Reading So Makamin Cuta Complete By Surayyams Chapter 35 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa tana goge sauran hawayen a hankali ..

Duk ya fahimce ta akwai rashin sabo kuma gani take kamar zafi zafin bazai zo ya dena ba.....
Sai yayo murmushi cikin ransa yace ''hmm jasmine madam tsoro.com, kwanan nan zaki saba ai, wata rana ma da kanki zaki na bukatar kari.


Gefen zahida kuwa da safen A kwance take tana murkusu su hannun ta akan cikin ta

sosai gabobin hips din ta ke mata ciwo har tanajin bazata iya tafiya.. Da kyar tayi wanka a daddafe nan ma bata iya ko suturta jikin ta ba tafadi kasa rigib

Sai da tayi kwanciyar minti 30 tana maida numfashin wahala kafin ta iya motsawa,
Cikin sanyin jiki ta rarumi wayar ta ta danna kira

jim kadan sai ga mrs rod ta shigo a daburce
Tana bude kofar ta dafa kirji tana cewa zahida?
Na shiga uku meke damun ki?
Maganan sam yaki fita bakin zahida sai tayi nuni da marar ta tana dan tapping gabobin hips dinta cikin radadi.

A rude mrs hidayat ta sa aka kira ambulance akayi asibiti da zahida

*After 45 mins,"*

Ashween ne a hanyar kitchen yana tahowa wayar sa ta buga ringing da kamar ba zai dauka ba,amma sai ya danne yace hello maam

A daburce tasa muryan kuka tace "ohh, my son yau na ga takai na.

Cikin mamaki yace meya faru maam,Nan ta danyi ajiyan zuciya ta masa narrating halin da zahidan ke ciki hankali tashe

Ba laifi yayi calming dinta har da ce mata in ya kammala aikin sa zai zo ya duba ta,

Yana wayar yana tahowa har ya karaso cikin kitchen din lokacin jasmine na kan tsame hannun ta a ruwa zata goge sai taji yace " Allah ya bata sauki maam, sai nazo.

Ta dauke kai, kamar ba taji me yake cewa ba don ta sani sarai bazai wuci hidiman zahida bane.

Amma sai ta waske Tace yaya waye baida lpya kuma?
Yace uhm, zahida ne mum din su ne ma ta kira

Sai ta masa shiru bata sake tankawa ba ta cigaba da goge hannun ta.

Ganin in ya kawo wani magana game da zahida zai iya janyo masa liki sai ya canza topic Yace madam nima a wanke mun ya mata nuni da hannun daman sa da ta gama sa shi ya kwaba wajen bata abinci...

Ita kam Duk hankalin ta ba a kwance bane jin yace sai yavzo ,don harga Allah bata so taga sun rabu ko da na minti daya.

Bata yi gardama ba ta kamo hannun nasa ta kunna ruwa akai tana wankewa ita kanta batasan kalar durzawan da takeyi ba don sake sake ne tam cikin Ranta

Ya sake baki yana kallon ta yana imagining irin kishi irin na jasmine

Duk zuciyan ta a dakule yake,don ta gama sawa arai zai tafi din ne

Baice mata uffan ba har tagama Tana goge masa Bata hankara ya ciccibo a hannu suka bar wajen,


Lokacin Ana neman karfe 1.30 na rana kafin zahida ta samu kanta,
Likitan ta duba ta ce meke damu na ?
A nitse yace calm down madam ba wani abun tsanani bane,
Ta zaro mai ido fuskan ta ba alaman wasa tace tell me now,,"

Ba musu ya dauko result din test yace"im sory ma'am sakamakon result din ya kama dole zan miki tambaya fatan bazai bata miki rai ba?

tayi tsaki tace ohh dama baku gwada meke damunan bake nan.wht type of uselesss doc are u?7to ni ba tambayar da zan amsa .


Doc Yayi saurin saukar dakai yace kigi hakuri ma'am ta wannan hanya ne kawai zamu gano me asalin yake damun ki ,pls ma'am

Nan girjin ta ya buga yana dukan uku uku dan tsoro tace go ahead..and be fast ta calla masa harara

Yace pls ma'am when last did u have sex

Ta watsa mai kallo irin " nan sai tace yestade

Sai yayi saurin cewa kina amfani da wani abu ne bayan patner ki?
Nan ma ta dan ja kafin tace yes ,nafi amfanii da su ma.

Nan ya dakata ya danyi rubuce rubucen sa kafin yace " madam ciwon da ya same ki yau sanadiyar amfani da sex objects ne,
Jikin ki ya soma sabawa da su ,shiyasa in kika samu saduwa da namiji dole zaki yi ciwonda kikayi dazun

Ta gwalo ido in fear cikin ranta tace dama ashe dagaske da akace vibrators da sex objects na lalata gabobin sex din mutum..o.m.g im dead""

Sai tuni yanayin ta ya sauya tace ma docfr "just 1yr nayi shine har ya min illah haka? Ko dai wani abun ne ya same ni baka duba da kyau ba.i just had sex yestade ta karashe fuskanta kalar damuwa

Lura da hakan ya sa doc yace,calm down madam ai baiyi tsanani ba u just need to take caution saboda kowa da yanayi. Jikin sa wasu za su iya kaiwa tsawon lokaci suna amfani da shi bai hanasu saduwa da partners dinsu ba..amma tabbas in akayi nisa ya raba ka da sex da patner ka kenan har abada in ba da objects ba

Ya dan zaro wani paper yace 'sannan abide by the rules wanda yanzu zansa miki kafin nayi prescribing miki medications

Ranta a dagule ta gyada kai tace ok doc
Wahts d rules:

Ya bude file din yana bi yana duba result din hoton marar tan ,yace da zaki iya ki rage amfani s*x objects din sosai musamman vibrators.

Sannan a halin daki ke ciki yanzu ya kamata kina yin s*x ko sau daya ne a wata atleast in ma ace bakiyi sosai, ba tare da wani objects ba ... Sune kadai hanyqr da zasu kwato ki daga halin da kike shirim afkawa
i think thats ol ma'am

Jikin ta yayi sanyi Ta dan dube sa a sanyaye tace ok ,thnks
But pls kar ka fada ma kowa ,i mean my mum i can handle it..

Yace ba damuwa nan ya fice,
Wasu zafafan hawaye ke bin kuncin ta,cikin ranta tace wato duk s*x din da mukayi da saminu ne ya tada min wannan fitinan?

Toh ni yanzu ena zan samu namijin da zai na biya min bukatu na while i know baby will neva eva accept dis. Ta sa hannu akai tace wayyo Allah na
Na shiga uku.


Jin karar bude kofa ya sa tayi saurin saukewa ta goge hawaye mrs rod ta karaso fuska dauke da damuwa tace 'ohh my baby, ya akayi haka? me doc yace ko kinyi ciki ne?

Ba tace komai ba Sai ta dan yi fuskan tausayi ta lafe jikin madam hidayat tana matse ido.

Tace come on zahida talk to mama, meke damun ki ,kinsa hankali na ya tashi i cant bear to see you like this sai ta sa muryan kuka,

Nan zaHidan ta dago tace ba wani abu bane mum kar ki damu, sai ta marairace murya ciki ciki tacw
I think im just sexually starve"

Mrs rod ta gwalo ido tace starve as in? Me kike nufi ne zahida.

Nan tayi shiru kanta akasa tana wasa da yatsun ta kamar abu na cinta arai,

Mrs rod dake kan dago abun aranta tana binta da ido cikin mamaki ta tabe baki ta gyda kai.
murya a sanyaye tace ma zahidan "uhm bai taba yi bane?

Ba tare da ta dago kai ba
Tace eh mumy ba abunda ya taba shiga tsakanin mu, baya so ma nazo kusa dashi in dai wannan fannin ne.

Mrs rod Ta danyi murmushin manya ta kamo hannun zahida da tuni tayi lagwas kalar tausayi " haba beauty na kina da mum kamar ni har akwai namiji da zaki kasa langwasa shi?

Just calm down ki sha kurumin ki yaushe ne zaki koma yola?

Ta dago ta kalli mrs rod sai tace maybe gobe

Dan shiru tayi sannan tace bakomai,yanzu ki huta kafin ki koma nasan me zanyi...

ta gyada kai tare da kwakwulo smiles don dama plan din ta kenan ta sa mumyn ta ta taya gwada langwaso kan Ashween suna yi don karta karya dokan likita,


Gefen su ashween kuwa Chan wajen 5 suka fuce a gidan wannan karon itake da jan motar Ashween na gefe yana tsokanan ta sunyi kyau sosai da shike ma kanan kaya duka suka sa ajikin su.

Wajen cime cimen ta suka soma zuwa enda ta zuka ice creams son ranta,sannan suka tafi wani palour club na wata abokiyar business dinsa na polo tun a england,

Gata nan dai ta kalar nigerians amma akwai dabi'un turawan sosai a jikin ta,sunan ta mardiya
Tare da wasu abokan games din awajen suka zo yawancin su kowa da patners din sa ,

da shike manya manya ne kowa na ji da kansa ba wani hayaniya aka soma chating ana hira,

Hannun ta cikin nasa ya na dan wasa da shi ita dai sam ta kasa gane kan wajen don gaba dayan su kowa ya sha gayu sosai mata da miji wasu dai dai ku ne tare gfs din su,

Mardiya,tace Ash ko da baka ce komai ba nasan wannan ne amarya,yayi kissing hannun jasmine yace of cous itace,sai ta mayar ma jasmine din murmushi tace masa u cudnt find a better match Ash she's so cute,

Ya dan harare ta sukayi dariya suka cigaba da hirar su"
Jasmine Sam ta kasa sakewa sabida wajen kaf dinsu idon su a bude yake ,ko wacce ka kalle ta ba abun kushewa jikin ta,it was fun don anan taga yadda mata ke tarairaya mazajen su ba wani kunya ko shakka,

ana wasa da dariya, ana raha a tsakanin don anan din idan musu ya tashi sai asoma tone tonen asiri tun ana college a kasar waje

Mamaki take sha a ranta don anan ta dada jin ashe asalin halin mijin nata daban ne.

Don Har yanzu bata ji ance ya nemi wata ba bare ace ga abunda ya aikata marar kyau sai dai ma sabanin haka.

Duk da surutun su sosai ta karu wajen matan don kuwa yan duniya ne bana wasa ba ,ko wacce tana iya bakin kokarin ta ta ga ta nanike ma mijin ta cikin sali kala kala.

Wani bin har su sata magana dole don ita sam take ganin kamar ba sa'oin ta bane duk awajen...


Karfe 6.30 dot ashween yace ma mardiya shikam zasu tafi , taji dadi sosai tayi ma jasmine godiya ta riko hannun ta itama har mota ta kai ta sannan ta dan rusuna
Cikin kunne tace mata ' ure luckky girl, ki kula da shi da kyau kinji,

Jasmine ta danyi murmushi ta ce i will thanks ,
Nan mardiya ta rufe mata kofar motar suka waving juna suka bar gidan


Gefen zahida kuwa ana sallamar ta ko hutawa ba tayi ba ta soma bin kan wannan files din su da saminu ya bata.

Gani tayi a rubuce yes plantation din yana cikin will din mahaifin ta kamar yadda contarctors suka fada.
Sai ga signature wanda saminu ya mata bayanin bana gaskiya bane fake ne ,

Nan ta bude wani shafi cikin files din
Anan ne take cin karo da bayanin cewa plantation din ba nasu bane ita da su jamal na abunda mrs rod ta haifa ne watoh lateef da lailah

Sannan yanzu da ba su duniya kuma bata so ta mayar ma yayan ta suci gado, sai ta kawo maganan
Legal preceeding don A juya amayar sunan ta a madadin lateef da lailah tun kafin su zahida su san da shi..


Wani dogon ajiyan zuciya zahida tayi kanta na sarawa tace 'oh duniya kenan. matan nan is too selfish and self centered
Komai dan kanta takeyi ba don mu ba,

hmmmm tabbas kudi shi zaiyi ajalin ki wata rana mumy.





🙂🙂




*surriem*
[23/08, 05:43] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*



💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_


_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥



*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Pageâ–¶57*




Murmushi ne akan fuskan ta yayin da Waya ke makale a kunnen ta

Jim kadan da ajiye wayar ta soma nazarin yadda zata soma amfanin da abubuwan da salman ta mata baya ni,
Nan dai tace bari dai nafara da mai sauki mai dadin'
Cook nana ta kira ta bata odas yadda za'a koma shirya mata abinci a gidan ' sannan tace ta hada mata ruwan dumi wanda zata sha da pure zuma yanzu.

' yana daya daga cikin shawaran da salman tabata akan in ta lamunci sha, zai sa duk wani ciwo da gurjewa ya warke da wuri ajikin ta sannan zai dada sauko mata da ni'ima yadda bata tsammani.

Ta kuma bata shawaran ta lamunci cin fruits da safe fiye da wani hadi ko tarkacen gyaran mata tace musamman apple da pear don suna da muhimmin tasiri akan daidaita lamarin mahaifar mace,sannan kowani bayan al'adan ta tana shan fresh pineapple drink ko zallan shi domin yana sa zaki da qamshi mai dadi a kasan mace,da dai sauran diets musamman ganyayeki, sannan ta jaddada mata muhimmancin tsarki da ruwan dumi a kowani lokacin bukata..

Duk da ma yawanci abune wanda ammy take yawan daura ta akai tunda amma sai yanzu ta dada fahimtar muhimmancin su.

Tana zaune tana kan shan ruwan zuman ta ,taji hannu ta baya na dan shafo fuskan ta
Dan juyi kadan tayi ta gane shi din ne ya dawo
Murmushi ya sakar mata yana zagowa har ya iso
Tana tura baki sai ya zo ya tsugana gaban ta yana binta da ido

Cup din hannun nata ya karba ya taba yaji sannan Yace"naji dadin ganin ki anan madam ciwon ya dena zafin kenan ko? Ya dada kaiwa baki ya kurba yana kan kallon ta

Tayi shiru ta shagwabe fuska kamar karamar yarinya tana magana ciki ciki kamar mai neman fada.
Dariya abun yake basa in tana haka gashi ya rike kofin a hannu sai sha yake duk da ma baisan meye bane shi dai yaji ruwan dumi da zaki zaki

Sai yanayi yadan satan kallon ta kamar da wasa nan ta soma zubda hawaye bakin ta na motsi duk ta ya mutsa fuskan ta.

Ganin haka yasa Yyi saurin ajiye cup din ya tallafo fuskanta yace toh yau na shiga magana
Daga tambaya sai kuka?

Tayi saurin taran numfashin sa cikin kukan shagabwan tace ai kaine kasha min abu na,

Yace laaahh yanxu dan nasha abun nan shine? ,to meye nayin kuka jasmine yi hakuri ki goge hawayen toh,na tuba

Ta cigaba Ta make kafadar ta alaman taki

Yace to fada min me acikin ni zan je na sake kawo miki abunki sai magana ya kare

Tace bana so,ai cewa kayi bazaka dade ba kaje ka zauna.. sai ta sake fashewa da wani
kukan.

Mamaki kawai take bada da dariya inta soma irin wannan rikicin Shi kan sa baisan lokacin da ya zauna gabanta ba
don yanzu ne ya gano kan rikicin
kunnuwan sa ya rike hannu bibbiyu yace im so sorry madam mai ciwo.
In kika ce ma kar na sake fita bazan sake fita ba.
Ta dan zaro ido waje ta kalle sa alaman what?

Bai kula ba ya maraice fuska yace kinyi hakurin?
A hankali ta gyada kai sai ya tashi ya manna mata kiss tare da dago ta suka haura sama.


Da isar zahida abuja ta nufi wani hotel ta zauna, nan ta shiga nazari tana tunanin Abubuwan da suke faruwa dasu wanda tunda basu bada muhimmanci akai ba

Kamar will dinsu da rabe raben kaddarorin su da mahaifin su ya bar musu

Sam Basu da access da su ko dan wani bayani akai. komai kawai ana musu jam' i ne as su yaran rodriquez .

Komai Mrs hidayat tayi dominating ko aikin gashin kanka kakeyi zai zamo komai naka yana hannun ta ne indirectly.

shiyasa ma sai abunda ta fada musu ba a ketare dokan ta ta dadi.

Anan zaune Zahida Bata ba ta lokaci ba wajen hada plan din yadda zata bullo ma mahaifiyar nata cikin dabara

Don haka ta kwantar da hankalin ta har sai washe gari da safe sannan ta isa mansion din rodrig-
Quez

Gefen su Ashween kuwa Har wajen karfe 10 na safe gidan shiru kake ji ba motsin kowa,

Daga dakin sa yana zaune akan gado alaman
Yanzu ya gama fitowa daga wanka har ya dan kimtsa ya bar kansa da ga shi sai boxer ba ko aran riga kirjin sa.

A hankali ta bude kofar bathrum itama tayi kamar mai jin tsoro
Tana fitowa a rakube

Kallon ta yake cikin ranshi yana dada gode ma Allah da yaba shi ita,
Duk da ma jiyan da kyar yayi hakuri ya barta a kayi bacci lpya ,amma zuciyan sa cike take da burin sake jin dumin matar sa

Hannu ta mika ta sake daukar closed mop cup din da ruwan zuman ta ke ciikin ta sha.

Shi dai baice komai ba har ta kammala Ta juyo sai ya mata hannu alaman ta hauro ta same shi,

Duk da ma Towel ne ajikin ta sai batayi musu ba ta dan dage kafa ta hauro kan gado

Jawota yayi jikin sa Kamar baby ita kuma langweme kan kafadar sa sai ya tallabo ta ya dan daura fuskan sa akan nata

Good mrning' tace da sanyin murya

Bai amsa ba sai ya dukar da kai kasa kasa ya capke lips dinta yadan tsosa "sannan yace tell me,meye wancan kike tasha tun jiya nikuma en na dauka nasha sai a soma min kuka

Nan tadan kifta masa ido tace ruwa ne fa yaya,

Ya danyi dariya yace hmm fadi gaskiya kar na nemo shi da kaina

Nan ta dan sake murmushi tace im serious,ruwa ne da honey kawai ena sha ne saboda naga is good for my health sai ta rage murya tace kuma ni bana son zafin nan

Yace ohhh dama abun kenan,well well yanzun ba zafin kenan?

Tayi saurin girgiza kai tace 'ah a..wallhy akwai, jiya kawai fa na fara sha ta sa muryan shagwaba

Shima Ya dan motsa fuska yace so what, ai ya kamata ace yadda kika dage din nan kina sha sai yayi aiki sosai

Tace uhm uhm fah..nan ya gyara ta kadan yace
ok toh lemme c it,a bar nima naga wajen inga kobyana aiki inba haka ba kin dena sha kenan

Da har zatayi wani kiriniyar sai ta kuma hadiye kawai, da shike ta najin dadin abun ajikin ta sai tace toh ,

Yayin da shikam tuni yayi ready sai ya hau gyara mata position ya kwantar da ita da kyau yana fuskantan ta

Dama jiya bai taba ta na yau din Allah Allah yake ya dan sama makan sa relieve ko da kadan ne.
Jin yana kokarin yaye ta gaba daya ta riko Hannun sa Ta kama dam dam
ya dan dube ta yace madam ya haka ai dole sai ancire komai kafin na gani ko?

Tace ai ba duka zaka cire ba
Nan ya marairaice fuska yace ai bana gani da kyau ne inban cire ba kawai ki kyale ni inba wani ciwon kike so ba.

Jin haka yasa tayi maza ta sake masa nan ya zare towel din gaba daya yayi gefe da shi

Dukkan jikin ta yabi yana shafawa a hankali Sai da dukkan su suka shiga sauke boyayyen numfashi

Ta naji ya na dan ware kafarta ta yi ajiyan numfashi mai nuyi ta lumshe ido

Shikuma nan Hankalin sa a take ya soma tashi ganin yadda wajen yake fresh har wani damshi damshi yakE

Cikin kulawa yake dubawa a hankali yana ganin komai da komai
Yaso yayi controlling kansa kar ya sa mata hannu amma ena
Tun yana yi yana shafawa a hankali
Har ya soma dan wasa da shi

Tuni ta damke dayan hannun sa da karfi tana sauke nishi ..duk da akwai zafi zafi kadan shikam sai dada zurfafa yake yi musamman da yaga tana responding sosai.
Daga baya da abun ya dan fi karfin ta sai ta sake masa kuka,

Lokacin Yayi nisa Baya cikin corect senses dinsa don kukan nata hade yake masa da wani sinadarin kara masa azama
Gashi ya taba yaji sarai bata gama warkewa bare yace zai sauke farillah,hakan dai ya danne zuciyan sa ya bar wajen ya cigaba da romancing dinta.

Dan karamin kara data yi ya sa shi sassauta wa hannun sa kadan yayi saurin haurowa kanta yana sauke numfashi gefen kunnen ta

Bai fasa ba tana kukan yana dada hura mata sexy tune na breath dinsa a kunne har sai da kukan ya soma dawowa wani sabon nishi

Tabi ta Kankame sa jikin ta na karKarwa
A Dabaran ce har ya sama Musu sauki tare da biyan bukata,sun dade a kwance manne da juna
Tayi kwanciyar ta saman kirjin sa,sai yadan tsakuri kumatun ta yace madam kin taba jin wani magana da aka ce zafi ne kawai ke cire zafi"

Ta danyi shiru kadan sannan ta juyo a kasale muryan kasa kasa tace eh...

Yayi saurin cewa yawwa kinga kenan nima sai na cire miki zafin naki tunda kince komai na miki zafi ne.

Nan Ta yi wani yunkuri a tsorace zata bar jikin sa ya dada jawo ta ya cigaba da dariyar sa kasa kasa

Tsoro ne fal ranta duk dama a zuciyan ta tasan ba abunda yakai mata shi din dadi amma yanzun tsoron sa takeji sai ta daure ta dan kai masa dukan shagwaba akan chest din shi,cikin dariyar nashi ya kamo hanun ta yayi kissing
Yace baki fa amsa min ba ko nayi ne ba damuwa?

Nan ta fashe da kuka mai dauke da bori
Tanabcewa baka tausayi na fa yaya, wallhy,.. wallhy ciwo ne ,akwai zafi fa

Ya takune fuska exactly kalar yadda tayi yana kwaiwayon maganan ta cikin kukan har sai da ya sa ta fashe da dariya

Yace kaji ta, ai da haka ake dawo wa mace,ko ke baki so uhmmm?
Don't you wanna be my woman in a sexy cool tune yace yana mata kallo mai kashe jiki

Chak ta yanke dariyar tare da wurga masa wani murmushin jin dadi
Sai ta gyada kai a hankali
Alaman ah'a bata so


Har cikin ransa sai da yaji wani yarrr duk da ma yasan bada gaske take ba da sauri ya mike yace ,haba madam why?
Ta dan kalle sa batace komai ba

A take ya sa fuska kamar yadda takeyi in zata soma kukan shagwaba yace nima fa zanyi kuka.

Nan ta sake fashe wa da da dariya tadan fada kan kirjinsa
Sai Ya sa hannu ya nade ta yana murmushi zuciyan sa fal da farin ciki

Sai da ta kammala murkususn ta ajikin nasa tukun ta dago tace "i want to.amma kuma
Da sharadi

Yace yes, im oll ears, sai ta dan kalle sa da serious face tace promise u wont do it har sai naji na dan warke promise?

Yayi shiru kamAr yaron da aka hanashi sweet sai ya gyada kai yace na yarda anything for u my madam jasmine

Ta wani calla masa hararan so murya ciki ciki tace ni ba madam bane kamar wata tsohowa
Yanajin ta sai yayi dan dariya yace nima ba yayan ki bane kamar wani tsoho
Ta rufe ido alaman taji kunya sai ya jawo ta jikin sa yana dada shunshina ta a hankali suna dan rolling akan gadon

Ganin yanayin su zai iya sake canzawa da kyar muryan ta ya fito tace yanzu fa kamin alkwari
Murya a kasale Yace i know madam
Amma dai ranar da aka warke ba bacci ko?

Ta dan naushe shi tana dan kukkuni nan suka chigaba da shirmen su
Har suka sake kimtswa sannan suka fito suka yo breakfast

Ranar Tsaban sun manne ma juna harta manta ta tambaye sa meya hana shi zuwa office gashi har ana neman yin azahar

dadin karawa yau bata ga hajiya zahida agidan ba tun jiyan da safe

A bangaren zahida kuwa da shike mrd rod bata san da dawowar ta ba
Home office ta nufa bayan ta duba ta a daki bata ganta ba

Tana shiga nan din ma taga ba ta nan sai wasu files akan table alaman yanzu take dubawa

Cikin hikima ta karaso wajen ta dan daga a hankali tana kallo
Nan ta soma ganin laid out na arzikin abdul fatah rod
Details ne na gidaje da motoci har da companies din su da suka ruguje dan kwanakin nan

A gaggauce ta karanta ta ajiye duk da ma ba su tazo nema ba
Sai ta soma dube dube akan table din ko Allah yasa zata ga wani abun kuma
Amma bata ga komai ba.

Jin karan takalmi akan steps yasata saurin yunkurin barin wajen sai fas a kasan tiles
Taji karan abun ya fadi
Cikin sauri da fargaba ta sa hannu ta dauko keys ne manya guda bibbiyu gida

Please Login or Register in order to submit comment