin taba ganin yadda akaje yaki ba makami ne?
A sanyaye zahida ta girgiza kai tace a'ah mumy

Mrs rod tace toh yanzu me kikace akan plan din

Tayi shiru can tace im in mumy na yarda zanyi abunda kika ce, but i need courage wallhy tsoro nake ji

Mrs rod Ta dawo daf da ita ta tallafo ta tace zahrod, nothing good comes easy.ko so kike gaba daya jikin ki ya sace kidaina perfoming a gado,
to ena mace ba kan gado" wani namiji zaki mulka a hakan?

Ai Gwara tunda sauran gwabin ki ayi auren kinga komai zai zo mana da sauki.

Zahida tace ure right mum,maganan ki gaskiya ne
And im going to do everything naga munci nasara,

Mrs rod tayi murmushi tace thats my girl.yanzu naji magana ena,kisa a ranki ina nan tare dake, ki kwantar da hankalin ki
Yanzu na sayi kayan tsumi zan jika ki da su sosai ,kinga kafin ya dawo kin gama haduwa chip chip mace..

Tayi murmushi ta rungumi mrs rod tayi mata godiya
don harga Allah in abu ya zo na kan Ashween ne komai ma mancewa take yi.
an enemy can become a friend and vice versa bata damu ba.


Jasmine dake Gida tana fama da kewar mijin tan duk da ma yanzun yagama video call da ita sosai ta lume kan pillow tana hawaye ,

Please Login or Register in order to submit comment